Sashe 51
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin nutsuwa ta kallesu kafin tace. "Ko kula da kyau, domin yau Abu Maleek a babban parlo zai kwana, idan kuka bari wani ko wata suka shiga ciki, duk abinda ya samu zaki kuyi kuka da kanku" Zubewa sukai suna mata kirki tare da al' awarin babu abinda zai faru, gaba tayi ta barsu a nan. 4:14 Agogon Nigeria ya buga, wanda yay dai-dai da fara kiran sallan farko da Subhi, a hankali ya juya daga rufda cikin da yay, tun kafin ya bu e idanunsa yaji gaba aya kwanciyar ba tayi masa da i ba. Ga yadda wuyansa ya age, ya motsa fuska Yay bakinsa auke da addu'a ya shiga ware gajiyayyun idanunsa wanda suka janye kawo lokacin kuma gaba aya jan da sukai ya ye. A mamagance ya shiga ware gajiyayyun idanunsa saboda ganinsa da yayi a parlo ya matu ar bashi mamaki, a hankali ya furta "Astagafirullah!!" Domin sai a lokacin ya tuna da abinda ya faru, bai san mene ya sanya har yanzu ya kasa daina shan Alcohol ba, yasan is totally haram in Islam, amma what should i do? Ya tambayi kansa, ya bu e idanu da Alcohol wanda tun yana an shekara 5 ya fara shanta musamman idan yana jin zucyarsa babu da i, runtse idanunsa Yay sosai yana jin wani irin abu mai aci nayi masa yawo a cikin ma oshinsa. A hankali ya fesar da iska daga cikin bakinsa kafin gently ya mi e tare da zuba hannayensa a cikin aljanu ya nufi part insa, yana shiga ya hangi sweet akan bed ta na e Jikinta da duvet, kansa kawai ya girgiza yana mai kwa e fuska. Yana shiga ya sakarwa kansa shower wanka yay sosai, kafin ya wanke bakinsa da sumar kansa, tun a bathroom ya busar da sumar kansa. Yana fitowa ya shiga shirya kansa bayan ya shafa lallausan cream insa ne, ya shafa man gashinsa dana gemu ya fesa body spray. Wata lallausar Embrodiery islam jallabiya ash color ya sanya mai aramin hannu, prayer mat ya auka ya tayar da sallar raka'atul fijir, zama yayi ya fara addu'a da neman yafiyar Ubangiji, mi ewa yayi tare da sanya Scuff faux-shearling slippers kai tsaye ya nufi Masjid yana fidda wani amshi mai da Bai dawo gida ba sai wajan 7:15 yana dawowa ya shirya kansa cikin three-piece dinner suit, wacce take dark Maroon, Wayarsa ya auka da briefcase in sa, sosai yay masifar kyau shi kansa yasan kyansa daban yake dana sauran mutane, a haka kai tsaye ya nufi babban Parlo yana zuwa ya samu Oumuu-Ayman da Julde a zaune wacce take sanye cikin Halter top bayan t.shirt in Jikinta, sai black trouser mai kyau, an sanya mata hula mai butterfly, a cikin seconds yay mata kallon siririn tsaki yaja tare da neman wajan zama a gefen Oumuu yace. "Mrng Oumuu" Ya fa a yana lumshe idanunsa wanda sukai masa an nauyi domin har yanzu bacci bai sake sa ba, wani Murmushin jin da i Oumuu-Ayman tayi ganin yadda Abu Maleek ya fara sanya kansa busy wannan lokacin tunanin da zaman ka ai cin duk babu, cike da kulawa tace. "Mrng, how was your night Zaki?" "Allahamdulillah" Shine abinda ya fa a yana an taune le ansa tare da ara Lumshe idanunsa. Julde dake zaune tun fitowar sa tasan cewa shi ne, saboda