Sashe 29
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gajeren tsaki yaja cikin ransa yace. "Empty head" Har ya tafi sai kuma ya tsaya a fili yace "Allah sai na rama tsoran da kika ban, ina sane ai" Sweet insa ya cilla mata da arfi kuma yace.... *ABU MALEEK NA KU I NE, BOOK 1 2 3 SHINE 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616* *BY* *SARAUTAR MARUBUTA* *_Nimcyluv 27-28_* "Ga maciji nan" ya fa a cikin aga Murya yadda za taji abinda yace, kai tsaye kuma magen ta sauka saman kanta,jelar magen tayi kwance a wuyanta, Wani kalar numfashi Julde taja saboda laushi da kuma sanyin jikin magen daya ratsa fatar Jikinta, Tsoran da yayiwa Julde yawa ne ya sanya ta fita cikin hayyacinta tun daga wannan Numfashin data ja bata sake motsawa ba, balle taja wani Numfashin, Sosai take da jin tsoro abu ka an ke firgitar da ita, sweet da itama ta firgita, da sauri ta sauka a jikin Julde ta bu e baki tare dayin ara kana ta nufi wajan Abu Maleek da gudu, tana zuwa ya dur osa ya auke ta tare da rungome ta, yana shafa bayanta a hankali, kana cikin ransa yace. "Bana fa a maki ba? Gashi nan tsoro ya hanaki magana" Ya fa a yana shigewa cikin bukkar gaba aya bai lura da halin suman da Julde ta shiga ba. Barkido dake can tsaye yayi saurin arasawa inda dake tare da dur osawa, inda take ganin bata numfashi ya sanya ya an firgita, da sauri kuma ya mi e babu jimawa ya dawo auke da ruwa a hannunsa, Yayyafa mata ruwa yayi, cikin Sa'a kuma ta sauke ajjiyar zuciya tare da sanya kuka ta arin Mi ewa tsaye Jikinta sai rawa yake. "Julde, nine Barkidon ki" Ya fa a yana yana arin ri e hannunta, zamewa tayi ba tare data bashi damar ri e hannun nata ba, cikin shagwa a fuska tace. "Shine ya tsorata ni yayi tafiyarsa ko?" Barkido da bai fahimci maganar taba yace. "Waye kuma? Me yayi maki?" Ya tambaye ta, yana mai an juya sai dai baiga kowa ba, turo baki tayi tana sakin ajjiyar zuciya kafin a hankali cikin Muryar rauni tace. "Wannan ba on mutumin, Allah bashi da kirki gashi da miskilanci" Cike da tausayawa Barkido yake kallonta ganin duk ta tsorata har bata iya oye tsoran dake zuciyarta, gashi nan ya fito ya bayyana sosai a saman fuskarta, asa yayi da murya yace "Ayyah kiyi ha uri kinji? ilan bai sani ba" e fuska tayi tace "Allah nima sai na rama, nasan ramawa yayi" Jimm Barkido yayi zuciyar nayi masa zafi sosai, kafin ya ha iye abinda ya keji yace. "Kin san shi ne? Me kikai masa da har zai rama yanzu?" Ya tambaye domin zuciyarsa bata aminta da maganar ta ba, Hannayenta ta watsa masa irin ohuu in nan sai kuma tace. "Ihu nayi masa akai fa, kuma ai tsolo ruwa inaji" Jinjina kai yayi alamar gamsuwa, kafin ya gyara zamansa sosai yace. "Julde ina son muyi magana, nasan ba lallai ki fahimta ba, amma dole zan fa a maki, kafin nan ina ara baki hqr akan abinda nai maki, nasan Ubangiji ne ya rama maki, ta hanyar sanya mini soyayyyar ki mai tsanani a Zuciyata, wallahi Aradon Allah ina sonki kuma Auranki na kayi" Maganar taji kamar ba zata, tasan cewa bata ilimin soyayyya bata san yaya take ba, dan haka bata kawo