Sashe 67
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cola ya bayyana, musamman daya kasance cikinta flat ne, saman rigar kuma anyi mata up shoulder, da wani net gaba aya fararan fatar brest inta ana gani kasancewar babu bra a jikinta. Tun fitowar sa, amshin turarensa ya gama bayyana zuwansa, a hankali ta sunkuyar da kanta asa ta shiga wasa da yatsun hannunta, itama idar da salla inta kenan, Ganin kallon da yake mata ne ya sata fa "Ballowo!..." Sai kuma tai shiru domin bata dan mene za tace masa ba, ganin yadda bakinta ke motsawa ne ya sanya, Ya sauke wani lamintaccen numafashi kafin a hankali yaja jikinsa ya zauna a hankali kuma cike da izza yace. "Go and carry your Vail" Idanunta da suke cikin glass ta ago tare da sauke su akansa, cikin Sa'a idanunta ya fa a cikin nasa da sauri ta auke idanunta saboda wasu gibiyo da kuma tsagwaron hutar masifa da suke idanunsa, a hankali cikin lallausan Muryarta tace. "Me..me kace??" Lumshe idanunsa yay tare da aukan afarta guda ya ura saman senter table, kafin yay magana yaji ana fa "Mai girma Aremo ga Hadima Zubaida ta arasu ta nemi isu daga wajanka" Zuciyar Abu Maleek da Julde ne suka buga lokacin guda, sanadiyyar ambaton sunan Hadima Zubaida, gaba aya suka auki wani irin tsoro da tarin fargaba musamman Julde, juyawa Abu Maleek yay ya kalleta kafin ya zare mata idanunsa yace. "Your Hijab, kurwata kurrrr kika wani tsare ni da Mayun idanunki" Da sauri ta juya ta bar masa wajan, dai-dai lokacin da Hadima Zubaida take zuwa, Shigowar ta kuma yay dai-dai da tsayuwar numafshinta na wasu da Yayinda Zuciyarta ta shiga harbawa da tsananin arfi, zubewa tayi gaban Abu Maleek da an sauri ya girgiza mata kansa tare da nuna mata kujera, kaita girgiza tace. "Ba zan iya ba, ya shugaba hakan rashin biyayya ce wa kai na saba da hakan dan haka kada ka damu" A hankali shima ya janye afarsa tare da zabewa ya zube a gabanta, abinda ko Oumuu-Ayman bai ta a yiwa ba, Cikin taushin Murya da nutsuwa da kuma zallar auna ya shiga yiwa Hadima Zubaida magana a hankali, wacce ita kawai take saurare. Rugar Mahinjo o ya fito daga cikin Bukkar sa, tare da nufar wani sansani da aka kafa wanda ba in da yay suka zauna, Cikin sauri yake tafiya har ya isa cikin bukkar, mutane guda biyu ne ko wanansu ya rufe fuskarsa, hatta Ar o bai san su wanene ba, Gefensu kuma wasu manyan guns ne tare da wasu makamai da kuma tarin bullets, Zama AR O yay yace. "Ur wlcm sir" Murmushi mutumin yay kafin yace. "Ina Ar o yaji turanci haka, kana fulanin usul masu yawan jeji?" Murmushi shima Ar o yay kafin yace. "Long story, na maka al' awarin soon or later zan baka labari" Jinina kai mutumin yay kafin yace. "Tsuntsu biyu muke son jefa da Dutse guda, wanda zakuyi Kidnapping insa, bawai ku i fansa za'a nema ba, a'a wani muke bu ata yazo daban domin dalilin hakan mu kuma zamu samu abinda muke bu ata" Cikin fahimta Ar o yace. "To....tohh babu matsala, wallai shi ko akkashe shi akace muyi muna iyawa mu mur e kan mu tsige wallai, idan har za'a Bamu ku Murmushi mutumin yay, za su yi amfani da Fulanin da basu da masiya na akan komai na illar Kidnapping, za