← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 108

Sashe 59

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya sanya tattausan hannunsa masu fidda gumi ya zame hannunta dake manne da a hanci, ga mamakin sa, sai yaga wajan fresh ba komai amma ya auka da gaske ciwon yaji mata. "Uhm" shine abinda ya fa a kafin ya cire hannun yana ara kusantar Jikinta da nashi baki ta bu e zatai kuka, yay saurin zura mata yatsarsa, Wani irin a zababban cizo ta sakar mata wanda ya sanya yay saurin manna ta jikinsa yana fa in "Auchhhiiii kululuuu" baki ta bu e ta shiga dariya domin farin cikin daya kamata na ramuwar da yay, baya yay ka an ya jingina da jikin bed insa, yana sauke numfashi kafin ya bu e idanunsa da sauri ya rufe saboda ara ganin Julde inta da suke a waje da yay, abubuwan daya keji a yanzu yana sanyawa ya aryata kansa domin idan ba wani abu yaji ba, ji yay kamar Jalal insa na an harabar da sauri ya auke wannan tunanin a ransa, kafin ya faki idanun ta ya cafki yatsarta ya ciza. Kuzu kuji ihun sangarta da kuma shagwa a, baki ta bu e tana kuka tare da fa in "wayyoooo shikenan ka cire min yatsa Ballowo wayyoooo" Ganin yadda take kukan ne ya sanya gaba aya ya shagala. Da Kallonta sosai yay mamakin irin shagwa ar ta, ganin ta fasa wani ihun ne ya sanya yay saurin ha e ta da jikinsa yana fa in "sheyyyyyyy it's okay, Ballowo ne?" Ya fa a yana bubbuga bayanta tare da fa in "shiru ban san kuka Kululuuu!!!" Shiru tayi tare da manne da jikinsa tana sakin ajjiyar zuciya, jin zaman ya ishesa yasa ya an mi ar da ita ka an ya urata bisa shoulder insa kamar jaririya kafin a hankali yaci gaba da buga bayanta yana fa in "it's okay shiru Kinji" ajjiyar zuciya ta sauke tana ara narke masa saboda wani da in buga bayanta da yake ta keji, a hankali kuma ya kama yatsarsa wacce ta ciza ya zura a bakinta cikin wani irin salo wanda ita kanta bata sani ba ta bawa yatsar wata yakkyawar tsotsa da sauri ya lumshe idanunsa yana fitar da wani sound kafin a gigice ya sanya hannunsa a saman.... Abu Maleek isn't free 08119237616 *_BOOK 3_* *_59-60_* Kafa un ta, cikin sauri ya zame ta daga jikinsa, tare da mi ewa tsaye yana fesar da iska daga cikin bakinsa, kafin a hankali ya Lumshe idanunsa, ko cake in da yazo auka bai auka ba ya nufi babban Parlo yana ha a numafashi waje guda, Yana fita Oumuu-Ayman na shigowa hannunta ri e da wata ba ar jaka mai kyau, kallonsa tayi taga ya kifa fuskarsa a jikin armchair in da yake zaune akai. Ba tare da tace masa komai ba ta auke kanta ta nufi bedroom in daya fito, Tana zuwa ta samu Julde zaune a saman carpet kusa da bed in Abu Maleek, idanunta da rayuwar hawaye sai ajjiyar zuciya take saukewa, Cike da mamaki Oumuu-Ayman ta kalli Julde kafin ta arasa gareta tace. "Daughter kuka? Ke dawa kike kuka?" e baki tayi da niyyar gaya mata cewa Ballowo inta ne ya yarda da ita, kuma ya cije ta sai kawai tai Shiru domin bata jin zata iya fa awa Oumuu-Ayman hakan, Hakan ta samu kanta da fa arya abinda bata ta a yi ba tace. "Oumuu fa uwa nai" Cikin tausaya ha i da so da kuma auna Oumuu-Ayman tace. "Ayyah! Da baki tashi ba ai, sorry sannu ko