← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 108

Sashe 54

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ko matar aure ce, ganin yadda Abu Maleek yay shiru ya lumshe idanunsa yasa Saif ara bu e idanunsa yana hangen yatsun hannunta kafin yace "Heyyy Are You okey??" "Uhm" Abu Maleek ya fa a yana ya motsa ganin haka yasa Saif fa in "Abu Maleek wannan sister in taka wallahi tayi, harta Fika kyau please zaka ban ita na ara aure na ha ata da Zarina??" Saif ya fa a yana numfashi, hakan yasa Abu Maleek ara ha e fuska ko baya sonta amma ai da igiyar auransa a kanta, shi ba an iska malalaci bane da Za'ai wasa da igiyar aure, ida babu aurensa a kanta sai taje duk inda zata, amma yana tsoran rana gobe kiyama, ya fa a a ransa ya cizon lips insa kafin ya ware baki yace "Common on my friend, she's my sister and she's already taken" Jinjina kai Saif kafin yace "but anyi min shigar sauri, wallahi i I'm in love with dis beauty gal, but no wahala how are you ya ball in kwana 2 bana ganinka cikin an wasa?" Wani aci Abu Maleek yaci a zucyarsa sai kawai ya share kafin ya numfasa bisa dole da kuma kimar Abokin nasa wanda ya kasance best friend insa a school yace "Uhm Allahamdulillah" mi ewa Saif yay hakan yay dai-dai da farkawar Julde jin kuma an danne mata jikine yasa ta saurin kwa e fuska tare da tura baki kana a hankali ta bu e baki zatai magana yay saurin tura mata yatsarsa a cikin bakinta, Ajjiyar zuciya ta sauke bisa mamakin sa sai kuma yaji ta kama yatsar nasa a hankali ta fara tsotsa, wani kalar zare ido yay yana jin tsigar jikinsa na tashi ga wani sanyin daya fara ratsa shi, wata zu a take ma yatsarsa kamar zata zu e mata jinin jikinsa "Let me have my way na amshi details inta so we will talk in sha Allah" ara jinjina kai Abu Maleek yay kafin ya an numfasa cikin ta ama da izza yace "Thank you" gaba Saif yay domin ya da e da sanin Halin Abu Maleek, yana barin office in Abu Maleek yay saurin zare yatsarsa yana yarfewa kamar zai kuka yace "Auchhhiii hyyyyyyyh Are You out of your sense??" Ya fa a yana kallon fuskarsa waje tai fresh gwanin sha'awa mi ewa tsaye tayi cikin tura baki gaba tace "To bakai bane ka samin wannan atuwar afar" ta fa a tana tura baki gaba matsawa yay wajan yana mai are mata kallo hannunsa ya mi a da niyyar ta a lips inta domin gani yake kamar jambaki ta shafa, fasawa yay a hankali ya mi e ba tare da yace komai hannunta ya kama ya nufi fita da ita bayan ya auki komai nasa, Allah yasa ba kowa hakan yasa ya tura ta back seat shima ya shiga driver yaja. Kai tsaye Maxiview Eye Clinic ya nufa, yana zuwa Dr Jemeal ya amshi Abu Maleek hannu bibbiyu sai murna yake, daman Alrdy tun a online yasa an bincika masa Dr Jemeal cikin sauri kuma ba ata lokaci aka amshi Julde kai tsaye aka shigar da ita scanning room kwantar da ita akai tsoro ya kamata sai sunan Ballowo take kira, a haka suka sanya kanta cikin wata na'ura tare da fara bincikar idanun nata. Gyara zama Abu Maleek yay cikin nutsuwa kuma ya aga Wayarsa wacce ake kira bu e ido yay sosai, ganin sunan Dr J.Y ya sanya ya ta e bakinsa, yana jin wayar na ara yay banza. Baya yay ka an cikin yanayin na an takura sa in nan yaja tsaki ba tare da yace komai, lumshe idanunsa yay hakan yay dai-dai da shigowar wani kiran ganin zai takura masa da yawa ne ya sanya shi answering call in ba tare da yace komai ba. Daga can angaren Dr J.Y ne ya gyara zamansa kafin cikin girmamawa yace "Sir na kira ne about your condition" Dr J.y ya fa a yana danna system in gabansa kafin ya ura da fa "Rabon daka amshi Drugs na manta, kuma kasan problems inka ko?" are maganar yana mai gyara zaman wayar dake kunansa, shiru Abu Maleek yayi idanunsa a lumshe yana an sauke numfashi, duk abinda Dr J.y ya fa a yana jin kawai bai niyyar mgn bane. Jin shiru ya sanya Dr J.y fa in "Sir for now yana da kyau ka fara trying na kwanciya da mace, just romance hakan zai taimakawa jijiyoyin J inka damar harbawa, sannu a hankali idan kana kasancewa da mace kana jin umin Jikinta, like kiss, hug, body collection, ka samu kusanci da mace sosai, yin hakan shi zai farfa o da jijiyoyin Manhood inka da suke arin lalacewa gaba aya" Dr J.y ya fa a yana mai jin tausayin Abu Maleek har cikin ransa, magidanciyar dake watayawa cikin daula, ilimin, Zallar basirar iya art, ga ball amma Ubangiji ya jarabce da wata iriyar lalura mai wahalar ganewa. Jin Dr J.y na arin yin wata maganar ne ya sanya Abu Maleek kashe wayar tare da jan siririn tsaki, Ambaton sunan Manhood da yay harya sanya kansa yay