Sashe 30
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta sauya sai iska ake garin yayi kyau sosai ga wasu kukan tsuntsaye dake tashi a hankali. Junaid ke tafiya cikin kuzari da kuma izza, yana sanye da black in shadda mai kyau, Sosai fuskarsa ta fa a da Murmushi tunda yaji sa on cewa an bashi auran Salimerh duk sanda ya shirya ya fito, dalilin fitowar sa ma tun jiya yake kiran Number bata answering shiyasa ya yanke shawarar zuwa ya sameta. Yan tafe bayi da barori na gaishesa, a haka ya isa cikin sashin Queen Ayoola tana zaune saman wata lallausar kujera mai kyau, ga hadinkai sai fifita suke mata duk da uban sanyin dake tashi a parlon nata, Ga wasu kuma na matsa mata afafuwansa ta, wasu kuma ma jera mata kayan motsa baki, A bakin ofar parlon ya tsaya tare da neman iso, wajan Queen Ayoola, Ba jima aka bashi damar shiga, bakinsa auke da sallama ya shiga,ganin mai shigowar ne ya sanya Queen Ayoola yin wani awataccen Murmushi tare da bawa Junaid umarnin shiga, bayan sun gaisa ne Junaid yace. "Mai Kanzaf da Alaafi baki aya Salimerh fa?" Cikin jin da i maganar ta Junaid tace. "Tana sashin Bola, kaje mana" ewa yayi yana fa in "godiya nake, na barki lafiya Jagorar Alaafi" Da Murmushi tabi bayansa da kallo, kai tsaye kuma shashin Bola ya nufa, bayan anyi masa iso ne ya shiga, Suna zaune a parlo suna cin abinci idar da sallar su kenan ya shiga, MALEEK dake zaune saman sofa yayi saurin tashi yana sakin kuka tare da nufar inda Bola take zaune, Murmushi yayi yace. "Maleek ka girma till now bak daina gudun mutane ba?" Bola da ajjiye spoon in hannunta tare da Mi ewa bayan tasha ruwa tace. "Ai na rasa irin Maleek, bashi da yarda gaba aya" are maganar ta kama hannunsa tare da nufar side in ta, Salimerh abinci ta keci a hankali ganin bata da niyyar yi masa magana yasa shi mi ewa tare da jan kujera ya zauna yana mai kallon fuskarta yace. "Congratulations Madam!" Juya idanunta tayi tace "For???" Murmushi yayi tare da fara cin abincin plate inta yace "uhm soon zamu zama miji da mata" Daga yaci gaba da janta da Shira. Washe gari bayan tayi shirin tafiya Makaranta ta nufi Sashin King Tunde Muhammad Jalal, tana zuwa ta samu Oumuu-Ayman zaune a gefe tana masa sannu, zama tayi cikin damuwa tace. "Yaya jikin nasa yanzu Oumuu-Ayman?" "Jiki Allahamdulillah Salimerh" Ta fa a a hankali gudun kada hayaniya ta damesa, Shiru tayi tana kallon Mahaifin nata, kafin tace. "Wai wanne irin ciwo ne haka? Ace har yanzu babu sau Ajjiyar zuciya Oumuu-Ayman ta sauke tace "to yaya za'ai da ikon Ubangiji Auta? Muci gaba da addu'a Allah ya dawo da Zaki lafiya" "Ameen" tace Idanunta na sauka a bakin King Tunde Muhammad Jalal ganin wani farin yawo na fita daga cikin bakinsa yasa a hankali ta sanya yatsarta ta shafo yawon ganinsa yana yau i ne ya sanya tai saurin kai yatsar bakinta, wani aci taji ya game bakinta da sauri ta Mi e tsaye tana fa in "Garin meriz??? Innalillahi wa'inna ilaihir Arjun gubar une jini" Rugar Mahinjo A hankali yake bu e idanunsa wanda sukai masa nauyi, bakinsa auke da addu'a, A