← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 108

Sashe 15

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Modup pupo low yin al , modup gid ni ow yin, pap jul *Elegant online writers,* ti *Mumyn Real ladingo*, *Anuty Zuwairiyyah gere*, m n dup low *Anuty Nazeefa sabo nashe* modup pup lu bi ruku t mi *Oga Nasir nid* ti gb *Online writers* mon gidig n, *Billygaladanci,* *Mai dambo*, Iyawo *mss flower,* modup *Haseenatou,* ep gidig n, om iyam *BABYLUV* moni if yin dad Sama da ita, tare da sanya tafin hannu aka toshe mata baki, duk yadda Julde tasu bu e baki domin tayi ihu ko zata samu mataimaki kasawa tayi, Da rayuwar arfinta ta shiga kokawa da mutumin amma ina, tuni yasa mata arfi tare da yin waje da ita tana sakin tattausan murmushi mai cike da mugunta, ha i da wasu manufofi yay waje da ita, Yana tafe yana duba hanya gudun kada yayi karo da Madibbo. A can cikin wata bukka wacce take arshen rugar Mahinjo yaje ya sanya Julde ciki, yana fitowa Ar o da Barkido ka zuwa, Cikin tarin farin ciki wanda ya kasa oyuwa a saman fuskar Ar o ya dubi Lami o yace. "Hee za kaje ka ri e ta, Barkido kuma ya rufe mata baki, Arado ni da kai na zan murje wannan rushehen abun" Murmushi Lami o yayi cike da gamsuwa da zan can na Ar o yace. "Suu shai muyi maza kada wani ya tashi cikin daran nan, babu da wani lokaci" Barkido wanda tunda suka tsaya bai magana ba, ya kalli Ar o yace. "Baka jin shi yaron zai wa awa wani?" Buga sanda Ar o yay yace. "Aii shaii ya wa i naji? Wallahi ina kaishi lahira da wannan sandan nawa" Lami o ya amshi maganar da fa "Babu wanda zai zamu bari yaji wannan zan can, har shaii burin mu ya cika Arado" Yana fa in hakan ya shige bukkar Barkido ya mara masa, Sai kuma Lami o ya mara masu baya gaba ayansu suka shige Bukkar da Lami o ya sanya Julde a ciki. Allah sarki baiwar Allah! Tana zaune ta cure waje guda, Dukkan Jikinta rawa yake, ga babu idanun ganin ma suyi mata wannan cin zarafin, balle kuma tayi tunanin gudawa, Fuskarta tayi jajurr sabida kukan da take kawo yanzu ko muryarta ba'a ji, sai Ajjiyar zuciya take saukewa, da sauri ta ago kanta, Sabida sahun tafiyar da taji da kuma tsaiwar da taji anyi a kanta, Ba tare da sunyi magana ba, gudun kada ta fashimci su waye a kanta, Da sauri Barkido yayi bayan Julde tana Shirin ja baya ya wani sa hannunsa ya jawota baya, tare da tsugunawa, Ya ha a dukkan arfinsa ya matse bakin Julde, Ganin hakan ne kuma ya sanya Lami o shima ya dur osa dai-dai inda take, Tare da sanya hannunsa ya ri afafuwan ta sosai, daman Barkido ya ha a da hannayenta ya ri Cikin zafin nama kuma Ar o ya fito da ludayin duma, irin babban nan mai an fa Kana ya dur osa dai-dai ina take ri e da hannunsu Barkido, Jikinsa har rawa yake sabida burinsa bai huce yaga bu atarsa ta biya, Burin da yake dashi na shekara da shekaru ace ya cika ba, aramar rigar dake jikinta irinta Fulani wacce ta kasance ar guntuwa, Hannunsu ya saka ya aga rigar, nan take manyan tsayayyun brest inta suka bayyana wanda duk cikinsu babu wanda bai zare idanunsa ba, Suka shiga kallon