Sashe 85
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a takardunta Abu Maleek ya mi e tsaye ya ce in kin gama ina jiranki, zan sauke ki ", bai jira me zata fa a ba ya juya ya fita. haka nan ya samu kansa da jin Kunyarta, domin idan ya tuna kukan da yay tai mata sai yaji shi kansa abin ya bashi kunya. Bata ata lokaci ba, dan lokacin da ta fita yana arin bu e mota, kun san tafiyar Abu Maleek ba sai an fa a muku ba. Tun da su ka shiga mota babu wanda ya yi ma wani magana cikinsu har su ka isa, a hankali ya dinga sauke ajjiyar zuciya yana jin wani sanyi a ransa, cikin an kawar da shirun ya ta e bakinsa yana taune le ansa yace "Uhm! Waye ne ya aiki saka kayan Matana?" Da sauri ta kallesa, daman tasan ba lallai ace ita ya siyawa ba, wasu hawaye taji sun saukar mata, cikin asa da murya tace "I'm sorry, mata kuma ai ni ce ba wata ba" shiru yay mata domin yaga lokaci na tafiya, a hakan ma ji yake Kamar numafshinta zai tafi ina ga yaci gaba da jin Amon muryarta a kunansa uhm! Gaban makarantar Norwegian University of science and technology, inda Jul e ke karatu, gaban parking space ya tsaya, thank you sir" ta fa a tana shirin bu ofar motar, bu e motar ta yi za ta fita ya ce make sure kin zo final match ina na yau da misalin arfe hu u za a fara match in", ba ta amsa shi ba ta bu ofa ta fita. Yau ne za a buga wallo tsakanin Madrid da Rosenberg club wanda za a fara wallon da misalin arfe hu u na marece . Kai tsaye gurin da aka tanada domin yin match in ya wuce, a nan ya samu dukkan an club in su, hadda Coach in yana zuwa ya zare kayansa with full confidence ya nufi cikin tawagar su,farin ciki a wajansu ba'a magana, Saif dake layin an kallo ya saki Murmushi yana aga masa hannu na jinjina, inda su ka ci-gaba da match preparation insu. Tun arfe uku da rabi Abu Maleek ke raba ido ko zai ga Jul e amma babu ita babu labarinta, abun kamar wasa har hu u ta yi, aka kira su filin buga wallo, amma hankalin Abu-Maleek ya na kan hanyar shigowa, nan aka fara buga wallo, idon kowa na kan Abu Maleek, domin Abu Maleek wararren an wasan wallo ne da Madrid ke ji da shi, kuma wannan match in na da matu ar mahimmanci ga an wasan, sai ihu Madrid supporters ke yi, suna fa Abu Maleek! , Abu Maleek! " ana tafi da aga tuta amma kwata-kwata hankalin Abu Maleek na kan Jul e da har yanzu babu labarinta a gurinta, har aka yi first round Madrid 0(zero) su ke, an ci har goal uku, hankalin an Madrid da magoya bayansu duk ya tashi, hutun rabin lokaci aka je, kowa ya auki ruwa ya na sha, Abu Maleek kam gefe ya koma ya tsaya, dan duk hankalinshi ya fita jikinshi, sai huci yake jikinsa na rawa, hakan yasa babu wanda ya nufe sa domin ansan hali, sosai hankalin Coach da Saif da an Madrid ya tashi domin Abu Maleek shine hope insu. The both club should come to the field for second round " su ka jiyo murya ana kiransu su dawo filin buga wallo, cikin tafiya ta izza da isa ha i da tsantsar kamewa irinta masu sarauta Abu Maleek ya shiga takawa har ya isa filin, nan aka bada damar fara buga wallo, inda an Rosenberg su ka halbo wallo, dai-dai lokacin Jul e ta araso wurin, karaf su ka ha a ido da ita, nan take yanke ya ji wani irin arfi ya taso mishi, dukkan kuzarinsa da nutsuwarsa suka dawo garesa, wani Kamilallan Murmushi ya sauke a karo na farko tun zuwansa asar, afa aya ya sa ya tare wallon da aka halbo, wanda da be tare ta ba babu Abunda zai hana ba su ci wannan zagayen ba, nan ta ke wuri ya auki ihu su na fa Abu Maleek! " sai aga hannu su ke yi, wani arfi ya ara ji ya shige shi. Halba ball in ya yi, duk yadda an Rosenberg su ka so tare ball in sai da ta shige, da ya ke Abu Maleek ya iya Saiti, ai kuwa nan aka shiga fafatawa, aka tashi wasa 4 - 3, an Madrid na da 4 yayinda an Rosenberg su ke da 3, sai hannu Abu Maleek ke agawa yana aga ma fans inshi hannu, sai dariya mutane ke yi wasu na tsalle-tsalle. Julde kam farin cikin da take cikina yasa tama kasa tafa masa, sai Murmushi take ita aya. Cikin taku ya shiga kutsa kai cikin mutane har ya araso gaban Jul e da ke tsaye, ta rasa me ta ke ji yanzu, farinciki ko ba inciki. Murmushi ta mishi cikin wata zazza ar murya ta ce congratulations Abu