Sashe 37
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a saman bed in yayinda ta bu e bakinta ta shiga taunar lallausan bedsheet in dake saman bed Abu Maleek a hankali ya ara sauke ajjiyar zuciya cikin nutsuwa kuma ya fara taka afafuwan sa a saman lallausan carpet in dake kwance a tsakar bedroom Cikin takunsa na asaita da kuma zallar izza ya nufi waje hannunsa duk biyun zube cikin aljihun wandonsa na long white jeans wanda ya an tattare da can bakin wandon wajan sanya afa. A hankali kuma ya sanya hannunsa tare da ura shi saman handle ofar yaja a hankali yadda sautinsa bazai dame sa ba, shi kansa yanzu duk a razane yake, baya son wata ara ko ihu a saman kansa, Walking slowly ya nufi aramin part dake cikin side in nasa, a hankali ya sanya kansa ciki, wani awataccen Pharmacy ne wanda babu abinda babu a cikinsa, har wani aramin gado na marasa lafiya. Kayan da zai bu ata ya auka kana ya fito daga cikin Pharmacy in ya koma can side in da take ciki. A hankali ya tura ofar yana jin bugawar zuciyarsa na tsananta kamar zata tsaga irjinsa ta fito haka ya kejin zuciyarsa, sam baya jin da in duniyar nan a dai-dai irin wannan lokaci, komai yayi masa zafi, da ace za'a amince kuma a lamunsa masa Tabbas da ana yin 40days na rasuwar Mahaifin su zaibi jirgi ya koma inda ya fito. Tura ofar yayi a hankali kana ya zura kansa, tana jin motsin shigowar sa ta an zabura, tare da cure Jikinta waje guda, cikin nutsuwa kuma ta sanya yatsarta a baki ta fara tsotsa tamkar ta samu lolipop. Jingina bayansa yayi da jikin door in a hankali ya ware Manya kuma gajiyayyun Maraitattun idanunsa, Wanda suka an janye ka an, saboda tension in da yake ciki ga kuma rashin bacci, Uwa uba wata azababbiyar yunwa dake za ulan cikinsa, baya jin kuma zai iya kai wani abun bakinsa. A hankali ya sauke wani sound tare da janye idanunsa daga kallon saman bedroom in da yake ya rufe su ruff, Tamkar wanda yake Shirin yin Bacci sosai ya kejin wani irin acikin jikinsa yanayi mai wahalar fassaruwa, Yanayin da bakinsa yayi ka an wajan furta sa. Ji yake wani nauyi na musamman wanda baya jin zai iya sauke sa ya hau kansa, sosai yake jin kansa Tamkar wanda aka sanya igiya aka aure masa jikinsa, Ga wani nauyi da kansa yay masa, nauyin kuma daya sauka a asan jikinsa. A hankali take tsotsar yatsarta wanda sautin tsotsar Derect yake tafiya cikin kunan Abu Maleek, al'amarin daya sanya tsigar jikinsa tashi kenan ta wani mimmi A hankali kuma wani sihirtaccen sanyi ya fara kawowa fatar jikinsa farmaki kasantuwar bu ewar kofufin jikinsa. A sanyaye cikin gajiyawa kuma ya ara bu e luntsumammun idanunsa wanda suka ara janyewa, kai tsaye kuma ba tare da wani shamaki ba ya sauke idanunsa a kanta. Tana kwance luff saman bed in dai tsotsar yatsarta take tana sakin Ajjiyar zuciya, ga yadda Jikinta yake an rawa, Alamar wahalar da take sha ya tsananta, a ko wanne lokaci tana iya samun kanta cikin wani hali nada ban. A karo na barkatai ya ara sauke ajjiyar zuciya tare da jan numfashi mai wahala, Cikin nutsuwa ha i da kamewa ya fara taka Fararan sahunsa a saman lallausan carpet in dake malale saman tayals