Sashe 11
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
NIMCYLUV
BOOK 1
PAGE 9-10
Cafkar gashin kanta, sabida tsananin zafin daya ratsa jijiyoyin kan Julde ya sanya bata san lokacin data saki wani gigitaccen ihu tare da fasa
ara da dukkan
arfinta,
Wanda hakan ya
ara haddasa juyewar blue
in Idanunta wanda suka gama rinewa da jaaa sabida azabar da tayi mata yawa.
Baya Ar
o yayi cikin matu
ar jin da
i da kuma farin cikin yau ya kama
arauniyar da take shiga cikin garken shanun har take samun damar tatse masa madarar shanunsa,
Zabura yay cikin son dukiyarsa da kuma son bawa dukiyar tasa kariya yace.
"Billahi Yaron nan ya kashe mu, madarar shanu
warya biyu, dole ai masa hukuncin da yafi wannan, dole sai kayi mana kiwon shanu na mako biyu"
Da Zallar mamaki Lami
o ya tari numfashin Ar
o yace.
"Tayaya ne wannan
aramin yaron zai iya kiwon Nagge wajan guda 100?"
Murmushi Ar
o yayi yana mai jinjina kansa domin shi ka
ai yasan dalilin daya sanya yace haka,
Ba tare daya bada waccen amsar ba cikin bada umarni ya
ara cewa.
"Cire sumar nan yanzu wannan kuma shi ne hukumcin
arawon madarar shanu, barin irin wannan a Rugar Mahinjo babban hatsari ne, domin cigaban faruwar hakan zai iya kawo da
oshewar tattalin arzi
in Fulani makiyaya, kunfi kowa sanin cewa wannan shanun sune arzi
in dukkan wani
an Rugar Mahinjo,
Da kuma madarar shanun muke samun ku
an kula da wasu dukkan Nagge da suke
ashin kulawar mu"
Cike da fahimta kowa na wajan yay na'am da maganar Ar
o, domin yay amfani da abu mafi suyiwa a zuciyar fulanin wato shanunsu,
Babu wani abu dake ba
anta ran Fulani makiyaya irin nakastuwar shanunsu.
Lami
o ya jinjina kai tare da murmusawa,
shi ka
ai shima yasan dalilin daya sanya Ar
o fa
in hakan,
arfi kuma ya
ara jan sumar kan Julde wacce har yanzu ya kasa kama
arshen sumar sabida tsayin da gashin yake dashi,
Ganin yadda Julde take ihu tare da
arin fisgewa zata gudu yasa Ar
on Rugar Mahinjo fa
aure shi, maza kawo igiya a
aure wannan mugun irin"
Julde numfashinta ne ya kusa
aukewa sabida sabon tashin hankali,
Ita burinta a yanzu ta koma wajan Yakumbonta bata san halin da yunwa ta sanya ta a halin yanzu ba,
Da rarrafe taja Jikinta ta shiga lalubar inda take jiyo muryar Ar
o, duk da cewa bata gani amma tana iya bin sautin Muryar mutum ta isa inda yake.
Tana zuwa wajan Ar
o ta rirri
esa tare rushewar da wani irin raunataccen kuka mai tarwatsa zuciyar dukkan wani mai imani da kuma tausayi,
Kuka take wanda yake nuni da irin hali
unci da kuma takurar da take ciki,
Kuka take da dukkan
arfinta zuciyarta, kuka ne wanda yake nunawa duk wani Mutumin dake wajan irin halin yunwa da kuma
ishin da suke ciki ita da Yakumbo,
Kuka ne wanda yake nuni da halin
azantar da suke ciki domin rabonta da wanka a rayuwa harta manta,
Balle ai maganar gyaran jiki duk da cewa da fulanin daji irin su ba'a san so da haka ba.
Cikin muryar da kuka ya gama cin
arfinta tace.
"Kayi mini rai Ar
o, ka taimaki rayuka biyun da basu da wani mataimaki sai Allah, dan Allah kada ki cire min sumar kai ma, za'a min dariya kuma zan zama abin kallo da
yamata wajan mutanan Mahinjo,
Kaimin dukkan wani hukunci amma ka janye maganar cire min sumar kai, Ni macace ne, kada kuyi abinda zaku mai dani ta namiji,
Ban ta
a sata ba, yanzu halin yunwar da muke ciki ne yasa Ni fitowa neman abinda zan bawa Yakumbo,
Dan Allah Ar
o ki taimaka kada yunwa ta kashe shi, kada yunwa ya kashe Yakumbo, ka bani madarar ko ka
an ne na bashi yasha"
Zame
afafuwansa Ar
o yayi yana
ara kallon
yakkyawar fuskar Julde wacce take masa kama da wata halitta,
Kallon JULDEN kuma na
ara ta fasa zuciyarsa, yana san yashi tuno da wani shu
an tarihi wanda tuno sa a yanzu dai-dai yake da bugawa zuciyarsa,
Cikin
acin rai yasa
afa tare da hanka
e Julde wacce ta kasance bera a Rugar Mahinjo bata da kowa sai Yakumbo da Madibbo,
Da sauri kuma Lami
o yazo ya fisgi gashin kanta ya fara janta jikin wata bukka,
Gaba
aya mutanan Mahinjo suka mara masa baya domin suma a lokacin cike zuciyoyinsu suke da tsanar Julde wacce take shirin ganin bayan tattalin arzi
in su,.
Wani tsuhu kowa tuni ya koma gefe ya kuka wiwi, sabida a jikin shanuwarsa Julde ta tatsi nono, gashin Naggen tana da
auke da tsohun ciki wannan dalili ya
ara tayarwa da tsohun hankali a tunaninsa shike nan Julde ta kashe masa abinda yake cikin shanuwarsa.
Cikin rashin Imani ha
i da rashin tausayi, Lami
o ya fara zubawa Julde ruwa mai sanyin a tsakiyar kanta tare da
aukan wani abu mai kama da sabulu ya shiga goga mata akai,
Cikin rashin Sa'a sabulun ya fara shiga cikin nakasassun Idanunta,
Wani kalar ihu da kurnani Julde ta fara wanda sabida tsabar kuka ko muryarta ba'a ji.
Wata duguwar aska Lami
o ya
auka sabu tass da ita sai she
i take, ya kafa askar a gaban
wantaccen sumar dake gaban goshinta, tunda ya
ura askar bai dire ba sai daya zabtare gaba
aya rabin sumar kan.