hankali kuma ya yun ura tare da tashi zaune, Hakan nan yay yake jinsa wani iri jikinsa yayi masa nauyi yana bu atar motsa jiki sosai, Idanunsa ya aga ganin Ar o ya shigo ga kuma ki a dake tashi a Rugar, tun kallon farko da yayiwa Ar o bai sake kallonsa ba. "Kamar dai julal ya bayyana, what the fork" ya fa a yana jan numfashi duk abi an cika mutane da ihu, Kallonsa Ar o yayi kafin yace. "Wasan motsa jiki ne" Da sauri ya bu e idanunsa kamar bazai magana ba sai kuma yace. "Uhm ball or what?" Ya fa a yana Mi ewa tsaye tare da yin waje domin jikinsa duk ciwo yake masa, yana fita kowa ya mutane da yawa sai ki e-ki e ake. Bayansa Ar o ya biyo yace "ko kana so ne?" Lumshe idanunsa yay tare da bu ewa Ar o yace. "To muje na gabatar dakai" Gently yabi Ar o jiki babu wari, Barkido ne da Labbo a tsakiyar filin kowa jikinsa da guro jikinsu sai rawa yake, ga wata zabgegiyyar bulala a hannun Barkido da alama shine zai fara dukan Labbo, kana ganin bulalar kasan tayi shekaru a ji e saboda yadda ta kumbura, o ne yace. "An samu arin ma nemi, yanzu jaruman namu guda uku ne" Jin haka yasa Labbo tsorata da kuma firgita, a hankali ya dinga janye jikinsa kafin kace me ya nausa cikin jeji domin tsira da ransa, domin labari yazo masa hadda kitsan kibari aka saka wa bulalar Barkido, A hankali Abu Maleek ya dawo tsakiyar filin a ransa yace "bana fa awa Oumuu na girma ba, bari naiwa wannan duka zan bata labari" Ya fa a yana cije baki, Barkido ne yace "kai baka san komai akan wannan abun ba, kada kayi a sarar ranka, ka janye ka bar min kamar yadda ayan ya gudu" Abu Maleek damai san kan abun ba ya kalli Barkido yana mai an tsotsar la ansa kafin yace. "Uhm ba'a sauya min ra'ayi, idan nace zan yi to zanyi kada ka cikani da ihu kayi abinda ya dace" Ran Barkido ne ya aci a ransa yace "za kaci Ubanka yanzu mahaukacin banza kawai" are maganar yana fincike rigar jikin Abu Maleek nan da nan surar jikinsa ta bayyana mai cike da haiba, ga zanan ya fito ra au gwanin sha'awa, uri Ar o yayi masa da ido, a na haka aka bawa Barkido umarni, Gyara tsaiwa yayi sosai tare ri e bulala hannunsa da kyau, babu zato babu tsammani Abu Maleek yaji an zabga masa bulalar a tsakiyar bayansa, runtse idanunsa yayi saboda tsananin azaba da kuma ra in daya shige sa a lokacin guda, Kafin ya dawo daga gigin dukan Barkido ya ara shimfi a masa wata bulala a tsakiyar bayansa zuwa tsakiyar kansa, dun ule hannu Abu Maleek yayi tare da langwa ar da kansa gefe guda cikin a zababban zafin daya ratsa masa jijiyar kansa ya bu e bakinsa yace. "O'ohhhh" *Abu Maleek na ku i kada ki karanta bada izini na ba, kiji tsoran Allah idan kina bu ata kiyiwa wannan number mgn 08119237616* *_Nimcyluv 29-30_* Ajjiyar zuciya Abu Maleek ya sauke, tare da runtsa idanunsa saboda wani azaba da yaji ya ratsa saman fatarsa, yana neman gigita masa lissafi. A hankali kuma wata zufa ta fara yanko masa, yadda jikinsa ke rawa ka ai zai fahimtar dakai Tabbas bulalar ba aramin shigarsa tayi ba. Jikinsa ya cure waje guda, yana jin yadda naman jikinsa yake rawa tamkar