← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 108

Sashe 90

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ofar ba tare da masu tsaron ofa sun kula dashi ba yay gaba. A hanya yaci karo da Shakur wanda yake ri e da hannun Maleek wanda ya zama an samari yanzu. Kallon Khaleluddeen sukai cike da mamaki kafin Maleek yace "lil B ami na" ya fa a yana kama hannun Khaleluddeen saboda kamar Mahaifinsa daya gani. Kuka Khaleluddeen ya sanya saboda bai san su ba, Salimerh dake zuwa wajan cikin kamilalliyar shigarta tace. "Waye shi?" Hannu Shakiru ya watsa tare da fa in " i have no idea" aukan sa tayi tace "uhm ikon Allah kaga mai kamar zaki ma sha Allah" ta e baki Shakiru yay yace "ai daga part in ya fito" ya fa a idanunsa na sauka a kan an ba in zanna da ya gani daga asan cibiyar sa. Part in ta nufa dashi yana zuwa Mami na fitowa kallon Salimerh tayi itama Salimerh ta kalleta kafin tace "Mami kuka yake" Queen Roomana tace "aifa bai san ya fito ba" murmushi tayi tace "ayyah gashi photocopyn Abu Maleek Ma sha Allah" jinjina kai kawai Mami tayi kafin tace "yaya mijin naki?" Tana kwa e fuska tace "Allahamdulillah ya damu kansa akan haihuwa" Mami na juyawa tace "Ayyah ya daina damuwa komai lokaci ne, rabon naku zai zo ne... 12:50 A gogoan Russia Norway ya buga, hakan yay dai-dai da farkawar Abu daga cikin nauyayyan bacci wanda bai ta a irinsa ba, bacci ne mai cike da nutsuwa mai saukar da farin ciki, da kuma jin da Narkakkun gajiyayyun idanunsa ya bu e da yar yana sauke numfashi saboda har yanzu kansa bai bar ciwo ba, amma kuma Allahamdulillah zafin zazza in ya sauka. Motsi yay a hankali da sauri wacce take saman jikinsa ta tura bakinta tana surutu asa asa tana goga masa la anta a fatar wuyansa, wani tattausan Murmushi Yay Wanda ya bayyanar da wata ha iyar asalin kyawun fuskarsa, mai auke da tsantsar kamewa da haiba, hannunsa ya sanya ya tallafo ha arta tare da manna fuskarta a tashi yay copping face insu waje guda yana sha amshin Jikinta na Al'ajabu wanda ya ke sawa yaji wata kasala da kuma tarin nutsuwa ta saukar masa. A karo na farko na nutsuwarsa da kuma san fahimtar Wacece matar tasa, ya tsorawa innocent face inta idanu, bai ta a tunanin kyanta ya wuce haka ba domin gani yake kamar ma ta fishi kyau, idan kuma ya cika kallonta sai yaga har wata kama suke wacce bai san ta mece ba. Fuskarta mai shape in scale ce, ga hancinta dugu kuma siriri wanda ya samu gurbin tsayawa a dai-dai saitin saman la anta, lip's inta kuma suna da auri kuma bakin an mitsitsi da shi, jajirrr dasu kamar wacce ta shafa lip's Balm haka, eyes lashes inta zara-zara dasu sun yi wani yaloloo, gashin girarta kamar zasu ha e dana juna gasu dugwaye. A hankali ya sauke numfashi "she's beautiful more than me" ya fa a cikin ransa ara turo bakinta tayi tana motsa su alamar wani abu take cewa, Murmushi ya sake yi yana wani shegen da i a ransa, wani light kiss ya manna mata a bakinta tare da tsotsar lip's in ta, da sauri ta shiga tsotsar nasa kamar wacce take ido biyu, lumshe idanunsa yay yana sauke tagwayen ajjiyar zuciya yana jin yadda take kissing insa a nutse da sauri ya kwance bakinsa jin J insa na motsawa a goshinta ya manna bakinsa ya sauke mata lafiyayyiyar kiss na good morning! Cikin Wata narkakkiyar murya mai da in gaske wacce take sabuwar Murya ga Abu Maleek yace. "Good morning my Queen, thank you once again thank you for the virgin Sarauniya ta" "Muuu'ahhh" ya ara sauke mata kiss a goshinta kafin ya rungome ta dai-dai kunnanta ya shiga karanta mata wata addu'a a kunnanta, narke masa tayi a jiki ki tana an numafashi, kafin a hankali ya kwantar da ita yaja mata duvet in, kai tsaye kuma bathroom ya nufa yana tafe yana taune bakinsa tare da sakin murmushi. Jin garin da sanyi sosai ne ga kuma rashin warin jiki da bashi dashi, domin hatta ququnsa ciwo yake, yasa ya ha a ruwan zafi sosai ya shiga gasa jikinsa kafin kuma yay brush ya aura alwala. Fitowa yay sanye da bathrobe jikinsa na igar da ruwa har wani yalli na musamman fuskarsa take. Kansa yaywa drayer ya gyara tsaf ya shafa masa Ginger Geminal Oil hair, Sajansa kuma ya shafa masa Luxury Beard Oil nan da nan ya koma Abu Maleek insa, Sunset Suit ya saka a jikinsa dark Maroon wacce tai masa masifar kyau sai Leather shoe daya sanya cikin nutsuwa Jaeger-LeCoultre Rolex ya ma ala a hannunsa kafin ya auki parfume, jotter ya auka da pen ya shiga yin handwriting in nan nashi mai kyau kafin daga asa yau sign cire paper yay walking slowly ya nufi inda take kwance yana zuwa ya rankwafa dai-dai kanta yana kallon fuskarta wacce tai fayau da ita. Murmushi kawai yay yana taune lips insa