Sashe 108
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ofa, wasu ha un samari ne guda biyu dukkan masifar ganewar ka ba zaka ta a gane wanda yafi wani kyau ba, ta hanya guda ake gane su ta launin wayar idanunsa, Zain idanunsa farare ne Abeed kuma blue ne irin na mahaifinsa. Wanda yay parking in ne ya ago kansa ya kalli na kusa dashi yace. "We're now at home" shiru yay ba tare da yay magana ba hakan yasa Zain ya an ja tsaki domin yasan halin an uwan nasa, fita yay daga motar, still ko aga kai wanda yake gaban motar bai ba, Zain har yaje ofar shiga babban side in Alaafi a fusace ya dawo baya domin bazai iya jurewa ba, yana zuwa ya bu e gaban motar ya wani jawo Abeed duk da yasan cewa ya fisa arfi, Abeed binsa kawai yay yana fitowa Zain ya cukumi wuyansa yace. "Banza an iska, shugaban muskilai na duniya, aikin banza kawai kasan banso ko" Wani irin ha an Murmushi Abeed yay a karo na farko wanda Murmushin bashi da bambanci dana mahaifinsa Jalaluldeen, kallon abokin haihuwar nasa, murya a narke can asa yace. "I'm sorry" Rungomesa Zain yay a shagwa e yace "I love You" oye fuska Abeed yay saboda wata Hadima data kafesa da idanu yace "Love You too" rungome juna sukai, kana suka nufi ciki hannunsu ri e dana juna, fuska babu walwala Abeed ya zabgawa Hadimar wata uwar harara gaba aya bai son kallo. Suna shiga Parlon sisters da brothers in su suka mi e da gudu yana fa in "Oyoyo *ZAIN_ABEED*" zubewa Abeed yay a gefen Abu Maleek yana maida numfashi yana jin yadda Zahrah da Ayoka suka fa a jikinsa domin dasu kawai yake shiri, Zain kam gefen Julde ya zauna raguwar yaran suka fa a masa kai, a shagwa e Abeed yana ri e Abu Maleek yace. "Wayyooo Abbi zasu karya ni, wayyoooo afana" a hankali Abu Maleek daya zama wani irin babba ku i ya zauna masa uwa uba farin ciki ya kalli Zahrah da Ayoka yace "To My gurls mai guri yazo a tashi" tashi sukai suna dariya Abeed kuma ya wani ma ale Abu Maleek yana fa in "Allah Abbi wannan show in ya wahalar dani, gashi gaba aya 100.6m suka bada" ya fa a yana zamewa domin kuwa da wanda ya zaba dashi, Zain ne ya kalli Julde yace "Ammi wallahi ban kuma raka Abeed wajan show in wa ar sa, shegen wula anci ne dashi kinga yadda wata yarinya ke ihu akan tana sonsa kamar zata mutu" da sauri Abeed ya kalli Abu Maleek yace "Abbi kaji Zain da Ammi na gulma ta" shafa kansa yay kamar wani aramin yaro yace "Rabo dasu, kurwarka tafi arfin su yasiin daga uwar har anta ehee" dariya sukai baki aya kafin su zame asa gaba aya kansu a asa a tare suka ce "Abbi, Amani mun same ku lafiya" Murmushi Abu Maleek da Julde sukai suna shafa kansu tare da fa in "Allahamdulillah, Allah yay baku albarka" Julde ta ura da fa in "Su Abeed anyi kasuwa wannan farin jinin nawa ka auka" da sauri Abu Maleek yace "wa? Haba Madam kema kin farin jinin Ubansa ya auka, ke in da..." Hararan wasa ta maka masa Zain na Murmushi yace "kai Abbi ha zaka fa a mana labarin soyayyyar ku ba? Ni wallahi ku i nake ta tarawa nayi aure" mi ewa Abu Maleek yay yace "Ai wannan ku in auran bazai taro bazai taro ba, idan kayi aure nasan Tabbas Abeed ne yayi, dalilinsa kuma ya i aure kada ku damu duk zai nema maku dai-dai ku" da sauri suka ce "we're sorry Abbi" sallah sukai suka dawo a jere daga nan sashin Uncle Deen sukai (Khaleluddeen). Abu Maleek kam yana zuwa ya samu duk yaran sun yi