← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 108

Sashe 94

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kafin ya aiwatar da abu ya riga sa, wanne irin abu ne wannan ai shi ake kira da TUGGU BIYU. Dailing number Benin Securities yay, suna auka ya shiga fa a masu abinda yake faruwa tare da fa in "Duk wasu tasha na abin hawa a rufe su now, Airport, tashar mota, tashar jirgin asa, ya zama dai Kidnappers in no way to run dole a wannan daran a samu mana Queen Hawwa'u Julde, Mrs King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal babu wasa ok" yana fa in hakan ya kashe wayar. Kai tsaye wajan Airport securities ya nufa fuska a matu ar ha e yace. "Me kukai kenan? Babu wani tsaro daman? Ace har cikin Airport Kidnappers su shigo su auki mutum amma baku sani ba? Kenan a haka kuka zama securities? U don't even know your job? Damn it" ya fa a yana share zufar data keto masa, aya daga cikin securities in ne ya kalli Aremo Sharefddeen cike da tsantsar Ladabi yace. "Forgive us Aremo, an janye tunanin mu ne ta hanyar sanya Tia gas, al'amarin daya sanya muka shiga tashin hankali kenan, kusan gaba aya Securities in muka nufi wajan, yayinda Kidnappers in kuma sukai amfani da waccar ofar ta baya wajan fitar da motar su" tsaki Aremo Sharefddeen yay kafin yace "A ina Cc t.v in ku yake, we have to check motar da number ta" gaba aya suka nufi wani babban sashe dake cikin Airport Abu Maleek gudu kawai yake a motar yama kasa tantance inda yake cilla motar, murza string motar kawai yake, yayinda dad an sautin Amon muryarta yake ratsa cikin dodon kunansa, ita in kawai yake gani yana kuma tuna tashin hankalin da zata shiga, yayinda kuma zuciyarsa ke tsayawa da aiki ta daina harbawa idan ya tuna cewa zasu iya kashe ta. Da wani irin sauri ya ara danna giyar motar ya kaita number arshe, motar har wani tashi take saboda tsananin gudu, musamman daya kasance duk titin babu jama'a saboda duhun dare daya fara shiga sosai. _"You're my life,my everything I love you so much my King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, I love you!"_ sune dad an words in daya dawo cikin dodon kunansa sai ya zama kamar yanzu take fa a masa, musamman da yaji wani fitinan amshin Jikinta na ratsa masa cikin hancinsa, da wani irin sauri ya juya da nufin ya jawota jikinsa, amma babu ita babu labarin ta, idanunsa ya lumshe cikin wata iriyar Murya yace "Noting will happen to you Queen Hawwa'u, noting idan mijinki na raye" ya fa i hakan yana sauke wani irin numfashi arar da motar tayi yasa ya bu e idanunsa kafin yay wani yun uri tuni motar yaje ya daki wani dutse babban wannan sabon al'amarin da kuma tashin hankalin da Abu Maleek ya shiga, ya ha u yaywa zuciyarsa yawa hakan yasa nan take Numfashinsa ya tsaya da aiki!. A wannan daran aka kulle dukkan wasu tashoshi da suke a garin Benin duk wata ofa ta shiga garin Benin da fitar ta Securities ne ta ko ina, wasu securities in ma bana garin bane a daran suka sauka, wasu kuma suka zama private investigator, da kuma masu fararan kaya suna shiga cikin jama'a da gari ya waye, ko ina ya auki labarin Kidnapping in da akai na matar sarkin Yaruba Sarkin Benin wato Sarki Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal. A can angaren Kidnappers in kuwa, daman a shirye suke a cikin motar su, tun kafin jirgin su Abu Maleek ya sauka a airport in, ana announcement cewa jirgin ya sauka suka shirya, akan idannunsu Abu Maleek ya shiga mota a hankali ita kuma take tafiya tana gab da arasawa motar takalmin afarta ya gur e, kasancewar hill ne sosai, ta sunkuya da niyyar gyarawa wata ha iyar mota tazu wajanta kafin tai magana su auke ta cak zuwa cikin motar su, hakan yasa cikin tashin hankali ya bu e baki ta shiga kwarara wa Abu Maleek kira. Suna shigar da ita suka danna mata powder wacce take jikin hanky in su, nan take idanunsa suka shiga rufewa wani irin bacci mai kama da suma ya auke ta, kai tsaye sauka sukai daga kan titi suka nausa cikin jeji, tafiya sukai mai tsayi har kusan a suba, kafin su kawo wata ga ar ruwa, jirgin ruwa ne masu yawa wasu na tafiya wasu kuma suna tsaye, wajan wani ma dai-dai ci wani daga cikin su wanda ya ta rufe fuskarsa ne ya auki Julde ya sanyata cikin ruwan, kana a hankali suka shiga suka wajan su biyar suna shiga jirgin ya fara tafiya, basu isa arshen ruwan ba sai wajan 12 na safiya, suna isa suka samu wasu Fulani wanda suka rufe fuska suma, transfer Julde sukai daga hannunsu zuwa wajan Fulanin su kuma suka juya ta cikin ruwan, a bisa wani amalake suka ura Julde kana suka nausa cikin jeji suka fara tafiya babu tsayawa. Misalin 11: na dare A hankali Abu Maleek yake bu e gajiyayyun Maraitattun idanunsa wanda suka yi