← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 108

Sashe 35

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bakinsa a damtsan A.m, Tuni Abu Maleek yayi asa tare da aukan wani aton Dutse ya mi e a hanzarce kai tsaye kuma ya sauke dotsen akan Mutumin, Nan take ya tsulale a wajan jini na zuba ta tsakiyar kansa, A hankali shima Abu Maleek ya sulale a wajan, wanda tuni ya manta da shiga aya duniyar tasa, hakan yasa gaba aya yaga samaniya na juya masa, Yana ganin taurari na sakkowa zuwa dab da idanunsa, Idanunsa a shiga Lumshe yayinda fatar jikinsa ta auki rawa sanadiyyar rawar da naman jikinsa yake, Cikin rashin makama da kuma rashin sanin abinyi ya sanya tafin hannunsa dake fidda wani gumi ya manna a tsakiyar goshinsa, wanda ya kejin kamar zai rabe masa gida biyu, kunnuwansa kowa wani irin numfashi yake jiyowa wanda ya kasa tantance wanne kalar numfashi ne wannan ara cure jikinsa waje guda yayi tare fesar da numfashi, ya shiga taune le ansa, yana jin wata azaba na fincikar jijiyar kansa, kafin a hankali ya fara saki wani sound mai kama da gurnani, gaba aya jikinsa ari yake, sanyi da kuma iskar wajan ha i da hara ar dake kwance a wajan bai hana, Wata wahalalliyar zufa keto masa ba, sosai ya keji samun kansa a cikin a zaba muddin juyewar tunaninsa ya tashi. Zuro sweet tayi da idanunta, yayinda ta raku e waje guda. 1hour left Ya shiga sauke wani Numfashin wahala yana an jujjuya kansa, dake sara Masa, duk da cewa yaji ciwon yayi asa, amma hakan bai yana yaji kansa yayi masa nauyi sosai ba. Bakinsa auke kuma da salati ya shiga bu e narkakkun gajiyayyun idanunsa, wanda sukai masa nauyi, kafin a hankali ya yun ura ya mi e tsaye baki aya, Sweet dake gefe na ganin hakan ta fara tsalle tana ka a jela, a sanyaye fuska a narke ya kalli sweet suna ha a idanu ya kwa e mata fuska, irin I'm tired in nan, a hankali ya sunkuya zai auki sweet domin suci gaba da tafiya domin Allah yana kallo ya mance da batun Julde, baya Sweet tayi tare da juyawa ta kalli Inda Julde ke yashe, slowly ya juya idanunsa zuwa ga direction in da Sweet take kallo. Idanunsa ne suka sauka akan Julde wacce take kwace, farar fuskarta ya tsorawa idanu ganin yadda ta ara wani mugun haske, tai fari fatt da ita, Langwa ar da kansa gefe guda yayi yana ya mutsa fuska tare da marai-raice wa baki aya kafin ya juya ya kalli sweet yace. "Kin gani ko? I can't Sweet ni bazan iya ba gaskiya aita wahalar da mutum, ko uban me take a kwance kuma ohhhhoo??" are maganar yana ara mirgina kansa gefe guda, tare da arin juyawa, cak kuma ya tsaya, saboda kansa da yaji ya sara take kuma ya fara tuna abinda ya faru, cikin sauri ya juya kanta tare da cilla idanunsa akan Julde wacce take fidda numfashin wahala, "Yasubuhanallah!" Shine abinda ya zo bakinsa, Shikenan ta harbu yaya zai yi kenan? Anya bazai barta a nan ba, tunda daman neman kai yake da ita? Wata zuciyar kuma tace. "A'a Jalaluldeen, wannan dukkan ha in ta yana wuyanka, kula da lafiyarta, cinta, shanta, sutturar ta, Wheel ba ita tace tana sonka ba, Sanda za'ai auran itama bata sani ba a yanzu dukkan abinda ya sameta you're the reason