← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 108

Sashe 43

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bugawa a tare dib! dib!! dib!! Haka zuciyarsu ke buga in one time kuma very fast, yadda numfashin nasu ke fita a tare kuma yake ha ewa waje guda, Zaka fahimci Tabbas su in abu guda ne, amma rashin sani kowa ya i amsar addarar da tazo masa. Matse tafin hannunta dake cikin nasa yayi dalilin tsayawar da yaji numfashin sa yayi, kafin ya zagayar da aya Hannun nasa zuwa bayan ququnta ya ame shi da arfi kana yaja wani irin wahalallan numfashin daya sanya Julde sakin kuka tare kifa fuskarta a saman tashi ba tare data sani ba. Abu Maleek kama duk yadda kake tunanin halin da yake ciki ata baki ne, dan ma yana trying control in kansa ne, bakinsa ya bu e zai magana amma ya kasa domin, he can't say what was in his heart ba, he can't explain how pain he feel in his heart, and it's difficult Mutum ya fahimci halin da yake ciki sai shi ka ai da mahalicci, the pain is unexplainable. Shiru kawai yayi bayan ya ara manna innocent face insa a cikin irjinta by mistake kuma la ansa suka sauka a gefen nippy inta da suke cikin rigar baccin. Da sauri Julde ta matse idanunta saboda jin yadda tsigar jikinta take mimmi ewa, hakan yasa taji kamar wani abu ke mata yawo a jiki like kiyashi, All her life bata ta a jin irin abun nan a Jikinta ba, hakan yasa ta ara sakin kuka. A hankali kuma hawayenta ke sauka a saman fuskarsa hakan yasa ya fara fidda wani gigitaccen numfashi, cikin fitar hayyaci ya ware la ansa da sauri cikin wata kalar Muryar wacce take nuna ciwon daya keji yayi worse da yawa yace. "Ya Jabbaruuu!!" Ya fa a yana taune lips insa tare da ame Julde sosai a jikinsa yana jin kamar ya shige Jikinta ya wuta. Cikin tashin hankali Oumuu-Ayman ta fita daga cikin Sashin na Abu Maleek, kai tsaye kuma ta nufi nata sashin tana zuwa ta shige bedroom, tare da nufar wata aramar box ta sanya hannunta a jikin box in ta kawo wuta, tana sanya yatsarta jikin tampering in box in ta bu e, cikin sauri ta fara duba Drugs in ciki, cikin Sa'a ta samu Inhaler nasa. Gaba aya a gigice take hakan yasa ko tsayawa rufe box in ba tai ba, ta fice daga cikin bedroom in, kai tsaye wajan flat in nata tayi, tana jin yadda Hadimarta take mata magana, amma ina hankalin ta na can kan Abu Maleek. Wanda suran ciwon nasa ya imauta ta, da sassarfa ta nufi Abu Maleek flat, a hanya taci karo da Adams, wanda yake tafe yana latsa Wayarsa da alama yana wani abu mai muhimmanci ne. Kallon Oumuu-Ayman yayi yaga ba yadda ya saba ganinta ba, duk da cewa baya sakin jikin yin magana da ita sai ta kama Amma ya danne zuciyarsa, Tare da zame wayar kunansa ya nufi wajan Oumuu cikin tafiyar asaita yana zuwa ya kalli hannun Oumuu-Ayman zaro ido, saboda ka uwa da yayi sakamakon ganin Inhaler Abu Maleek a hannunta, sai kuma yayi saurin auke tunanin da yake a ransa yace. "Oumuu-Ayman lafiya dai ko?" Kallonsa tayi cikin damuwa kamar zatai kuka tace "Adams jikin an uwanka ya tashi" "Ikon Allah" Shine kawai abinda Adams ya fa a kafin yace. "Tunda ya dawo yayi ne??" Kai ta