in bedroom A haka yana tafe yana sauke ajjiyar zuciya akai akai ya arasa inda take kwance, Wata arfar ajjiyar zuciya Julde ta sanya tana mai ara kulle idanunta, yayinda zuciyarta take wani irin harbawa tare dayin wani tsalle tsalle kamar zata faso tsakiyar irjinta ta fito, Tsoransa ya bayyana arara a saman fuskarta yayinda kuma a hankali take jin sanyi da kuma tarin nutsuwa na saukar mata a can asan zuciyarta. Abu Maleek shiru yayi a hankali yake yatsar da take tsotsa da idanu, ganin yadda yayi jaa, ya tattare waje guda, ga wani an janyewa da yayi, Amma a hakan ta dake sai tsotsa take ko mene ta keji a jikinsa ohhhu!!???? Ya tambaya a cikin ransa yana mai an ta e bakinsa. Jin shiru kamar babu kowa cikin bedroom in ne ya sanya Julde, kwa e fuska idanunta ya cika taff da hawaye, hawayen da suke nuna zallar bu atar abinda take so Tayi arya ta kwana da yunwa idan tace dai a yanzu abinda zuciya da kuma gangar Jikinta take bu ata zata samu, Numfashi mai zafi taja saboda zazzafan zazza i dake arin mamaye ilahirin gangar Jikinta, domin har wani ara taji ashi da argwan Jikinta nayi, A zabar datai mata yawa ne ya sanya a hankali hawayen dake cikin idanunta silaluwa zuwan gefen fuskarta, kafin a hankali ta shiga motsa bakinta dake rawa yana ari kamar la anta zasu fita, cikin tear out taja wahalallan numfashi tace. "Ballowo!!!!!!!!!" Ta fa i sunan a sanyaye tana mai jan harafin O!!!! in saboda raunin da zuciyarta yayi, so take tace ya ri eta a jikinsa ko ta samu sau i na azabar da take sha, amma ta kasan saboda tsoran abinda zai fa a mata, ita gaba aya Matsayin Madibbo inta take jinsa, kawo Yanzu ma bata san cewa ita in mata ce a garesa ba, to mutumin ba bata ta a ganin ba, ko da ace ta kansa ba zata ta a sanyawa ranta cewa zai so ta ba, bare harya aureta ya zauna da ita matsayin mata wacce take ashin kulawar sa, it's difficult!!!. Abu Maleek dake zaune kamar statue yana kallon yadda hawaye ke tsiyaya daga cikin idanunsa yaja numfashi ta arfi tare da ha iye wani Salivas in cikin bakinsa, daga cikin zuciyarsa wani sound ne ke tashi dib dibb dibbb dibbbb!!!! Saboda kukanta har tsakiyan kansa ya kejinsa, ganin bata niyyar kuka ne yasa a hankali ya furzar da iska daga cikin bakinsa kafin cikin husky voice in nan nashi mai sanyaya zuciyar mace ya ura yatsarsa a baki yace. "Heyyyyyyhh!! Fulani girl be quite!!" Ya fa a ba taushashe cikin dakakkiyar muryarsa wacce take nuna cewa Tabbas ya dawo Abu Maleek insa ba wanda ta sani na cikin jeji ba, Juyawa yayi gaba aya da raguwar arfin daya rage masa, ya ware wani aramin drip daya auko tare da sa ale sa a jikin wani arfe, ganin yadda take a kwancan ne yasa hannunsa guda biyun ya ri e kafa un ta ya jata zuwa can sama, Kana ya zauna a gefe shi kansa yasan cewa tana shan azaba haka kuma akwai abinda take bu ata, yadai shareta ne saboda haushin auran da aka li a masa yake, he's not interested at all!. Wrist inta ya kama tare da zuba masa, da sauri ya auki wata siririyar igiya fara, aure wrist in da kyau, nan take jijiyoyin hannunta suka firfito, Wata allura ya auka tare da fara gogawa a inda yake tunanin itace