Sashe 4
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*NA* NA'IMA SULAIMAN SARAUTA Nimcyluv BOOK 1 PAGE 3-4 "Jikin King Tunde Muhammad Jalal ya tsananta, babban tashin hankalin yadda yake ta kiran sunan Queen Roomana" Dam dam dammm zuciyar Mai Babban aki ta bada sauti, Cikin tashin hankali da kuma tsoro ha i da zullumin daya gama ratsa zuciyar mai Babban aki, Ta sanya tafin hannunta tare da dafe gishintuta shiga sharfe zufar da yake karyo mata, Baya tayi ka an tare da fesar da numfashi ha i da kallon, Hadima Zubaida cikin jarumta tace. "Kije ki kira Oumuu-Ayman ta sameni a tirakar King Tunde, Sannan ki kiramin OTUN (Galadima), shima ya sameni a tirakar King Tunde" Cikin ladami da girmamawa Hadima Zubaida ta sunkuya har asa tace. e taki cikawa tawa,Mai Babban aki" Kai kawai Mai Babban aki ta jinjina, Shekarunta sun ja, amma komai na rashin tsoran Allah da kuma son zuciya ara bayyana yake, A cikin Alaafin (Masarauta). Hadima Zubaida na shirin fita Mai Babban aki tai saurin fa "A tsananta tsaro a shashin, ki tabbatar babu wanda ya san da maganar ciwon na King Tunde, Hatta matarsa kada ki fa a mata, sannan ko sirikan gidan nan kada suji wannan labarin mai tarwatsa zuciya, Ki sani fitar wannan al'amarin yana nufin rushewar Wannan Masarauta wacce ta kafu shekara da shekaru, Ki kiyaye da wannan Hadima Zubaida, duk abinda yaje ya dawo kiyi kuka da kanki" ara sunkuyar da kai Hadima Zubaida tayi cikin son bawa Mai Babban aki girmanta na mahaifiyar King Tunde tace. "Ubangijin Al'arshi yana kallon komai, Kuma yana ji yana gani, idan har maganar ta fita dukkan hukunci daya dace aimin ni Hadima Zubaida na aminci" Tana fa in hakan ya juya da sauri domin zuwa sashin Oumuu-Ayman. Ajjiyar zuciya a karo na barkatai Mai Babban aki ta ara saukewa, Zuwa yanzu abubuwa sun fara mata yawa, Tana son samun mataimaki Tabbas, Amma yaushe? Ta ina? Wace zata zama hasken da zai yaye duhun dake cikin Alaafin? Shine abinda har yanzu bata sani ba, Yadda shekarunta suka ja hakama Oumuu-Ayman ba komai zata iya ba, Jigon gidan biyu ne, gashi an wayi gari babu Queen Roomana, aya angaren wanda ya kasance haske da kuma tauraron gida addarar sa ka ai da ishesa, addarar kuma da ita ce sanadiyyar faruwar dukkan wani mugun tuggu dake cikin Alaafin, ewa tsaye tayi tana runtse afarta wacce take mata, Tsananin zafi da kuma zugi domin kwana biyu, Ciwon afar ya dawo mata sabo fill har bata iya taka afafuwan ta, Tana dogara sandar zallar azurfa ta mai she i ta nufi Parlo idan Kuyanginta suke jiranta. A can tirakar King Tunde kowa Oumuu-Ayman ce zaune a gefe guda, sai Otun da kuma Hadima Zubaida. Gaba aya Babban shashin wanda ya kasance shine sashin Oba watu sarki ya cika da masu tsaro ko alamun fara'a babu a fuskarsu bare ka tabbatar cewa idan kazo zasu barka ka shiga, Mai Babban aki ce ta arasa shiga ciki yayinda kuma, Kuyangunta suka tsaya can nesa da Babbar ofar shiga tirakar ta King Tunde, Tana shiga Oumuu-Ayman ta Mi e tsaye sabida nuna girmamawa, Cikin sabon tashin Hankalin daya samesu bayan wanda suke ciki, Mai Babban aki taja Jikinta can gefe kusa da King Tunde tana fa "Kilosh le?" (Meke faruwa) Cikin jan wahala da kuma tsananin a zabar da King ya keji a cikin zuciyarsa ya sanya