wannan tsarin rayuwarta, ita idan aka barta da ranta da lafiyarta da kuma abinda lafiyarta zata samu, ya wadatar da ita, sai kuma ilimi bata aunar zamanta a cikin jahilci,tana bu atar samun anci kamar kowa, duk ta san abune mai wahala ta samu wannan saboda lalurar rashin ganinta. Ganin tayi shiru ne kuma ya sanya Barkido yaji zuciyarsa ta buga baya fatan yayiwa Julde dole akan ta susa, yasan Tabbas zai sameta saboda shi in jarumi ne zai iya jure dukkan wata bulala da Za'ai masa a wajan sha "Kina jin tsoro na ko? Saboda abinda muka aikata a gareki? Ban san komai ba Julde duk abinda nayi sanyani akai, ban kuma san dalilin daya sanya Ar o yace nayi hakan ba, kiyi hqr ina ara baki hqr amma ina sonki da gaske, zan baki farin ciki bazan ta a bari wani ya cutar dake ba" Shiru tayi tana nazarin kalaman sa saboda Allah ya bata walwa duk da cewa bata gani amma tana iya fahimtar kalaman mutum har ta fahimci inda zan can ya dusa, Ajjiyar zuciya ta sauke kafin tace "zaka sani makaranta? Ina sonyi karatu sosai domin na samu hanya mafi sau i wajan kare rayukan jama'a da kuma gano inda mugwayen mutane suke" Abu Maleek dake can bayansu yana an shan mango a hankali yana jin gaba aya zaman garin ya ishesa, ya an ta e bakinsa saboda yana jin abinda suke fa a kasancewar yana da saurin ji kamar maciji, cikin ransa yace. "Daman kalar zaran dole sai kalar yadin, kayan Shirme sai shirmammu" Ya fa a yana jan tsaki tare da juya zuwa cikin bukkar, Barkido ara kallon Julde yayi sosai kafin yace. "Karatu kikeso?" Da sauri ta aga masa kanta tana zare yatsarta daga cikin baki, Murmushi yayi yace. "Na maki al' awarin indai kika aure ni ko mene kikeso zan maki, wannan al' awarin na auka" Washe ana nan jerarrun dafaffun ha uronta tayi cikin sanyin murya da kuma an farin cikin daya shigeta tace. "To Shikenan" "Kin Aminci zaki auran?" Ya fa a yana mai kallon saman irjinta tare da sauke ajjiyar zuciya, kafin tayi magana yaji daga bayansa ance. "Jarumtar ka itace zata tabbatar cewa ka dace da auranta ko kuma a'a, ka daina saye zuciyarta domin zaka cutar da ita, saboda ba kai ka ai kake sonta ba ka mari arfinka ya baka ita" Labbo ya fa a yana dire sandar hannunsa, Mi ewa Barkido yayi kafin ya fuskanci Labbo yace. "Idan batu kake na Jarumtar ka auka Julde ta zama tawa, idan kana magana arfi ne kasan cewa wajan ka tarar, idan maganar saye zuciya kake wannan sa o ne daga zuciyar da take so zuwa zuciyar da akeso ina fatan ka fahimta?" "Aradon Allah arya kake, Julde Matana ce nine zan aureta, idan baka shirya ba ka shirya sha i Arado jikinka zai fa a maka" Juyawa yayi ya kalli Julde saboda yaga yaya yanayin ta yake, tana nan zaune ta cure waje guda sai faman juya idanu take da dukkan alamu fata fahimci inda zan can yake ba, auke idanunsa yay kafin ya juya ya kalli Labbo yace. "Na da e da shiryawa, ina maka fatan samun nasara" Yana fa in hakan ya juya zuwa cikin wata bukka, bin bayansa Labbo yayi da kallo, kafin ya maida idanunsa zuwa ga Julde dake zaune tana aikin tsotsar yatsarta, Kamar zai mata magana sai kuma kawai