bacci bayan sun yi dinner, a hankali yake bin gadon su 1 by 1 yana masu addu'a, yana gamawa ya nufi part insa a zaune ya sameta sai faman cin nama take kamar kura Murmushi Yay mata yace. "Allahamdulillah" kallon tayi tace "Mene?" arasawa wajanta yay yana zama tare da wace plate in a hankali kuma ya zame rigar jikinta yace "wata nawa? Nasan ciki gareki idan gaskiya ne say Allahamdulillah" Murmushi tayi tana shafa fuskarsa zuwa gemunsa tare da sauko da hannunta kan irjinsa cikin wata ha iyar murya wacce ta zautar da Abu Maleek Julde tace "Allahamdulillah" rungome juna sukai a tare suka ce ALLAHAMDULILLAH. Ajjiye System nayi ina Murmushi saboda na jima da cewa Rubutu nake, na auka wani ha an series nake gani, cikin Muryar jin da i Nima NA'IMA SULAIMAN NIMCYLUV SARAUTAR MARUBUTA nace *ALLAHAMDULILLAH* Da sauri na shiga wata folder na rubuta *TSINTACCIYA* kana na rubuta *ONLY GOD KNOW* asa na arayi kafin na rubuta *NIGERIAN FARMERS* ara yin asa nai ina sakin murmushi na rubuta *YOUTH A.A FARMERS LEARNER* Juya nayi da sauri na auka ko su Abu Maleek ne suka fito cikin yin asa da hannu na ura a keyboard na rubuta. *MASTURBATION* ara yin asa nai sosai nasa. *MATTER'S OF THE HEART* Ina Mi ewa tsaye na rubuta. *NIGERIA/KANO/ THE RAIN* A hankali na fara tafiya kafin na fara rubuta. *TSINTACCIYA CHAPTER 1...* ALLAHAMDULILLAH UBANGIJI KA SANYA WANNAN LITTAFIN YA ZAMA HUJJA GARENI BA HUJJA A KAINA BA, ALLAH KA IYA MINI YA KA TAFE MIN KUSKUREN DA NAYI A WANNAN LITTAFIN, UBANGIJI AL-ARSHI KASA WANNAN LABARIN YA ZAMA DARASI AKAN WASU, YA UBANGIJI AL-ARSHI KA NUFI WANDA SUKA KARANTA LITTAFIN FREE AKAN SU BIYA NI WALLAHI RUBUTU DA WAHALA DAN ALLAH ANUTIES SISTERS KU TAIMAKA, IDAN KUM ARANTA SAURAN LITAFFAI NA FREE KU SANYA KU IN KU MASU ALBARKA KU SAI *TSINTACCIYA* *TSINTACCIYA* _I'm very thankful to all my fans for their constant love and support I am what i am because of their unconditional love!_ *TSINTACCIYA* I can't describe komai a yanzu, amma labarin *TSINTACCIYA* zai tuna maka da *SIRRIN MU* zai tuna maka *UNCLE NE* *ABU MALEEK* is the best on my heart cos even me, Uhm! Na sha wahala kun san labarin Masarauta ai, is very different irin sosai in nan. Littafin TSINTACCIYA Olrdy yayi replacing ABU MALEEK a zuciyar NIMCYLUV SARAUTA, wanda kuma daga shi sai bayan Azumi in sha Allah. BAN SAN YAYA ZAN MAKUE BAYANI AKAN LITTAFIN TSINTACCIYA BA, AMMA PAGE NA FARKO ZAI TABBATAR MAKA DA CEWA SALON NA MUSAMMAN NE, KUN SAN ABUN KANA TAFIYA ILIMI NA SAKE ZUWAR MAKA, AMMA ZAN IYA CEWA *TSINTACCIYA* ZAI IYA ZAMA THE BEST BOOK OF THE YEAR TSINTACCIYA NRML GRP - 300 VIP 500 ZA'A FARA ON 15/1/2022 AN JIMA DA FARA PAYMENT. FANS IN ABU MALEEK BAZAN ARA YI MAKU ADDING KUWA BA, IYA KU IN ZAN BARI IDAN KUN BIYA KAWAI KU TURA MIN SHAIDAR BIYA SHINE MY VIP HAJIYOYI WANDA BASU TA A KARANTA BOOK INA BA SAI AKAN TSINTACCIYA KUMA AKWAI GRP IN SU ZANGA FARIN JININ DA LITTAFIN ZAI SAMU. ZAKU IYA TURA KU IN TA NAN 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK KU TURA EVEDANCE TA NAN http://wa.me/+2348119237616 ZANYI MISSING SHIRARKU NA ABU MALEEK KAFIN A FARA *TSINTACCIYA* INA SONKU, INA ALFAHARI DAKU, MASI FITAR MIN DA BOOK ALLAH YA SHIRYA KU *ALLAHAMDULILLAH* *SARAUTAR MARUBUTA* Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office b14c4dde7bae444d9540d6fce4482d59