← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 108

Sashe 34

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a doli ya yanke kiran. Ana shirin kiran sallah jirgin su Noor ya sauka ,direct asibitin ya wuce shi ma sai da ya girgiza yadda ya ga lokaci aya yadda mar tre (uwar rainon su Abbas a gidan marayu)ta koma lokaci guda rabin fuskarta ya yashe yayinda ashin afarta ya tsage zafin ciwon kuma ya so ta a zuciyarta. Cike da warewa Noor ya shiga yi mata aiki yayinda a doli aka canzawa fuskarta fasali,naman kanta kuma da ya fita a cinyar ta aka yanka aka yi ma dashe. arfe biyun dare har da wasu mintinan sannan aka kammala yi mata aiki duka,cike da gajiya Noor ya shiga akin da aka kwantar da Abbas tausayin abokin na shi ne ya arsa ma shi doli ne ya girgiza domin mar tre tamkar uwa ta ke gare su tun tasowar su ba su san kowa ba sai ita. Wanka yayi a nan cikin asibitin sannan ya samu tea ya sha,zugum yayi ya na tunanin Tirday irin borin da ta hau a kan zai tawo haka kawai yaji kukanta ya tsaya masa rai. arin hakiceta ya ke amman ina tayi katutu cikin zuciyar shi da kwanyar shi, da wannan tunanin barci ya auke shi. Washegari bayan ya dawo daga sallah asuba ya shiga ya duba Abbas ,jikin nashi kuwa yayi garas dama fargaba ce ta haifar mashi da ciwon. Har akin da aka kwantar da mar tre Noor ya kai shi,sharrr sai hawaye ganin yadda duk rabin jikinta ya ke na e da bandeji. Ko da suka fito kallon shi Noor yayi yace "please kar ku bari Raliya ta san da haka saboda cikin jikinta"kai Abbas in ya girgiza yace "in shaa Allah ba zan sanar da ita ba kuma zan gayawa abokanan ta kar su sanar da ita" Wuraren tara na safe asibiti ta cika da marayu wai sun zo ganin mar tre ,ha uri Abbas ya fara basu sannan ya kwantar masu da hankali,sauran mar tres in ne kawai aka bari suka shiga su ma ta glass ne suka hangeta na'ura sai aiki ta ke a jikinta doli suka zubar da walla. Abbas kuwa ya na zuwa gida ya tarar da Raliya na shar ar barci a falo yayinda Hadeeyatullah ke kitchen ta na girki, murmurshi yayi lokacin da ya le a ya ga ta dafe ugu ta na kallon yadda wanke ke tsuuu cikin mai. Jin kamar mutum a kaina yasa na waigo, murmurshi nayi tare da yi mashi alama da ya shigo ya gani. arasawa yayi wanken da cikin mai na nuna mashi wani ato nayi mashi alama da shi ne sai wani an matashi na mashi alama da falo wato Raliya ce sai wasu anana kusan biyar na ta a cikina ha i da nuna falo alamun yaran da Raliya za ta haifa ne. Dariya yayi jin shirme na,sai yace min "to ke ki na ina?"shiru nayi can sai na ma e kafa a na girgiza mashi kai dungure ni yayi da goshi yace "to ke yara dozin za ki haifa min"cike da Shagwa a na shiga bubuga afafu shi kuma ya na dariyaya ta. ***Bayan wata biyu Sosai jikin mar tre yayi sau i sai dai har yanzu ba'a cire bandejen ba,a lokacin kuma tuni Raliya ta sani dan dubiya mu ka tai. Yunwa ni ke ji amman sam Abbas ya hana ni cin abinci kuma ban san dalili ba,baki kawai ni ke turowa shi kuma ya zuba min ido ya na kallo. Mu na nan zaune Raliya ta fito ita ma cikin shirinta,mota mu ka nufa ga mamakina sai na ga Raliya ta shiga seat in baya ni kuwa na shige gaba. Ba mu zarce ko ina ba sai asibitin su,a cikin harabar asibitin na tsinkayi Dr Noor ya na saffa da marwa ya kasa zama ya kasa tsaye sai zagaye ya ke. Tsayuwar motar mu ne ya sa shi yin tsaye cak ya urawa Hadeeyatullah ido,wani irin tausayinta ya ke ji tun aga asan zuciyar shi. Fuska Abbas ya tamke dan ya san dama za'a rina wai an saci zanen mahaukaciya,bai baiwa Noor damar tambaya ba gaisuwar da Raliya ta yiwa Noor ememe ya i amsawa sai ni da ya kafe da ido. Ciki mu ka shiga,gabana ne ya shiga bugawa da arfi ganin Abbas ya fara cire min kaya yayinda Raliya ke gefe tayi zir haihuwar uwa ta ko pant babu a jikinta. Ina ji ina gani Abbas ya cire min kaya,wani yalle ya lulu a min haka ma Raliya. Wani an matashin saurayi ya shigo ina kallo lokacin da ya yiwa Raliya allura da ashin baya,cikin kunne na Abbas ya ra a min "ki kwantar da hankalin ki riga-kafi ne za'a yi maku yanzu zan maida ku gida kin ji ko?"kai na aga dan har ga Allah maganar shi ta samu kar uwa dan ba aramin kwantawa hankalina yayi ba. Ya na gama yi min allurar Abbas ya kwantar da ni sai a lokacin Noor ya shigo, dishidishi na fara gani ina jin lokacin da Noor ke cewa Raliya ta aga hannunta ita kuma ta na cewa ta kasa ba ta iyawa to fah shikenan ban ara sanin abinda ke faruwa ba saboda barci mai kama da mutuwar da ya auke ni. Cikin warewa Noor