yanayin yadda bugawar zcyarta ya sauya, ha e Jikinta tayi waje guda ta kasa ci gaba da shan tea in dake hannunta, a hankali ta shiga motsa jajayen la anta Wanda suka ara wani irin jaa kamar ana shafa masu jambaki, bakinta na rawa tana ara ri e rigar jikinta da arfi cikin runtsewar idanun cikin wata raunatacciyar murya tace. "Goo... Good morning Ballowo" Ta fa a lokacin da hawaye yake ciki idanunta, sosai yaji saukar sautin Muryarta a cikin kunansa amma ko motsawa bai ba, bare a sanya ran zai amsa, jin Shiru ne ya sanya Julde sakin Kuka tare da kwa e fuska kamar Yarinyar tace. "Oumuu kinga bazai amsa ba ko? daman nace baki ni baya so na, Nima zan daina son shi Allah" Ta fa a tana ara sakin kukan shagwa a wanda kana ganin kukan kasan cewa Zallar ta a ra ke damunta, Cikin lallashi Oumuu-Ayman tace "A'a ya amsa ba kiji bane Daughter" Oumuu-Ayman ta fa a tana share mata hawaye cikin rashin yadda tace "Allah Oumuu bai amsa ba" Ta fa a lokacin da take sakin wani sabon kukan, juyawa Oumuu tayi da nufin cewa Abu Maleek ya amsa amma ko inuwarsa bata gani ba, tuni ta fice daga cikin parlon kamar wal iya. Abu Maleek kam tun lokacin da yaji saukar Muryarta ya mi e cike da nutsuwa da kamala ha i da kamewarsa cike da kwarjini da haiba yay waje, kai tsaye kuma sashin Mai Babban aki ya nufa. Masu tsaron ofar na ganinsa suka shiga yi masa kirari, ko takan su bai bi, kai tsaye ya shiga Parlo Mai Babban aki a can saman wata ha iyar ladduma ya sameta. Amintacciyar Hadimar ta wato Hadima Akin ta shirya mata breakfast, zamewa yay tare da zama a gefen ta, kafin ya an narke fuska ba tare da yace mata ya sanya hannunsa a saman plate in dake sha e da kayan marmari ya auki Apple wacce aka yayyanka. Cikin nutsuwa ya sanya yankakkiyar Apple in a bakinsa, zaki da kuma sanyin Apple in ya haddasa lumshewar idanunsa ba tare daya shirya ba, Murmushi Mai Babban aki tayi kafin tace. "Yau Mijina na gaban goshi ya tuna dani kenan, anya wannan auran zai yiwu kowa Zaki?" Ta fa a tana ara tura masa plate in fruits in, idanunsa a lumshe cikin nutsuwa kuma yake tauna Apple in sa, kafin ya ware idanuna a kanta cikin kamala da kamewa yace. "Barka da safiya Granny" Ya fa a lokacin da yake kai araran tanjirin bakinsa, Mai Babban aki da farin ciki ya cika mata zuciya tace. "Sai naji abin farin ciki wajan Oumuu-Ayman, tace ka bu e Company ko? Toh toh ma sha Allah, Allah ya taimaka ya shige maka gaba" Idanuna a Lumshe yana shafa cikinsa da yaji yayi an nauyin kafin a hankali ya kama lip's insa ya shiga taunawa kamar bazai magana ba sai kuma yace. "Ameen Granny, uhm Ina son ganin Hadima Zubaida" Shiru tayi tana kallonsa kafin ta an jinjina kai tace "You have to do that kana da ikon yin haka baka da shamaki" Sauke numfashi yay tare da ara gyara zama cikin asa da murya ya bu e baki zai magana yaji saukar muryarta, da sauri ya ha e fuska tare da juyawa ya fuskanci Granny insa, Maleek dake Hannun Bola ya zame da sauri tare da nufar wajan Abu Maleek cikin farin ciki yake fa ami! B ami!! B ami