wata sarawa, ara kulle idanunsa yay da sauri kuma ya bu e saboda kyawawan cinyoyin Julde da suke masa ido. e baki yay yana langwa ar da kansa gefe guda "kiss, Hug" sune abinda suka fa o masa cikin rasa yace "banza an iska, da nayi haka da mace gwamma nayi lossing Manhood ita, Mumu!!!" are maganar zucin yana kan an fesar da iska. Not too long Dr Jemeal ya dawo ri e da hannun Julde, tun daga nesa Abu Maleek ganinsa ya sauka akan hannun Julde dake cikin na Dr Jemeal, wani irin ha e fuska yay nan da nan yanayinsa ya sauya, kafin Dr Jemeal Yay magana Abu Maleek ya bu e baki a kaushashe, Muryar data daki mandirin zuciyar Dr Jemeal yace. "You're crazy Dr Jemeal, bulala nawa akai maka da zaka ri e mata hannu kamar ka samu wannan Tom And jerry eheeee??? Ko baka san darajar aure a musulunci bane? You're mad Dr Jemeal" Ya fa a idanunsa har wani ruwa yake kawowa, he doesn't love her kawai auransa yake karewa, infact he's not interested akan abubuwan mata. Jikin Dr Jemeal na rawa ya fara fa in "I'm sorry sir, kayi hqr it was a mistake please Accept my apologies" Shiru yay masa narkakkun idanunsa kuma ya sauke akan Julde yana bin Jikinta dake kallo, a dai-dai lokacin kuma kiran Oumuu-Ayman ya sake shigowa, ba tare da yace komai ba ya auke idanunsa daga kan Julde kana ya fara typing na message Wayarsa a contact in Oumuu-Ayman a ta aice ya rubuta. "She's with me" Yana rubutawa yay sending kana ya kashe wayar baki aya, still idanunsa ya mayar kan Julde, tun lokacin da taji saukar Muryarsa yana zabga fa a abinda tunda take fata ta a ji yay magana mai tsayi bare har taji sautin Muryar sa yana fa a, hakan yasa tai asa da kanta Jikinta ya shiga rawa muryarsa ta haddasa mata wani tsoransa a ranta wai a hakan ma bata ta a ganin face insa reality ba, bata girma da kuma zallar haibar dake kwance a saman fuskar ba. Dr Jemeal ne yaja fasali tare da fa "Gaskiya problems in idanunta ba wani babban bane, da ace tun farkon samun matsalar anje asibiti da zuwa yanzu ganinta ya dawo, amma Allahamdulillah ga wasu Drugs za'a bata tsayin kwana uku, a 4days za'ai mata aiki, in sha Allah zata fara gani kamar kowa, muna da ingantattun kayan aiki, amma kana da right idan kana son fita da ita waje" Dr Jemeal ya fa a yana mi awa Abu Maleek Drugs in, a hankali ya sanya farin hannunsa mai auke da ba ar gargasa ya auki maganin ya shiga dubawa, duk da cewa shima baban likita ne, amma baya da hurumi akan wannan ba angaren sa bane. ewa cikin tarin nutsuwarsa ba tare daya kalli Dr Jemeal a hankali ya taka inda Julde ke tsaye, kamar mai tsoro haka ya kama tsakiyar tafin hannunta, ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da umin hannunsa ya ratsa ta. Tafiya yake da ita dai da yaje ba ofa kafin ya tsaya yana an fesar da iska yana sha amshin turaren dake fita daga jikin Julde yace. "Ka shirya aikin" Ya fa in haka ya jata zuwa reception in hospital in da sauri driver ya bu e masa ofa ya tura Julde ciki kafin shima ya shiga. Around 8:40 ya iso gidan bayan ya tsaya a wani ha an restaurant Julde taci abinci, lokacin daya iso mutanan Alaafi sun kwanta bacci, sai masu tsaron ofar ko wanne flat.. Yana shiga Babban Parlo Oumuu-Ayman take zaune ta mi e, kallon tsaf tai masa ba tare da tace komai ba ta kama hannun Julde zuwa bedroom. Shima part insa ya shige ya zame Kayan jikinsa yay wanka, tare da yin alwala kana ya zauna ya fara duba aiki a system insa, ya nayi yana shan Inibi sweet na manne da jikinsa a haka ya gama ya kwanta. Washe gari Ya kama weekend a hankali yake tafiya a cikin Alaafi yana sanye da wasu pink in kayan Yaruba, wanda sukai masa matu ar kyau, gaba aya traditional dress yay na Yaruba, yana tafe wasu fadawa na manyansa, a hankali ya tsaya tare da juyawa ya cilla musu wani kallo, da sauri sukai baya domin sun san mene yake nufi. A haka ya isa can prison in dake cikin Alaafin, wacce ake kai masu laifi hadda akin duhu ake kai masu laifi mafi muni, kuma ko an sarki idan yay laifi sai an kaisa. Tsaye yay bakin wata ofa yana nan a tsaye kuma aka fito masa da Hadima Zubaida, tana ganinsa ta saki kuka tare da zubaiwa a asa tana fa "Wallahi ban aikata komai ba, bani bace har abada bazan ta a cin Amanar Alaafi ba, Zakina nasan zaka yarda dani ban aikata komai ba wallahi" Runtse idanunsa Abu Maleek yana jin maganar Hadima Zubaida har tsakiyar ransa, sosai kukanta ke ta a masa zuciya. e idanunsa wanda sukai jaa yay kafin a hankali ya mi a hannunsa tare da mi ar da Hadima Zubaida, ba tare da tace komai ba
Chapter 54 · 0% Book details