juna sabida yadda brest in ta suke da tsayi gasu farare tass, ga nippy in so pink ma sha Allah! Barkido da zuciyarsa ta buga da arfi kuma ya asa auke idanunsa daga kan halittar nata, fesar da numfashi yayi kafin ya ago kansa ya kalli Mahaifin nasa Ar o kana ya maida idannunsa kan Lami o da wani irin sauri kuma ya. *Free pages ya kusa arewa hanzarta biya, it's 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616* Mayar da idanunsa kansu, kana cikin zafin nama yay asa da kansa da niyyar sanya baki, Cikin sauri Ar o ya taresa tare da fa "Babu wannan a tsarin mu, ardon Allah ka kiyaye ni" Jinjina kai kawai Barkido yay amma jikinsa duk rawa yake, Ar o tattara nutsuwarsa yayi, cikin rashin tsoran Allah, da kuma rashin imani ya sanya ludayin Dumar a saman halittar irjin nata, Ya fara dannawa tare da murzawa da dukkan arfinsa, Yasubuhanallah! Wani irin gurnani Julde ta suma jikinta ya auki mazarin azaba, ga wani irin numfashinta mai kama dana aurewar rai ya fara fita daga cikin hancinsa domin ko ihu ta kasa sanadiyar danne mata baki da Barkido yayi, Ganin ludayin Dumar ba yayi masa yadda ya keso ne, ya sanya ya auki warya ya shiga murjesu da ita, Nan da suka fara yin asa, sabida tsanani azabar da yayiwa Julde yawa tuni ta sume a jikin Barkido ga wani fitsarin wahala daya kwace mata, Ganin yayi yadda ya keso ne, ya sanya ya auki igiya ya shiga na irjinta da ita, tuni irjin ya fa a wata sabuwar wahalar ta ara farfa o da ita, ko motsi ta kasa sai kumfa da take fitarwa ta cikin bakinta tana fidda numfarfashi, irjinta yay mata wani bala'in nauyi da yar zuciyarta take harbawa, auka ta suka sakeyi tare da mayar da ita cikin bukkar suna barin wajan Madibbo na zuwa. A can Alaafi kowa, tashin hankalin da Oumuu-Ayman ta shiga har ba'a magana, Mai Babban aki kowa abin tamkar almara yazo mata, Kenan da gaske dai Hadima Zubaida ita ta fidda Sirrin da suke oyewa? Kallan Amintacciyar Hadimar tayi wato Hadima Akin tace. "Maza jeki nemo min Hadima Zubaida yanzun nan" Da sauri Hadima Akin ta mi e tsaye tare da fa in "fa e taki cikawa tawa" Tana fa in hakan ta mi e tsaye tare da ficewa waje, Shiru Mai Babban aki tayi tana nazarin abun, babu mai fidda wannan maganar face Hadima Zubaida, Amma mene yasa ta aikata hakan? Ko dai daman bada zuciya guda take tare dasu ba? Ajjiyar zuciya ta sauke kana ta sanya hannunta ta cire Apple guda tare da kaiwa bakinta, Hadima Zubaida na zaune hannunta ri e da wani aramin jariri fari tass dashi, tana bashi nono, idanunta ta lumshe har yanzu gaskiya zatai halinta ne? Har yaushe za taci gaba da zama a haka ne? Mene ya sanya rayuwa take mata haka ne? Tana jin tausayin mutanan cikin Alaafin warai da gaske, amma bata da ikon karesu daga abinda yake arin samunsu, Jin kamar alamar za'a shigo mata ne ya sanya ta mi e da sauri tare da zuwa wajan akwati ta sanya jaririn ciki, kwana ta dawo wajan ofar tana an goge hawayen idanunta, Kallon juna sukai ita da Hadima Akin kafin Hadima Akin ta shaida mata umarnin Mai Babban aki, Ba tare da tunanin komai ba Hadima tace. "Yanzu zan