← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 108

Sashe 31

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsari mai yau gaske a jikinsa wanda shi kansa bai san dasu ba, hatta wannan magen da yake tare da ita rai da rai ban amince da ita ba, Tabbas akwai wani oyayyan al'amari da yake tare da shi Tabbas, akwai kuma tarin addarori a cikin rayuwarsa" ewa tsaye Ar o yayi kafin yace. "Ba wannan ke ban mamaki, tsarin kyahun halittarsa, haibarsa da zallar isa asaita, zanan irjinta yana fisgata sosai, kana ganinsa kaga babban mutum Wanda rayuwa cikin talakawa sam bai saba da ita ba, sau in kansa kuma abin burgewa ne,yana rayuwa damu babu yamata, abu aya na lura baya son ihu a saman kansa, ra ashi yake, tambayar a nan mene ya sanya ya zama mahaukaci? Mahaukacin gaske ne ko kuma na arya? Wanne dalili ya sanya an uwansa turosa cikin Birnin Bera ko aunarsa ne ba sayi?" Shiru gaba aya sukai, tare da nufar inda Abu Maleek yake, Barkido kam baya yayi tare da neman waje ya zauna, shi kansa da yayi dokan jikinsa mugun ciwo yake sosai, amma al'amarin Abu Maleek ya firgita sa sosai, yana danne wa saboda kada mutane su Fahimci halin da yake ciki. Abu Maleek kam gaba aya baya gane abinda yake faruwa ya da e da shiga aya duniyar tasa, tun lokacin da yace "O'ohhh" hannunsa gaba ya dun ule waje guda jikinsa duk ari yake, Yayinda jijiyoyin kansa suka fito sukai ra a ra a a saman goshinsa, Jin alamar tafiya ne kuma ya sanya ya juya ya kalli gefensa, Ganin Ar o da Lami o na nufu inda yake tsaye ne ya sanya da wani irin sauri ya juya ya nufi wata bukka dake kusa dashi, ko kallon gabansa baya iyawa, Sweet na ganin haka ta rufa masa baya, jikinsa na wani irin ari na azaba ya fa a cikin Bukkar tare da fa awa saman wata tabarma kaba daya gani. A hankali ya aga hannunsa da niyyar ya jawo sweet jikinsa, jin babu sweet kusa sai kamar mutun a kusan shi, ya sanya bai jira tsayawa komai ya sanya tattausan hannunsa wanda yake fidda wani irin gumi mai zafi ya jawo wanda kusa dashi jikinsa, Cikin bacci Julde taji an matse ta sosai, kamar za'a rabata gida biyu, a hankali ta motsa domin yin baya, amma ri on da Abu Maleek yayi mata bana wasa bane, ya matseta sosai a jikinsa, tamkar zai mayar da ita ciki, Yadda jikinsa ke rawa haka nata ya shiga rawa domin tsoro ne arara ya ratsa mata zuciya. Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya A.m ya sauke yana mai ara shigar da Julde jikinsa, a wannan lokacin baya gane fari balle ba i burinsa kawai ya jisa jikin wani ko zai samu nutsuwa, ga wani sanyi da yake ratsa masa kofofin jikinsa, Jin wani umi na fitowa daga Jikinta ne ya sanya ya ara sauke numfashi tare runtsa idanunsa yana taune le ansa wanda sukai jajirr zai ari suke. A hankali ya ara sauke wani Numfashi, yana an tura kansa cikin tsakiyar cikinta, umi da kuma taushin fatar ta ya sanya ya an fesar da numfashi, Cikin son samawa kansa nutsuwa daga cikin azabar daya keji ne, ya sanya gaba aya ya mirgina gefe guda, yana mai ara sanya dukkan hannayensa guda biyun, Tare da matse ququnta wanda har sai da Julde ta saki wata ara tana kwa e fuska zata saki