← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 108

Sashe 103

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wani irin Murmushi Baffa yay yana Rungome Yaron a hankali yace "Khaleluddeen na" ya fa a idanunsa na kawo ruwa. Gaba aya babban Parlo suka nufa suna zuwa aka shirya masu lunch gaba aya suka zauna suna ci, Sharefddeen kuwa da Salimerh hospital aka shige dasu a take kuma Otun ya shigar da arar su a Court. Bayan duk sun kammala cin abinci ne Queen Roomana ta an yi gyaran murya tace. "Do me a favour Our Ex-king" cup in dake hannunsa ya ajjiye ya bita da wani irin kallo wanda ta kasa jurewa "uhm" kawai yace domin ya jima da dawowa asalin Muhammad Jalal insa. Idanunta a asa tace "Am..daman lokacin yayi da zan koma wara ta na gaji da aukan nauyin da yafi arfi na" ewa kawai yay kafin yace "meet me at my room" yana fa in hakan ya nufin sashin late King Tunde Muhammad Jalal, a hankali ta mi e tare da barin Khaleluddeen wajan Hadima Zubaida, Maleek kam Bola ce ta kama shi zuwa side in ta, Abu Maleek da Julde part in su suka shige, suna shiga a tare sukai bathroom wanka sukai kafin su shirya su hau bed suna rungome da juna, baccin gajiya yay gaba da su. A sanyaye Mami ta gyara zama gaban Baffa wanda yay wanka ya sauya shiga cikin wata tattausar Arabian Jallabiya mai kyau. Murmushi Yay kafin yace. "You're no longer my wara in sha Allah soon zamu zama abu guda ina nufin miji da mata idan kin Amince" Wata kunya ce ta kamata da sauri ta sunkuyar da kanta asa tana Murmushi, zamuwa yay daga kan kujerar zuwa gabanta a hankali ya kama hannunta yace. "Sai kin amince da hakan Roomana!!!" Shiru tayi ta asa cewa komai hakan yasa shi fa in "the you love me? Look! Har yanzu da kyau na da kwari na" ya fa a cike da wasa, kunyar aya bata ne yasa tayi saurin ura kanta a cinyarsa hakan ya tabbatar masa da cewa ta amince kanta ya shafa yace. "Thank you for saving my family Roomana" girgiza masa kayi tace "it's my pleasure" Murmushi kawai yay mata kafin yace "You can go" tashi tayi ya bita da kallo kafin a hankali ya Lumshe idanunsa yana tunawa da matarsa masoyiyarsa Oumuu-Ayman. Ana kiran sallar magrib Abu Maleek da Julde na farkawa da sauri ya mi e yana dafe goshi, bathroom ya shiga yana aura alwala yana fitowa ya shirya cikin tattausar jallabiya ya nufi Masjid, itama bathroom ta shige ta sakarwa kanta shower kafin ta aura w ta fito ta shirya cikin Abaya Sallah ya gabatar, kana ta shirya kanta cikin wasu ha un falling rose pattern nightdress white colour wanda sukai mata masifar kyau, Lip balm ta auka ta shafa a la anta, kafin ta turare jikinta da turaren Al'ajabu, fita Parlo tayi tana zabga amshi ta fito a matar sarkin ta, zama tayi kan sofa tana jiran dinner domin yunwa ta keji sosai. Tana nan a zaune ne wayarta tayi ara alamar notification ne, aukan wayar tayi ta shafa ha an photon ta ita da Abu Maleek ya bayyana, ganin kuma kamar sa on na whatsapp ne yasa kai tsaye ta shiga,prvt number ce, shiga tayi ta fara download na abinda ka tura mata, da wani irin sauri ta dafe irjita, jikinta ya auki rawa tashin hankali, firgici da kuma ladamar ganin abinda ta gani ya shige ta, wani irin ara ta sake lokacin da idanunta ya sauka akan.... Gonna missing *SARAUTAR MARUBUTA* *_99-100_* Wasu photos wanda ganin photo nan ya hadasa tsayawar komai nake mata yawo a tsakiyar kanta, tunaninta ya tsaya cak jiki na rawa ta shiga bin photo nan da idanu, a hankali ta sulale a asa tare da sakin kuka, kukan da ita kanta ta jima ba tayi irinsa ba, kuka take da dukkan arfinta wanda duk wanda ya ganta zai cewa tana cikin halin unci ba in ciki damuwa,da takaicin abinda ta gani, al'amarin ya aure mata kai duk yadda takai data danne ta hana kanta kuka lamarin ya faskara. Sai da tayi kuka for good 20mins kafin a hankali ta dinga sauke ajjiyar zuciya, gaba aya ta fitar a hayyacinta idanunta sun kumbura sosai idan akwai mutum a parlo babu abinda zai hana shi jiyo yadda yake sauke wata arfar ajjiyar zuciya kamar ranta zai bar jikinta. Abu Maleek a hankali suka fito daga masjid shida Adams da Baffa, sai Maleel da Khaleluddeen wanda ya sanya su a gaba, duk inda suka ratsa Fadawa ne ke zubewa suna gaida su, a haka suka isa parlo Baffa na part insa, suna zama kuma Queen Roomana ta shiga ajjiye masu cup of coffee sai tiriri yake, Baffa ne ya auki coffee tare da kaiwa bakinsa ya sha ka an, a hankali Abu Maleek ma ya kur i coffee hankalin sa gaba aya yayi kan matarsa, ya jima kafin yaji umin Jikinta, gyara zama yay yana an shafa kansa, lura da Baffa yay kamar da magana a bakin Abu Maleek yasa shi fa "Yadai Our