girgiza masa Idanunta na kawo hawaye, kowa da rauninsa amma ita Abu Maleek shi ne nata raunin kafin tace. "A'a wallahi, ko ciwon kai bai ba, kawai yanzu ina parlonsa naga ya Shigo ri e da irjinsa ya rufe fuskarsa da tafin hannunsa, hakan yasa na fahimci halin da yake ciki, Adams ina jin tsoro ban sani ba ko har a Madrid yana tasar masa ko kuma yanzu ne, an uwanka yana bu atar ka Adams" Ta fa a hawayen idanunta na zuba, sosai Adams yayi mamaki, domin rabon da yaga Oumuu na kuka ya manta, har rasuwar King Tunde Muhammad Jalal babu wanda zai ce yaga zubar hawayenta, amma yanzu dalilin Abu Maleek tana sakin Kuka. Kai kawai ya jinjina yabi bayan Oumuu da kallo, kamar zai huce sai kuma yabi bayan Oumuu-Ayman in just to see yadda jikin Abu Maleek in yake. Kasancewar ofar shiga babban Parlon abu e take yasa Oumuu-Ayman kai tsaye ta shige ciki, tana shiga ta nufi inda suke sai a lokacin ta tuna da Julde, wacce ta zaunar da ita a wajan, Kallon yadda Julde take kuka wiwi tayi, duk Jikinta rawa yake, yayinda shi kuma yake ri e da ita zuwa lokacin, ko ido baya iyawa bu ewa, sai amon sautin Muryar kukanta kawai da yake jiyowa, sai kuma wani duhu da yake gani a cikin wayar idanunsa. Oumuu-Ayman na zuwa ta zauna gefensu, tare da alle Murfin Inhaler, har zata sanya ta auke Abu Maleek daga jikin Abu Maleek, sai kuma ta sauke ajjiyar tare da kallon Julde a hankali tace. "Dai na kuka Daughter maza sanya masa wanann a baki, bari na ura yatsarki a inda zaki dinga dannawa" Ta fa a tana urawa Julde Inhaler a tafin hannunta kafin ta ura hannunta a saman bakin Abu Maleek tare da saita bakin Inhaler a cikin bakinsa, sai da ta tabbatar komai ya dai-dai-ta sannan tace. "Stop cry My Daughter, idan kina kuka zuciyarsa zafi take, maza fesa masa Inhaler he will be fine in sha Allah" are maganar tana shafa kan Abu Maleek tare tsorawa fuskarsa idanu, Julde da har yanzu bata san meke damunsa ba, haka kuma bata san matsayinta a wajansa ba, yasa tana jan ajjiyar zuciya Jikinta na an rawa ta danna yatsarta a inda Oumuu-Ayman ta ura mata, Wata arfar ajjiyar zuciya Abu Maleek ya sauke lokacin da Inhaler ta ratsa cikin bakinsa, da sauri kuma ya zame hannunsa da ququnta ya ura saman hannunta dake bakinta, kafin ya saita hannunsa a wajan na Julde ya shiga danna Inhaler da sauri da sauri. Turo baki Julde tayi tana kwa e fuska kamar zata ara sakin wani kukan tace. "Oumuu bana iya ba? To mene yasa yake yi da kansa? Ko baya son nawa ne" Girgiza kai Oumuu-Ayman tayi tana fa "Is not like that Daughter, yafi yi da sauri saboda ya samu sassauci daga ciwon da yake ciki, kiyi masa addu'a Kinji" Adams dake tsaye bakin ofa ya kasa koda mutsi ne, saboda mamakin da yayi masa yawa, tun shigowar sa idanunsa ya sauka akan yakkyawar Yarinyar, Wacce kallo yayi mata yasan shekarunta basu huce 17yrs ba, gefe guda kuma tunda Idanun zuciyarsa suka kalli Julde yanayin bugawar zuciyarsa tasa ya sauya, daga wani abu na daban zuwa wani abu wanda yake jinsa kamar so! A hankali ya arasa shiga Parlon kafin yace. "Yaya jikin nasa?" Ya tambaya yana ara ware idanunsa akan Julde, wacce