Sashe 2
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*NA* NA'IMA SULAIMAN SARAUTA Nimcyluv 20/11/2021 21/7/1443AH *DEDICATED TO* ALL _ONLINE WTITERS, AL'KAIRIN ALLAH YA KAI MU, ALLAH YAY MAKU LI IFI DA KUMA JAGORA UBANGIJI YA KYAUTATA ARSHENKU YA YI RI O DA HANNAYENKU_ BOOK 1 PAGE 1-2 Edo/ Benin City state Iska mai da i ce take Ka awa a garin, yayinda da samaniya tai wani kalar gwanin sha'awa, duk da cewa dare ne,Amma hakan bai hana wantaccen hadarin dake asan gajimare baiyana ba. Yayinda gajimaran ke haske yana bada wani ara mai nuni da cewa hadarin gab yake da tashi. Musamman yadda garin yay jajir baka jin sautin komai sai na tsuntsaye da kuma sassanyar iskar dake Ka awa a garin. Yadda hadarin ke ara ha i da wani bada kalar sauti mai rugugi yana ara shaidawa mutanan garin cewa Tabbas ruwan gab yake da sauka, sbd yadda gajimaran yake ta gudu yana ha a kansa hakan ya data hankalin tsuntsayen dake saman bishiyoy da Flowers damar tashi domin samun mafaka. Yayinda da a gefe guda aramin Yaron wanda bai zai gaza shekara 15 yake tafe cikin sassarfa sbd samun damar shigewa makwancinsa, Gaba aya hankalinsa a tashe yake sbd ruwan da yake jin ya fara sauka, sosai Allah ya arsa masa tsoran saukar ruwan sama. Fararan kayan baccin sa dake manne a farar fatar jikinsa suka ara mannewa. Kasancewar su masu tsantsi da kuma sul Tsayawa yay cak sbd sautin tafiyar da yaji a bayansa, gaba aya a tsorace yeke, domin wannan shine karansa na farko daya fito cikin dare. Juyawa yay yaci gaba da tafiya har ya samu damar cimma shashin nasa yana gab da bu ofa. Aka sakar masa wani doka a tsakiyar kansa. ara ya saki yana mai dafe da kansa nan da nan kuma jini ya fara gudana ta asan kansa ya shiga sauka saman wuyansa zuwa kafa arsa, yayinda idanunsa suke lumshewa, sabida tsananin azaba ha i da zugi wanda yake ara hargitsa masa dukkan tunaninsa, Tabbas da gaske dokan ya shigesa har baya iya gane inda yake. Maimakon ya shige part in nasa sai kawai ya juya ya nufi wani sashin. Gefe guda kuma, wani yawan Yaro ne Shima wanda bazai wuce 15yrs in ba. yawa ne ajin farko, an le awa yay yaga da gaske babu kowa duk da cewa bashi da tsoro amma shi in Mutum ne mai son kare martabar sa, ga isa da kuma ikon gaske baya shayin kowa.. Da sauri yabar wajan sabida foot sounds da yaji. Yana mai dafe da kansa dake an zubar da jini ya arasa inda take tsaye, Ganinta a wajan ne kuma yasa gaba aya ya nufi inda take gadan-gadan, ihu tasa amma duk da hakan bai hana shi rapping in ta ba, sabida shi in stubborn ne very stubborn bai ji sam, duk da cewa yana da tsoro. Ganin abinda ya aikata ne kuma yasa cikin sauri ya tashi yana mai na e wandonsa yabar wajan yana sakin tattausan Murmushi. *SAHEL* Wani yanki da cikin garin Sahel, San sanin Fulani ne wanda ya da e da kafuwa duk da kasancewar duk Fulanin wajan Makiyaya ne, Masu tashi su sauya she a a duk sanda suka so, Gaba aya cikin rugar bukkoki ne da ko wanne waje ga tarin garken shanu da ragona ha i da ra oma, Amma gaba aya shanun wajan sunfi ko wacce dabba yawa a cikin garken, Dare ne mai cike da tsoro ha i da tsantsar fargaba, gaba aya Fulanin rugar sun hana