amsa kira in sha Allah" Murmushi Hadima Akin tai mata kana ta juya tare dayi mata sallama, Da sauri ta juya tare da ara bawa Jaririn Mama bayan yasha sosai bacci ya auke sa, kana ta mayar da shi akwatin dake can uryar akin ita kuma ta fita bayan ta rufo da Bola kasa zama tayi ta tashi hankalin kowa, ita dai kawai a fito mata da MALEEK, ga zance ya riga ya fito dole a auki MALEEK a bata duk da irin hatsarin dake bibiyar rayuwar Maleek King Tunde na kwance bayan yaji dukkan abinda ke faruwa, ya kuma tabbatar cewa Hadima Akin baza ta ta a aikata hakan aresa, Cikin mutuwar jiki da kuma fidda rai da rayuwa ya mi e tsaye tare da aukan sandar girmansa, yabi wata siririyar hanya wacce babu wanda ya san da ita, Kai tsaye shashin Hadimai yabi harya isa wani aki, a hankali ya zaro wani key ya bu akin, kai tsaye ciki ya shige yana zuwa ya nufi wajan akwatin tare da sanya hannunsa ya auki jaririn dake kwance cikin akwatin yana bacci, A gefen gadon akin ya zauna yaywa jaririn uri da idanu, kafin a hankali ya cikin sauri kuma ya. *Mace mai aji, da kuma cewa ita wata ce, ita ka ai zata gujewa abin sata, kiji tsoran Allah idan kin biya kada ki fitarwa waje, ina masoya a motsa a fara payment lokacin ya kusa* Rungome jiririn tsam a saman irjinsa, yana jin so da kuma aunarsa na ratsa Dukkan wata ofa ta cikin Zuciyarsa, A hankali a hankali kuma ya shiga sauke ajjiyar zuciya kafin ya sakko da jaririn ya shiga duba ba in zanan dake saman irjinsa zuwa asan cikinsa, wani aramin siririn zoban Azurfa ya sanyawa jaririn, Kana ya mi e idanunsa cike da soyayyar jaririn ya mayar da shi cikin akwatin kafin yabi oyayyiyar hanyar ya koma sashinsa ba tare da kowa ya ganshi ba. Hadima Zu baida tana fitowa sashin Mai babban aki ta nufa, tana zuwa bata sha wata wahala ba, kasancewar masu tsaron ofar sun san Wacece ita, Bakinta auke da Sallama ta shiga, Oumuu-Ayman ce ta amsa mata, sai kuma Queen Ayoola kana Mai Babban aki, daga can gefe kuma Bola ce sai share hawaye take, Tunda ta gansu taji zuciyarta ta buga da arfi cikin dauriya taja jikinta tare da arasawa inda suke, Kana ya zube a gabansu cike da girmamawa ta shiga gai dasu, Queen Ayoola ce ta amsa mata, sai kuma Oumuu-Ayman, Mai Babban aki da al'ajabin Abin ya i sakinta sai kallon Hadima Zubaida take, Mace har mace mai fuskar nutsuwa da kuma haquri amma ace duk yadda suka auke ta Shine zatai masu za asa? Lallai duniya ba kowa zaka yarda kuma ka aminta dashi ba, Gyaran murya Mai Babban aki tayi cikin nutsuwarta ha i da sakin fuska ta dubi Hadima Zubaida tace. "Kina da girma a idanuna sosai, wannan dalilin girman ya sanya King Tunde Muhammad Jalal ya amsheki matsayin Amintacciyar Hadimar sa, shakera da shekaru muna fa a maki dukkan wani sirri namu, kin san komai amma mene yasa a lokacin da kuma gama baki yadda da kuma dukkan wani aminci namu ke kuma kike mana za asa kike son ganin kin kai mu asa? Zubaida kin ruguza dukkan wani shirin mu, ma iya wanda babu san ko suwaye ba yanzu sun samu dama akan MALEEK da kuma Mutanan Alaafin
Chapter 15 · 0% Book details