kuka, Jin sautin ara a kunansa ya sanya a hankali ya an matsa ququn nata, domin gani yake Kamaru daga nan umin jikin nata yake fitowa, shi kan san bai san Wacece ko kuma waye a kusa tashi ba, All what he needs yaji sassauci daga azabar da Barkido ya gana masa, A hankali kuma arin da jikinsa yake ya fara raguwa, yana mai ara shigar da ita faffa irjinsa ganin bata cika irjin nata bane, Ya sanya a hankali ya ara tsuke hannayensa domin ya samu yaji umin sosai. A hankali numfashin cikin bakinsa yake fita yana dukan saman fuskarta, wanda ya sanya take sauke ajjiyar zuciya, saboda amshin Spraymintt and Freshmeltz with strowbeery mouth freshnerh data ke sha amshin da bata ta a jin irinsa ba, So take tasan wanene amma babu idanun gani, shiru tayi ta zubawa sarautar Allah idanu. Abu Maleek kam a hankali kuma a wahalarce yake fidda wani numfashi mai mai zafin gaske, sai taune le ansa yake, Cikin ransa banda "Ya Allahu Ya Rahamu" Babu abinda yake ambata, A hankali kuma ya tura tafin hannunsa cikin rigarta tare da manna Tafin hannunsa dake fidda wani gumi a tsakiyar Jikinta, Ajjiyar zuciya Julde taja saboda wani a zababban zafi daya ratsa mata fatar Jikinta, Almost 20minutes Kafin ya fara sauke ajjiyar zuciya numfashi na sauka a hankali, gaba aya jikinsa ya saki cikin nutsuwa kuma yake zamewa daga Jikinta yana mirginawa baya, Sai kwa e fuska yake yana tsotsar la ansa wanda sukai jajirr saboda taunesu da yake, a haka baccin wahala ya auke sa. Baya tayi tana an zaro ido waje tare da turo bakinta gaba, A hankali ta mi e zaune tare da aukan sandar ta, cikin nutsuwar da take tattare da ita, Ta fara lalubar hanya a haka ta samu ta fita daga cikin Bukkar, Still kuma hancinta bai bar jiyo mata amshi da umin bakinsa ba, kwa e fuska tayi a fili tace. "Mugunta kawai, wannan amshin sai kace me" are maganar tana murgu a bakinta, o da Lami o wajan Barkido suka nufa kafin suzo inda yake ya mi e tsaye yana kallon Mahaifin sa yace. "Na cinye Sha i nike da Julde, dan haka a aura mana aure kawai" Kallonsa Ar o yayi kafin yayi murmushi yace. "Daka dakesa kaga Hawaye ya fita daga cikin idanunsa? Ko kuma kaga ya motsa daga inda yake bare kayi tunanin zai gudu, Tabbas ka dakesa amma hakan baya nufin kai ne da Julde" Lami o ne ya kalli Barkido kafin yace. "Yadda ka dakesa shima zai ya rama wannan dokan, idan ka shanye bulala talatin in da zai maka kamar yadda ya shanye, to sai a nemi mafita domin duk kun cika Jarumai,idan kuma ka kasa shanye bulalar to tabbatas Wannan ba on mutumin shike da auran Julde" "Yaushe zai rama dokan nasa da nayi masa? Uhm! Tayaya kuke tunanin wannan zaimin dukan da zanyi kuka, sai dai ayi kukan doki" Barkido ya fa a yana cije bakinsa domin yasan Abu Maleek bazai ta a yi masa dukan da zai gigita masa lissafi ba. o ne ya kalli jama'ar wajan baki aya tare da fa "Kamar yadda kuka sani, idan anyi SHA I, ba'a mai da martani sai shekara ta zagayo, amma duba da yadda abun yazo a ba zata babu zato balle tsammani wannan ba on mutumin ya shiga cikin jerin mutanan da suke son wannan yarinya, Bisa wannan dalilin ya sanya gobe Za'a maida martani idan ba o ya