Sashe 95
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
babu wasa tace "Kana hauka ko?" A an hargitse yace "I'm not mad Mami" uri tayi masa da idanu sai kuma tace "A haka Oumuu-Ayman in ta rene ka ta baka tarbiyya ma yarwa da Babba magana, Ni kake fa awa haka Am Your mother Jalaluldeen" da wani sauri ya rungome ta yace "Am sorry Mom! Am sorry wallahi Oumuu na bata ce min haka ki yafe min Oumuu, Mami zuciyata zata fashe Jidderhh itace rayuwata" zaresa Mami tayi a jikinta kafin a hankali tace "go take a shower" tana fa in hakan ta nemi waje ta zauna tare da bu e Azkar in da take taci gaba dayin Azkar in ta. A sanyaye yana sakin ajjiyar zuciya ya nufi bathroom in kansa ya sakarwa shower, wata kyakkyawar ajjiyar zuciya yake saukewa yana jin zuciyarsa na tafarfasa banda juyawa babu abinda yake, a haka ya kammala, yana ciki yaji ana masa knocking jikinsa sanye da towel ya bu ofar bathroom in Adams ne tsaye da wata sabuwar Embrodiery Islamic jallabiya Amy color, amsa yay ba tare daya kalli Adams in ba, bayan ya sanya ne ya fito cikin nutsuwa yana an ya motsa fuska, alrdy an shimfi a masa prayer mat yana zuwa tayar da sallah kafin ya isar da sallar wajan 1:5 na dare. Mami dake zaune ta mi e tsaye tare da aukan basket in dinner ta arasa inda yake, plate ta auka ta ha a masa Bread sandwich Chicken And Waffles sai coffee mai zafi, ajjiye masa komai tayi tace "eat" girgiza mata kai yay yana lumshe idanunsa yace "i can't eat anything Mami" kallonsa tayi kafin tace "you most ko coffee ne" idanunsa ya bu e wanda sukai jaa yace "how can i eat Mami? Bayan matata da Unborn ina suna cikin tashin hankali" da mamaki Mami take kallon Abu Maleek kafin tace "Ita Hawwa'u ce mai ciki ko me?" Ba tare da wani tunanin komai ba yace "Mami Allah da cikina a jikinta na mata ciki fa" jinjina kai Mami tayi a ranta tace "Ikon Allah" sosai kuma tayi mamakin rashin kunyar Abu Maleek, yana nan da halinsa irin na mahaifina a gaban kowa baya iya oye soyayyyar Matarsa to ga ruwa dai ya biyo jini, a hankali tace "Zaki idan hankali ya ace nutsuwa ke samu shi, U Only care about your wife Julde, amma ka manta da cewa Bola ma tana ashin kulawar ka ne? Yau kimanin wasu kwanaki masu yawa bamu san inda take ba, guduwa tayi ko kuma sace ta akai kamar yadda aka sace ni no one's know, ka nutsu mu fara barin hospital in nan, kamar yadda baka da lafiya haka Mai Babban aki da Salimerh sun shiga tashin hankali sanadin haka aramin cikin dake jikin Salimerh ya zube, komai zai dai-dai everything will be okay" wayar Adams ce tayi ara a hankali ya kallesu yace "Excuse me Sharefdeen ne ilan ko wani impormation ne" jinjina kai Mami tayi da yar ta samu ya sha Coffee in, a wannan daran yace zai tafi gida "Mami i can't sleep ba tare da matata ba" ha e fuska tayi ganin hakan yasa dole ya kwanta yana ta juyi har Subhi yay. Yana yin Sallah Dr yazo auke da file kallone Abu Maleek yay kafin ya kalli Mami yace "Congratulations brain in King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ya dawo dai-dai cikin hukuncin Ubangiji" da wani irin farin ciki Mami tace "Allahamdulillah! Allah na gode maka" wasu hawaye ne ya sauko mata. 7 dai-dai suka nufi Alaafi yana zuwa part insa ya shige tare da rufe kai tsaye wajan wata aramar locker yace ya zaro wani ha an box wani yawan ring ne ya bayyana, a hankali ya dinga murza ring in sai kawai ya cilla shi a cikin aljihu. Queen Roomana kai tsaye sashin Mai Babban aki ta nufa a nan ta samu Salimerh tana kwace da yar take magana, tana zuwa Hadima Zubaida ta shigo tare da Maleek da kuma Khaleluddeen, idanunta sunyi jajirrr alamar taci kuka ne ga oshi. Kallonta Queen Roomana tayi kafin tace "Zubaida har yanzu ba zaki daina wannan kukan bane? In sha Allah Ubangiji zai bayyana mana Hawwa'u cikin Aminci da kwanciyar hankali" Murmushi kawai Hadima Zubaida tayi ba tare da tace komai ba ta juya. Abu Maleek yana gama shirya cikin wata ha iyar Three-piece dinner suit Nevy blue ya auki Wayarsa yana dannawa, aya wayar nasa ne yay ara kamar bazai auka ba sai kuma yay picking, wata iriyar sassanyar murya ce ta fara magana cikin aga Murya, amma kana jin Muryar kasan cewa mallakin ta ya samu cikakken ilimin addini da kuma tarin nutsuwa. Jikinsa ne ya fara rawa har bu e baki zai aga Murya sai kuma yace. "Idan akai na ne kuka auki matata kada kuyi mata komai zan kawo kai na har gabanku amma wallahi idan har wani abu ya samu Queen Hawwa'u uhm!" Kashe wayar yay da sauri ya auki box in ring in tare da wasu abubuwa, yana dailing wata number yay waje cikin bata umarni yace. "Ka shirya min private jet yanzun nan on my way" yana fa in haka yay waje da sauri Queen Roomana tace "Ina zaka?" Ba tare daya kalleta ba yace "Rugar Mahinjo" da sauri yay waje cikin sauri itama ta juya. Washe gari Misalin 11:15 na safe Jet in Abu Maleek ya sauka a Rugar Mahinjo a wani babban fili na musamman, kasancewar kuma ba wani babba bane jirgin. Wani arar saukar jirgin yaji da mamaki shida Sharefdeen da P.a insa suka aga kansu a hankali jirgin yake sauka, yana gama parking aka bu ofa, Mai Babban aki ce a farko, sai Queen Roomana, Hadima Zubaida, Queen Ayoola, Shakiru, da Junaid da kuma Otun da Agba Akin. Sosai Sharefddeen yay mamakin ganinsu, a hankali ya goge zufar dake yanko masa, duk da irin sanyin garin da kuma tarin ni'imar dake ke waye da rugar Mahinjo uwa uba ga babban ruwan wanda yaywa garin awanya. Gaba aya family Alaafi ne a wajan suna tsaka da kallon juna wata dad ar Murya mai cike da haiba tace. "Wow! What a beautiful family, barkanku da zuwa Rugar Mahinjo" da wani irin sauri Mai Babban aki da Queen Roomana suka juya tashin hankali, gigita, mamaki, ta'ajjuji ya saukarwa Queen cikin wani aga murya ta nuna mutumin tare da fa in.... Allah ya sadamu da alkairan da suke wannan rana ta juma'a Babu Edited am sorry! *SARAUTAR MARUBUTA* *_91-92_* "King Muhammad Jalal" wani Irin Harbawa zuciyar Ar o tayi, da wani irin sauri ya sanya hannunsa tare da dafe kansa wanda yake sara masa ainun, wanda ya kejin tamkar zai rabe masa gida biyu ya zare daga gangar jikinsa baki aya. Wani Irin zamewa yay tare da zama akan wani asan bishiya yana sauke numfashi, cikin rashin fahimta da kuma rashin