← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 108

Sashe 52

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

safe Oumuu-Ayman ta shigo sashin na Abu Maleek yau gaba aya makara tayi, kai tsaye bedroom in Julde ta nufa tana zuwa taga babu kowa ciki, da mamaki ta shiga Bathroom tasan cewa ballai tana ciki ba,ga tunaninta kowa bata ciki, da sauri ta nufi part in Abu Maleek tana zuwa ta samu Maleek zaune da Sweet suna wasan ball, tashin hankali ya bayyana a fuskar Oumuu-Ayman, ina Julde zata da wanne idon zata fita? Babu inda bata shiga a cikin flat in Abu Maleek ba amma babu ita, cikin ki ima da kuma tashin hankali ta shiga kiran Number Abu Maleek sai da tayi kira wajan uku kafin ya aga, lokacin yana tsaka da drawing na wata sabuwar jersey a hankali ya sauke numfashi tare dayin baya yana an tsotsar la ansa cikin wata husky voice yace. "Oumuu!!" Jin Muryar Abu Maleek yasa Oumuu fa in "Zaki Banga Julde ba" Cikin rashin fahimta ya an saki la ansa kafin yace "wace haka?" Wani haushi ne ya kama Oumuu-Ayman cikin an fa a tace. "Ohh! Saboda ina rabuwa dakai ko? Matarka ce baka sani ba? To ka sani duk abinda ya sameta wallahi laifin ka ne" e baki yay kafin cikin nutsuwa yace "to ban gan ta ba" ya fa i hakan ya kashe kira a hankali kuma cikin wani irin sabon yanayi juyar da kansa tare da sauke ganinsa akan Jul.... Abu Maleek na ku i ne, kiji tsoran Allah ki daina karanta abinda ba naki ba, ko banyi Allah ya isa ba nasan Ubangiji zai isar min domin baya barin ha in wani akan wani ki biya 500 ki karanta cikin nutsuwa 0116886423 sulaiman Naima s union bank 08119237616 *_51-52_* Julde wacce take kwance saman sofar office insa tana bacci, sai sauke Ajjiyar zuciya take saboda kukan da tayi. Domin har ya janyeta daga cikin Bedroom in ta ya kawota office insa bata san ko wanene ba, hakan yasa ta tsorata, tsoron da yayi mata yawa ne kuma yasa gaba aya ta kasa fahimtar yanayin sauyin bugawar zcyarta. A hankali ya zame idanunsa daga kanta, tare da maida kallonsa ga zanan da yake, cikin nutsuwa yaci gaba da zana sabbin Desgner na jersey masu kyau da tsari. Yana nan zaune har lokacin sallar zhur tayi, A hankali ya mi e yana tattare hannun rigarsa, cikin nutsuwa ya nufi bathroom insa, alwala ya aura, bayan ya fito kai tsaye ya bar office in ya nufi Masjid in dake cikin babban Company nasa. A hankali Julde ta shiga motsawa tare daya motsa fuskarta, har lokacin kuma ajjiyar zuciya take saukewa, domin duk a firgice take, kwa e fuska tayi tana cinno bakinta gaba kamar aramar kafin a hankali cikin uni tace. "Uhm, ko waye ya satoni ma ohhhu, Allah sai na fa awa Ballowo na, dan anga bana gani ko?" Ta fa a tana narke fuska, kafin a hankali ta mi e tana mimmi a hannunta gaba domin samawa kanta hanya. Slowly ta Fara tafiya tana bin bango, tana a haka ne kuma cikin rashin sani goshinta ya daki bango, wata gigitacciyyar ara ta saki tare da zubewa a wajan tana yarfe hannu nan da nan kuma wajan ya kumbura jini ya taro cikinsa. Wata a zaba ce ta shiga ratsa dukkan jijiyoyin jikinta, yayinda Jikinta ya auki rawa da kyarma, gaba aya ta