samu nasara akan Barkido shike da yarinya, idan sunyi kunan doki ma'ana Barkido bai kuka ko ya gudu ba, to sai a bawa yarinya za i ta a cikinsu wanda ya za a shi za'a bata" Gaba aya mutanan Rugar Mahinjo suka ha e baki wajan fa "hakan yayi kyau" A haka taro ya watse wasu nayiwa Barkido fatan nasara domin shi ne nasu, wasu kuma na yiwa Abu Maleek fatan samun nasara, domin sun san cewa Julde ba da i ta keji ba a wajan su Ar o, tsoron kuma da akewa Ar o ne ya sanya duk matan Rugar suka kasa aukan Julde su ri e a wajansu. ALAAFIN KANZAF Salimerh ce tsaye da Oumuu-Ayman, tana sauraran abinda take fa a mata. Ajjiyar zuciya mai arfi ta sauke kafin ta juya taga babu kowa a wajan cikin asa da murya cike kuma da damuwa tace. "Oumuu-Ayman yanzu wa kike tunanin zai bawa King Tunde Muhammad Jalal Garin meriz na una jiki, wato dalilin daya sanya aka tura Abu Maleek kenan Saboda ansan zai iya gane gaskiya, Innalillahi wa'inna ilaihir Arjun Oumuu-Ayman kullum Dady ara kusantar lahira yake, gaba aya sannu a hankali jininsa ya une, mene ya sanya hakan? Mene yasa mutane basu da tsoran Allah ne? Me yasa kowa kansa ya sani?" are maganar tana sakin kuka mai ratsa zuciya, "Know one's care about my father's sick, kina kallo Babu Aremos na Alaafin, Ba bro Shakiru ba Junaid balle babbansu Sharefddeen mene ya sanya hakan ne? Why basu son zama tare damu" Jan numfashi Oumuu-Ayman tayi kafin a hankali ta sanya hannunta, ta kama hannun Salimerh suka nufi sashinta. Suna barin wajan Iyalode dake la e ta ri e ha a, da sauri kuma ta juya ta nufi sashin Queen Ayoola, Tana zuwa Queen Ayoola ta bata umarnin shiga, Zubewa tayi gabanta tare da fa "Ina mi o gaisuwa, uwa ga Alaafin ja gaba ga mutanan Kanzaf, Allah ya ara maki lafiya mai akin King Tunde Muhammad Jalal" Jinjina kai Queen Ayoola tayi kafin a hankali ta gyara zama, tana mai sauke afafuwan ta asa, idar da sallar ta kenan. "Meke tafe dake?" Ajjiyar zuciya Iyalode taja tare da gyara zama tace. "Abunne babu da in ji, ban san me mutane suke so ba" Fashewa tayi da kuka tare share majina kafin tace. "Wai ashe bawan Allan nan duk irin ciwon da yake wai Guba aka bashi a cikin abinci" A gigice Queen Ayoola ta mi e tsaye tana cewa. "What Guba? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, wanne mara tsoran Ubangiji ne wannan" Ta fadi hakan Idanunta na kawo ruwa tashin hankali ya arara ya bayyana a saman fuskarta. Iyalode tana ara sakin kuka tace. "Daman ko waye wannan bazai wanye lafiya ba, Fisabilillahi mai ya aikata masu, amma dai wannan mazai ga Annabi ba, yanzu idan muka rasa Garkuwan mu yaya zamuyi, babu wanda zamu samu wanda zai zama tamkar King Tunde Muhammad Jalal sai Uban gina Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal Allah sarki bawan Allah" Wani irin kallo Queen Ayoola ta yiwa Iyalode sai kuma ta auke kanta tana mai tunanin wanda ya sanya Wannan gubar, e baki Iyalode tayi ganin hakan ya sanya Queen Ayoola tace. "You can leave" Da sauri ta juya tana zuwa waje ta sanya dariya tace "Munafuka nifa ban yarda da wannan matar ba, Shegiyar isa da izza kamar ar gidan aruna"
Chapter 31 · 0% Book details