tafin hannunsa, Dake igar da gumi yace. "A nemu Queen Roomana duk inda take, Kada a bari a rasata, Tabbas jikina yana bani akwai wani abu, Ban san mene shi ba, ban kuma san yaushe ya faru ba, Amma Queen Roomana itace hasken Alaafin" auke kai Oumuu-Ayman tayi sabida hawayen daya sakko daga cikin idanunta, Babu abinda yake tayar mata da hankali irin rashin Queen Roomana, Babban abin fargabar har kawo yazo babu wanda ya fa awa, Jalaluldeen sabida tsoran abinda zai yi, Tana tsananin son Jalaluldeen so mai yawa musamman idan ta duban mummunar addarar data hau kansa, Gyara zama Mai Babban aki tayi tace. "Babu abinda zai faru da Queen Roomana, ka kwantar da hankalinka, na tabbatar ko babu Queen Roomana akwai hasken da zai zo cikin Alaafin yay fatali da duhun da yake cikinta, Tabbas nayi imani da hakan lokaci kawai muke jira" are maganar tana tasbihi a ranta, King Tunde kallon mahaifiyar tasa yay yace. "Wanne haske ne wannan wanda ya wuce na Queen Roomana?, Bana jin akwai wani haske da zai yi iya yaye wannan duhun dake cikin Alaafin" Murmushi Mai Babban aki tayi tace. "Da kasan zaka samu Queen Roomana? Ko kuma kasan zaka samu MALEEK yaro mai fikira da hikimar gaske, to mafarki na bazai ta a gayan arya ba, Sai dai bansan lokacin da mafarkin zai zama gaskiya ba" A can waje kam wata mai matukar kama da Hadima Zubaida ce ta nufi cikin sashin Kinga Tunde, Yayinda gaba aya kayan jikinta irin na Hadima Zubaida ne babu wani bambanci, Hannunta auke da wayar zumar da aka ha awa King Tunde ta nufi wajan, Sanin cewa kowa yasan ita in itace Babbar Hadima kuma Amintacciyar King Tunde yasa babu wani shamaki aka bu e mata tafkekiyar Kofar glass in ta shiga ciki tana mai sakin tattausan murmushi. Tana shiga ta samu ta silale ta shige cikin wata atuwar akwati wacce duk yadda kakai da fahimta baza ka ta a fahimtar abinda yake faruwa ba, ara asa kunne tayi sabida jin Oumuu-Ayman tana fa "Maleek yana raye, sam bai mutu ba, kawai rayuwarsa tana cikin hatsari, Kuma shine ka arfin guiwar mu, shine last hope in mu, Shine zai sanya mu tuni aryar da take oye shekara da shekaru" Oumuu-Ayman ta are maganar tana sakin tattausan murmushi domin ita ka ai tasan abinda yake zuciyarta, King Tunde ya ja numfashi yana ara kallon Oumuu-Ayman da kuma Hadima Zubaida wacce take tsaye gefe guda yace. "Bikin (ODUN EGUN) saura sati biyu, Bana jin cewa zakai wannan lokacin ina raye, Amma a tabbatar cewa ko na mutu sai a gudanar da wannan bikin, domin shine zai tabbatar wa da al'ummar Kanzaf Alaafin tana cikin oshin lafiya, Ban yarda a binne gawata ba har sai an gabatar da wannan bikin al'adar" Cikin sabon tashin hankali Oumuu-Ayman tace. "Meke faruwa dakai ne King Tunde? Ka sanya zuciyoyinmu cikin zullumi, ka sanya zu atan mu cikin juyayi" Murmushin ba in ciki king Tunde yay kafin yace. "An samin goba cikin abincin sha na, ina jin zafi da ra in ta, jikina kamar ana hura min wuta haka na keji, babu mai magance min wannan cikin sai Aremo JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL" Shiru sukai sabida tashin hankali gaba ayansu zufa ke karyo masu, Fake Hadima Zubaida dake cikin akwati wacce tai pretending kamar itace Hadima Zubaida ta gaskiya, Tai saurin fitowa tana rufe bakinta