kafin ya ajjiye jotter in cikin tafin hannunta yana fa "Sleep, sleeping baby, I'm sorry Kinji Matana never hurt you again" a hankali ya ura mata wani sassanyan kiss a bakinta kafin ya shafa kanta yace "i hope kafin barin Norway so da aunar ki zai samu waje a zuciyar Abu Maleek" yana fa in hakan yaja hancinta yace "sleep well an mata na" yana fa in hakan ya juya yay waje yana jin da i na ratsa shi. A hankali cike da kuzari na musamman yake tafiya zuwa outside na hotel in, yana fita ya samu guards in sa da sauri suka bu e masa ofa a karo na farko ya tsaya yana kallonsu kafin yace. "Uhm thank you for the care sannu fa" kallonsa kawai suke yana shirin shiga Saif na zuwa ha e fuska yay dariya Saif yay yace. "Ango! Ango kasha amshi" shiru allowa yay saboda idanun guards in, maimakon ya shiga motar sai ya juya zuwa Masjid a jere suke tafiya shida Saif a hankali Saif yace. "So what's on your heart, i mean menene matsayinta" ajjiyar zuciya A.m yay kafin ya kalli Saif yace "still searching, tana da matsayi a muhallin zuciyar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, ina jin wani iri sosai a kanta buh ban san menene ba Saifuddeen Siwad Sufrak Bilhas ban sani ba, shine luv or what" Murmushi Saif yay kafin yace "Idan nace so ne kai tsaye nayi arya arfin abinda ka keji yafi arfin a kirasa da so sai dai auna" lumshe idanu Abu Maleek yay ba tare da yace komai ba, Saif ya ura da fa in "SO santsine Abu Maleek, so shine matakin da ake takawa zuwa nahiyar rayuwa, _SO BA ABIN ZARGI BANE_ shi so abune mai tsarki baya lalacewa kuma baya gur acewa da kansa, Idan kaga ya sauya kala to kai ne ka sauya shi.., Saboda shi _SO_ yana biyayya ne ga mai _Rainonsa_ duk ta Hanyar daka juyashi ta hanyar zai tafi" Fesar da iska mai sanyi Abu Maleek yay kamar bazai magana ba sai kuma yace. "I'm scared ban iya son abu na barshi ba zai cutar dani" Kallonsa Saif yay domin gane gskyr abinda yake ran A.m a hankali kuma yace. "Idan kaga _SO_ ya zame maka cuta, to kai ne baka san ta hanyar da zaka sarrafa shi ba, Idan kaga _SO_ ya zame maka guba to ba laifinsa bane laifin zu atan masu rainonsa ne, just tell how you love her this is the right time da zaka tsaya ka gina Soyayyar ka a Zuciyarta, kaine kusa da ita ka saba mata dukkan abinda kake so wanda na tabbatar bata da Matsala abinda kace shi zatai trust me" Jinjina kai A.m yay ba tare da yace komai a hankali yake juya kalaman Saif a zuciyarsa a haka suka shiga Masjid Bayan sunyi sallar zhur ne suka fito a nan Saif yake fa in yau jirginsa zai tashi daman kallon match insu ya kawo sa. Rungome Juna sukai cikin kamilalliyar Muryarsa yace "Thank you Saifuddeen Siwad Sufrak Bilhas ka gaida Kuyangar ka" ata fuska Saif yay yace "koda dana auke ta matsayin Kunya ba haka nan ba, just to protect her daga sharrin Lil Prince kuma Finally he's my wife now duk da har akin duhu na shiga" A wannan karan dry Abu Maleek yay fararan ha oran sa na fita yace "Uhm kaga Banu Allah ya kiyaye gaba thank you" Rungomesa Saif yay yace "It's my pleasure Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal king of Kanzaf" Bayan sunyi Sallama ne kowa yay nashi waje. A can rugar Mahinjo Lami o ne da Barkido sai kuma Ar o dake zaune yay shiru yana tunani kafin kuma yace. "Hope...,," Saurin yin shiru yay saboda ya manta gaba aya kwanan Turanci kwace masa yake an sakin murmushi yay yana ri e kai saboda ciwon da yake masa sai kuma yace "Haii kuje maza an gama komai kuji" jinjina kai sukai kafin Barkido yace "Kamar wani abu na damunka kwana biyu" girgiza kai yay yace "tunda na bige da ahon Nagge kai na kemin ciwo Aradon Allah" Murmushi kawai Jon wuro yay yana ci gaba da shan nononsa. After 2days Bayan kuke kuke da sabuwar ta a da Julde ta fara sai ya zamana ko hannunsu ya ura a jikinta kuka take, domin ya da e da tsoratar da ita da Jalal insa. A hankali kuma zafin inkin da yay mata yake raguwa, lokacin data farka daga inkin kuka yace Salamu Alaikum ta dinga birgima akan gado Shikenan ya inke ta ko fitsari ta daina ita ta shiga uku ya kasheta kawai, bai sabu tai shiru ba sai daya sanya mata kuka sosai sannan tai shiru. Yau tana zaune a kan sofa tana cikin wasu ha un kaya Olivia von Halle silk robe pink color, drop shoulder mid-length, wacce ta tsaya iya laps inta manyan cinyoyinta duk a waje sai glowing suke ga sumar fatar tai luff luff da ita, gashin kanta ta raba gida biyu tai manyan kalba tasa Stones ya sauka har wuyanta la anta yay jajirrr. A hankali ya turo ofar ya shiga bakinsa auke da sallama, tana ganinsa idanunta yay raurau zatai kuka, Murmushi Yay mata yana cikin wata dakakkiyar
Chapter 90 · 0% Book details