masa nauyi, hasken da yay masa yawa ne kuma yasa a hankali ya maida idanunsa ya rufe yana sauke wani irin numafashi, slowly kuka ya ara try na bu e idon, cikin nutsuwa da kuma tarin gajiya ya bu e idanunsa da sauri ya gama ware su ganin drip ma ale a hannunsa, with much surprised yake bin igiyar ruwan da kallo tsananin mamaki da ta'ajjuji ya sanya ya rufe idanunsa ya shiga tunanin abinda ya kawo sa Hospital. Queen Roomana ce ta kallesa cikin tausayawa an nata tace. "Zaki na" Ta fa a a taushashe saukar muryarta yasa ya an ji wani iri domin rabon da yaji Muryar mahaifiyar tasa tun kafin ya dawo daga Madrid, juyawa yay cike da rashin sabon mgnar da ya jima bai da ita ba, idanunsa ya tsorawa mata ganin yadda ta an fa a ga kuma zallar kamanninta da Adams daya ara bayyana, da idanunsa kawai ya bita da kallo ba tare da yace komai ba. "Sannu yaya jikin naka?" A hankali ya sauke numfashi yana dafe kansa dake bala'in sara masa, idanunsa ya lumshe yana taune le ansa cikin dauriya kuma ya bu e bakinsa mai makon ya amsa mata sai yace.. "Mamina" Ya fa a a taushashe cikin asa da Murya very slow wacce tasa Adams ya kallesa a karo na farko a rayuwarsa da yaji yana tausayin an uwan nasa, Murmushi Queen Roomana tayi irin Murmushin nan na gefen baki tace. "Sannu Jalaluldeen ina sannu kaji" ya motsa fuska Yay a hankali ya yun ura zai tashi yana cije bakinsa, da sauri Adams ya matsa gefen gadon ya ri e sa, jin hannun mutum ne kuma yasa ya juya a hankali kallon Adams yay da mamaki, bai ce komai ba ya jingina da frame in gadon yana sauke ajjiyar zuciya. Queen Roomana nace ta kallesa cike da nutsuwa tace "ya kamata ka rama sallolin kanka, sai kasha coffee za kaji arfin ka ya dawo" ba tare daya kuma cewa komai domin har yana mai mamakin abinda ya kawo sa Hospital, cikin tausasa Murya yace. "Uhm wanne salloli ne?" Kai tsaye Mami tace "Sallolin sati guda ne kayi missing nasu, kana cikin duguwar suma" da wani sauri Abu Maleek ya kalli mahaifiyar tasa tace. "What? 1week fa, me nake to?" Ya fa a yana kallon cikin ha an room in da yake ciki wanda kana ganinsa kasan cewa na musamman ne, ganin babu wacce yake son gani yasa ya juya idanunsa zuwa ga Mami yace "Where is she?" Gaban Queen Roomana ne ya fa i tama rasa mene za tace sarai tasan halin yaranta, cikin damuwa da son gasgata abinda zuciyarsa take raya masa ya dafe kansa wajan asan wuyansa a an hargitse yace "Mami!!! Ina matata where is my wife Mami? And me nake a hospital har good 7days Mami?" Aremo Adams ne ya an sassauta murya ganin Mami ta kasa magana yace. "We lose her" wani hantsilawa Abu Maleek yay jikinsa ya auki rawa tashin hankali ya bayyana a saman fuskarsa, wani irin ari jikinsa yake cikin tashin hankali yace. "What? Wa aka rasa in? matar tawa Ko za'a a auke kowa banda Mrs JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL wallahi sai naga bayan dukkan wanda ya nemi rusawa Queen Hawwa'u Julde rai" sai kuma ya sulale a wajan yana ha a numfashi yana dafe kansa, cikin sauri Queen Roomana tace "jeka kira Dr Adams" da Sauri Adams yay waje Mami kuma wajan Abu Maleek ta nufa tana zuwa ya mi e tsaye tare da shigewa Jikinta kafin tai magana ya sanya mata kuka wanda rabon da taji kukansa tun yana yaro, ame ta yay yana kuka tare da fa "Mami! Why me tai masu? Mene yasa suke son kashe Jalaluldeen da ransa ne Eh Mami? My wife is my life Mami, wallahi zan mutu ne idan bata dawo rayuwata ba, i love my wife Mami, i love her, I love her har abada har lokacin da numfashi zai tsaya, Mami ki taimakamin wallahi mutuwa zanyi idan na rasa Naa.. nahhhh" rungomesa tayi a jikinsa tana wani sanyi a ranta, Tabbas rashin Julde ya sanya dole zata bayyana abinda yake oye amma Tayaya ne Abu Maleek zai fahimta? Tayaya zai gane cewa shi in Maraya ne gaba da baya? A hankali ta shiga bubbuga bayansa tama kasa magana, sakin jikinsa yay daga jikinta da sauri yay waje zai fice, yana zuwa bakin ofa yaci karo da Adams da Kuma Dr, gefensu yabi zai fita Mami tai saurin cewa "Stop him from living Aremo Adams Tunde Muhammad Jalal" Adams ne ya kalli Abu Maleek shima Abu Maleek Adams ya kalla yana jiran yaga yaya zai ya hanasa fita. Kasawa yay saboda wani irin masifar kwarjini da Abu Maleek yay a idanun Adams, asa yay da idanunsa yace. "I can't Mami kilani baya hayyacinsa" da sauri Abu Maleek yace "tunda mahaukaci ne ni ko? Eh? Malam bani hayya" ya fa a a tsawace cikin aga murya, ganin haka yasa Queen Roomana arasawa wajan Abu Maleek hannu tasa ta ri esa, amma ga mamakinta sai taga yana neman kwace mata, wato dai babu wanda Abu Maleek ya kejin maganarsa kai tsaye irin Oumuu-Ayman da Julde, cikin sassauta murya yace "Leave me Mami" fuskarta
Chapter 94 · 0% Book details