daughter?" Jinjina kai kawai Julde tayi kafin Oumuu-Ayman ta mi ar da ita cikin rashin sakewa da kuma sabuwar kunyar Oumuu-Ayman daya kama Julde ta runtse idanunta tare da ha e Jikinta waje guda, a haka Oumuu-Ayman ta taimaka mata ta shirya cikin wata ha iyar black in body short wacce ta tsaya iya kar laps inta, fararan cinyoyinta duk a waje, ba aramin kyau tai ba, Musamman jikin rigar daya kasance da red in Stones masu she Sai wani red in band da aka ha e mata gashi dashi, hannunta Oumuu-Ayman ta kama zuwa Parlo, Da sauri ta saki wata wahalalliyar ajjiyar zuciya wacce har sai da Oumuu-Ayman ta juya ta kalleta, sosai taga irjinta na mugun agawa, Julde kama wata harbawa Zuciyarta tayi wacce bata ta a jin irinta ba, ga wani sanyi da jikinta yay a haka Oumuu-Ayman ta zaunar da ita a kusa da inda Abu Maleek zaune har yanzu kuma kansa a kife yake. Abu Maleek kam tunaninsa ne ya tsaya cak, yayinda gaba aya walwarsa ta toshe baya iya gane a mai mai abinda yake wanzuwa a cikin zuciyar tashi, Yana jin wani sabon yanayi mai kama da sabo da kuma kasantuwa na kawowa kwanyar kansa ziyara, Gaba aya memory kansa ya kasa tantance masa irin abinda ya keji. Ajjiyar zuciya ya sauke a hankali kuma cikin damuwa ya an kwa e fuskarsa cikin yanayin na rashin sanin makama Da kuma abinyi ya manna tafin hannunsa a saitin zcyarsa dake tsananin buga masa cikin zuciyarsa yake fa "Uhm why Jalaluldeen?? Ba haka zuciyanka yake ba, mene yasa kake son wahalantar da zuciyarsa dama walwarka, Akan tantance abinda yake damunka ya kuma kawo maka ziyara Stop this nonsense okey!" are maganar zucin yana fidda numfashi mai zafi kafin a hankali kuma Ya ware idanunsa tare da gyara zamansa sosai ya shiga sha ar wani sihirtaccen amshi dake ratsa cikin hancinsa, Yana saukar masa da wata kasala, zuciyarsa da walwarsa da tilastawa gangar jikinsa abinda bai niyya ba, Yayinda ya kejin Wani irin zubewa yaji tsigar jikinsa nayi kafin ya hankali ya ara manna hannunsa dake Saitin zcyarsa yana murzawa a hankali. Marai-raice wa Julde tayi kafin a hankali ta ara matsawa inda take jin fitar Numfashinsa, Cikin wata kalar kasalalliyyar murya tace. "Ballowo" Shiru yay mata duk da cewa ya jinta sai ma ara runtse idanunsa da yay. Fuska ta kwa e tana tura Bakinta gaba kafin cikin damuwa ta kuma kiran sunansa. "Ballowo!! Ballowo kayi magana kaji" Idanunsa dake rufe ya ware tare da mannawa a ganinsa a saman fuskarta. Wata irin lamintaccen kallo ya shiga aika mata, cikin nutsuwa kuma yake bin jikinta da kallo, Tun daga kan fararan yatsunta na afa wanda akaiwa adoo da Red in jamfarce Hakan yasa suka ara haska kyawawan yatsun nata. Kafin ya dawo da kallonsa saman cinyoyinta, wata irin mi ewa gashin dake wance a irjinsa sukai, Yana jin yadda nipples insa suke masa wani irin ayi wanda bai ta a ji ba, Idanunsa ya Lumshe dan baya jin zai iya arasa kai idanunsa sauran surar jikin nata. "Ballowo" ara kiran sunansa a sanyaye cikin wata kuma dad an Murya mai auke da zallar shawaga a, wacce take Sanyawa yaji gashin irjinsa na wani irin rawa tare da mimmi ewa, Idanunsa ya ara warware kafin yace. "Uhm" Ya fa a can