na" Ya fa a lokacin da yake fa awa kan Abu Maleek da sauri Abu Maleek ya runtse idanunsa saboda wani kalar bugawa da zuciyarsa tayi masa. A sanyaye Bola ta shigo ciki tana an sauke wata oyayyiyar ajjiyar, ganin Abu Maleek a yanzu ba aramin sanya mata nutsuwa da farin ciki yay ba,daman tazo da niyyar gaishe da Mai Babban aki ne. Zama tayi kanta a asa tana an satar kallon dugun wuyansa wanda gashi ya kwanta a kai, ba aramin kyau yay mata duk da cewa bata kalli fuskarsa ba, cikin asa da Murya tace. "Barka da safiya Mai Babban aki" Jinjina kai Mai Babban aki tayi kafin tace "Ya Maleek ya kwana da jiki?" Cikin damuwa tace "Allahamdulillah, amma zazza in ya takurasa jiya kwana yay yana kiran B ami da yar yay bacci" A hankali Abu Maleek yakai dubansa zuwa ga Maleek wanda yake kwance a jikinsa, sai a lokacin ya lura da ramewar da yaron yay ga wani hucin zafi da yake fitarwa, a hankali cike da tsoro kamar mai shirin ta a wuta ya shafa wuyan Maleek, zafin da yaji ne ya sanya shi lumshe idanunsa lokaci guda kuma tausayin an nasa ya ratsa masa zuciya, a hankali ya shafa kansa ba tare da yace komai ba. Ba jimawa kuma ya mi e yana jin lokacin da Bola tace "Mrng Abu Maleek ya jiki?" Banza yay mata a hankali yaci gaba da tafiya da sauri Maleek ya ri e hannunsa yana fa ami zan bika" Narkakkun idanunsa ya zubawa yaron wanda yake tsananin kama dashi, domin kamannin sa da Maleek har makaki yake basa, ba tare daya hana Maleek ba sanya hannunsa tare da aukan sa cak ya rungome sa, kana ya juya cike da nutsuwa yabar flat Yana fita ya ha u da Salimerh da Sharefddeen, Murmushi Sharefddeen yay yace "A'a yau kai da Maleek, like father like son" Salimerh dake tsaye cikin shirin makaranta tace "Zaki Allah komai naka my son ya kwashe ina ga saura ka an ya fara buga ball a gidan nan" Ta fa a tana kama hannun Maleek da sauri ya kasance hannunsa yana Rungome Mahaifin sa da kyau, saboda gani yake yana sauka zai gudu ya barsa. A sanyaye Abu Maleek ya sauke numfashi tare ware idanunsa cikin kasala ya kalli Sharefddeen yace "Bro" ya fa a a hankali Sharefddeen yace "Munji abin Alkairi Allah ya sanya alkairi Congratulations once again Bro" Salimerh dake yiwu Abu Maleek da Maleek photo a iphone in ta tace "wlh I'm so much happy Zaki, ba kaji da in da naji ba, sai nazo siyan Shoes da jersey masu kyau na Companyn J&J ART SHOE AND JERSEY DESIGNER. Wani sangartaccen Murmushi gefen baki Abu Maleek yayi wanda kai tsaye ba zaka kirasa da Murmushi ba, saboda rashin sabo dayin Murmushi kafin ya anyi gaba yana fa "Thank you Bro/Sis" Ya fa a yana yin Gaba yana jin yadda Maleek yake sauke numfashi mai zafi alamar tuni bacci ya auke sa, kai tsaye mota ya nufa inda ya samu p.a Sameer na jiransa, kar ar kayan hannunsa yay shi kuma ya shiga mota yana auke da Maleek. Kamar kullum sai bayan sallar Issh ya dawo gidan saboda aikin da yayi masa yawa, ganin dare yayi ne ya sanya ya nufi sashinsa da Maleek a nan ya barsa ya kwanta shi kuma ya shiga wani bedroom in ya kwanta Shida sweet. Washe gari Wajan 11 na