king?" Marai-raice fuska yay yana an lumshe idanunsa kafin a hankali cike da gajiya ya bu e baki yace. "Baffa daman akan kejera ne, tunda ka dawo sai ka ura inda ka tsaya ko Baffa?" Kallonsa sosai Muhammad Jalal yay yana an Murmushi kafin a hankali ya kalli Abu Maleek yace. "Saboda kai ba zaka iya ba ko mene?" A hankali ya girgiza kansa kamar zai kuka a shagwa e kuma yace. "A'a Baffa, ina son ci gaba da buga wallo na, ni bana son a takure ni" ajjiye Coffeen Baffa yay cikin nutsuwa da kamewarsa yace. "Ball kana bugata ne domin me?" Shiru Abu Maleek yay yana rufe ofar Murmushi kawai Baffa yay yace "answering my question my friend" zamewa yay daga saman kujerar tare da zama wajan afafuwan Muhammad Jalal yace. "Baffa ball is my dream and hobby please allow to do it Baffa, and ban san komai na wannan mulkin ba, ga Adams nan sai kawai ya hau madadina ko Bro" ya fa a yana kallon Adams, Shiru Adams yay tabbas yana son mu amin Mahaifinsa amma daya tuna cewa bashi da wata power da freedom sai kawai ya girgiza kai yace. "A'a kam Allah ya sawwa a min dole kayi fa Malam" a wannan karan dariya Baffa yay ganin yadda Khaleluddeen yake ta kallonsu kafin yace "look wannan shine zaki, bakai ba, Ni ban san wanda ya sanya maka wannan sunan ba, idan sai zaki ne kai in ai sai dai ka zama fasa taro ba mai tsoran mutane ba" kwa e fuska Abu Maleek yay kamar zai kuka yace "haba Baffa, I'm hero ka tamabayi Mami i can handle everything" Baffa na shan coffee yana satar kallon Abu Maleek in wanda komai irin nasa ya auka komai, hatta wannan marai-raice war haka yake ma mahaifinsa da Mai Babban aki, shi kam ai Malamin Alaafin ya gama dashi daya sanya aka sauya masa kamilalliyar fuskarsa, gyara zama yay yace. "Eyee! Su hero manya idan haka ne sai ka shirya mulkar dubban jama'a, daman kuma naji Mamin naku na fa in lokacin RAN GADI yayi, ba komai kake so kuma ka samu ba, sai kaga abinda kake gudu shine alkairi a gareka, Mulki yana da da i idan ka sanya tsoran Allah da kuma ta awa a zuciyarka, ka sanya cewa Tabbas rayuka da duniyoyin jama'ar da suke ashin kulawar ka zaka kare, kada ka sake ru in mulki ya auke ka, abinda baka sani ba idan har akace jinin mulki na yawo a jikinka is hardly ace baka son mulki sai dai kawai wani abu ya auke maka hankali" Shiru Abu Maleek yay kafin ya kalli Baffa a sanyaye cikin mutuwar jiki ga wata fargaba data kamashi yace.. "Zanyi Baffa,amma what about my ambition?" Kallonsa sosai Baffa yay a karo na farko kallon da bai ta a yi masa irinsa masa tunda suka ha u cikin kulawa yace. "Shima zakai ai, duk sanda buga ball in ya tashi kayi bazan hana ba amma dai ato dakai da ball wai" Dariya duk sukai har Khaleluddeen da bai san komai ba, suna cikin dariyar ne Mami ta shigo hannunta ri e dana Maleek yana ganin Abu Maleek ya wace hannunsa da sauri yazo wajan Abu Maleek ya fa a jikinsa yana dariya, kallonsa Abu Maleek yana mamakin yadda yaron ke son shi haka, duk da cewa ya tabbata ba shine mahaifin sa ba, sassanyan Murmushi yayma yaron da yake fa in "I miss You B ami" Adams ne yace "kai Babanka kawai ka sani ko?" Dariya Baffa yay yace "Ai fa, gashi ko kakansa baya kulawa" zama Mami tayi nesa dasu tace "wanne mataki ka auka akan mahaifiyar yaron? The you like to stay with her? Ko mene?" Da sauri ya girgiza kansa yana ta e baki yace "No Mami! I'll devorce" jinina kai tayi kafin tace "Otun yace yana son Zubaida zai aureta" wani farin ciki ne ya kama su gaba aya da sauri Adams yace "Mami kefa?" Juyawa Abu Maleek yay yana kallon Baffa kafin yace "Baffa you should marry her kaji a daina wannan mema sunansa ahha! wara wallahi Baffa ban so ni" Murmushi Baffa yay yana kallon Mami wacce kunya ta kamata yace "I love her ai ina sonta sosai and I'll marry her today" wani Ihu sukai Ihu Abu Maleek yay tare da Adams hakan yasa Maleek da Khaleluddeen kwanciya a asa suna dariya da sauri Jalaluldeen ya mi e yace "Yes!Yes! Thank you Baffa" ya fa a yana rungome Mami wacce take murmushi, Adams wajan Baffa yay yana Rungome sa yace "Wow! What a beautiful couple Mami& Baffa, Wow! Wow! Thank you Mami kinyi dacan samun kamar Baffa wallahi ba duk kai ba" Murmushi Abu Maleek yay yace "Ohhhu! Mami na dai tafi Baffa wari da kyau" Murmushi Baffa yay yana Rungome Adams yace "Malam sake min Iyali, kaje ka oye matarka zaka kassara min tawa ko?" Murmushi Abu Maleek da sauri yace "Bye Baffa bye Mami good night" Dariya Mami tai masa tace "ance mahaukaci baka duka yace har kun tuna min, wato sallar Issh in a aki zakai kenan" baice komai ba ya fita, kai tsaye part in Mai Babban aki ya nufa
Chapter 103 · 0% Book details