← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 108

Sashe 44

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a, amma kasan mene?" Girgiza mata kai yayi domin a tunaninsa tana kallonsa, jin shiru ne yasa Julde tura yatsarta a baki tana fara tsotsa kuma ta zame tace. "Ayyah! Nikam ai ban ta a ganin kyau ina ba, kai ma kana da kyau ne kamar nawa?" Ta fa a lokacin da idanunta yayi rau rau, da mamaki Adams yake Kallonta kafin yace. "Kamar ya?? Mene yasa baki kallon kyan naki?" Yarfar da hannayenta tayi Alamar ohhhu!! Sai kuma tace. "To ai bana gani, nifa Makauniya ce, kai ma bana ganinka, haka ban ta a ganin Ballowo ba, har muka gama zama a cikin jeji" Wani irin bu e ido Adams yayi saboda ka uwa da al'ajabi gadai idanunta sosai a bu e babu wata alama data nuna ita Makauniya ce, cikin mamaki yace. "Wacece ke? Daga ina kike? Wane ya kawo ki nan in tunda ke Makauniya ce, And wanne jejie kike magana" Ya jera mata tambayar yana ara bu e ido Baki Julde za bu e zatai magana sai kuma Oumuu-Ayman ta katse ta da fa "Daughter lokacin sallar Issh yayi maza zo muje kiyi, kici abinci ki kwanta kinji ko" Da sauri Adams ya juya a zuciyarsa yana fa wara da ita tafi mutanan gida sakewa, duk laifin Daddy ne daya bata dama mtwss!!!!" Ya fa i hakan a ransa yana an jan siririn tsaki gefe guda kuma ya fice daga flat in cike da so da kuma aunar Yarinyar daku sunanta bai sani ba. ara narkewa jikin duvet insa Abu Maleek yayi yana jin wani iri sam umin duvet in bai gamsar dashi ba, duk da cewa a cikin halin ciwo yake amma ya fahimci umin jikin Julde daban yake dana duvet in, kuma har A.c Oumuu duk sai wani blue light ta bar masa, Marai-raice fuska yayi yana taune le ansa yana jin yadda kuma numfashin sa ke dai-dai-to wa, lumshe idanunsa yayi sai kuma ya saki tsaki saboda abinda yake masa gizo a cikin idanunsa, A haka bacci ya auke sa. Washe gari 4:10 Ya shiga motsa idanunsa Wanda sukai masa nauyi sosai, wani numfashi yaja cikin Sa'a kuma yaji Numfashinsa yayi nrml kamar ko yaushe, cukurku ewa yayi cikin duvet in kafin ya mi e zaune a hankali bakinsa auke da addu'a, Ya motsa fuska yayi jin yadda gaba aya jikinsa yayi weak, lumshe idanunsa yay yana taune le ansa da sauri kuma ya bu e tunawa da ko sallar Issh bai ba, jiki a sanyaye ya mi e tsaye, A hankali ya mi a hannunsa ya kunna light in bedroom in, cikin nutsuwarsa da kamewa irinta masu sarauta ya nufi bathroom, Ruwa mai an zafi ya sanya rabonsa da ruwan zafi kam har ya manta, bayan yayi wanka yayi brush ya aura alwala, handrayer, auka sai kuma ya ajjiye yana langwa ar da kansa gefe saboda gaba aya bashi da wani kuzari. Jikinsa yaja zuwa bedroom yana zuwa yaja stool ya zauna, Wani cream ya shafa mai amshi da laushi kana ya shafa wani Ginger Geminal Oil -hair bayan ya shafawa kan nasa mai ne ya auki Luxury Beard Oil ya shafa a sajansa zuwa gemunsa, nan da nan ya auki amshi da kuma yalli. Wata lallausar White kaftan ya auka mai gajeran hannu ya sanya bayan ya sanya pat da trouser, a hankali ya jawo wata atuwar prayer mat ya shimfi a cikin nutsuwa kuma ya tayar da sallah, bayan ya idar ya zauna