Sashe 70
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jikinsa yace. "No!!! Open your eyes Oumuu, don't do this to me, Kada ki barni a lokacin da nafi bu atar ki, Open your eyes Oumuu" Ya fa a yana Rungome Oumuu-Ayman, wani irin firgita Oumuu tayi, tana ara ri e hannu Abu Maleek, numafshinta na wani irin sama yana barin irjinta alama rai gab yake da barin gangar Jikinta, cikin wani jan numfashi tace "S...J...K" sai kuma ta asa fa in abinda ya keson fa a a hankali kuma tai wata mi a tare da fa in "La'ilahaillahu Muhammadur Rasulullah s.a.w" kafin kuma taj wani numfashi dai-dai lokacin da...... *_69-70_* Take ara ri e hannun Abu Maleek da arfi, saboda wani irin fitinannan abu aya ratsa daga tsakiyar irjinta zuwa ahon zuciyarta, Yayinda irjinta yake wani masifaffan agawa, tana shiga fidda number da wani mugun sauri, A hankali wata kuma kumfa ta shiga ratsu cikin bakinta tana fitowa kamar dafara, Irin Mutum yazo gab da mutuwa in nan. A gigice Abu Maleek ya ara rungome ta a jikinsa yayinda dukkan jikinsa yake wani irin rawa Tare da Julde kam cak ta tsaya ta zama kamar statue sai bin Oumuu-Ayman take da kallo a hankali kuma ta aga Idanunta, ta sauke akan Queen Ayoola, kana ta mayar da Idanunta kan Bola a sanyaye kuma ta kalli Adams, Suna ha a idanu ya janye idanunsa a gigice ta kalli Salimerh sai kawai ta nufi wajan ta tare da fa awa jikinta ta saki wani raunataccen kuka, Rungome ta Salimerh tayi itama ta saki nata kuka, domin ita ko Oumuu-Ayman ta kasa kallo saboda tsananin tausayin ta, Musamman da akace goba aka sanya mata, Allah ka ai yasan kallan gobar da aka mata, domin da garin meriz ne da a hankali zaici jikinta kamar yadda yaywa King Tunde Muhammad Jalal. Ajjiyar zuciya Abu Maleek ya sauke numfashi cikin wani irin ki ima da fitar nutsuwa yace. "Please Oumuu na, dan Allah kada ki barni, kiga abinda nake gudu ko? Kinga abinda yasa na gujewa zaman Benin ko? No one's love me, ke aya nake da ita a yanzu, dan Allah Oumuu.....nahhhh!!! Open your eyes Zakin ke magana, Your professional footballer Oumuu, wallahi billahi i promise to you zanyi komai da kikeso, Amma stay with me Oumuu dan Allah kada ki barni a wannan duniyar da kuma wannan gidan mai cike da rikici, tell them bana son sarautar nan, Dan Allah Oumuu ki tashi i love You so much I'm nothing without you Maaamahh" Ya fa a lokacin da idanunsa sukai wani mugun jaa suka sauya kala, jijiyoyin kansa sukai bala'in tashi tsaye, yayinda ya kejin shima tamkar numafashi ne yake tafiya, a yanzu ya tabbatar tsananin son da ya kewa Oumuu-Ayman yafi arfin tunaninsa, Yana mata son da ko Maminsa baya yiwa wannan son, Sone tsaftatacce mara algus, Tun yana arami Oumuu-Ayman ce take masa komai, a wajanta yake kwana yake tashi, a jikinta yake kwanciya, shoulder inta itace gurbin zubar Hawayen sa, Gashi yanzu wata sabuwar addarar na son rabasu, wani sabon shafi na sabuwar addarar rayuwarsa zai bu A hankali ya kifa kansa a tsakanin shoulder inta, a wannan lokacin ko hawaye ya kasa domin rabon da hawaye ya zuba daga cikin idanunsa ya manta, sai ajjiyar zuciya da yake saukewa kawai, Wata yawan mi a Oumuu tayi kafin a hankali ta samu zarafi bu e bakinta