← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 108

Sashe 18

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

kansa ta shiga tofa masa addu'a, almost 10minute kafin ya shiga sauke ajjiyar zuciya a haka har bacci ya auke sa. Zamewa tayi ta kwantar dashi saman kujerar tare da aro gudun a.cn kana ta fita. Rugar Mahinjo Tun daga lokacin dasu Ar o suna ganawa Julde azaba, basu ara waiwayar inda take suna jiran ranar da suka aukan mata ya cika. Julde kam kullum da wani irin azababban ciwon irji take kwana, har lokacin kuma ta kasa fa awa Madibbo abinda akai mata, Har lokacin kuma igiyar da suka aure mata nono tana jikinta dalilin daya sanya take kasa Numfashin yadda ya kamata. Rayuwa tai mata zafi da una duniya tai mata duhu sosai babu wanda take bu ata a yanzu face wanda zai taimake ta, ya auke ta daga cikin Rugar baki aya. *Gobe in sha zan gama free pages wanda suka kasance na farko wajan biya za'a sasu a vip, ma'ana inda za'a dinga posting biyu kullum kenan* Tun daga wannan lokacin Abu_maleek ya daina fara'a bare walwala Hatta Oumuu-Ayman daina yi mata magana yayi, Ya ke e kansa shi aya baya cin komai sai fruit sosai yake neman wanda zuciyarsa zata tattauna dashi amma ya kasa bawa Kowa wannan damar. angaren Adams kam shirya yadda zai tafi Madrid yake domin yaje yaji dalilin daya sanya Abu Maleek ya sace masu uwa. Kawo lokacin kuma babu wanda ya san da zuwan Abu Maleek Kwanci tashi babu wahala Yau ya kasance gobe ya kasance ranar da Za'ai bikin ODUN EGUN tun yammacin yau manyan sarakuna da kuma manyan mutane jirginsu ya dinga sauka a garin Benin. Mutanan Kanzaf kowa ka gani yana cikin farin ciki musamman daya kasance zasu ha u da nagartaccen Oba insu mai jin tausayin su. Tun a Subhi tsaron Alaafi ya tsananta baka ganin komai sai securitie's, Shiri na musamman ake, har lokacin kuma babu wanda yasan cewa King Tunde Muhammad Jalal babu lafiya. Biki yayi biki taron jama'a a cikin Alaafi ba'a magana, banda busa da sarewa ha i da kide-kide babu abinda ake. Wani mutum ne ya shigo filin wajan an rufe masa jiki ana ki a yana rawa wasu kuma suna Performance magic, Bayan haka aka dafa doya aka bawa Kowa, sannan aka raba wa kowa emu (win) daga nan aka fara sanarwar ga King Tunde Muhammad Jalal ne zai fito yaywa jama'ar Kanzaf godiya ya kuma shaida masu yana mulki cikin jin da i da kwanciyar hankali. A hankali ya shiga sauke sandar hannunsa a asa yana taka afafuwansa cike da zallar isa ha i da kamewarsa, yayi shiga ta sarkin Yaruba, ya rufe fuskarsa, Sai kirari ake masa ana buga tambura, Abu Maleek runtsa idanunsa yayi yana jin kansa kamar zai rabe gida biyu, Idanunsa yayi jajurr saboda ki an dake hawar masa ka, Da wani irin sauri kuma zuciyarsa ta shiga bugawa tashin hankalin ya aro, A hankali ya shiga agawa jama'ar wajan hannu alamar gaisuwa har ya isa mazauninsa yana shirin zama, maimakon ya zauna sai aka ga ya zabura tare da yin. *DAN ALLAH ALLAH DAN ANNABI KADA KI SIYI LITTAFI NA DA NIYYAR YA A MIN SHI, KIJI TAUSAYI NA, KI DUBA GIRMAN ALLAH DA ZATINSA, IDAN KINA SO KI SIYA DOMIN ABINDA KAKE SO BAZAI TA A FIN ARFIN KA BA* Baya ya juya da sauri dafe da kansa ya juya masa yana jin kamar zai rabe gida biyu, Da mamaki gaba aya jama'ar wajan suka fara bin bayansa da kallo, sam ba haka King Tunde Muhammad Jalal ya zaba yin bikin ODUN EGUN insa ba, Abu Maleek kai tsaye part insa ya shige yana jin kamar duniyar zata kife dashi. Yana shiga ya fara cilli da kayan jikinsa yana watsarwa, Taune le ansa yayi tare da sanya