firgice ta shiga rera kuka tana yarfe hannunta. Abu Maleek dake tsaye shida P.a yana sauraran abinda p.a yake fa a masa, a hankali ya sauke numfashi tana an Lumshe idanunsa kafin ya ware idanunsa da suke auke da gajiya akan P.c cikin asa da murya yace. "Wane date aka sanya?" Rusunawa p.a yay cikin girmamawa yace. "Sir, till now ba'a sanya date na addamar da sabbin kayan namu ba, amma mun gama komai kai kawai muke jira, domin a lokacin za'a ha a da bikin bu e Company baki aya ne, to the choice is yours" Hannayensa duk biyun ya zuba a wandon suit in jikinsa, kafin ya an taune le ansa yana furzar da iska daga cikin bakinsa kana a hankali kamar mai ra a yace. "Kayi komai p.a" Ya fa a a ta aice tare da juyawa ya fara tafiya, da idanu p.a ya bisa, sosai yake mamakin Abu Maleek gashi dai company nasa ne, amma yana abu like an masa dole, auke wannan tunanin yayi a ransa kafin yace. "Sirr!" Cak Abu Maleek ya tsaya a hankali ya juya ya kalli p.a da wannan narkakkun idanunsa masu auke da wasu ninadari mai karyar da zuciyar mai kallonsa, ware idanunta yay sosai, hakan yasa P.a fahimtar yanayin kafin yace. "Sir wasu sun bu aci ganinka, saboda suna bu atar kayan wannan company, nace zan shirya masu appointment dakai, hakan yasa nake gaya maka Yanzu domin naji wacce rana kake free sai nayi masu magana ta Gmail insu" P.a ya fa a yana yin asa da kansa domin sam bazai jure ganin wayar idanun Abu Maleek ba, Abu Maleek kam uri yaywa P.a da gajiyayyun idanunsa kafin a hankali ya janye idanunsa ba tare da yace komai ba, domin baya jin zai iya magana a wannan lokacin. Juyawa yay yaci gaba da tafiya yana shirin ura hannunsa a saman handle ofar p.a ya ara fa "Sirr" Da wani sauri ya juya ya kalli P.a cikin yanayin damuwa da kuma zafin zuciya ya bu e baki da niyyar yin magana, sai ya fasa saboda wani gigitaccen ihu daya jiyo daga cikin office in sa, da sauri ya juya yana mamakin ihun mene haka??? Domin serious yana manta da batun Julde, yana arin juyawa ga P.a ya ara jin ihun a karo na biyu, da sauri ya mur a handle in tare da an tura kansa ciki. Idanunsa ya shiga rarraba wa, sosai ihunta ya sanya kansa sarawa, a hankali ya ara tura kansa ciki can ya hangeta ta dur oshe sai kuka take tana yarfe hannu, idanunsa ya ura mata, ganin yadda take acting like baby girl, gaba aya kuma ar duguwar rigar Jikinta ta tattare daga asa fara manyan cinyoyinta sun bayyana sai glowing suke. P.a dake bayan Abu Maleek wanda shima ya kasa tafiya saboda ihun da yaji, da an sauri cikin yanayi na kulawa yace. "Sir what happened?" P.a ya tambaya yana arin tura kansa cikin office domin ganin abinda yake faruwa, ganin hakan ne kuma yasa Abu Maleek ha e fuska yana ara bada fa i cikin wata dakakkiyar murya ta bada umarni yace. "P.a leave from here" Ya fa a a kaushahe da an hanzari kuma ya shige cikin office in yana rufe ofar da arfi tare da murza key, Da idanu kawai p.a ya bisa sosai yake mamakin Uban gidan nasa juyawa yay jiki a sanyaye ya nufi office. A hankali Abu Maleek ya jingina jikinsa da jikin door in shigowa office in nasa, kafin cikin wani irin yanayi da