← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 108

Sashe 8

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NIMCYLUV BOOK 1 PAGE 7-8 Idanun Coach in ne suka fito waje sabida tsananin azaba ha i da ficewar hayyaci, aramin sha a Abu_maleek ya yi masa ba, Sabida ko bu e idanu ba ya iyawa, A.m kam cikin rashin sanin abinda yake aikatawa yay cilli da Coach in gefe guda, Yana sakin numfashi tare da fesar da iska, gaba aya blue wayar idanunsa ta rine tai jajirrr tamkar gauta! Yana dafe bango cikin zafin nama kuma kamar wal iya ya ace daga wajan at, da idanu kawai Coach yabi bayan A.m a ransa yana mamakin wanne kalar Mutum Allah ya ha asa da shi, Gaba aya gane inda Abu_maleek in ya nufa wahala ne, kaifi aya ne shi, idan yace zai yi Tabbas zai yi, duk tsayin lokacin da suka auka da Abu_maleek babu wanda ya ta a ganinsa ya tsaya da wani yana magana irin mai muhimmanci in nan, Bare kuma ai tunanin friendships bashi da yarda ko ka an, gani yake kowa zai iya cutar da rayuwarsa, da alama akwai abinda ya gana masa a zaba a rayuwarsa wanda har lokacin babu wanda ya san menene shi. Maza na rungome matayensu amma shi wata ar farar magensa wacce yake ce mata SWEET, ita ta maye masa gurbin mata, uwa da uba, Magen zai sanya gaba yay tai mata surutai kuma abin mamaki sosai take iya fahimtar kurman ba in nasa, Abu_maleek bai son ihu yanzu zaka hargitsa masa tunaninsa bare kuma ka sashi gaba kace zakai masa fa a, yana da wani oyayyan hali wanda har yanzu babu wanda ya samu nasarar gane wane hali ne Abu_maleek yake oyewa wanda bai son kuma a gani? Yana da saurin aukan zafi da kuma saurin yanke hukunci shiyasa baya shiga sabgar duk da bai shafesa ba. Ajjiyar zuciya Coach ya sauke tashin hankali kuma tsantsa ya bayyana a saman fuskarsa, yanzu yaya zai yi? Da wanne ido duniya zata kallesa? Musamman yanzu da kowa ya saka wa wannan babban wasan nasu ido, idan ta tabbata Chelsea sun ciye wallayen ina ya dosa to? Abu_maleek shine hope insa, cikin sauri ya juya tare da shigewa cikin Stadium in idan da yiyuwar aga ball in sai ai masa alfarma amma abu ne mai wahalar gaske. A hankali yake tafiya yana ha e hanya kamar an shaye-shaye, daya rufe idanunsa zai fara ganin wani tsuhun tarihi yana gilmawa cikin wayar idanunsa, wanda tunusa a yanzu dai-dai yake da bugawar zuciyarsa, hannunsa dafe da goshinsa dake tsastsafar da gumin wahala, Duk mutanan da suke hanya sai sun tsaya sun kallesa cike da mamaki domin sun san ko waye, Wasu ma waya suke aukowa suna masa vedio da picture, domin babu wanda ya ta a ganinsa haka without his guards. Yana tafe a tsakiyar titin yayinda ya kejin gaba aya duniyar na juya masa a wannan karan ko idanunsa baya iya gani, a dai-dai kuma tsakiyar kan titin ne kuma wata mota tazo da mahaukacin gudu gaba aya tayo kansa, Cikin ikon Allah, motar ta tsaya cak wata yakkyawar Badurwa ce a ciki sanye da anan kaya masu matukar kyau da kuma aukar idanu, idanunta manne cikin wani tafkeken glass, Ganin Abu_maleek a gaban motar ta yasa ta saki baki With much surprise ta shiga kallon A.m domin kallo aya tai masa ta gane wanene! Amma mamakin ganinsa ya kasa barinta ta tabbatar ce eh lallai shi in ne da gaske ba wani ba, Ganin jini na zuba a gefen kansa dalilin buga kansa da yay daga jikin bango yasa tai saurin bu ofar motar ta fito, Tana zuwa ta nufi inda yake tare da le a farar yakkyawar fuskarsa tace. "Sir Are You okey? The you need some help?" Ta jera masa tambayar lokaci aya! Ganin mutum kusa dashi yasa a hankali cikin rashin sanin mene yake aiwatarwa ya shiga mi a hanunsa yana arin kama hannun budurwar da niyyar kare kansa daga fa uwar da yake arin yi, Ganin haka yasa budurwar saurin matsawa gabansa Musamman da taga few people suna kallon su, ita kam abin farin ciki ne a gareta da kuma ci gaba a ganta da Abu_maleek mutum mai zarrah, Wanda sai ka shafe shekaru baka gansa ba indai ba'a t.v ba. Abu_maleek cikin sabuwar duniyar daya shiga ta juyewar tunani da kuma win in data fara aiki a jikinsa yasa gaba aya, jikinsa ya saki yay kan budurwar baki aya tare da kifa kansa a saman wuyanta, tsananin farin ciki yasa budurwar fa "Supia my name sir, lemme help you" are maganar tana ura hannunta a saman waist insa wanda yake da fa i sosai, nan take ta lumshe idanunta sabida wani firgitaccen amshi daya daki hancinsa. Abu_maleek jinsa a jikin wani abu ya tabbatar masa da cewa ya samu kariya ne, a hankali yaja numfashi mai arfin gaske, tare da sauke wata oyayyiyar ajjiyar zuciya a hankali kuma ya shiga motsa jajayen la ansa masu kauri da kuma she i, cikin rashin sani ya manna softness