behind, dan haka ya zama dole ka kula da ita, domin ita in KYAUTAR ALLAH ce, KYAUTA CE DAGA ALLAH kare ranta kuma na nufin kare rayuka da dama wanda suke gab da salwanta" Zuciyar ta are maganar tana harba masa, tare da ara bashi umarnin zuwa ya taimake ta. e fuska yay yana jan tsaki kafin ya kalli sweet yace. "Sweet naje? I'm scared kada ta cijan na zama maye" Karka a jela sweet tayi, kafin tayi gaba zuwa wajan Julde ta e baki Abu Maleek yayi yace. "Uhm! Allah za muyi fa a sweet, i don't know why kike son Fulani girl in nan" are maganar yana ri e ququnsa da dukkan hannayensa, kafin kuma walking slowly ya marawa sweet in baya, yana zuwa ya dur osa dai-dai kanta ya kallo yakkyawar fuskarta mai kyau wacce ta kasance zagayayyiya (Oval shape). Wani irin fisgar numfashi Julde taja lokacin taji amshin mutum kusa da ita, a hankali kuma Jikinta ya fara rawa ta shiga arin tashi zaune tana bu e baki, Zare ido A.m yayi a ransa yake fa in "Mayya!!" Zanyi maganinki yasin,ji yadda take bu e mitsitsin baki ko small yatsana bai shiga" are maganar yana sanya duguwar yatsarsa ya dungure mata kai. Julde bata san mene yake ba, burinta kawai ta samu abinda hancinta yake jiyo masa amshin sa,gane abinda take so ne yasa ya an saki Murmushi iri- iri an mayar da ita mayyar arfi da yaji. Idanunsa ya juya ka an cikin Sa'a idanunsa ya sauka akan wani yadi, kafin yayi magana sweet ta auko yadin da bakinta ta kawo masa, kanta ya shafa cikin aunar magen tasa yace. "Love You!" Zama yayi sosai yana mai ya tsuna fuska shi gaba aya tsantsamin Julde yake, bisa dole ya tattausan hannunsa ya an jawota gefensa tare da ura kanta a cinya, idanunsa kuma ya mayar wajan ciwon ganin yadda yake zubar da jini, wani irin zabura Julde tayi tayo kan Abu Maleek duk da bata gani, unexpected abun ya zuwa A.m hakan yasa yayi baya tare da fa uwa Julde kuma tabi jikinsa ta kwanta tana bu e baki tare da neman inda zata ciza, ganin hakan yasa Abu Maleek neman yadda zai waci kansa dan muddin ya bari ta cijesa ya gama aiki, hannunsa ya bu e baki kasancewar mai faffa irji yasa gaba aya ta rufta cikin irjin nata, da sauri kuma ya sanya hannayensa yayi mata rumfa dasu, Kokawa suka fara inda take arin ganin ta kama hannunsa yayinda yake sun ganin ya ri e fuskarta baki aya, shi Abin dry ya basa, Ganin kuma tana ata masa Lokaci ne yasa ya an ha e fuska sosai tare dasa hannunsa a saman karan hancinta ya ja, Wata ara ta saki saboda zafin da taji sai kuma ta kwa e fuska ba tare kuma da tace komai ba kamar wacce aka bawa umarnin tayi asa da kanta zuwa irjinsa, tare da sauke ajjiyar zuciya, Tana mai ara mannewa a jikin nasa ba tare kuma data kai masa cizon ba. Lumshe idanunsa yayi sosai yana jin yadda take saukar masa da gajiya, kafin kuma auki yadin ya shiga na e mata baki dashi, yana gamawa ya sauke numfashi tare fa "Ya Allahu Ya Rahamu" Kana ya mi e tsaye da ita a jikinsa tare da an ta e baki yana fa "Kawai aita wahalar dani, yarinya wallahi sai na rama, waffff" Ya fa a yana jan wafa, kana ya cilla ta bayansa ya auki sweet a hannunsa, Ko takan nono da ruwan bai bi ba, ya kama hanya tare da suma tafiya, yayinda