mutum bazai iya fasaltashi ba, rikitattun idanunsa masu kama dana mai jin bacci ya ara mannawa a kanta, Harga Allah ya manta da ita, mene ya sanya ma ya tawo da ita ne? Shifa bai san wannan yawan kukan nata kamar ar yaya ne. ara ware idanunsa yay sosai a kanta, ganin yadda take ta yarfe hannu ga yadda goshinta ya kumbura ne ya sanya a hankali ya shiga takawa cikin Zallar nutsuwarsa da kuma tarin haibarsa, tsaye yayi a kanta tare da lumshe idanunsa saboda yadda yaji Zuciyarsa tana harbawa sauyin bugawar ta ya sauya daga yadda take masa. Tsananin zafin da yayiwa Julde yawa ne ya sanya ta ara sakin kuka domin burgewa da tayi ya haddasa an langwashewar yatsarta wacce ta kejin har wani ara tayi, hakan ya sanya Julde ara sautin kukanta, idanunta yayi jajirrr ga wata zufa da take karyo mata. A hankali ya ara jan afafuwansa zuwa inda take dur oshe, duk sumar kanta wacce zuwa yanzu ta fara tsayi sosai ta an ya mutse, fuskarta tayi jaa lokacin guda. A karo na barkatai ya ara runtse idanunsa, gaba aya ya kasa arasawa inda take dur oshe, bawai kuma shakkar ta yake ba, a'a kawai tsoro da kuma fargaba sune sukaiwa zucyarsa yawa, bai ta a tunkarar wata mace da niyyar bata kulawa ko ya rarrasheta ba, Hasalima baya kallon Julde a matsayin mata kamar yadda su Ar o suke fa a masa, kawo yanzu kawai kallon sister yake mata, kamar yadda yake ganin Salimerh matsayin anwarsa haka itama Julde kallon da yake mata kenan. Amma yanayin da yake samun kansa idan yana tare da Salimerh daban da yadda yanayin da yake samun kansa idan yana tare da Julde, wani kalar abu ya keji wanda a all his life yayi arya yace ya san kalar wannan yanayin. A duk sanda zu atansu sukai kusanci dana juna yana jin wata kalar bugawa da zuciyarsa take masa, wacce take shirin tafiya da dukkan nutsuwarsa harta kai wani lokacin sai ya dafe saitin zcyarsa zucyarsa da dukkan hannayensa, time to time kuma ya kanji wani abu mai kama da sanyi na sauka a cikin zuciyarsa. arar data kuma saki ne yasa shi dawowa da duniyar tunanin daya shiga, an tsorace yana kwa e fuska tare da langwa ar da wuya gefe ya ara matsawa gareta bisa yarda da kuma bin Umarnin zuciyarsa ya zube a gabanta inda take dur oshen. A hankali ya shiga yawo da idanunsa kanta, ba zaice kallon tsaf yake mata ba, amma duk namiji mai cikakkiyar lafiyar idan ya kalli Julde sai yaji mood insa ya sanya, ko yaji harbawar manhoon insa ba, amma shi mai makon yaji wannan yanayin sai dai yaji kansa ya sara da arfin gaske zcyarsa tayi tsalle kamar zata faso irjinsa ta fito. Ajjiyar zuciya Julde ta sauke lokacin da taji saukar Numfashinsa a gefen fuskarta, cikin yanayi na imuwa da kuma a zabar data keji tayi saurin juyawa zuwa inda take jin saukar Numfashinsa. Cikin sakinta salonta na shagwa a ta mi a hannunta cikin Sa'a hannunta ya sauka akan lallausan sajan dake kwance a fuskarsa, Ajjiyar zuciya ta saki yayinda shima ya sauke tasa oyayyiyar ajjiyar, Ba tare da taji ba sosai yaji wani iri a tsakiyar kansa, ara manna hannunta tayi a saman sajan domin su take ta tabbatar da cewa Ballowo inta ne,
Chapter 52 · 0% Book details