ya fasa cikin Raliya daidai marar ta ya ciro baby an wata uku da an kwanaki tare da aukar sa ya dasa shi cikin marar *HADEEYATULLAH* Cikin mintinan da ba su wuce sha biyar ba aka gama komi tare da inke cikin aka na e shi da bandeji, ankin hutu duk aka kai su. Noor ya dubi Abbas yace "yanzu hakan da kukayi kun yi adalci ne?ta yaya yarinya arama za ta iya aukar cikin da ba nata ba?"shiru Abbas yayi bai ce komi ba Allah na gani wannan ce kawai hanyar da zai sa su ma su ga an cikin su. Ko kafin Sallah azahar Raliya ta farka dan allurar da aka yi mata ba ta mutuwar jiki ba ce duka, Hadeeyatullah kuwa sai washegari. urawa nayi in tashi sai dai mi?azaba naji ga cikina doli na koma na kwanta ina hawaye nurs ce ta fita sai ga ta sun dawo ita da Abbas .... *_35-36_* Wani mutumi daya kafa bakinsa a hannun Julde, bayan ya finciki naman hannunta ne kuma ya kafa bakinsa ya shiga zu ar jinin dake zuba ta jikin wajan daya cire naman wajan. Zuciyar A.m ce ta buga da arfi tare da wani irin harbawar daya sanya shi sanya hannunsa ya dafe tsakiyar goshinsa, tashin hankali arara ya bayyana a saman fuskarsa. "Innalillahi wa'inna ilaihir Arjun!" Shine kawa abinda yake fita daga asan zuciyarsa tare da fitowa ta cikin bakinsa, yayinda wata yawan zufa ta shiga yanko masa, jijiyoyin kansa suka shiga Mi ewa. A hankali ya dinga jaa da baya, sai sauke Ajjiyar zuciya ya kamar wanda yayi tsere, bai ta a ganin mutanan da suke cin naman mutum ko susha jinin mutum arara a zahiri ra'ayin aini ba, sai yau, wanne kalar abu ne haka? Mene Amfanin shan jinin mutum? Waye wannan in? Sune abubuwan da yake ta tunani a ransa amma babu amsa. Wata kalar zabura yayi saboda tunawa da mutanan Birnin Bera, ara mai da idanunsa yayi kan mutumin daya dage yana shan jinin Julde, ba wasu sutturar arzi i ne a jikinsa ba, sai wani jan bante daya sanya ya rufe al'aurar jikinsa, yayinda jikinsa yake ba irin. A hankali ya juya ya shiga duba wajan, ga mamakin sa sai yaga babu kowa na dangane da mutanan Birnin Bera sai wannan mutumin hakan ya tabbatar masa cewa wace wa yayi daga cikin Birnin Bera ya fasu jikin gari!. Julde dake fidda wani kalar numfashi bakinta ya shiga fidda wata kalar Kumfa, mai yau i ga kuma yadda Jikinta ke ari kamar wacce take jijjiga, azabar data keji a cikin jijiyoyin dake Jikinta wacce jini ke gudana a cikinsu ata Lokaci ne, zuwa yanzu kam gaba aya tunaninta ya fara sauyawa yayinda hancinta ya fara auko mata wani kalar amshi wanda bata ta a jin maka mancin sa ba. A sannu a hankali kuma amshin data keji ya fara juyewa yana dawowa arnin jini, da sauri kuma ta zabura tana an bu e bakinta yayinda ta ware idanunta akan A.m dake tsaye dukkan jikinsa yana ari tamkar wanda ake buga masa gangi. e fuska yayi tare da marai-raice wa, ya an langwa ar da kansa gefe guda, saboda wani Irin kallo da yaga Julde ta nayi masa, wanda a zahiri shike Ganin hakan amma sam bata ganin komai kawai Ubangiji ne ya nufe ta da kallon saitin da yake tsaye. Shiru Julde tayi saboda wani irin ba on yanayi daya fara shigarta, yayinda gaba aya ta kasa fahimtar komai, sosai taji zuciyarta na bu atar wani abu, yayinda hancinta ke jiyo mata amshin wani abu, wanda yake gigita mata lissafi, A hankali kuma jijiyoyin jikinta suka fara saki, yayinda dukkan wani kuzarinta ta neme sa ta rasa, wani kalar numfashi take fesar wa yayinda take jan numfashi kuma da yar. A gigice Mutumin kuma ya cire bakinsa daga hannun Julde, yana wani irin gurnani, gaba aya bakinsa igar da jini yake, Yana layi kuma ya janye jikinsa zuwa baya tare da Mi ewa tsaye, juyawar kuma da zaiyi ne idanunsa ya sauka akan Abu Maleek dake tsaye ya sunkuyar da kansa zuwa asa. Hangame bakinsa Mutumin yayi wanda zai iya bashi sunan (Arnan daji). Kai tsaye kuma yana tan ga i da wata iriyar tafiya mai kama data an shaye-shaye, Gaba aya bashi da kuzari saboda ya sha jini yayi bankas. A.m kowa tuni jikinsa ya fara rawa, jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra a ra a, yayinda gargasar jikinsa ta shiga mimmi ewa, yana jin kansa na wani irin harba masa tamkar zai tsage gida biyu. A hankali mutumin yake nufar A.m yana tafe yana bu e bakinsa, alamar a wannan karan jinin Abu Maleek yake nema, kai tsaye kuma yana zuwa ya fara arin kaiwa A.m cafka. Karyar da wuya Abu Maleek yayi kafin ya an bu e bakinsa Murya can asa bata fita sosai yace. "O'ohhhh" A dai-dai lokacin ne kuma Mutumin ya ara bu e bakinsa tare da kusanto A.m kafin ya ida sauke
Chapter 34 · 0% Book details