Sashe 5
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
tunanin abubuwa da dama. Rarraba idanu Kubraah ta fara kafin cikin nutsuwarta ha i da kamewa tace. "Ina Maleek ne?" Dam zuciyoyinsu suka buga a tare musamman Oumuu-Ayman, wacce tuni zufa ya gama wanke ta kanta a asa, Hannunta mai auke da spoon ya shiga rawa sabida tsananin ta'ajjujin tambayar ta Kubraah domin sam ba tayi tunanin hakan ba a kuma dai-dai wannan lokacin.. Cikin rashin sanin amsar kuma daza su bawa Kubraah ne yasa a sukwane Oumuu-Ayman ta aga hannunta daga cikin plate in tare da mi ewa tsaye, A hankali cikin nuna cewa tana da cikakken hankali da kuma tarin nutsuwa ta nufi shahinta, Ganin haka yasa Mai Babban aki gyaran murya a hankali tace. "Ki Sanarwa Hadima Zubaida cewa ina nemanta yanzu da gaggawa" Mai Babban aki ta fa a tana kallon hanyar da Oumuu-Ayman tabi. Da "to" Oumuu-Ayman ta amsa tana mai yin gaba abinta, Kubraah ganin babu wanda ya amsa ta yasa taja bakinta tai shiru, Shakiru wani kasalallan Murmushi ya saki yana mai jan gemunsa da hannunta, A ransa yake fa "A juri zuwa rafi da tulo.." Wajan 11:30 Mai Babban aki na zaune saman ladduma idar da walaha inta kenan Hadima Zubaida tayi sallama bayan ta nemi isu wajan Hadimar Mai Babban aki wato Hadima Akin. Zubewa tayi gaban Mai Babban aki tana mata kirari kamar yadda ta sama, A taushashe cikin son ara jan kunan Hadima Zubaida tace. "Zubaida ina mai ara jan kunanki game da wannan sabon al'amarin, mu hu u muka san da wannan maganar, ni Oumuu-Ayman sai King Tunde da kuma Otun (Galadima), Idan maganar rashin lafiyar king Tunde ta fita da kuma aya maganar wacce tafi komai muhimmanci a gare mu ta rashin mutuwar MALEEK ta fita, Tabbas kada kiyi tunanin zan goyi bayan ki, Dukkan abinda ya faru ki kuka da kanki" Cikin gamsuwa da maganar Mai Babban aki Hadima Zubaida ta jinjina kanta tace. "Raina fansa ne ga Alaafin, dukkan abinda zai cutar da jama'ar cikinta kuma ina ya i dashi, na aminci da dukkan hukuncin da Za'ai min idan har wannan Maganar ta fita" Murmushi jin dadi Mai Babban aki ta saki domin ta aminta da Hadima Zubaida sosai fiye da jikokinta. "Ke nemu min Amintacciyar kuyangar Jalaluldeen yanzu" Da makaki Hadima Zubaida tace. "Ai Jalaluldeen bashi da wata Amintacciyar kuyanga, rabonsa da Nigeria yanzu kimanin shekaru ashirin kenan ciff" Da sauri kuma Mai Babban aki tace. "Ai haka ne, daman na kiraki domin naja kunanki ne" Murmushi Hadima Zubaida tayi sabida rikitar tsufan Mai Babban aki, danma tana jajir cewa, Cikin asa da kai tace. "Ai kin fa Kallonta tayi sai kuma tace. "Au toh! Toh! Shikenan, kawo min zuba yanzu da madarar shanu mai zafi, ki ha a da Algaragis" ewa Hadima Zubaida tayi ta nufi babban kitchen in Mai Babban aki ta a shirin shiga ciki Mai Babban aki tace. "Ki ha o min da Algaragis" Hadima Zubaida tai Murmushi tace. "Ai kin fa a min" Jinjina kai tayi tace. "Toh! Toh! Shikenan" o mata komai tayi kana ta kawo mata wajanta tare da Mi ewa tace. "Na barki lafiya Mai Babban aki Allah ya ara lafiya" Jinjina kai kawai Mai Babban aki tayi ba tare da tace komai ba, A hankali kuma ta sanya hannunta mai cikakkiyar lafiyar ta cire Inibi guda aya mai sanyin gaske tai Bisimillah tare da sanyawa a bakinta. A can ofar sashin Mai Babban aki kowa cikin nutsuwa Hadima Zubaida take tafiya harta isa sashinta domin hutawa, Kai tsaye gaban babban mirror'n dake ma ale a jikin bangon parlon ta kalla. A hankali kuma ta fara aka dariya har haya i na fita daga cikin bakinta, Tana gama dariyar ne kuma ta tsuke fuska tare da sanya hannunta ta cire fake fuskar data ma ala irin ta Hadima Zubaida, Nan take fuskar..... *SHARE FISABILILLAHI DAN ALLAH* *ABU_MALEEK*