asan ma oshinsa yana ara ware fitinannun idanunsa akanta, Murmushi tayi tace. "Zuciyata zata fa u, ka daina zama kusa dani" With much surprised ya shiga Kallonta can kuma ya numfasa kamar bazai magana sai kuma yace. "To ta fito mana,shine kike wani tsare ni da wasu juyayyun idanunki" Ya fa a yana taune lips Kafin tai magana, Oumuu-Ayman ta shigo hannunta ri e da try Breakfast wani table ta auka ta ajjiye masu kafin ta kalli Abu Maleek tace. "Zaki Mai Babban aki na nemanka, tare da Hawwa'u, Nima can zani ga breakfast idan kukai sai ku taho tare, please banda cin zali" Ta fa a tana mi awa Julde plate in chips sai egg and cheese sandwich. Shiru yay yana gyara zamansa kafin ya auki spoon ya fara tsakalar Fried plantains and yam egg stew sai amshi take, ewa Oumuu tayi tsaye tana fa "Please banda cin zali Amana na bar maka ita" Bai ko kalli Oumuu-Ayman ba, cikin rashin da in yanayin da yake ciki yace. "Uhm tafi da ita mana" Gaba Oumuu-Ayman tayi tana fa "Ban niyya ba, Allah Jalal ranka zai aci" "Uhm" Kawai yace domin tunda yaji ta ambaci Jalal yasan babu maganar wasa a cikin kalamanta. Kai tsaye Oumuu-Ayman sashin Mai Babban aki ta nufa, Lokacin kowa yana zaune gaba aya Aremos suna zaune, hadda Junaid da Salimerh, sai Queen Ayoola da Bola tare da Maleek. Shiga Oumuu-Ayman tayi kafin ta nemi waje can gefen Mai Babban aki, Salimerh kam Murmushi kawai take ta matsu da ganin, Yarinyar da ake magana, hakan kuma yasa ta ara jin sanyi komai na Abu Maleek yana gab da arewa, soon za'a gane ma iya kuma suji kunya. "Oumuu-Ayman ina yaran naki ne? Ina son muyi magana likitana yana kan hanya kwana biyu afar duk ta daman" Mai Babban aki ta fa a tana ta afarta. Murmushin da baya yankewa Oumuu-Ayman tayi a saman fuskarta kafin a hankali cikin girmama tace. "Suna hanya, in sha Allah" Jinjina kai Mai Babban aki tayi tana ara shafa rope in hannunta. A can angaren Abu Maleek cin abincin kawai yake ba an da i ba, Time to time hakan sauke ajjiyar zuciya tare da juyawa ya Kalli Julde wacce take cin Abincin a hankali kamar wacce bata son ci, sai juyawa spoon take, a hankali ya janye idanunsa Kafin ya ajjiye spoon in hannunsa ya auki gorar ruwa mai sanyi ya alle murfin ya manna bakin gorar cikin nasa, Sosai yasha ruwan kana ya ajjiye yana fesar wata zazzafar iska daga cikin bakinsa. ewa yay a nutse da niyyar barin wajan yaji ta saki ara, da an sauri ya juya idanunsa ya zaro waje, Ganin yadda chips in ya zube mata a fuska wajan idanunta, ga wani aramin yaji ya ma ale a tsinin hancinta. Lumshe idanunsa yay yana jin kukan na dukan tsakiyar kansa, Cikin nutsuwa ya zame ya zauna a gefenta yana ara narkar da idanunsa a kanta, ganin yadda fuskar tai jajir ne ya sanya a hankali ya mi Tafukan hannayensa ya tsalle fuskar gaba aya, Kafin a hankali ya sauke numfashi yana jin yadda zuciyarsa ke tsalle kamar zata keto tsakiyar irjinsa ta fito. Wani irin sound ya fitar kafin kuma cikin yanayi na son Taimakon ta ya matsa kusanta, Yana ara kusantu da ita garesa kafin slowly yay asa da fuskarsa wajan Tata, ganin tana Shirin kai hannunta wajan idanunta ne
Chapter 59 · 0% Book details