su yi amfani da rashin Iliminsu, da kuma son ku in da fulanin suke dashi, wannan dalili ya sanya akewa Fulanin kallo ma cuta, kuma masu mugun hali, Tabbas a zahiri babu mutane masu cutar da an Adam kamar Fulani, Amma a ba ini suma yaran wasu ne, domin basu suka ha arnan ba wasu manya sune jigogin faruwar komai, yayinda suma ake ha uwa dasu aci zarafin Fulani. o ne yace. "To ina za mu ga wanda zamu auka? Yaushe zamu auka in?" Shiru mutumin yay kafin yace. "Zuwa yanzu muma bamu da tabbacin inda wanda muke son a auke yake, haka bamu sani ba macace ko namiji, dole sai munyi waya da hajia amma ku zama cikin shiri, mu zamu tafi Bangladesh gobe ga wannan" Ya fa a yana turawa Ar o wata jakar ku i mai mugun yawa, kafin suyi sallama. Saturday Tsananin tsaron da akaiwa Alaafi abin har tsoro yake bawa wasu, Tsaro ne mai tsananin gaske, dukkan wanda ga gani kuma yasan cewa Tabbas akwai wani babban abinda yake faruwa a cikin Alaafin in, musamman yadda wani algaita sound dake tashi a hankali, ga tarin manyan jama'a da suka cika a ESO (Fada) ta ko ina Jami'in tsaro ne da kuma fadawa da suke auke da zabga zabgan bulale. A can cikin ESO Otun ne ya mi e tsaye tare da fita, ne Murmushi kawai Olori Eso (Sarkin fada) yay yana fita ya nemi ca nesa dashi tare da aukan waya kira wata number babu jimawa aka aga cikin tashin hankali Otun yace. "An samu cikakken bayani akan da da yiyuwar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ya zama Oba of Kanzaf, wannan sauyin yazo mana a ba zata Tabbas an shammace mu, ban ta a kawowa cewa bani zan maye gurbin King Tunde Muhammad Jalal, Gaba aya kings in da muke dasu a nan arewa sun bayyana a fada, al'amarin da ni kaina ban san da zuwan su ba, Tabbas wannan tsofaffi biyun da kuma Sarkin fada sune munafukai hadda Omo oba (Gimbiya Salimerh) domin duk abinda ya shafi Abu Maleek ta san dashi" Wani mummu nan fa uwar gaba ya samu wanda ake fa awa maganar kafin na wayar yay magana Otun yace. "Mafita aya ce a yanzu ta rage mana, wacce zata sanya A bani wannan kujerar a hana Abu Maleek hawa" Da sauri w anda Yake wayar yace "mecece?" Juyawa Otun yay kafin yace. "Idan har muna son burikan mu ya tabbata, to dole a yanzu ba sai gobe mu samu mu..... ABU is not free 08119237616 FITATTU HU _Zangon farko 2022_ _Allahamdulillah kuna ina ! Nace kuna ina?? Masoya wa an nan shahararrun Marubutan wanda ake masu take da *(TAURARI MASU HANNUN LU'U LU'U)*_ _Uhm kada na cika ku da magana, nasan kun matsu kuji wannan taurarin kuma Jaruman wannan shekarar ta 2022 wanda suka wasa al alaman su domin farantawa masoyan su rai_ _Munyi duba da halin rayuwa na rashi da ake fama dashi, wannan dalilin ya sanya muka ha e kanmu tare da Al alamanmu, waje guda, wajan ganin mun sau a ku in da zaku sayi wannan FITATTU HU UN da zasu zama Abun watance a gareku, muje zuwa *AUTAR MANYA* _fitacciya ar zamani wacce ta nisha an tar daku a littafin ta mai suna *AURAN BARE* a yanzu ta shirya tsaf domin bawa masoyanta farin ciki a cikin littafin ta mai taken *BA AR FATA* kuna jin sunan kun san na musamman ne kada ku bari ayi babu ku_ *RAHMA REAL LADINGO* _Marubuciyar *RUWAIDA* ba sai na tsaya baku labarin Wacece ita ba, sunanta ka ai zai sanya ku san cewa tayi fice a duniyar marubuta yanar gizo yanzu ta shirya tsaf domin kawo maku Nagartaccen littafin ta mai suna *DATTIJON ARZI Uhm Kuna jin sunan kun san daban yake_ *NIMCYLUV SARAUTA* _matashiyar marubuciyar wacce al aminta yake kan ci, wacce ta fa a kar daku a littafin ta mai taken *MOON* *AURAN FANSA* yanzu ma ta shirya tsaf a cikin littafinta mai taken *TSINTACCIYA* Kuna jin sunan ba sai an tsaya magana ba_ *MSS FLOWER BATOOL* asaitacciyar marubuciyar nan wacce littattafan ta suka kara e nahiyar makaranta littattafan Hausa, wacce ta wa'azantar daku a * AR SO* yanzu ma ta shirya ta gyara Alkalamin ta, ta ciro maku littafinta mai suna *SULTAN* Uhm sunan ka ai zai sanya kusan akwai????????_ _Zaku iya fara payment a yanzu haka domin samun damar zama mace ta farko wacce ta siyi wannan littafan, nasan a kullum masoyan mu a shirye kuke da ganin labaranmu, nasan ba zaku bamu kunya ba, zaku iya biyan naku ta hanyar *GUDA AYA 300* *GUDA BIYU 500* *GUDA UKU 600* *GUDA HU U 800* ACCT NO: 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 0814 210 5218 MASU TURA KATI KUMA SU TURA TA NAN 0816 788 8934 GA MUTANAN NIGER KUMA SUYI MAGANA TA NAN +227 96 51 58 05 Mun shirya tsaf domin sanya zu atan masoyan mu farin ciki, Muna fatan zaku fara bibiyar FITATTU HU U tun a ZAGON FARKO Dan Allah share fisabilillahi Habibaties FITATTU HU *Team fittattu hu *_67-68_* Hallaka Abu Maleek har lahira wannan dalilin zai tabbatar da zamana Oba of Kanzaf, idan ba haka ba haka mukai babu, babu ta yadda zamu iya samun damar mallakar abinda yake ranmu" Cike da gamsuwa wanda yake sauraran abinda Otun yake fa Ba tare kuma da wani abu ba Otun ya ara cewa. "No! Kamar komai a hannuna Ni zan komai, kuma Tabbas a yau sai Al'ummar Alaafi da Kanzaf baki aya sun shaida mutuwar Abu Maleek, I'll get you back" Ya fa a yana zare wayar a kunansa tare da juyawa yabi wata hanyar daban. A can cikin flat in Abu Maleek kowa zaune Julde take cikin wata ha iyar abaya mai bala'in kyau, Gaba aya jikin abayar Stones ne, sai gashin kanta daya kwanto har gaban goshinta, kamar na jarirai sai she i suke, anta sun sha lipstick pink masu kyau, yay wani fresh. Wayar Oumuu-Ayman ce a hannunta tana yin game a hankali kuma time to time take aga Idanunta tare da saukewa akan ofar part in Abu Maleek, Sanyayan idanunta ta janye tare da mayar dasu saman wayar, A hankali kuma ta sake aga kanta jin an turo ofar parlon an shigo, Murmushi tayi ganin Oumuu-Ayman ri e da basket in abinci, A hankali Julde tai asa da kanta tare da fa "Barka da yammaci Oumuu-Ayman" Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin ta ajjiye Basket in tace. "Yawwa Daughter ya game?" Murmushi Julde tayi tana fa "Oumuu na iya yanzu ai" Jinjina kai Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "Ok! Maza jeki kaiwa Ballowo inki lunch kizo" ewa Julde tayi a hankali tana gyara zaman rigar jikinta kasancewar hannun rigar a tsage yake har zuwa shoulder inta, har ta tafi sai kuma Oumuu-Ayman tace. "Come here Hawwa'u zonan" Ta fa a a