domin, Dukkan abinda ya dace ta samu labari akai yanzu taji komai, Da sauri ta juya ta fita fuskarta cike da farin ciki da kuma da in samun nasarar da tayi. Washe gari Tsaron cikin Alaafin ya tsananta matu a, haka kawo lokacin babu wanda yake da labarin abinda yake faruwa, Kowa ya tambaya Meke faruwa ana bashi bayanin cewa sabida bikin ODUN EGUN da Za'ai shiyasa aka fara shiri tun yanzu! Sabida bikine da ake yinsa duk shekara wanda ake gayyatar, Manyan sarakuna da kuma manyan mutane, Biki ne dake nuna wa jama'ar Kanzaf cewa warai da gaske Oba (sarki) da jama'ar cikin Alaafin suna lafiya, Rashin yin bikin kuma yana nuni da cewa akwai wani, Gagarumin abu dake faruwa a cikin Alaafin wanda hakan zai iya tada hankalin jama'ar Kanzaf. Wannan dalili yasa gaba aya Hankalin Mai Babban aki da kuma Otun da Oumuu-Ayman ya tashi matu Domin sunyi imani cewa mutum aya ne zai iya zama ya gudanar da wannan bikin al'adar ba tare da an samu wata matsala ba, Amma su gansu basu da tabbacin cewa zai amsa kiran king Tunde in ko kowa? Rabonsa da cikin Alaafin (Masarauta) yanzu kimanin shekaru wajan 20 kenan, Yaya ya koma? Ya yake yanzu no one's know! Gaba aya suna zaune a saman babban danning table wanda a alla yake da kujeru wajan 20 ciff, wanda sukaiwa table awanya, Bisa al'adar mutanan cikin gidan ne duk ranar juma'a tare suke zama yin breakfast, lunch, and dinner! Yanzu ma suna zaune Mai Babban aki ce a babban kujera, gefenta kuma Queen Ayoola ce, daga aya gefen kuma Oumuu-Ayman ce. Sai kuma sirikan gidan wanda suke cikin ka ai ci da kuma kewar mijinsu, BOLA, sai kuma KUBRAAH, sai kuma Aremos (prince's) Adams, Shakiru, Sharefddeen, Femi, kana Salimerh. A hankali kowa keyin breakfast insa baka jin arar komai saita Spoons knives and forks! Boola ta an ja Ajjiyar zuciya tana ta juya Arish in dake plate inta ta gagara cin komai, A tsanake Mai Babban aki tace. "Kilosh le Boola?" Marai-raice fuska tayi a hankali kuma hawaye ya sakko daga cikin idaniyyarta zuwa kan farar yakkyawar fuskarta tace. "Allah ya ara maki lafiya da kuma yawan rai, abubuwa sun fara min yawa, babu miji babban tashin hankali yadda ake nemi Mami aka rasa! Yanzu da wanne kalar baki za muyi wa Jalaluldeen bayani? Wanne hali Mami ke ciki tana ina ta mutu ko tana raye babu wanda ya sani" Runtse idanunsa sosai Adams yay yana jin zcyarsa na tafasa ainun, wane zata rainawa hankali, Bayan a jiya ya gama fahimtar komai cewa Jalaluldeen ya sanya aka sace Queen Roomana (Mami) sabida cimma bu atarsa, A hankali jikinsa ya an shiga rawa kana a zafafe kuma ya hanka e plate in gabansa yana mai jin yadda zuciyarsa ta cika da tsanar Jalaluldeen. Mai Babban aki bayan Adams tabi da kallo tana mai son karantar yanayinsa amma ta kasa. Cikin tarin mamaki na sauyin yanayin Adams da juya dubanta ga Boola tace. "Kuyi addu'a, in sha Allah! Babu abinda zai faru da yardar Ubangiji tana cikin kariyar Allah, ita in haske ce koda an rasa ta Tabbas Ubangiji zai kawo mana madadinta wacce zata kula da komai na cikin Alaafin Tabbas" A tare Queen Ayoola da Aremo Shakiru suka kalli Mai Babban aki cikin son kawar da abinda yake ransu a tare abin kamar ha in baki suka furta. "In sha Allah!" Sharefddeen kam abincinsa kawai yake ci yana mai