dai-dai kunansa, a gigice ya bu e idanunsa jin abinda tace, a hankali kuma ta ara asa da muryarta tace. "Jalaluldeen, Zaki na, Cucuu na! Ka nutsu kasan abinda kake, rayuwa bata Tabbas nasha fa a mak....," Saurin yin shiru tayi Saboda wani irin fisga da numafshinta yay, kafin wata kumfa ta fito daga cikin bakinta, ara ri eta yay a jikinsa sosai kafin jin yadda Jikinta ya saki baki aya, Cikin dauriya tace. "Cucuu na, Amanar Hawwa'u a hannunka, ka zama mai Hqr ko zaka share kowa Banda ha in matar daya rataya a wuyanka Cucuu, I'm going to my home now, zan tafi inda mahaifinka ya tafi kafin Lokacin ku yayi, Bana ba in cikin mutuwa ta, sai farin ciki domin zan mutu ne dalilin kare taka rayuwar, Nagode Allah da nayi hanzarin kawo maka naka Abincin, kafin na dawo an sauya min Abincin ta hanyar da bazan gane ba, komai na Amincin iri aya ne babu bambanci, shiyasa ban fahimta ba, Anyi tunanin naka Abincin ne wannan dalilin aka sanya goba ciki, i love so much Cucuu na, Nai farin ciki domin Ubangijin bai auki raina ba sai da ka tabbata a matsayin OBA! Allah ya tayaka ri o.." Runtse idanunta tayi saboda a yanzu number ta gaba aya iya wuya ne, idan kuma ya tafi baya dawowa, Idanunta ta bu e tare da aga hannunta, da sauri Julde ta arasu kusa da ita tace. "Ba haka mukai dake ba, Oumuu-Ayman ba cemin kikai zaki tafi ki barmu baki aya, kada ki karya wannan Al' awarin Oumuu, kefa jaruma ce, to dan Allah ki tausayawa maraicin mu ki zauna tare damu, Oumuu mene yasa zaki tafi ki barni da nauyi mai girma akai na?? Mene ya sanya? Eh" are maganar cikin acin rai tare da sanya hannunta ta shiga dukan Oumuu da alama tuni ta fice daga hayyacinta ganin haka yasa Oumuu-Ayman sakin wani amintaccen Murmushi, wani zallar annuri na fita daga fuskarta, a hankali ta kalli Abu Maleek, A wannan lokacin ba zata iya magana ba, sai hannunsa data mana akan na Julde tare da ha e kawo nan su waje guda, Wani haske take hangowa a goshin ko wanansu, Yalwataccen Murmushi ta sauke kafin a hankali tace. "Allahamdulillah" A hankali kuma idanunta suka fara yin sama, bai san ya mutuwa take auke Mutum ba, amma daga kan mahaifinsa ya fahimci mutuwa yadda take, bai ji zafi da kuma ra i a lokacin da Tunde ya rasu ba, Saboda a wannan lokacin akwai Oumuu-Ayman, ganin Oumuu-Ayman kusa dashi kuma ya kure dukkan wata damuwar dake ransa, A wannan lokacin kuma zafi da kuma ra i sun samu wani irin halattaccen gurbi a zuciyarsa, Yayinda Oumuu-Ayman kuma ta tafi cikin farin ciki da salama da wani annuri saboda ta tafi tabar Jalaluldeen a hannun Julde hannun da bazai ta a cutar da wani Mutum ba, Bare kuma Abu Maleek, Ita daman rayuwar haka take baki aya, dukkan zuciyar da take cike da imani da kuma tausayi da rikon amana, ha i da ri o da addini, ranta bazai ta a muzanta wajan auke sa ba, samaniya da mutanan cikinta a kullum mara ba, suke da irin ran Oumuu-Ayman! (Nima Na'ima sulaiman Sarauta) Ubangiji ka amshi raina cikin kwanciyar hankali, da nutsuwa da kuma salama da kuma Dukkan musulmi. "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" shine abinda mutanan wajan kawai suke fa a, babu wanda baiji mutuwar Oumuu-Ayman ba, sai wanda yake da sanya