Maleek " thank you" ya fa a yana tsora mata idanunsa, sannan ya kama hannunta zuwa mota, cikin sauri guards suka mi e da sauri Coach ya tsayar dasu, Kai tsaye herangtunet boutique hotel Norway su ka nufa, a mota kuwa babu Abunda ke tashi sai slow motion na Wa a, har su ka isa hotel in, bu e mota su ka yi su ka fito, room in da yake ciki ya nufa da ita, ita dai Julde da idanunta kawai take binsa, duk tsoro ya gama cika mata zuciya wata fa uwar gaba take ji a yau in nan. Abinci ya musu order mai rai da lafiya, su ka ci, sallar da ake binsu ta magrib da isha su ka rama, kasancewar a gajiye ya ke ya sa shi bin lafiyar gado, Julde kuwa takaici duk ya kamata kamar ta mutu dan haushi, ita bata san lokacin da Abu Maleek zai fara sonta ba, da wannan tunanin ta yi barci bayan ta gama kukanta. Da safe wanka su ka yi, su ka shirya , dan arfe 11 su na da final paper (exams ta arshe) akan material science (tie) #166, break fast ya musu order su ka ci, sannan ya auke ta zuwa makaranta. Ko da su ka isa makarantar arfe 10:45, haka yasa bata koma hostel ba ta juya ta nufi exams hall, daga inda ta sauka a motarshi da an nisa zuwa inda za su yi exams in, wannan dalilin yasa Julden yin lattin shiga exam hall, Ko da ta shiga an fara raba takardu, dan haka ta samu wuri gaban class ta zauna, exams in ta awa biyu ce, kuma ba laifi ta yi ma Julde da i. Gaban Hall ta fito ta na zuba ido ta ga ina za ta ga Ikram awarta dan ta ga fitowarta lokacin ta na amsa tambaya ta arshe, ji ta yi an da fata Julde an soyayya " Ikram ta fa a ta na sauke hannunta da ke kan kafa ar Julde, hmmmmm" Julde ta fa a, Hararar wasa Ikram ta mata ta ce arya na yi? ", Julde ta ce dallah can mu bar zancen nan, ya exams in". i a bar zancen, yau ma na san guduwa za ki yi " Ikram ta fa a ta na dariya, K.........." Za ta yi magana kenan ta hango motar Abu Maleek na tunkaro su, jin ta yi shiru ya sa Ikram kallon saiti da inda ta ke kallo, laaaaaa ga mijinki nan ni bari na wuce hostel " ta fa a, hannunta Julde ta ri e, da sauri Ikram ta wace hannunta ta wuce ta na ma Julde dariya. Gabanta ya tsaya da motar ya sauke glass in motar cikin kakkausar muryarshi ya ce "get in" ta na turo baki ta shiga mota su ka wuce herangtunet boutique hotel Norway. A can masarautar Kanzaf kuwa, Adams ne ya samu Queen Roomana a angarenta, sai da su ka gama gaisawa, sannan ya ce wai me ki ke oyewa ne game da Abu Maleek da har ki ke fifita shi akan mu, har ki na cewa babu wanda zai gaji sarautar Kanzaf sai shi? Why Mami" cikin izza irin ta masarauta ta ce Adams duk abunda na ke oyewa kwanan nan zai fito, kowa zai san menene ka jira lokaci kawai", duk yadda ya so ta fa a mishi ko menene amma ta i, haka ya sa shi tashi ya fita ranshi a ace ya nufi angaren Mai Babban aki ya na gunguni, kai tsaye Babban sashe ya nufa inda ya ke angaren kakarsu. ina wuni " ya fa lafiya alau Mijin, mi ke tafe da kai, dan da ganin idonka akwai alamar tambaya" Mai Babban aki ta fa a tana gutsirar Apple, an sosa kai ya yi ya ce dama akan Mamina ne, kamar tana oye mana wani abu akan Abu Maleek wanda ba mu sani ba, shiyasa na zo na tambaye ki, ko kin san miyasa ta ke cewa Abu Maleek ne ka ai wanda zai iya Gadon sarautar Kanzaf? Na tambaye ta ta ce min kwanan nan zamu san komai ", dariya ta yi ta ce Nima Adams ban sani ba, ka jira lokacin kamar yadda ta fa a", ba yadda ya iya dole ya ha ura, da sauri Aremo Shakiru dake jikin ofa yay baya kai tsaye kuma ya nufi sashin Queen Ayoola a can ya samu Salimerh tana ta yiwa Mumy fa angaren Rugar Mahinjo kuwa o ne ke waya da wani abokin hur arshi na garkuwa da mutane, ya ce what about the kidnapping issue, have u get the details? ", ayan angaren aka ce yes, as am talking now we are with the girl, I think we should price her", Ar o ya ce ohk let's say 10 million naira "ya yi maganar lokaci zuwa lokaci ya na jin kanshi na Sara mishi, ayan angaren aka ce ohk let me inform her parent", make sure you scare them, make them know u can kill her if they didn't send the money in the next 24 hours " Ya Kai arshen zancen kanshi na Sara mishi, suna gama wayar kuma ya amsa kiran dake shigo masa, yana agawa ya runtse idanunsa yace.