← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 108

Sashe 100

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

soyayyar da Maaamahh take min ba iya ta mai raino na bace, Zallar soyayyya ce ta uwa da an ta, sai yanzu na fahimci abinda kalamanta suke nufi na S...J..K tana nufin na kula da macuciya kuma ma yaudariya Salimerh, tana nufin na kula da ha in daya rataya akai na, na zama gata,da farin cikin Matata Julde, tana nufin bayan ni akwai wani tarbiyyar sa na hannun Allah tana hannu na, na kula da maraicin Khaleluddeen, kina tunanin kin rusa farin ciki daman ai ban bu e ido akan cewa ita ce mahaifiyata ba, look! Kalli can waccan itace mahaifiyar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal itace uwa ga Abu Maleek, na tsane ki ban sonki Ma iyi na bayyana kansa ke kuma sai kika zo min a mace, suffar mutanan warai ki nuna soyayya a gareni ashe ba haka bane,kin ara sanya min tsoran mata, matata itace awata, itace Abokina, itace farin ciki na itace sirrina" Ya fa a kuka na kwance masa mutuwar Oumuu-Ayman ta dawo masa sabuwa. A hankali Muhammad Jalal yake kuka zuciyar nayi masa zafi, yana jin zazzafar Kunyar sirikar tasa, Yaywa Julde abubuwa da yawa ya musguna mata, ya batta da yunwa. A hankali Mai Babban aki ta mi e tsaye ta nufi wajan Ar o kuma Muhammad Jalal tana zuwa ya ring mahaifiyarsa yana fa "Mama" rungomesa Mai Babban aki tayi tana bubbuga bayansa. A hankali Queen Roomana ta kalli Julde wacce take tsaye Idanunta har yanzu zubar da hawaye yake, cikin dauriya tace "to kika bari dai mijinki yay kisa kema zaki rasa shi" da sauri ta girgiza kanta hawaye na ara zubu mata, da sauri tai wajansa, lokacin Salimerh ta fara ficewa daga hayyacinta cikin sanyin murya tace.. "Let her go" Cak ya tsaya yana maida numfashi yana sakinta kuma ta fa i a wajan tana mai da numfashi, cikin sauri ya juya ya rungome Julde yana mai ara sakin wani kukan.. Shiru tayi domin a lokacin ta fisa dauriya cikin lallashi ta dinga shafa kansa ba tare da tace komai ba.. Junaid ne ya kalli Salimerh yace "kin barni cikin duhu ina cikin dake cikin ki?" Idanunta ta rufe hawaye na zubu mata tace. "Lokacin da naje duba akwatin dana oye a cikin swwiming pool in Abu Maleek na tarar babu, cikin gigita na dawo side ina lokacin baka nan, tashin hankalin da yay min yawa ne yasa nan take jini ya fara zuba a jikina, nasha wahala sosai ina wannan halin ne kuma Hadima Akin ta shigo ita ta saman a lokacin cikin dake jikina tuni yabi jini tunda ba wari yay ba, hakan yasa na bu aci ta oye suma ban su sukaji ba, dalilin ciwon da nayi har asibiti ne yasa likita ya fa a masu ari nai, nasan Queen Roomana ba zata ta a cewa komai ba shi yasa ban damu da ita ba, damuwa tai min yawa sosai, hakan yasa na shirya wata akwatin da niyyar idan Abu Maleek ya biyo mu zan masa dole akan ya bani dukkan wasu kadarori daya samu da kuma abubuwan company in sa, da gifts na Daimond, a zurfa daya samu, idan yaban ni kuma zan sake sa, tunda bani da kayan da zan fitar daga cikin Alaafi, banyi tunanin abin zai juye har haka ba,dan Allah an uwana kayi min rai kaimin afuwa ka haife min sharri she an ne" wani mari Julde ta sauke mata tace.. "Sharrin she aniyya dai, bari kiji tun lokacin dana sanya idanuna akanki nasan cewa baki da gaskiya, koda gubar da kika zuba aka kawowa Mijina ita wallahi noting will happen to him saboda ina iya ganewa ina kuma fahimta, bashi da ikon ya yafe maki,domin rai kika kashe kin kashe mana farin cikin mu idan Kinje Court zaki bayani za kuma ki girbe abinda kika shuka stupid" Tunda ta fara magana Abu Maleek yake kallon ta,yana jin kalar da i na ratsa masa dukkan zuciyarsa ga wata nutsuwa ta musamman na sakko masa. Kuka Queen Ayoola ta saki tace. "Ban ta a nufar kowa da sharri ba, sai Adams dana fa a masa cewa Jalaluldeen ne ya auke Roomana na fa a ne kuma nima kawai saboda isan inda take amma wallahi babu abinda naiwa kuwa, na haifi yara ban haifi halinsu ba, dukkan abinda akai Maku kune kuka jawa kanku,gwamma Sharefddeen yana da hujjar yi amma ke mene taki hujjar keda mike AGOLA, wacce baki da mara ba sa TSINTACCIYA a gidan" Shiru ne ya biyo baya Junaid kam kasa cewa komai yay, yana son matarsa sosai, amma yasan dole hukuncin kisa ya hau kan ta. Bola ce ta gyara zama tace. "Munji komai amma wanene ya daki Abu Maleek a wannan ranar? Kai kuma Jon wuro mene ya faru a rungar ku bayan barin Zubaida?" Shakiru ne ya sunkuyar da kansa asa cike da Kunya yace. "Nine, domin a wannan ranar gaba aya mu ukun muka fito ana tsaka da ruwan sama, Abu Maleek ya fito daga sashin Queen Roomana zuwa sashin Oumuu-Ayman, ni kuma tsananin kishi ne ya sanya na aikata hakan, musamman daya zamana Abu Maleek ya