hannu a rasuwar nata, mutuwar data girgiza dukkan al'umar dake cikin Alaafin, Barori, Hadimai, Fadawa, Hadima Zubaida kam ko motsi ta kasa, abubuwan masu yawan gaske sunyi mata ca!!! Akanta, hatta Sarkin Kilisa yaji mutuwar Oumuu-Ayman har hawaye ya zubar, kasantuwar duk wanda ya rasu a nan cikin Alaafin ake binnesa yasa nan da nan Alaafi ta cika. Abu Maleek, da Julde tun lokacin da Oumuu-Ayman ranta ya gama barin gangar Jikinta suma jinsu da ganinsu yabar gangar jikinsu, A gigice Bola tayi kan Abu Maleek ita da Salimerh yayinda kuma Adams ya nufi kan Julde, hannunsa ya sanya da niyyar auke ta, amma bisa mamakinsa hannunta sar e yake cikin na Abu Maleek, yin duniya ya kasa bisa dole gaba ayansu aka nufi sashin Abu Maleek dasu, ana kaisu kuma, Salimerh ta kira Dr dukkan su Drip aka sanya masu tare da wata injection na tsayin 48hours, Suna kwance kusa da juna kamar gawarwaki. Daga nan kuma guards in Abu Maleek suka sanya tsaro mai arfin gaske a sashin Abu Maleek babu mai shiga da fita sai Dr da kuma Mai Babban aki. After 2days Misalin 4:20 na yammacin juma'a, rana mafi farin ciki ga dukkan Musulmi yayinda ranar ta zama ranar tarihi ga Hawwa'u Julde! A hankali ta shiga bu e idanunta wanda sukai mata nauyin gaske, cikin nutsuwa kuma ta gama bu e idanunta, Kafin ta aga hannunta da sauri ta juya saboda jin hannunta a cikin na mutum, Da sauri ta sauke ajjiyar zuciya, tare ara juyawa sosai, sai a lokacin ta an fahimci drip ne a hannunta, idanunta ta sauke akan hannunsa dake cikin nata, Wasu kyawawan gashi ne masu kyau a kwance saman fatar hannunsa sai yalli suke, uri taiwa hannun kafin a hankali ta kalli nata, dashi da ita ta rasa gane wanda yafi wani haske, ita hasken ta har wani yellow yake, Yayinda nasa kuma har wani jaa yake, kurayan jijiyoyin hannunsa ana ganinsu sosai kamar ka ta a jini ya zuba, Sai wani zufa dake tsastsafo wa a tsakiyar tafin hannunsa,tana ratsa cikin hannunta, A hankali ta fara sama da idanunta domin sam ta kasa tuna lokacin da suka kasance a aki guda, kan gado aya, hannunsu sar e dana juna. yakkyawar fuskarsa mai cike da ilhama ta tsurawa idanu, ya wani mugun fa awa sai wani masifaffan kyau daya ara, a hankali ta mi a hannunta cikin nutsuwa kuma ta kifa hannunta a saman fuskarsa, Ajjiyar zuciya mai arfi ya sauke saboda sanyin tafin hannunta daya ratsa masa fatar fuskarsa, Yarr-yarr kuma haka tsigar jikinsa suka zubewa tare mimmi e, kallonsa tayi cike da so da kuma auna, kafin a hankali ta sanya yatsarta a saman sajansa ta shiga shafawa, tana an murzawa, tun ba yanzue ba sajan nata yake bala'in birge ta, aramin yatsarta ta an manna saman jajayen la ansa masu kauri sai she i suke, idanunta ta lumshe tana jin wani irin kasalallan yanayi mai wahalar fassaruwa a cikin zuciyarta yana ratsa dukkan ga in jikinta, A hankali ta an shafa la ansa dai-dai lokacin daya ara sakin ajjiyar kafin kuma ya bu e bakinsa a hankali cikin magagin bacci yace. "Come back! Come to me Maaamahh!!, Kada ki barni Oumuu na" Dummm! Haka zuciyarta ta buga da arfin gaske, kafin jikinta ya shiga rawa bakin na ari tace. "Oumuu" Sai kuma ta toshe bakinta jin wani kuka na shirin zubu mata, kafin ta matsa kusa