jijiyar ruwa. Tsinin allura data jini ya sanya ta kwa e fuska tana ara narke masa, cikin siririyar muryarta mai Amo!!! Da amsa kowa a cikin kunan nan Abu Maleek tace. "Mene zakai min Ballowo???" are maganar hawaye na sauka idanunta duk da cewa bata gani Amma ta Fahimci abinda yake shirin yi mata, banza yay mata sai ma saurin nutsa allurar da yayi wacce ta lume cikin Jikinta, wani irin raunataccen kuka Julde ta sanya, tare da sanya bakinta a dai-dai saitin lap insa ta sakar masa cizo! Da sauri ya runtse idanunsa tana taune le ansa tare da fa "Auchhhiii hyyyyyyyh!!" Ya fa a yana tsotsar la ansa, nan take gumi ya shiga tsastsafo wa daga saman goshinsa, a hankali ya bu e idanunsa tare da saukewa a saman fuskarta uri tai masa da idanu a tunaninta wajan data ke kalla daban yake, nan kowa Kallonta babu inda ya tsaya sai tsakiyar idanun Abu Maleek. auke idanunsa yayi tare da ta e idanunsa a cikin ransa yace.. "Munafuka, ji idanu kamar idanun babyn rubber!!" are maganar zucin yana juya idanunsa kafin ya gama aura mata drip Wata duguwar siririyar farar robber ya auka, wacce Jikinta yake auke da allura, can asa kuma wani baki ne, a hankali yaja jikinsa kusa da ita tare aga kanta wanda ya fara duhun tsastsafuwar gashi, ya ura saman pillow kafin kuma ya tsorawa an mililin bakin nata idanu, ya tsuna fuska yayi domin duk ya gaji banda ceton rai da gudun fa awar jahannama mene yayi masa zafi da wannan yarinyar, tattausan hannunsa yakai zuwa bakinta Ajjiyar zuciya ta sauke tana mai ara lafewa saman lallausan bedsheet in dake saman bed in, yatsarsa guda biyu ya sanya aya a asa aya a sama ya bu e bakinta, kana cikin sauri ya tura mata robber cikin bakinta, kakarin Amai ta fara hakan yasa bada tunanin komai ba ya mai da hannunsa aya saman irjinta ya shiga dannawa yana ara tura robbern cikin bakinta, yayinda idanunsa suke manne cikin wata na'ura har sai da robber ta shiga cikinta, kana ya tsaya. A lokacin kam tuni Julde idanunta yana an yooo waje saboda azaba, sai ruwan hawaye dake zuwa daga cikin idanunta. Abu Maleek allurar ya auka a hankali ya fara saitawa da jijiyar hannunsa kana ya zura can ciki nan take jini ya fara fita daga jikinsa zuwa cikin Julde, domin sosai wannan mutumin ya shanye mata jinin Jikinta, kuma duk wannan fisge fisgen da take yasan cewa abinda take bu ata kenan wanda ko ita kanta bata san menene shi ba. Wata arfar ajjiyar zuciya Julde ta shiga saukewa, yayinda tayi tsitt sai motsi take ta yatsun hannunta, wani da i da farin ciki ya lullu e mata zuciya, cikin Lokaci ka an kuma idanunta ya fara Lumshe wa saboda baccin daya kawowa idanunta ziyara! Sauke numfashi Abu Maleek yayi yana mai jingina jikinsa da frame in gadon, Shiru yay yana sauraran sautin bugawar zuciyarsa ga kuma jinin jikinsa dake fita da gudu yana shiga Jikinta. Almost 30minutes Yana zaune idanunsa a lumshe tunani ne fal ransa a yanzu kuma tunanin ball insa ce ta fa u masa, idanunsa ya bu e a hankali tare da kai dubansa zuwa gare ta, tuni bacci ya auke ta sai Ajjiyar zuciya take saukewa, hannunsa ya sanya ya zare allurar daga jikin hannunsa, yabar iya carnonar,