lips insa a kunan Supia kana ya datse bakinsa da wani irin emotional sound ya ware la ansa cikin tsakiyar kunanta yace. Sweet, Mami, Secret Ya fa a lokaci aya tare da zare bakinsa yana jin yadda zuciyarsa take masa lugude sosai, har yana jin kamar zata faso irjinsa ta fito. Da sauri Supia ta sanyashi mota tare da shiga da Wani irin speed taja motar tare da nufar gidanta. A bakin wani tangamemen gate tai horn cikin sauri security dake gadin gidan yazo da sauri ya bu e mata gate, Kai tsaye ta cilla hancin motar cikin katafaran compound in gidan me cike da Flowers. yar ta samu taka A.m cikin gidan sabida nauyin da yay mata ga wasu surutai da yake mata wanda bata san ko mene yake fa a ba. Cikin farin ciki Supia ta kwantar da A.m saman makeken royal bed inta wanda yake auke da white bedsheet Tana kwantar da shi ta nufi cikin bathroom ta sauya kaya wannan lokacin bambamcinta da tsirara babu shi, Kana ta shiga gyara gashin kanta tana wargatsa shi, wayarta mai irar Iphone 11 max pro ta auka ta nufi cikin bedroom in inda ta kwantar da shi domin tuni bacci yay gaba dashi. A can Stadium kowa kamar yadda Coach ya yi tunani haka ne ta kasance, domin sam ba'a aga masa afa ba duk da ya shaida masu cewa aya daga cikin masu buga Wasan ne babu lafiya amma sam suka i yadda, haka aka fara wasa tun kafin aje ko ina Chelsea ta lallasa Madrid da wallo biyu da nema. Supia matsawa tayi sosai jikin A.m bayan tayi nasarar zame rigar jikinsa, ta shiga aukan su selfie, ara matsawa tayi dai-dai saman irjinsa ta ura bakinta dai-dai saman nasa nan ma ta auki selfie bayan vedio'n da tayi masu yawa! Sosai take farin cikin kasancewa da sananne wanda duniya ta sani, tana gamawa ta auki bowl da tewel ta ha a warm water ta shiga goga masa domin shi aya sai zufa yake ha awa tana gamawa ta mi e tare da barin bedroom in ta koma Parlo ta fara watching TV tana jiran tashin sa. A can Cikin University kowa Salimerh ce zaune a cikin hall in da suka gama aukan lectures, ganin ita ka ai ya rage yasa, ta an ta e baki tare da fesar da iska cikin nutsuwa ta shiga latsa keyboard in wayarta tana sanya wasu Numbers, tana gamawa Kuma tai dailing number tare da mannawa a kunanta, Bisa mamkinta a karo na farko bayan shekara biyu kenan taji number data kira tana ringing. Cikin Zallar farin ciki tare da nuna jin da in ta, Ta shiga fa a fuskarta da Murmushi, kira wajan 5 amma babu response dole ta ha ura ta maida wayar jeka, A hankali kuma wasu siraran hawaye suka shiga fita daga cikin idanunta, Yaushe zata samu damar da zata fallasa asirin wanda zuciyarta ke zargi ne? Yaushe ne gaskiya zata bayyana a cikin Alaafin, mene yasa gaba aya kowa kansa ya sani? Abubuwa da yawa suna faru, babban tashin hankalin ta bai wuce rashin ganin Queen Roomana da ba'ai ba, innocent woman like Her ace wani ya cuci rayuwar ta ya sace ta, Domin har kawo lokacin bata yarda cewa ata tayi ba tayi amana da cewa wani ya auke ta sabida wani banzan dalili nashi mara toshe. Misalin 7 na dare ya shiga bu e manyan idanunsa wanda sukai masa nauyi, ga wani irin ra i da suke masa, Bakinsa auke da addu'a ya fara sauke ganinsa a saman tafkeken photon Supia dake ma ale jikin bangon akin nata, Da mamaki saman fuskarsa, Ya shiga ware gajiyayyun idanunsa wanda yake jinsu tamkar an zuba masa yaji sabida zafin da suke masa, A hankali kuma ya shiga bin bedroom in da kallo kana ya aga hannunsa da yar, Ya sauke a saman irjinsa nan mamakin sa ya ara tsananta sabida ya jisa naked babu kaya, Jikinsa yabi da kallo yana taune le ansa tare da runtse idanunsa cikin arfin hali ya bu e bakinsa tare da fa O'ohhhh A hankali kuma ya mi e tsaye tare da aukan kayansa ya sanya a zuciyarsa kuma ya mamakin reason in daya kawo sa cikin wannan banzan gidan, Yana gama sa kayan Supia na shigowa, Kallo aya yay mata ya kawar da idanunsa kefe nan take yaji kuma tsanar mace ta ara nunkuwa ainun fiye da baya a cikin zuciyarsa, Ko inda take bai kalla ba kansa a asa idanunsa a lumshe yay waje, da sauri ta mara masa baya tana fa "Sir! Sir! Sir!" Amma ina ko tsayawa bai ba da yaga ta fiya binsa sai ya tsaya yana kwa e fuska tare da marai-raice fuska ya shiga langwa ar da kansa gefe kamar aramin yaro murya can asa yace. "O'ohhhh, stay away for me Ma'ah" Yana fa in haka yay waje kai tsaye kuma ya shiga gudu kasancewar sa an ball ya saba da gudu yasa gaba aya baya jin gudun duk da cewa bai da in jikinsa ya keji ba, Babu jimawa ya arasa hotel A reception yaci karo da Coach kallo guda yay masa ya auke kai, zuciyarsa cike da tarin tambaya, Ko wasan aka fasa yau? Mene
Chapter 8 · 0% Book details