← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 108

Sashe 56

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

babban tashin hankali, abinda ba'a ta a samu cikin Alaafi ba, sai gashi yau aki guda, wanda suka fito ciki guda gashi yanzu suna ari kaiwa juna duka Dalilin shigowar ba uwar yarinyar da babu wanda yasan Wacece sai Abu Maleek da Oumuu-Ayman, hakan yasa yana zuwa ya nufi sashin Mai Babban aki yaji Sa'a hadda Oumuu-Ayman a wajan, jikinsa na rawa ta zube a gabanta kallonsa tayi kafin yay mgn Oumuu-Ayman ta mi e tana fa in.. "My Jalal!!! Zakina" Domin daman tun azo gabanta ke fa uwa wanda bata san dalili ba, cikin sauke numfashi Hadimin yace "Mai Alaafi da Kanzaf baki aya sabon al'amari na shirin faruwa, ga Aremos can Adams da Abu Maleek suna fa a akan wata budurwar yarinya" Mai Babban aki sandanta ta auka ta mi e tsaye tare da fa in "Zaki?? Adams?? Suna ina?" Oumuu-Ayman kam tuni tayi waje, Mai Babban aki ma bayanta tabi lokacin da Hadimin yake fa in "Suna Lambu" suna fitowa sukai karo da Bola wacce take cikin shiga ta alfarma ganin yadda suke a rikice yasa ta mara masu baya. A karo na biyu Adams ya ara kai hannunsa ya auke Abu Maleek da wani gigitaccen mari mai tafiya da numafashin mutum, amma Abu Maleek ko motsi bai ba, sai jikinsa daya tsananta rawa ha uransa suka shiga ara suna ha e juna tare da bada wani sauti ass asss, cikin acin rai Adams yace "Mad!!! I love Julde! I love her with all my heart and auranta zanyi mene ha in ka da ita? Hadimarka bata da ikon zama Matarka Understand?? Wallahi abin takaici yake bani wai mahaukaci like you shine younger brother ina ne, I repeat myself da Capital letter I love Julde do whatever you want to do Mad!!!" Yana fa in hakan tare da nufar inda Julde take wacce ta dur oshe a wajan tare da tura kanta tsakanin cinyoyinta tana kuka, gaba aya sun gigita da hayaniyar su, ya mi a hannunsa da niyyar ta a Julde yaji Abu Maleek yay masa wata wawiyar sha a tare da aga sa sama kamar wanda zai masa rataya, idanun Adams ne suka fito waje saboda sosai Abu Maleek ya she e sa, wato duk ihun da Yaywa Abu Maleek bai motsa daga ta a Julde ya ara ficewa a tunaninsa Wonderful!! A dai-dai lokacin ne kuma Oumuu-Ayman da Mai Babban aki da Bola hadda Queen Ayoola wacce labari yakai mata, suka arasu wajan, ganin yadda Abu Maleek yake arin yin kisan kai kuma an uwan yasa a gigice Mai Babban aki fa in "stop it Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal sake sa" banza yay mata domin baya fahimtar abinda take fa in, Oumuu-Ayman ce ta nufi wajan Julde tare da mi ar da ita tsaye. Janta tayi zuwa wajan Abu Maleek cikin yanayin damuwa ta kalli Julde wacce take kuka tana ri e Oumuu-Ayman tace "Go to him, jeki wajan Ballowo and tell him ya saki Adams kinji Daughter ke aya zaki fa a a yanzu ya saki Adams, ko kina so Ballowo inki ya kashe Adams shima a kashe sa?" Da sauri Julde ta girgiza kanta idanunta na zubar da hawaye tace "Oumuu-Ayman tsoro na keji, zai min fa a zai dake Ni" kanta Oumuu-Ayman ta shafa tace "what fa a? Ba zaki fahimta but soon or later Zaki gane, Ballowo inki har abada bai dukan ki I'm telling you maza jeki" Ajjiyar zuciya Julde ta sauke a hankali ta fara mi a hannunta domin tana gab dashi. Wani irin fa uwar gaba ne ya samu Bola, Wacece wannan yarinya? Mene matsayinta wajan Abu Maleek? Queen Ayoola itama zare ido tayi gabanta ya shiga fa uwa, Mai Babban aki kowa daman Alrdy tasan da zaman Julde. Hannunta ne ya sauka west insa da sauri ta fa a jikinsa tare amesa tana sakin wani kuma bakinta na ari tace "Ballowo!!!! Ballowo na!!! Ka saki Hamma Adams dan Allah!!" Idanunsa yaja ya lumshe lokacin da yaji saukar muryarta cikin kunansa, a hankali kuma gargasar jikinsa ta fara zubewa asa tana sauka, jikinsa ya tsahirta da rawar da yake masa, amma ya gagara sakin Adams ganin hakan yasa Oumuu-Ayman fa in "repeat again Daughter, ara fa a begen him to stop" Duk da cewa Julde bata fahimtar abinda Oumuu-Ayman ke fa a ta gane cewa Abu Maleek bai saki Adams ba, ara sautin kukanta tayi tana manna kanta tsakiyar irjinsa tare da zagaye dukkan hannunta a saman ququnsa tace "Zan bar gidan nan, idan baka saki Hamma Adams ba, Ballowo na!!!!! Allah zan daina son......," Tun kafin ta arasa fa a yay cilli da Adams da wani irin sauri ya juya inda take ya ura mata idanu sai kuma kawai ya sanya dukkan hannayensa ya auke ta cak yay cikin part insa da ita. "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!" Shine Abinda Bola ke fa a, kalmar Julde ta arshe tayi mugun mugun gigita mata lissafi da sauri ta nufi wajan