gane kan kalaman da suke fita daga cikin bakin Queen Roomana yake Binta da idanunsa wanda sukai jaa, gashi dai bai san wannan sunan ba ko ka an, amma kiran suna ya haifar masa da wani irin tashin hankali har yana jin wani iri acikin zuciyarsa, A hankali yaja idanunsa ya rufe da sauri kuma ya bu e saboda wani irin Flash back dake gilmawa ta cikin idanunsa walwarsa na son tuna masa da wani irin shu an abu da suka shige daga cikin rawuyarsa.. Tsananin gigita da ganin Ar o da Queen tayi ya sanya tai wani irin baya ta tafi Luuuu zata kifa, da wani irin sauri Abu Maleek ya zube a asa ta fa a a jikinsa a sume bata ko numafshi. Wani irin tashin hankali Abu Maleek ya shiga abubuwan suke neman yi masa yawa, cikin wani irin sabon firgici ya shiga jijjiga Queen Roomana tare da fa in "Mami! Mami!! Mami na!!" Amma ko motsi Queen Roomana ba tayi wani damuwa da unci ne suka taro suka samu wajan zama a zuciyar Abu Maleek wanda tsananin damuwar da yay masa yawa ne ya sanya Numfashinsa fita da sauri tamkar zai bar gangar jikinsa cikin sauri ya shiga fa *_Allahumma inniy Abduka ibn Abdika ibn Amatika, Naasiyatiy biyadika, maadin fiyya hukmuka, adlun fiyya Qadaa uka, as aluka bikulli ismin huwa Laka sammaita bihi nafsaka, au anzaltahu fiy kitaabika, au allamtahu ahadan min khalqika, au ista sarta bihi fiy ilmil gaibi indaka an taj alal Qur ana rabiy a Qalbiy, wa nuura Sadriy wa jala a huzniy wa zihaaba hammiy_* Addu'ar yaye damuwa da tafiya da uncin zuciya, addu'ar da dukkan yadda zuciyar mutum yakai da aukan zafi da kuma toshe wa saboda tsananin damuwa ita ka ai ya wadatar ta tafi maka da dukkan damuwar dake ma ale a cikin zuciyarka. A hankali ya dinga sauke ajjiyar zu ciya yana ara girgiza Queen Roomana tare da an bubbuga kumatun ta, ganin hakan ya sanya Sharefddeen da sauri ya nufi inda yake hangen ruwa kwance, yana zuwa ya sanya hannunsa a cikin aramar oramar ya ebo ruwan da sauri ya arasu wajan ya zuba mata a saman fuskarta, wata sassanyar Ajjiyar zuciya mai nauyi ta sauke hakan yasa Abu Maleek ri e ta ya shiga fa in "Mami what happened to you? Mene yay maki" girgiza kai kawa Queen Roomana take kafin ta zabura da sauri tana ara nuna Ar o da yake zaune cikin irin mawuyacin hali, sai dafe kansa yake. Mai Babban aki tun kallon farko da tayiwa Ar o taji wata iriyar mummunar fa uwar gaba ta riskesa, duk yadda takai da daure abun gagara tayi, gashi dai babu kamannin amma tsantsar nutsuwa da kuma yakkyawar lafazin sa ya riga daya bayyana waye shi. Jiki a matu ar sanyaye ta zame a wajan tare da kifa fuskarta a saman cinyoyinta, ganin hakan yasa Hadima Zubaida arasawa wajanta da sauri tana ri e ta. Tashin hankalin data shiga itama ba'a magana Tabbas wannan Ar o ne, amma yaci ace Ar on rugar su yafi haka tsuma da kuma manyan ta waye wannan in? Ar o ne ko kuma wa ne?.. Kwacewa Queen Roomana tayi daga hannun Abu Maleek ta nufi wajan Ar o tana fa "Shine, wallahi shine Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un wacce kalar rana nake gani ni Roomana? Wanne irin tsuhun abune yake shirin bayyana, Ubangiji ka sanya abinda nake