← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 108

Sashe 73

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hankali kuma tace. "Allahamdulillah, Mami ya jikin naki?" Juya idanu Queen Roomana tayi tare da auke kai, domin ita macace mai tsananin kunya, ba tare data amsa waccan Maganar ba tace. "Ga breakfast" Ta fa a tana mi ewa tsaye, a hankali kuma ta nufi wani part dake cikin flat in Abu Maleek not too long ta dawo hannunta ri e da wata aramar box, A hankali ta zauna ta an satar kallon Julde dake an sakalar abinci kafin kuma tace.. "So U still thinking about him? He's very stubborn idan Zaki ne, don mind yourself, zai dawo komai jimawa" Kunya ce ta kama Julde ba tare da tace komai ba ta ajjiye spoon in tare da aukan coffee tasha, Ganin ta kama yangar cin abincin ne yasa Queen Roomana an mi ewa domin itama magana bata fiye damunta ba, Inda Julde take ta arasa tana auke kai kafin tace. "Get up, zonan" Ta fa a tana bu e box in, mi ewa tsaye Julde tayi still kanta yana asa, wata ha iyar necklace ta Daimond ta zaro daga cikin box in, tare sanya hannu ta zare ta wuyan Julde, kana ta sanya mata ta Daimond in, a hankali taja Julde zuwa Jikinta ta rungome ta, tare da fa in "wlcm to the family Hawwa'u, you're no longer my in-law, ke iyata ce kamar Zaki na" Wasu hawayen da i suka sauka a fuskar Julde kafin a hankali ta shiga rera kuka, ganin haka yasa Queen Roomana ara rungome ta sosai, kafin tace. "Kada kisa damuwa, nasan kina son mijinki" Kai Julde ta aga kafin tace "Mami baya sona" juya idanu Mami tayi tare da yiwa Julde kallon ikon Allah kafin a sanyaye tace. "Who told you that?" Daga bayansu su kaji ance. "Mami yana sonta ne? Idan kana son mutum ai zaka zauna dashi, look what he did to her? Ba wani maganar so a nan" Juyawa Queen Roomana tayi ta kalli Adams tare dayi masa nuni da hannu yazo. Wajanta ya arasa yana zuwa tasa hannu ta mur e masa kunne ara yasa yace "Auchhhiiii, Mami zaki ciran" e kunan tayi sosai tace "stop interrupt Adams" Kallon Julde yay yace "to Mami ya saketa mana ai akwai masu sonta" ha e fuska Mami tayi tace "fita a idanu Adams, bana son wannan shirman wallahi ranka zai aci, ya sota or not is doesn't matter for you" Ta fa a fuska ba walwala domin Queen Roomana bata aukan shirme irin haka, amma she's Educated gata friendly wa yaranta, auke ido Adams yay kafin yace "Kiyi hqr Mami" banza tai masa kafin tace "get out kowa ma ya kiraka ohhhu" da sauri ya fita domin yaji fa an har ransa, yana fita ta juya ta kalli Julde tace. "Babu zaman fada ne hajiya sarauniyar Kanzaf" ta fa a tana juya tabi can ofar baya, Murmushi Julde tayi kafin ta juya zuwa part in Abu Maleek, tana shiga ta kwanta saman bed tare da aukan pillow ta rungome ba hankali kuma ta saki kuka tare da fa in "Mene yasa Cucuu?? Ko kuma da gaske baka sona ne? Dan Allah ka dawo gareni zuciyata zata buga" ta are maganar tana sakin kuka. Queen Roomana tana zuwa ba ofa, da bu e Hadima Zubaida ta gani tsaye auke da Khaleluddeen, da sauri ta sanya hannu ta amshesa, tare da rungomesa tana sakin wani ajjiyar zuciya, shima yaron ajjiyar zuciya ya sauke a hankali hawaye ya sakko mata, tare da fa in "I'm sorry, I'm so sorry My Luluuna" ta fa a tana ara rungome Khaleluddeen a jikinta, shi kuwa uri yay mata da idanu yana sauke ajjiyar zuciya, kallon Hadima Zubaida tayi kafin tace. "Shigo mana Zubaida" Girgiza kai Hadima Zubaida tayi tare da fa in "a'a basai na shigo, zuwa anjima na dawo na amshesa" Murmushi Queen Roomana tayi kafin tace. "A'a zan kwana tare da shi" Da mamaki Hadima Zubaida tace "kina ganin babu matsala" still ara girgiza kai Queen Roomana tayi kafin tace "Babu in sha Allah, Ngd sosai Allah ya saka da alkairi ya biyaki da abinda kikai min" Juyawa Hadima Zubaida tayi a ranta tana fa in "aini ya jima da biyana" *Russia/Norway* A hankali ya fito daga cikin wata sabuwar motarsa jeep, yana sanye da wasu ha un Suit mai tsananin kyau, kafin ya maida ofar ya rufe, sannu a hankali yake tafiya yayinda gefensa kuma Saif ne wanda suka ha u dashi azo, domin yazo kallon ball in da za'a buga tsakanin Madrid da Rosenborg club, cikin takunsa na asaita da zallar nutsuwa ha i da tarin Ilhama, ga wani kamilallan kwarjinin a saman fuskarsa, Hannunsa sanye cikin aljihun wandonsa yayinda aya hannun yake ka a key ka insa, A haka suka nufi cikin Oslo Norway park, wani ha an waje mafi awatuwa a wajan suka arasa ruwa na gudana, kujera yaja ya zauna kafin Saif ya zauna, Kallonsa Saif yay kafin yace "a wannan karan abinda yake zuciyarka bai isa ya oye a saman fuskarka ba Abu