Oumuu-Ayman tare da fa in "Wacece??? Who is she? Kimin bayani Wacece wanna take tare da mijina har yake sanya hannu ya auke ta abinda bai ta a yimin ba" Kallonta Oumuu-Ayman tayi kafin tace "calm down Bola I'll tell you everything amma give me some times" tana fa in hakan tai part in Abu Maleek zubewa Bola tayi a wajan tana kuka. Hadima Zubaida dake ra e can da sauri ta juya tare da rufe bakinta tana sakin wani irin kuka mai ra i da kuma aci a zuciya, Adams kam har yanzu bai mi e daga kwancan da yake ba ya ri e wuyansa da hannunsa yana sakin numfashi ganin haka yasa Mai Babban aki nufar wajansa. Abu Maleek na shiga flat in sa, kai tsaye part insa ya nufa da ita, da sauri Oumuu-Ayman ta shiga tana fa in "Jalaluldeen!!! Jalal!!" Wanda rabon data kira sunansa a haka harta manta, yana zuwa ya cilla Julde saman bed insa ara ta saki Lokacin da kanta ya bugu da frame in gado, juya yay yana kallon Oumuu-Ayman kawai sai ya fa a Jikinta ya rungome ta sosai yana sakin wasu wahalallun numafashi, jikinsa duk rawa yake, rungomesa Oumuu-Ayman tayi tana bubbuga bayansa, tana jin yadda zucyarsa ke harbawa da arfi rabon daya rungome ta haka harta manta tun lokacin da aka bashi Bola matsayin mata. "Calm down Zaki? Don't cry okay? Ka nutsu ka kwantar da hankalinka babu mai aurar maka mata, you're my champion u knw, my hero to! u don have to be worri ok" Wata oyayyiyar ajjiyar zuciya Abu Maleek ya sauke kafin ya zare jikinsa ana Oumuu-Ayman bakinsa na rawa jikinsa na ari a hankali ya juya ya kalli Julde wacce take kuka sosai kafin a karo na farko tun dawowarsa daya bu e baki zai magana da harshen haihuwarsa yace. to d olo i op n sh ? Ol Egb n mi onl n sh osh ? Ti ob ma k wip emi Ok , emi Ok kod dur Arab Ma'ana ("Ke gaki mage uwar son laushi? Baki da hankali ashe? Baki san me kike ba? Kije wajan an uwana yaya na kina shirman banza dashi? Idan baki sani ba yanzu ki sani I'm your husband, ni mijinki ne stupid gal") Wani sabon kuka Julde ta sanya tana jure Jikinta waje guda, tsoransa ya ara cika mata zuciya,ita sam bata san mene yake ba, hakan kuma yanzu ma bata san abinda yake fa a ba saboda duk abinda ya fa a ya fa a je cikin yarabanci, da wani irin sound mai arfi Abu Maleek ya ara daka mata tsawa wacce tasa ta sanya hannunta ta rufe kunanta domin ba zata jure jin wannan abun ba cikin wani irin zafin zuciya yace. Fulani dak funm fun ! Oumuu kogb das , gb ti gb ink si od mi. Em Jalaludeen Tunde Muhammad Jalal Abu Maleek m moj fun r ti on lo Od (Heyyyyy Fulani gal shiru a nan, I'll punishing you! Oumuu ta daina kwana ita aya, her clothes, shoes, da sauran su, komai a kai su part ina, I'm Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal Abu Maleek i can handle everything ban son Shirme And ta daina fita outside in ma Mumu gal..)" are maganar ya kallon Oumuu, kafin da sauri kuma ya kama hannun Oumuu-Ayman ya jata zuwa waje ya rufe ofar da arfi, yana jin yadda Julde ke ihu tana kiran sunansa amma yay mata banza, kai tsaye kuma ya fice daga flat in baki aya tare da amsar key car insa wajan driver yabar cikin Alaafi. Zama Oumuu-Ayman tayi tare da zabga tagumi cikin ranta take fa in "Allahamdulillah! Komai ya kusa zuwa arshe Zakina lokaci yay da zaka fahimci da in zama da mace, lokacin yay da zan cire dukkan abun da nayi domin kare kimarka da fa awa hala akan mata, lokaci yay da zaka Fahimci laifiyarka alau kawai an auke maka sha'awa ne" ewa tayi tare da ficewa gaba aya. Julde kam baccin wahala ne ya auke ta hannunta cikin baki tana sakin ajjiyar zuciya. 10:50 Sha aya saura a lokacin ne kuma yay parking da motarsa, kowa yay bacci sai kukan tsuntsaye, da kuma hasken fitulun Alaafi wanda ya haska ko ina. A hankali ya sauke numfashi idanunsa ya ware ka an yana an cije lips insa, jinsa yake wani iri yay weak kamar kuma ya aikata wani abu ba dai-dai ba, ara sauke numfashi yay a hankali kuma ya fito daga cikin motar, cike da mutuwarsa yake tafiya hannunsa zube jikin aljanu kansa a asa, a haka ya isa flat in sa, guards na ganinsa suka bu e masa ofa ya shiga, kai tsaye kuma part insa ya nufa, tun a nan yaci zucyarsa ta fara bugawa da arfi tun shigowar sa, key yasa ya bu ofar yana shiga ya runtse idanunsa saboda sautin amon Muryarta dake tashi a hankali, arasa shiga yay tare da rufe ofar ya jingina da jikin door idanunsa ya bu e tare da sauke ganinsa a kanta, tana zaune saman carpet ta cure waje guda hannunta ri e da cikinta dake mata masifar ciwo, sai yarfe hannu yake. Da sauri ya bu e baki yace "Ya Salam!" Domin sam ya manta da batun ta a cikin akin, zai iya
Chapter 56 · 0% Book details