har lokacin sallar Subhi yayi jiki a matu ar sayaye ya gabatar da sallar dan bazai iya zuwa Masjid ba, yana idarwa ya zame rigar jikinsa ya zauna da trouser nan na ewa yay cikin duvet nan take bacci ya auke sa. Gaba aya suna zaune saman dinning area kasancewar yau Friday ne, Salimerh dake shan coffee ta kalli Oumuu-Ayman tace. "Oumuu-Ayman kwana biyu banga Zaki ba, ko kuma miskilanci nasa ne ya motsa a kanmu" Girgiza kai Oumuu-Ayman tayi tana ajjiye spoon in hannunta tace. "Kwana biyu baya jin da i Asthma insa ya tashi tun shekaran jiya" A gigice Salimerh ta mi e tana fa "Subuhanallah, amma Oumuu-Ayman mene yasa baki fa a min na duba shi ba?" Ta fa a cikin tausayin yayan nata, Murmushi Mai Babban aki tayi tace. "Ai da sau i nima yanzu naje dubasa yana ma bacci, kuma naga yau in da safe har wajan tsuntsayen sa yaje, ila zuwa Yamma ya fito" Ajjiyar zuciya Salimerh ta sauke sai yanzu hankalin ta ya kwanta, a hankali ta zauna ta fara cin abinci, a ranta kuma tana fa "Ka ara ha uri, ha a azzalumai sun Cutar da rayuwarka, Amma komai yazo arshe Lokaci kawai nake jira lokacin da gaskiya zata bayyana kanta" are maganar zucin tana Mi ewa domin tafiya makaranta. Queen Ayoola, Bola, Adams, Shakiru ba wanda yayi magana sai Sharefddeen da yace. "Allah sarki Zakin Oumuu-Ayman our champion har yanzu Asthma bar barshi ba, Allah ya ara lafiya zan dubasa zuwa anjima" ewa Oumuu-Ayman tayi tana fa in "Ameen ya rabbi, sai kazo" Ta fa i hakan ne kuma domin tasan Sharefddeen bashi da Matsala, da wani irin kallo Queen Ayoola tabi bayan Oumuu-Ayman dashi, Bola ce ta numfasa tace. "Dan Allah Oumuu-Ayman na biyoki na dubasa??" are maganar Zuciyarta a karye, Allah ya gani tana son mijinta ciwonsa kuma dole ya shafe ta, Kallonta Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "Yana bacci yanzu, amma yana tashi zan nema maki iso wajansa" Ta fa a tana yin gaba zuwa fita daga cikin baban flat in family in baki ta isa zuwan cikin asalin harabar Alaafi in, nan da nan Barori da Fadawa suka shiga zubewa suna gaida ita, kasancewar ta warar late King bai sanya sun hana bata girma ba, domin soyayyarta arara ta bayyana a fuskar Late King Tunde Muhammad Jalal hakan yasa Kowa na Alaafi yake girmama ta fiye da Asalin matarsa Queen Ayoola, Queen Roomana wannan mai gaba aya ce, So da auna ko ina nuna mata yake. Kai tsaye wajan Dawakai ta nufa fa, Sarkin Kilisa na ganinta ya mi e tsaye yana zubewa tare da gaisar da ita, Murmushi tayi sosai kafin tace.. "Ina fatan ana kula da dawakan Jalaluldeen Tunde Muhammad??" Cikin girmamawa yace. "In sha Allah, kullum cikin hidimta masu ake sunyi kyau da kuzari sosai ai zaiji da in ganinsu" Juyawa tayi ganin ba kowa yasa tace. "Yaya Khaleluddeen yake? Fatan yana cikin oshin lafiya?" asa yayi da kansa yace. "Ya shugabanta Khaleluddeen yana cikin oshin lafiya, kamar yadda kika bu aci na bawa matata ta kula dashi har zuwa lokacin da zaki bu ace sa" Numfashi ta sauke cikin jin da i tace. "Ma sha Allah, ina godiya kwarai sai na sake dawowa" Ta fa i haka tana juyawa, wajan Shanu ta nufa ta amshi Madara mai zafi wacce aka tasu a