zai ciro daga jikin ashin sa ya fa asa. A hankali ya fesar da numfashi daga cikin bakinsa yana mai jan numfashi tare da gyara tsaiwarsa, Yana mai shigar da lip's insa cikin bakinsa yana tsotsa. Sweet dage can gefe ta shiga tsalle tana sakine ara, tare da aga jela, urie yayi mata da idanunsa, Kafin yaga wasu ruwa na taruwa a cikin Idanunta, ara runtse idanunsa yayi a hankali kuma jikinsa yaci gaba da ari, yana mai an taune le ansa. A karo na uku kuma Barkido ya ara saita bulalar hannunsa tare da sakarwa Abu Maleek a tsakiyar bayansa, "Uhmmmmm" Shine kawai abinda bakinsa ya iya fa a,domin azabar da yaji ta huce ya bu e bakinsa yayi ihu, Gaba aya tsukar jikinsa rawa take, Bai ta a samun kansa cikin a azaba mai ra i a jikin irin yau ba. Wata kyakkyawar ajjiyar zuciya ya sauke, tare da taune le ansa gumi ya shiga tsastsafo wa a tsakiyar goshinsa lokacin, Da Barkido ya sakar masa bulala ta biyar. Cikin jin da i da kuma farin cikin samun nasara kuma Barkido ya ara sakarwa Abu Maleek bulala ta goma a gefen hannunsa, Yana tsaye cirr daga inda yake ko motsi ba yayi, kansa a asa ilahirin jikinsa kowa rawa yake, Ga wata zufa dake yanko masa, A dukkan kofufin gashin jikinsa, la ansa sai rawa suke saboda tsananin a zaba, da kuma ra i ha i da zugin dake gigita masa fatar jikinsa. Gefe kowa Ar o ne da Lami o zaune suka kallo mamaki duk ya cika su, ganin ko wani yawan motsi Abu Maleek bai ba, bare a sanya ran cewa zai sanya kuka kana ya gudu daga cikin rugar baki aya. Lami o ne ya gyara zamansa tare da sakin murmushi kana ya fuskanci Ar o yace. "Da kasantuwar Ba on Mutumin nan zai shanye dukkan bulalar da Za'ai masa, yanzu ana bulala ta ashirin da biyu ne bulala takwas kawai ta rage masa, amma ko motsi bai ba, bare kasa ran cewa hawaye zai zuba daga cikin idanunsa, na tsorata da al'amarin sosai" Murmushi Ar o yayi kafin ya juya ya sauke idanunsa akan fuskar Barkido wanda shima tashin hankali ya bayyana arara saboda ganin y a yi bulala ta wajan ashirin da biyar amma babu alamar Abu Maleek zai kuka ko kuma ya gudu daga cikin filin baki aya, Idanunsa ya auke daga kallon Barkido kafin ya juya ya kalli Lami o yace . "Burina daman Wannan mahaukacin ya shanye wannan bulalar nan, domin ba aunar Barkido ya auri wannan Yarinyar, kasan abinda yake gabanmu, kasan kuma dalilin daya sanya na raba Madibbo da ransa, wannan dalilin ya sanya itama nake son ganin bayanta amma Allah bai ba, nayi amfani da wannan damar ne wajan ganin tayi nesa damu baki aya, yadda zata mance data ta a rayuwa cikin Fulani balle kuma ta tuna sunayen mu, jin da in kuma duk inda ta ganmu ba zata ta a fahimtar su waye ba, balle kuma ta kama sunayen mu a baki, Zanyi farin ciki sosai ace wannan Mahaukacin ya samu na sara yaje can su arata shi da ita" Cike da gamsuwa Lami o ya jinjina kansa, kafin ya juya ya kalli Abu Maleek a dai-dai lokacin da Barkido yake sauke masa bulala ta talati cifff, Juyawa yayi ya kalli Ar o yace. "Tayaya kake tunanin bulalar da akai masa zata damesa? Kallesa da kyau, wanne bashi ka ai bane akwai