Sashe 32
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Oumuu-Ayman ce ri e da Hannun Salimerh har suka isa can cikin baban Parlon ta mai kyau da tsari, sosai Parlon ya awatu da kayan zamani. Zaunar da ita tayi kafin ta juya cike da nutsuwa ta nufi wajan wani fridge ta auki ruwa mai sanyi tare da wani glass cup mai kyau, Zama tayi kusa da Salimerh kafin ta tsiyayi ruwan a cup ta bawa Salimerh, a tayi a sanyaye ta fara sha tana sauke ajjiyar zuciya, Sai da tasha ruwan sosai kafin ta sauke wata wahalalliyar ajjiyar Idanunta cike da hawaye taja ta lumshe, Dole ta ara dakewa wajan ganin ta ha a karatun ta na Criminology justice shi ka ai zai bata damar tunawa da wanda take zargi asiri, Gashi a yanzu idan tace zatai magana dole ta nemi hujja amma bata da wata hujja ko guda aya a tare da ita. Kallon yadda take sauke ajjiyar zuciya Oumuu-Ayman tayi, hakan ya nuna cewa zafin da zuciyar take mata ya fara sauka, Gyara zama tayi cikin lallashi da kuma kalamai masu da i tace. "Look! Salimerh,you got to understand that some people don't come in your life to love you, They come into your life to see you, They don't come to bring to your life, They come to take from you. They don't see you as a person, They see as a opportunity, These are the type of people that don't love you for you, They love you for what they can take from you. They're not loyal to you, They're loyal to the benefits that Come with you, That's why they never show up. No matter how many times you showed up for them, That's why they never offer help, No matter how many times you helped them" Ajjiyar zuciya ta sauke kafin ta auki ruwa itama tasha saboda zuciyarta gab take da karyewa, kafin ta kalli Salimerh wacce tayi shiru tana Kallonta tace. "Kinga kenan, ba kowa ke sonka saboda Allah, ma iyi yana da saurin ganewa, amma mu ma iyanmu masu son rusa TUBALIn da aka gina na wannan masarautar, sun zo mana a siffar masoya kuma na jinin mu, kina gane su zai mana tu ar wahala, dole komai sai anbi a hankali, kuma I'm sure Duk wanda ya aikata hakan zai ara arin aikatawa nan gaba, ina ro an Allah kuma kada ya sake Bashi damar Cutar da kowa dake cikin Alaafin, Everything will be fine by the grace of God kawai keep praying" Oumuu-Ayman ta fa a tana mai auke idanunta saboda hawayen da suka cika idanunta, Mi ewa Sakine tayi tace. "Bari naje na duba jikin nasa, ilan a yau zan nemi prvt jet domin fita tashi wata asar" "Allah ya bada Sa'a ya tsare ya kiyaye" Shine kawai abinda Oumuu-Ayman ta iya fa a, domin tasan a koda yaushe za'a iya samu King Tunde Muhammad Jalal ya rasa ransa, wannan dalilin ya sanya ko wajansa bata iya zuwa. Kai tsaye Salimerh Sashin King Tunde ta nufa, kanta a asa Idanunta kuma cike da hawaye, Dubawa tayi da Mamaki taga babu duk securities in wajan, dole kawai dalilin barin su wajan, Tana cikin tafiya ne taji an jawo ta, tare toshe mata hanci da Cocaine, tana sha ar powder kuma Idanunta suka lumshe Jikinta ya saki baki aya, Tana ji baya iya kallo akai sama da ita tare da suma tafiya da ita, a haka taji lokacin da aka shiga mota tare da shigar da ita ciki aka kwantar, gaba aya jijiyoyin Jikinta sun saki, wannan dalilin ya sanya ko yatsarta bata iya motsawa, a haka taji an yiwa motar key tare da yin waje da gudu.... *ABU MALEEK NA KU I NE IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616* *BY* *SARAUTAR MARUBUTA* *_End of book 1_* *_31-32_* i day Sassanyan numfashi ya fesar a hankali tare da mirgina idanunsa gefen daya kejin motsin, ganinta yayi tsaye tana arin gyara zanin dake shirin kunce mata. Julde kam gaba aya ta mance cewa tun jiya daya shigo bukkar ta bai fita, hakan ya sanya kai tsaye take gudanar da al'amuran ta ba tare da tunanin yana ciki ba, A hankali ta kama bakin zanin zata gyara cikin rashin sani zanin ya kwashe daga hannunta tare da yin sama. e fuska tayi cike da gajiya da aurin zanin cikin siririyar muryarta mai da in saurare wacce take auke kuma da shagwa a tace. "Ayyah, yayi min ka an ai" Ta fa a tana sunkuya wa tare da auko zanin ta fara arin ara aurawa. Abu Maleek uri yayi mata da gajiyayyun idanunsa masu kaifi, ganin tana aure zanin babu zato babu tsammani kuma ya ga zanin ya wace daga hannunta yayi asa. Zuciyarsa ce ta harba da arfin gaske, lokacin da surar Jikinta ta bayyana, yayinda manyan ma dai-dai-tan hips inta suka sauka a cikin Idanunsa, Da sauri ya runtse idanunsa cikin rashin sani kuma ya ware la ansa tare da furta. "Wayyo Oumuu!!" Ya fa a yana jan numfashi da sauri ya mi e tare da ficewa daga cikin