idaniyar su bacci sabida tunanin abinda zai je ya dawo, Gaba aya basu da wata kwanciyar hankali kullum suna rayuwa cikin tsoro da tarin fargaba gaba aya an hanasu kwanciyar hankali da farin ciki, Basu da wata walwala ko ka Misalin arfe 2:30 ma daran yanar juma'ar kamar a mafarki Fulanin cikin rugar suka fara jiyo saukar bindiga da arar fashewar abu kamar bom, Cikin sauri ko wanne magidanci da kuma samarin rugar suka fara fitowa auke da makamai yawanci kuma bawai makaman arzi i bane, Duk da yawanci jama'ar Duniya bawai gari ba sunawa Fulani kallan mugwayen mutane marasa tsoran ALLAH, Amma a zahiri kuma ba haka bane, Fulani sam basu aunar tashin hankali sabida sam basu sama da shi ba, Kasancewar gaba aya rayuwar daji suke rayuwa mara anci, Sosai hankalin Fulanin rugar ya tashi sabida kafin su yi wani tunani, Tuni mugwayen mutanan sun araso cikin rugar suna harbin dukkan wanda suka yi katari da shi, A can gefe guda kuma Wani magidanci ne ya fito daga cikin bukkar sa yana ri e da hannun matarsa, Wacce take dafe da cikinta wanda ya cika wata 9 a duniya, Cikin sauri yake mata magana suna tsaka da tafiya taji mijin nata ya saki ihu, Da sauri ta juya taga ashe harbinsa akai baki ta bu e zatai ihu, Yay saurin sanya tafin hannunsa ya toshe mata baki dashi, Cikin fitar rai ya cire wani (GURI) nasa ya dam awa matar tasa, Yana shirin yin mgn sai Numfashin sa ya auke alamar dai rai yay halinsa, Cikin sauri ta mi e Idanunta na zubar da waye, a ranta take addu'ar tsira da abinda yake cikinta, A haka ta kawo ga ar wani kogi, Sabida tashin hankali da yay mata yawa yasa na uda ta kamata, nan kuma take ta samu nasarar haifar farar jaririyar ta, Wacce dunda tazo dubiya ta cilla yatsarta a baki, alamar ha uri ya bayyana a tare da jaririyar, wacce aka haifa cikin tashin hankali, Kuka ta fara hakan ya jawo hankalin mutanan da suke ta ka a shanun rugar suna gaba dasu cike da mugunta da kuma son zuciya, Zanin Jikinta ta cire ta na e jaririyar da shi, Kamar daga sama taji wani yace. "Kawo ta nan" Bata tsaya jiran abinda zaice ba tai saurin sauyawa yarinyar (GURI) wanda mijinta ya bata, Da sauri kuma ta faki idanun mutanan wanda suke rufe da fuskokin su, kana tai azabar cillah jaririyar cijin aton kogin dake gudana wanda babu wanda yasan inda ya tsaya, Tana cillah Yarinyar suna sakar mata harbi. (MAFARIN bu ewar addarar kenan) *BAYAN SHEKARU ASHIRIN* ALAAFIN OF EDO/BENIN *(MASARAUTAR KANZAF)* Babbar Masarauta tace ta Yarabawa, Masarautar ta samu a sali tun iyaye da kuma kakanni, Kowa yasan Yarabawa da ri e Al'ada, basu wasa da dukkan abinda zai shafi kima da kuma matarta barsu, Tun a ginin masarautar zaka tabbatar da arfin iko na masarautar, awata Masarautar da ginin jar asa, Mai ratsin fari da kuma Maroon, ofar farko akwai Fadawa masu tsaron ofa sama da mutum Ashirin, Babban cikinsu shi ne OBA LEKUN (SARKIN OFA). harabar wajan kuma sauran Fadawa ne cikin yadin uniform in su, Daga wannan babbar ofa, Sai wata ofa wacce aka gina ta an yar Azurfa, banda she i babu abinda take, ga kuma tambarin masarautar (Alaafin means Masarauta) a jikin ofa, Nan ma Fadawa ne da kuma tarin barori da kuyangi