Maleek, Meke damunka" A sanyaye Abu Maleek ya zare Glass in dake idanunsa tare da sauke kallonsa akan Saif, ba tare kuma da yace komai ba, yaja idanunsa ya rufe, dai-dai lokacin da Waiter ta kawo masu meno akan duba abinda suke so, Abu Maleek da idanunsa suke a rufe ya bu e tare da an ya motsa fuska cikin damuwa yace "Black tea" ya fa a yana sauke ajjiyar zuciya, Saif cewa yay "Chips with chicken soup" Waiter na jin haka ta juya, kafin a hankali kuma Saif ya gyara zama yace.. "Why are you hurting yourself? Tun kallon farko da nayi maka kaida yarinya nasan akwai oyayyan abu tsakaninka da ita, nai maganar ina sonta domin naji abinda za kace, sai ka nuna min irin sister naka in nan ce, gani an iska ko? Eh? Saboda ban san an gidan naku ba, look Jalaluldeen a wannan ga ar ba'a yiwa zuciya taurin kai idan har maganar soyayya ta shigo, dan haka tun kafin lokaci ya ure maka go to her wallahi" Wani kasalallan tsaki Abu Maleek yaja ba tare da yace komai ba, Waiter ce ta ajjiye masa Black tea in kana ta ajjiye Saif nasa, a hankali ya auki cup in tare da matse lemon ciki, kafin ya auka ya manna a bakinsa, Saif kam kallon Abu Maleek in yake cikin tausayawa, ya rame baya cin abinci, sai fari daya ara irjinsa ya ara fa ara gyara zama Saif yay yace. "So a haka kake tunanin zaka iya wasan? Kullum kana winning ball amma a wannan karan banyi maka hangen nasara ba" abinda Saif in ya fa a ne yasa Abu Maleek aga kansa kafin kuma yaja tsaki cikin asa da Murya yace. "Banza, uban magana" Dry Saif yay tare da bu e baki yace.. "Uhm masifar sha'awar Yarinyar dake damunka ma ba zai sanya kai abun arzi i ba" ewa Abu Maleek yay kafin yay gama yana fa in "eh! Ga an taure ko?" Yana fa in haka ya cillawa Saif rafar ku an 5 guda biyu, cafe ku in Saif yay kana ya ajjiye saman inda suka tashi, Kafin ya arasu wajan tuni Abu Maleek yaywa motar key yace "banza kana da afa" Adadadin minti 15 ya kawo Cikin ha an hotel in Herangtunet Boutique Hotel Norway, parking yay a harabar hotel in kana ya nufi cikin reception dan a wannan karan bai sauka inda an team insu suke ba, Kai tsaye upstairs ya haura yana sauke numfashi da sauri da sauri room no 58 ya shiga tun daga parlon ya fara ball da abu a zafafe kuma ya fara fa in.. "Why Jidderh? Daman iya la anki i love You in ya tsaya duk pretending? U broke my heart Na..naahh" Ya fa a yana zubewa a wajan. Gaba aya suna zaune saman dinning kowa yana cin abinci Banda Queen Roomana da Julde kowa da abinda yake sa awa a ransa, Ajjiyar zuciya Julde ta sauke tare da aga kanta dai-dai lokacin da Queen Roomana take arin kai spoon in abinci bakinta, da wani hanzari Julde ta mi e tsaye tare da kai hannu ta kwace spoon in hannun Queen Roomana, jikinta na rawa ta shiga kallon abinci, gaba aya mutanan wajan suka tsaya suna kallon ta, ba tare da tace komai ba ta auke plate baki aya, da sauri tabar wajan tare da fita, a hanya taci karo da wata Hadima plate in ta bata tace "maza jeki zubar kada ki yadda ko alleru tace" Cikin girmamawa tace "saranki ya da e mene alleru?" Tana juya tace "tsuntsuwa" Tana fa in haka ta nufi flat in Mai Babban aki, a zaune ta sameta zama tayi sosai kafin tace. "Granny wake yin abincin da ake ci a wannan gidan?" Murmushi Mai Babban aki tayi kafin tace "Ayyah, Hadima tace Hadima Akin" Jinjina kai Julde tayi kafin tace "Granny ina neman Alfarma akan a sauya mai yin abincin, ban san ya zan girka ba da tabbas da kaina zanyi, amma dai a dakatar da Hadima Akin dayi" Ba tare da tambayar dalili ba Mai Babban aki tace "to babu damuwa ko Hadima Zubaida zata iya zan mata magana" Gdy tai mata kana ta fita waje. Wajan sati guda kenan da yin haka, Julde taci gaba da gudanar da Mulkin Kanzaf cikin nutsuwa yayinda idanunta ta rabashi gida wajan uku, gaba aya ta sauya ma'aikata, hatta Iyalode ta mai da ita Baiwa sa anin Jakadiya, hakan kuma yay dai-dai da lokacin da aka sanya bikin Salimerh da Junaid nan da 2weeks bayan ta gama exam, yayinda Julde na ta fara attending school. _4yers left_ Norway! A hankali wata ha iyar mota mai kyau tayi parking a Oslo Fashion Outlet. Shopping Malls, da sauri guards in Abu Maleek suka fito tare da bu e masa gidan baya, yana cikin wata ha iyar lemon in shadda wacce bai ta a sawa ba, Sai yalli shaddar take kasancewar gezner ce, jaridar hannunsa ya ajjiye, a hankali ya bu e idanunsa tare da saukesu akan sweet wacce tai wani mahaukacin girma, ta ara kyau, shafa kan sweet yay, kafin ya ara runtse idanunsa saboda sauyin bugun zuciyarsa da yaji ya sauya, kamar dai wani abu na shirin faruwa
Chapter 73 · 0% Book details