ya juya tare da nufar bukkar Mahaifiyar sa. Abu Maleek na shiga cikin bukkar kowa zamewa yayi tare da cire rigar jikinsa, Lumshe idanunsa yayi yana da e baki kafin ya ware la anta cikin gajiyawa yace. "Kaya duk wari, Uhmmm" Ya fa a yana cilli da rigar tare da sanya hannunsa ya saman irjinsa ya shiga shafa wantaccen gashin irjinsa, tunani ne fal zuciyarsa a yanzu kuma tunanin Mami Shine yafi damun zuciyarsa, ina take? Wane ya auke ta? Mene ya sanya Adams cewa shi ne ya auke mahaifiyar su? Mene ya sanya yake zarginsa? Wannan tambayoyin sune suka tare a cikin zuciyar Abu Maleek, amma sam bashi da amsar su, gaba aya yaushe ya dawo garin ma? Tafin hannunsa ya sanya a saman goshinsa ya shiga an murza goshinsa a hankali yana sauke numfashi, taune le ansa yayi yana zuciyarsa na tsananta bugu, a hankali ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya tare da sanya hannunsa a dai-dai tsakiyar irjinsa ya an matse wajan, Idanunsa ne ya sauka a saman zanan dake irjinsa har zuwa asan cibiyar sa, lumshe idanunsa yay a hankali ya furta. "Where are you Mami? Ina nothing without you, ya rabbi! Come to our family Mami" are zan can yana an runtse idanunsa da wannan tunanin kuma bacci ya auke sa. A can wajan ruga kowa tuni Ar o ya sanya aka buga tambura na sanarwar, kafin kace me dukkan jama'ar dake cikin Rugar maza da mata yara da manya sun halarci kiran Ar Bayan kowa yazo ne Ar o ya gyara zamansa tare da fuskarta jama'ar Rugar yace. "Kamar yadda muka sani a al'adance idan mane ma sukaiwa yarinya yawa, akwai wata hanya domin kawo mafita da kuma samun sau i wajan ware mutum guda wanda ya amsa sunan Jarumi da zai zama miji ga wannan Yarinyar haka ne?" Gaba aya suka amsa da "Eh" Gyara zama yayi yace "akan maganar Julde ne, Yaro Labbo yaga Julde yana so, ga wannan yaro nawa Barkido yaga Julde yana so, kowa kuma ya cancanci a bashi a auranta, bisa wannan dalilin ya sanya za muyi abinda muka saba a al'adance, ma'ana zamu gabatar da SHA I tsakanin ma nema biyun, wanda ya samu nasara shikenan ya zamu auran wannan yarinya" Gaba aya sukai na'am da zan can Ar o kafin aya daga cikinsu yace "Yau she ne za'a gabatar da SHA IN?" o na Mi ewa tsaye yace. "Babu jira ai, dukkan mane man su shirya gobe za'a gabatar da komai" Wani Murmushin jin da i Barkido yayi yana mai Mi ewa tsaye tare da shigewa bukkar Adda Manga (Senior sister) domin ta fara shigarsa daman ya da e da shiri saboda zuwan irin wannan ranar, shima Labbo wajan iyayensa suka nufa nan kowa ya fara shiri, Abu Maleek kam dake bacci mai san meke faruwa ba, yana jiyo hayaniya sama dai amma baya fahimtar komai, A wannan ranar babu wanda ya kwanta bacci gaba aka fara shirin sha i sai tsuma samari biyun ake wanda suka kasance ma nema aure ga Julde wacce itama bata san abinda ke faruwa ba, ta bukka tana bacci yatsarta sanye cikin bakinta. A can Alaafi kowa yammaci ne mai auke da wata sassanyar iskar dake Ka awa, alamu ne dake nuna cewa yanayin damuna zai fara, duba da yanayin yadda samaniya ta cika da gajimare mai duhu da kuma jaa, gaba aya weather