kowa yana aikin gabansa, Sosai masarautaru take da tsari mai kyau gwanin sha'awa ga ba on da mai ta a saninta ba. Da sauri bisa sassarfa yake taka afafuwansa a asa, kansa a sunkuyar duk inda ya ratsa mutane zubewa suke suna gai dashi, Hannayensa cikin Al yabbar lokacin zuwa lokacin yakan kawo gefe da gefen Al yabbar ya ara rufe jikinsa da ita, Fari ne tass dashi amma fuskarsa babu walwala ko ka Kana kallonsa kasan yana cikin matsanancin damuwa da kuma tarin fargaba domin duk yadda yakai oye abinda yake zucyarsa tuni fuskarsa ta riga ta fallasa asirin zuciyarsa, Yana gab da shikewa wani babban sashe yaji anyi gyaran Muryar daga gefensa, A hankali yakai dubansa ga wajan an Murmushin sa na gefen baki ya sauke mata yana mai ara gyara tsaiwarsa sabida ya fuskanci akwai tarin magana a cikin bakin nata, Kamar bazai magana ba sai kuma yace. "Shirwa kike baki jewar banza, mene a asa?" Murmushin jin da i IYALODE (Jakadiya) tayi kafin ta rusuna tana ara aga hannunta sama tace. "Kifi na ganin ka mai jar koma, Wahainiya kake mai wahalar fahimtar launi bare kuma a fahimci naka launin, gaisuwa nake uban gidana, an sarki jikar sarki wanda ya gaji Sarautar a nono, Kaga sarkin Masarautar Kanzaf na gobe" Murmushi yana mai an janye fararan idanunsa daga gare ta, Sosai ya ke jin da in yadda Iyalode take ara karfafa masa quiwwa bisa ganin muradinsa ya cika, Muradin da aka haifesa da shi wanda a yanzu yake ganin tarin nasara da kuma haske na cikar muradin, Fuskarsa ya shafa yana gyara zaman Al yabbar jikinsa yace. "Aku sarkin labari, ai ni damusa ne mai farautar fukkan wanda yace zai ga baya na, shiyasa King (Oba, Sarki, Mai martaba) yake min kirari da SAHUN GIWA ADDANA RA UMI" Jinjina kai Iyalode tayi zuciyarta fal farin ciki tace.. "Kaya ya sauka da zafinsa" Ajjiyar zuciya Aremo Shakiru (Prince, Yarima, Shakiru) Ya yi yana mai juyawa ka an ganin babu kowa yace. "Ya launin kayan suke?" Kai tsaye Iyalode (Jakadiya) tace. "Kayan suna da nauyi da kuma wahalar fahimtar launin su, Amma ga Damusa Aremo Shakiru Tunde Muhammad Jalal abin mai sau i ne" e fuska Aremo Shakiru yay yace. "Fasaltamin kayan, tun kafin ki tunzura zuciyata ki sanya mutanan cikin Kanzaf su shiga uku" Da sauri tace. "MALEEK ya mutu, Amma Mai Babban aki da Oumuu-Ayman sun toshe ko wacce hanya da zata tabbar da mutuwar MALEEK Wani mahaukacin sauke ajjiyar zuciya Aremo Shakiru yay tare dayin baya cikin farin ciki da kuma jin da i yace. "MALEEK!? Mutuwar MALEEK ta ara tabbatar min Eh lallai tabbas Muradina na gab da cika maza jeki kuma ki tabbatar da cewa babu wanda ya san wannan Maganar idan kika sake wani yasan maganar to tabbatas kin kawa iyalanki masifa" Yana fa in haka ya nufi Shashen damansa yana mai aure fuskarsa. Bayansa Iyalode tabi da kallo kafin ta saki dariya yana tafa hannu tace. "Da Iyalode kake Magana, sai na tabbatar ka kusa cika muradin naka ni kuma zan kaika asa, domin Kimata tafi wannan muradin naka" Tana fa in haka ta juya kamar wal iya tabar wajan. Kai tsaye Aremo angaren OBA TUNDE MUHAMMAD JALAL ya nufa. A bakin ofar shiga tirakar tasa ya tsaya kasancewar yau ko waje King Tunde Muhammad Jalal bai