idanunta kana aka zuba mata zuma akai. Kai tsaye flat in Abu Maleek ta nufa, Fitowar sa kenan daga cikin part in da yake kwana, yana sanye cikin wasu Sleeveless jersey tank top wacce take milk sai tracksuit trouser mai kyau shi kuma black, yana tafe a hankali saboda rashin kuzarin da har yanzu bai samu ba, hannunsa ri e da Inibi yana sha, sai sweet dake hannunsa, Kai tsaye babban Parlo ya nufa inda yake saka ran ganin Oumuu-Ayman yunwa yake ji sosai, Yana fitowa ya bu e baki yana fa "Oumuu! Oumuu!! Oumuu na fito yunwa ciki na please" Ya fa a yana lumshe idanunsa tare da zubewa a saman kujera yana ajjiye sweet, jin zuciyarta ta buga da arfi ne yasa ya an marai-raice fuska tare dasa hannu ya ri e saitin wajan, mostin da yaji ne ya sanya ya bu e idanunsa kai tsaye kuma idanunsa ya sauka akan Julde wacce take bacci a saman kujera ta juya tare dayin mi a, gaba aya tayi baya zata fa i, hakan yasa ya mi e yana jan tsaki tare da nufar inda take kafin ya arasa yaji ta saki wata iriyar...... Abu Maleek isn't free contact to subscribe 08119237616 Kiji tsoran Allah *_45-46_* a a hankali kuma ta sauke ajjiyar zuciya tare da mirginawa ta koma baccin ta, tana ha e Jikinta waje guda saboda sanyin A.c, domin ko sanyin gari babu a flat in na Abu Maleek ko ina a rufe yake. Ganin ta gyara kwanciyar nata ne ya sanya shi yin baya tare da komawa saman kujera ya zauna, shiru yayi zuciyarsa fal tunani, ganin tunanin na son yi masa yawa ne ya sanya ya auki remote ya kunna t.v, duk channel in da yakai sai yaga suna love serious tsaki yaja murya can asa yace. "Uhm! Iskanci ko ina ba dole mutum ya lalace ba idan yana kallon wannan shirman" Ya fa a yana saurin sauya channel daga telemondo zuwa zee world, lumshe idanunsa yayi a hankali kana ya shiga sauke ajjiyar zuciya, kafin a hankali ya bu e idanunsa tare da sauke ganinsa akan wani mutum dake fuskar t.v, Yanayin shigarsa mutumin ya tabbatar da cewa sarki ne, ara ware idanunsa yayi sosai, ganin yadda yake zazzaga mazifa, yayinda matansa suke gefe da alama kuma shine da gaskiya. Idanunsa ya mayar asan t.v haka nan ya samu kansa da duba sunan film in ganin an sanya Johda and akbar yasa ya tabbatar da cewa mijin shine Akbar matar kuma Johda amma sauran matan fa?? Jalaluldeen Muhammad Akbar ne ya zare ta kobin hannunsa lokacin daya samu labarin an gidan Mahmanga wacce ya kewa kallon uwa ya shigo palace in ya kashe masa babban amininsa kuma an uwansa.. Haka Abu Maleek ya wanzu a parlon yana kallon Film in Johda and akbar yana nan zaune har aka gama episode in ranar aka tsaya a wajan da Akbar yake ona kujerar Sarauta saboda ba in ciki da kuma tashin hankali, yace kujerar bata haifar masa da komai ba sai damuwa, ko burinsa yaga ya mallaki kujerar dan haka bata da wani Amfani shine ya sanya ya cilla mata huta. Sauya channel yayi zuwa International channel wato (Aljazeera) Ajjiyar zuciya ya sauke tare dayin baya ya lafe saman kujerar tare da lumshe idanunsa, Tunani ne fal ransa, haka nan kuma tunaninsa ya ara ta'azzara tunda ya kalli Johda and akbar, wato sarauta banzar abace, musamman
Chapter 44 · 0% Book details