Bukkar hannunsa dafe da kansa. Julde a an hargitse ta arasa aure zanin domin yayi mata ka an, kasantuwar tsarin halittar Jikinta masu girma ne, Tana da hips so ma sha Allah! Masu fa i da kuma an tuni, Ga kuma Brest inta a tsastsaye, farare tass dasu, nippy in nan so pink, e fuska tayi tana jinta duk a dame saboda sosai abinda Abu Maleek ya fa a na "wayyoooo Oumuu" ya ratsa cikin dodon kunanta, ara marai-raice fuska tayi tana turo baki gaba tace. "Aljani kawai" Ta fa a tana murgu a bakinta tamkar yana gabanta. Juya tayi tare da sanya hannunta ta ri e ququnta tana hararar gefe guda tace. "Shine zaka wani zo ka tsaya akai na ko? Ka kalle ni ko? Daman na san kai ne jiya hadda wani shigewa jikina ko?" are y idanunta na kawo ruwa, cikin asa da Murya dai-dai yadda na kusa da ita zaiji tace. "Uhm, amma bakinka amshi, nasan kuma farare ne ko? Dan Allah ko zaka sammin abinda kake sawa bakinka?" are maganar tana an ha e hannayenta waje guda alamar ro Bata san cewa duk wanda ta kewa surutun ya riga daga fice a akin bai san me take cewa ba, balle yaji ro on nata. Yana fita ya tsaya cak sabida taron mutanan da suke wajan, gaba aya shi ya ma manta da batun cewa yau zai raba dukan da akai masa, Tsaki yaja danshi baiga amfanin wannan game in ba, domin har yanzu bai san dalilin yin game in ba, Kawai dai salon mugunta da salon cin zalin mutum, ya are zan can a ransa yana cije bakinsa. o dake tsaye yana jiran fitowar Abu Maleek yayi saurin arasawa inda yake tsaye fuskarsa auke da Murmushi yace. "Gashi zaka tafi har yanzu bamu san sunanka ba?" Ya tamabaya yana mamakin yadda Abu Maleek yake marai-raice fuska tamkar zai sanya kuka, domin har yanzu bulalar da akai masa tana mugun damunsa, sosai dukan ya ratsa jikinsa. Yi yayi tamkar bai ji maganar da Ar o yayi ba, sai ma auke kansa da yayi can gefe guda, Murmushi kawai Ar o yayi kafin yace. "Lokaci yayi muje ka fara ga bulalar can" Juyawa yayi gaba aya tare da fuskarta Ar o domin Mutumin ya fara damun rayuwarsa, ya fara shige masa, bai san takura ko ka an gashi yaga mutumin an hayaniya na bala'i. Fesar da numfashi yayi a hankali kuma ya sanya hannunsa tare da urawa a saman goshinsa, ya shiga murza tsakiyar forehead insa, yana jin yadda kansa yake sarawa, Cikin aga Murya ka an yadda sautin Muryar ba zai damesa ba yace. "Uhm! What i have done to you? Nazo garinku kun bani kulawa ok fine thank you, but please stay away for me, I'm tried! Haaaa, duka kuma kana sane ka bari aka daken ai dan mugunta, Ni kuma banyi na yafe kuje can kuci kanku" are zan can yana dafe irjinsa tare da sauke wata zazzafar iska daga bakinsa, ya shiga sauke ajjiyar zuciya a jajjere, Kallonsa kawai Ar o yayi ya fahimci cewa haushin dukan ne har yanzu bai sake sa ba, shiyasa yake son huce haushinsa akan sa, Ba tare da damuwa ba Ar o ya kalli Abu Maleek yace. "Tunda har ka bari aka dake ka, ya zama dole ka rama, rashin ramar kowa yana nufin kai lusari ne, wanda bai cika jarumin Namiji ba, rashin ramar na nufin Tabbas baka amsa sunanka na Namiji sai dai mata maza, kuma zaka bar garin nan ana maka ihu ne, tare da jifan ka, idan ka aminci shikenan sai a raka ka sa jifa da duwatsu" are maganar yana sakin dariya, domin yayi hakan ne domin ya tun zura Abu Maleek, babu shakka kowa ha arsa ta cimma ruwa, Abu Maleek daya ke jin maganar Ar o kamar Almara, shi za'a ma ihu? "Uhm" kawai yace yana yin gaba domin zuwa cikin inda ake jiransa, tuni kuma jikinsa ya fara rawa. Yana shiga ya gyara tsaiwarsa, tare da lumshe idanunsa, Barkido dake tsaye ya ara gyara tsaiwarsa yana mimmi a hannunsa, alamar dai shima a shirye yake da kar ar dukan na Abu Maleek, Kallon gefe Abu Maleek yayiwa Barkido yana fa "zakaci gidanku, fuska kamar Salad" Lami o ne ya mi a wa Abu Maleek wata zabgegiyyar bulala sai yalli take, Hannun damansa yasa ya amsa a cikin ransa yake fa "Bisimillah Rahmanir Rahim" Ya fa a yana gyara zaman bulalar a hannunsa, kallon Bulalar yayi sosai, kafin ya aga kansa ya kalli Barkido, nan take kuma yaji wani haushi da ba in cikin dukan da Barkidon yayi masa, Hakan ya sanya ya ara ri e bulalar sosai, a hankali kuma ya ware bakinsa cikin sarrafa harshe yace. "Ya Rahmanu ya Rahim!" Ya fa a yana mai shafe bulalar da tafin hannunsa, a hankali kuma ya aga bulalar kafin cikin wani zafin nama ya saukewa Barkido bulalar a tsakiyar bayansa. A gigice Barkido ya ware mitsi mitsi idanunsa tare da kame jikinsa waje guda, domin tashin farko Barkido idanunsa ya raina fata, Bai dawo hayyacinsa ba yaci Abu Maleek ya sake sakar masa wata Bulalar,