hannunsa ya dafe kansa dashi, cikin asa da Murya yace. "O'ohhhh" Wannan alama ta cewa gab yake da shiga aya duniyar tasa tunaninsa na neman juyewa. Saman bed ya fa a yana ame jikinsa waje guda, ga wani irin ari da jikin nasa yake masa, a haka bacci yay gaba dashi, yar yayi sallar Subhi, a lokacin ne kuma zan can rashin lafiyar King Tunde ya bazo a cikin Alaafi dama Kanzaf baki aya, al'amarin daya tayar da hankalin jama'a kenan kuma an rasa ta yadda zan can ya fasu. Misalin 11 na safe Abu Maleek na zaune saman kujera watching TV amma gaba aya hankalinsa baya ga abinda yake kalla, Tunanin sabuwar rayuwar daya tsinci kansa ya yanzu ita take masa yawo a zuciya shi kam sam bazai iya ba, Madrid zai koma bazai iya zama cikin Alaafin ba abubuwan cikinta sun sama girma. Da sauri ya mi e ya shiga ha a kayansa, yana shirin fita aka shigo Sashin nasa da sauri kallon juna sukai shida Salimerh wacce Idanunta ya kumbura saboda kuka cikin tashin hankali tace. "Abu Maleek kazo inji Mai Babban aki, jikin Dady ya tashi sunanka yake kira" Wani irin dafe irjinsa yayi saboda tsallan da zuciyarsa take masa, Bata tsaya jiran komai ba taja hannun Abu Maleek zuwa sashin King Tunde Muhammad Jalal. Tun daga bakin babbar ofar yasan cewa Tabbas babu lafiya, idanunsa ya runtse tare da tura kansa ciki, Gaba aya kallo ya dawo kansa, idanun Kubraah da Bola ne suka firfito saboda tsananin mamakin ganin mijin nasu, Sharefddeen, Shakiru, Adams, da kuma an gidan Otun (Galadima) wato Junaid duk suka tsora masa idanu da Alhinin ganinsa, hakama Otun yabi Abu Maleek da kallo, Babu kamar Queen Ayoola. Babu wanda ya kalla a cikinsu ya nufi wajan mahaifin nasa tare da zuwa wajansa hankali tashe saboda ganin baya motsi sai kumfa dake fita a bakinsa, jikinsa yayi wani mahaukacin zafi. ewa yayi zai fita saboda sai a lokacin ya tuna shifa likita ne mai zaman kansa. Otun ne yay gyaran murya da sauri Malamin dake duba Kinga Tunde Muhammad Jalal yace. "Ciwonsa bana asibitin bane, domin samu maganin da zai warkar da King Tunde Muhammad Jalal dole ne aje BIRNIN BERA" gaba aya suka ha a baki wajan fa in "BERA??" kai ya jinjina masu yace. "Tabbas, a can ne kawai zai samu wani babban Malami ya bashi maganin da za'a bawa King Tunde,domin mutum shike ne kawai yake da wannan maganin, dan haka a cikin Aremos dole aya zashi" Adams najin haka ya mi e tare da ficewa a hankali Shakiru ma ya mi e alamar ba zasu wannan garin da ake cinye mutanan da ransu ba, Kai tsaye Sharefddeen yace. "Ga Abu Maleek nan I'm sure zashi, Daman shine yake son tafiyar nesa" Kubraah da Bola suka shiga girgiza kai alamar ba zashi ba shima. Oumuu-Ayman ce tace. "Tayaya Abu Maleek zashi garin da babu wanda ya sani, kusan shin da in yarda babban matsalar kuma kunfi kowa sanin ciwonsa lokacin da ciwon ya tashi Tayaya zai kare kansa? Waye zai taimaka masa?" Kafin wani yay magana Abu Maleek yace. "Zani, ku shirya tafiyar zuwa gobe" Jinjina kai Malamin yayi yace. "Domin zuwa Birnin Bera, dole ka zama mahaukaci, domin za kace kai kake fama da ciwon, dole za'a aske maka gashin kanka, za'a cire maka sumar fuskar ka, kuma dole za'a shafa maka ba in fenti domin basa son farara mutane, idan ba haka ba kana zuwa sukai ido hu u dakai suka kalli fatar jikin ka fara to Tabbas sai dai wani bakai ba..... *KUN SHIRYA...????? GUY'S U CAN START YOUR PAYMENT 500- VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616* SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH DA ANNABI *ABU_MALEEK*
Chapter 18 · 0% Book details