kyahun da tayi a cikin idanunsa ata baki, Wacece ita? Mene ya kawota cikin Alaafi? Har Kuma cikin sashin na Abu Maleek sashin da ko shi bai fiya shigarsa ba, saboda matakan tsaron da suke jikin ko wacce ofa, something is feshin, Oumuu-Ayman da tayi shiru tana kallon yadda Abu Maleek yake sauke numfashi a hankali, da alama ya fara jin sassauci daga ciwon da yake ciki, Idanunta ta aga ta kalli Adams ganin Gaba aya idanunsa ba akanta yake ba yasa ta juya, sai a lokacin data tuna da Julde na wajan, a ranta tace. "Shikenan batun oyewa ya are" Mema ya sanya ta fito da ita ne, yanzu bata da wata mafita wacce zata kare kanta da kuma aryar da zata shimfi a akan Julde, cikin basarwa tace. "Allahamdulillah, naga ciwon ya fara sauka, taimakamin na kaisa Bedroom" A hankali ya zame idanunsa yana mai dashi akan Abu Maleek, wanda gumi ya shiga feso masa jikinsa kuma duk ya saki, Shikam tunda ya fara sha ar Inhaler yaji numfashin nasa ya fara sauka a cikin huhunsa, hakan yasa ya ara narkewa jikin Julde yana sha ar Inhaler yana sha amshin dake fita a irjinta, yayinda har kawo lokacin hawayenta bai tsaya ba. ewa Oumuu-Ayman tayi tare da arin janye kan Abu Maleek dake irjin Julde, da sauri Julde ta kwa e fuska hawaye na sakko mata tace. "Oumuu zai gudu fa, kice kada ya sauka Kinji" are maganar tana aryar da wuya like yadda Abu Maleek in keyi, Ganin haka yasa Oumuu-Ayman fa "A'a Daughter, aki zan kaisa fa, naga bacci zaiyi" Girgiza kai Julde tayi tace. "A'a Oumuu ni kibarsa ba kinci bashi da Lafiya ba?" Adams dake Kallonta yace "to ba kya jin nauyi ne? Kalleki ba kuma ki kallesa" Shiru tayi Saboda jin ba uwar Murya da tayi sai kuma tace "waye wannan in? Shima an ki ne?" Oumuu-Ayman dake janye Abu Maleek tana mi ar dashi zaune tace. "Eh, yayan Ballowo ki ne" Washe baki tayi ha uranta da sukai fari yanzu suka bayyana kafin tace. "To amma dai kana magana ko? Ba Irin Ballowo ne ba kai? Nama san zakai magana ai ina jin hakan a jikina" Shiru yayi mata sai fuskarta daya tsorawa idanu, kafin a hankali ya sauke idanunsa zuwa cikin idanunsa da yake masa tsananin kama da dana Abu Maleek har blue in ciki iri guda ne, bambancin kawai nata a an juye suke, sosai surutun ya birge Adams. Abu Maleek kam cikin dauriya ya an aro jarumta ya sanyawa kansa, duk da cewa har kawo lokacin bai ji dai-dai ba, amma ya an samu relief daga azabar ciwon da yake ciki, bisa taimakon Oumuu-Ayman ya mi e tsaye gaba aya kuma ya narke a jikin nata, ita dai Oumuu-Ayman bata tsaya biyewa Adams ba taja Abu Maleek zuwa can part in da yake amfani dashi a cikin flat nasa. Bayan shigewar su ne, kuma Adams ya gyara tsaiwarsa cikin son jin sautin zazza ar Muryarta yace. "Ke kuma magana kike so? Cai cai cai haka?" Ya fa a yana kalon tsarin surarta, jerarrun teeths inta ta bu e tace. "To ai kurma ne kawai yake shiru da bakinsa ko? To kai yaya sunanka?" Murmushi yayi sosai yana shafa kai yace. "You Are beautiful, i mean kina da kyau sosai" Ya fa a yana Kallonta kafin kuma ya ware idanunsa saboda abinda yaji tace na. "Haka a Rugar mu wasu suke fa
Chapter 43 · 0% Book details