fini kyau ko nace ya fimu komai na rayuwa, a wannan lokacin kishin sane ya cika min zuciya, koda na aikata kuma nai ladama itana astagafirullah a rai na" Jinjina kai kowa yay kafin Jon wuro yace. "Bayan komai ya lafa na kisan da akai, wanda sukai saura daga cikin fulanin suka fara firfitowa daga wajan oyewer da sukai, a haka kowa ya ha u akaita kukan rashin, Muido kam a wannan lokacin daman bai ko motsa ba, haka kuma muka rasa Shatuu (Zubaida) muna zaune da raguwar Naggen da suka rage wanda gaba aya mallakin Muido ne, kamar yadda Modibbo ya shaida min, a wannan ranar ne kuma Modibbo ya fita zuwa samu ruwa. Acikin ruwan ya samu jaririyar ko cibi ba'a yanke mata ba, cikin sauri ya kawota wajan Yakumbo, washegari kuma shirya muka kwashe dukkan kayan mu da bukkokin mu muka kama hanyar barin rugar, muna rafe muna yadda zago muna kuma kula da Hawwa'u Julde, a haka muka auki shekaru masu yawa har Julde tai wayo kafin mu arasu wannan garin muka samu waje gurin nan ya zamana RUGAR MAHINJO, banyi mamakin yadda Ar o yake baya Julde wahala ba domin bashi da imani ko aya yana son ku i musamman daya fahimci duk Naggen da sukai saura nata ne, to Allah sarki ashe shima bayin kansa bane bai san abinda yake aikatawa ba" shiru ne ya biyo baya kowa abinda yake tunani a ransa daban, yayinda kuma rashin Oumuu-Ayman ya dawo sabo a zuciyar ko wannan su. Lura da halin da Abu Maleek yake ciki ne yasa Julde kama hannunsa a hankali yabi bayanta, Queen Roomana, Adams, Mai Babban aki, Bola, Shakiru, Junaid da sauran su ga a aya mi ewa sukai domin lokacin sallar zhur yayi. Bayan sun idar da sallar da Muhammad Jalal ya jasu ne suka shiga cikin bukka, Zallar madara aka tasu masu sai hucin zafin take tana umama musu. A hankali suke tafiya cike da nutsuwa kana kallon su kaga cikakkun masoya masu masifar son junansu. A ba in wata ga ar ruwa suka tsaya a hankali Julde ta matsa kusa dashi ta bayansa, dukkan hannunta ta ura saman ququnsa tare da kwantar da kanta a bayansa, a hankali take shafa irjinsa tare da murza wantaccen gashin irjinsa, cikin asa da Murya tace. "_Love is something beautiful, and a feeling that one will like to carch. Love is the feeling that makes you feel alive_, Ina sonka Ballowo, zuciyata tana maka sahihin so da aunar da ita kanta bata san adadinsa ba, kowa iyaye suna zame masa gurbin farin ciki kuma Garkuwa ga rayuwa duk yaransu, amma ka zame dukkan abinda wata mace take bu atar samu a rayuwa, So a baki ba shine ba, a daraja kalmar da kuma wanda ake so Shine cikar SO shine aka bawa so dukkan ha insa, I love you so much Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ina fatan zuciyarka zata suni kwatankwacin yadda nake _SONKA_" Wasu hawaye ne suka sakko mata a hankali hawayen kuma ke sauka bayan, lumshe idanunsa yay yana jin zuciyarsa na wani irin fitinannan harbawa. A hankali ya sauke Ajjiyar zuciya tare da sanya hannunsa ya jawo ta zuwa gabansa, kyawawan idanunsa masu auke da so da aunar ta ha i da masifaffiyyar sha'awar ta, kasa ce mata komai yay sai zamewa da yayi ya zauna a ga ar kogin yare da zura afafuwansa a ciki yana Ka awa. Idanunsa ya aga a hankali ya kalleta a taushashe yace "have a set" ya fa a yana kama hannunta zama tayi kusa dashi tare da ura kanta a saman kafa arsa cikin sauke ajjiyar ya kama hannunta yana murzawa tsakiyar tafin hannun nata yace. "Kalli yadda kifi suke wasa a ruwan, kalli how happy da suke ciki uhm" Shiru yay tare da zameta ya ura ta akan cinyarsa yana shafa gashinta daya hargitse kafin a taushashe cikin wata kasalalliyyar murya mafi kaushi yace. "Farin cikin kifayen nan bazai ta a tabbata ba sai suna cikin wannan ruwan, a duk sanda aya daga cikin su yabar ruwan to tabbas adadin kwanakin rayuwarsa ne ya are" shiru yay a hankali kuma ya tura hannunsu cikin rigarta cikin nutsuwa yake shafa lafaffan cikinta wanda yake a manne da mara, lubb tayi jikinsa tana jin wani irin da i da nutsuwa na ratsa mata zuciya. Cibiyarta ya murza da sauri ta lumshe idanunta tana ara narke masa kafin taja wani sauti mai auke da bu atuwar mijin nata, shiru tayi irin shirun nan na bani da mafita sai abinda akace. "Uhmm allo...." Saurin kifa fuskarta tayi a tsakiyar cikinsa lokacin da ya kifa hannunsa a saman brest inta, wata Sassanyar iska ya sauke kafin yace. "You're my life Naaa... nahhhh, ni kece cikon rayuwarta I hope you understand that I will ove you untill the end, because .you are notjust my girl. But you are also my best friend, akanki nasan cewa nima cikakken namiji ne mai zuciyar soyayya, Abu Maleek da zuciyarsa duk naki i love You too" Kallonsa tayi hankalin gira ya aka mata yace. "YES! I know you love me, And i love
Chapter 100 · 0% Book details