kuma Julde tai lubb a bayansa tana sauke ajjiyar zuciya da arfi. Yau ta kasance ranar juma'a, ranar da dukkan wanda yake Kanzaf bazai ta a mancewa da ita ba, ranar data shiga tarin daga cikin ranakun tarihi, ranar da mutanan Kanzaf da mutanan da suke cikin Alaafi suka shiga cikin tashin hankali, tashin hankali mara fasaltuwa, ranar da Kanzaf ta zama kamar wani sansani na ma abarta saboda Shiru da garin yayi baka jin motsin komai, Hatta tsuntsayen da suke shawagi kullum daga Cikin bishiyoyin Alaafin zuwa bishiyoyin Kanzaf yau babu su, Sai wata dad ar iska mai da i da kuma ratsa zuciya dake tashi, cikin aramin lokaci kuma garin yayi duhu saboda tasuwar hadari daya ha a da wata gagarumar iska mai arfi. Oumuu-Ayman ce tafe ita da Salimerh sun sanya Mai Babban aki a tsakiya wacce Idanunta yayi jajurr, ga wani irin rawa da Jikinta yake, a haka suka nufi sashin King Tunde suna zuwa suka samu Queen Ayoola a kusa dashi ri e da hannunsa sai kuka take, gefe guda kuma Otun da Agba Akin ne zaune suna masara addu'a tare dayi masa fifirta, Daga can gefe guda sautin kukan Bola ne tashi a hankali, Zama Mai Babban aki tayi tare da kallon an nata, a hankali ta sanya dai-dai kunansa ta shiga karanta masa addu'a, ta nayi tana kalmar shadda, Jin yadda Mai Babban aki take nanata Kalmar Shahada ne ya sanya Salimerh gigice wa, tare da sanya kuka tana fa in. "Innalillahi wa'inna ilaihir Arjun, Dad!! Dad!!" Ganin yadda Salimerh ta gigice take neman ru a MALEEK dake kusa da King Tunde Muhammad Jalal daya ri e hannunsa sosai yana jin tamkar Zakinsa ne kusa dashi, Ya sanya Oumuu-Ayman ta ri e Salimerh tare da rungome ta sosai, tana fa "Just pray for him, ita yake bu ata Salimerh" Kuka Salimerh tasa tana rungome Oumuu-Ayman tare da fa "Oumuu!! Oumuu Dad!! I'm going to lose my Dad Oumuu, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" Sosai Oumuu-Ayman ta rungome Salimerh a jikinta, ganin tana neman ficewa daga cikin hayyacinta. "In sha Allah, noting will happen to him sai abinda Ubangiji ya tsara Salimerh, just pray kiyi masa addu'a" are maganar tana juyar da idanunta saboda hawayen daya cika mata idanu, Da sauri Salimerh ta mi e tana fa in "Oumuu Zaki?? Shakiru, Sharefddeen, babu kowa Oumuu yaya za mu yi?" Sai kuma ta juya da sauri ko ganin gabanta ba tayi yana fita, taci karo da Junaid tana ganin ta nufi inda yake, runtse idanunsa yayi saboda wani mugun mugun! Tausayinta da yaji, tana zuwa ta fa a jikinsa tare da ri esa sosai tana fa "Junaid, My Dad! Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un zan rasa farin ciki na Junaid yaya zanyi? Yaya Zaki zaiji idan ya dawo ya samu babu Dad? Wayyoooo Allah, Ubangiji ya dube mu, ka kawo mana sau i akan abinda yake shirin samu mun ba, Ubangiji ka dubi idanun mu ka tausaya mana ka barmu da mahaifin mu, shine jin da in mu, shine farin cikin mu, shine garkuwan mutanan Kanzaf, La'ilahaillahu Muhammadur Rasulullah S.A.W" are maganar tana sakin kuka sosai, tare da ri e Junaid, idanun Junaid yayi jaa sosai, a hankali ya sa hannunsa ya rungome ta a jikinsa yana so da aunar ta na ara nunkuwa
Chapter 35 · 0% Book details