← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 108

Sashe 28

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

waje guda" Jinjina kai Ar o yayi kafin yace. "Haka ne,amma akwai lauje cikin na i, mene ya kawo sa wannan garin? A cewar sa dai wai Birnin Bera zashi, amsar magani kuma babu wani magani da ake bayarwa, uhm! Kasan babu wanda ya ta a shiga Birnin ya fito da ransa, saboda ha arin da mutanan garin suke da shi, kasan mutanan tamkar kuraye haka suke, su kuma kalar tasu maitar a fili suke cin shan jinin Mutum, kuma da sun cijeka shikenan kai ma harbo wannan maitar" Cike da gamsuwa Lami o ya jinjina kansa kafin yace "haka ne, amma wannan mutumin kamar da sammu a jikinsa, ina kallonsa naji hankali na ya i kwanciya, ina ganin mu taimaka masa mu fa a masa gaskiya zaifi" Murmushi Ar o yayi domin shi ya gama tsara Abinda zaiyi, Juyawa yayi tare da nufar bukkar da Julde ke kwance har zai shiga sai kuma ya fasa ya juya yana mai sakin murmushi. Cikin dare Abu Maleek yana kwance tunani fal ransa, idan ka ganshi zaka auka da gaske bacci yake amma idanunsa biyu, ara yaji kamar na ringing in waya daga bakin bukkar, mamaki ne ya cika masa zuciya domin yasan babu yadda za'ai a samu waya a wannan garin, garin da ku service bashi dashi, gashi ya lura ko addini basu iya ba, Ware fararan idanunsa yay yana da an kasa kunne muryar Ar o yaji yana fa "Sir trying to remembered it, nayi arin ganin na aikata hakan but it's difficult to me, gaskiya i can't do that I'm sorry!" Shiru yayi yana mai ara juya gudun kada wani yazo ya riskesa a haka, jinjina kai yay kafin yace. "That's great job, any way duk yadda mukai I'll get back to you" Ya fa a yana mai kashe wayar tare zuge ta zugen wandonsa, a cikin aljihun 3gauther ya sanya wayar kana ya shigo cikin bukkar, Da sauri Abu Maleek yaja idanunsa ya rufe mamaki ya hanasa tunanin komai bare ya fahimta, Tabbas akwai abinda yake faruwa a wannan Rugar mene shi, yaya akai Shugaban Rugar Mahinjo ya iya sarrafa harshe haka? Da wannan tunanin bacci ya auke sa. Washe gari waje ya samu mai kyau ya an watsa ruwa a tsaye gudun infection, Bayan ya shirya cikin wasu fararan kayan Fulani masu kyau, ya fito daga cikin Bukkar yana mai an fesar da huci daga cikin bakinsa, o dake gefe yace. "Har ka fito?" Kallon Mutumin yayi a ransa yace "munafuki" A zahiri kuma idanunsa kawai ya lumshe tare da bu e su, Gyara tsaiwa Ar o yayi kafin ya kalli Abu Maleek yace. "Haii ka bu e kunne da kyau kaji ba o, babu wani magani da ake bayarwa a Birnin Bera, gaba aya mutanan garin masu shan jini ne, a tarihi ma babu wanda ya ta a zuwa koda ofar garin ne balle ya shiga, duk wanda yace kazo garin to bayanka ya keson gani Aradon Allah" Kallonsa A.m yake domin yana son ya fahimci asalin Maganar, babu Abinda Ya gani a idanun Ar o sai zallar tarin gaskiya tsagwaronta, Juya idanunsa yayi kana ya mirgina kansa gefe yace. "Are you sure?" Ya fa a yana cije bakinsa dan nan da nan yani kansa ya fara sarawa, sosai maganar ta dakesa, mene ya sanya akai hakan? Wane ya sanya Malamin Alaafin ya fa i haka, lallai Tabbas biri yayi kama da mutum dalilin daya sanya kenan suka hana ya duba King Tunde Muhammad Jalal sabida suna tunanin zai iya fahimtar wani abu, Tabbas dole ya koma Benin ba tare da ata wani lokaci ba. A can Alaafi Kanzaf kowa, tsaro aka ara mai tsananin gaske, cikin Alaafin yayi shiru baka ganin komai, ko jin motsin wani face na securities, tsaron da aka ara yafi na kullum, babu mai shiga babu mai fita, Al'amarin daya tayarwa da jama'ar Kanzaf hankali kenan, Kana kuma ya sanya masu tsoro da tarin zullumi a cikin zu atansu, Yau wajan sati guda kenan da tafiyar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal kenan, tafiyarsa kuma ta haifar da tarin matsaloli wanda ba'a san ta inda suke kunna kai ba. Salimerh ce zaune a saman bed in ta tana sanye da kayan bacci dark brown panjamas, masu kyau, Waya ce ma ale a kunanta tana sauraran abinda Junaid yake fa a mata, Daga can angaren Junaid gyara kwanciyar sa yayi a hankali cikin asa da murya yace. "My princess kina son zuciyata ta buga saboda soyayyyar ki da tayi min yawa ko? I can't control my self idan ina wajanki ko su kike ba aikata abinda ba Shikenan ba?" Ya fa a yana jan numfashi, girgiza kai Salimerh tayi kafin tace. "Ba haka bane, ni aure a yanzu ta kurani zai, ina karatu akwai tarin abubuwan da yake gabana masu muhimmanci" Uhm kawai ya iya cewa kafin yace. "Kenan baki sona?" Girgiza kai tayi tace "i love You, ina sonka Junaid but...," Ka tseta yayi da "if you really love me, then marry me" "I'll" da sauri yace "then when? Kinga stop pretending gobe zanwa Otun magana ya nemi Agba Akin (CHIROMA)domin a nema min Auranki, I'm tried My princess ki shirya zama matar Junaid soon" Bai jira tayi magana ba, ya katse kiran yana mai mamakin yadda sam bata fahimtar son da yake mata, Ajjiye wayar tayi domin ita sam babu maganar aure a tsarinta yanzu, tana big issues dalilin daya ta za i karanta Law kuma angaren criminology justice. Washe gari da yamma Adams ya fito daga shashinsa cikin shigarsa ta asaita, yana sanye cikin wani tattausan farin yadi mai manyan zane, anyi masa inkin half body sai shot hand, yayi masu kyau sosai, ya ura wata hula mai gashi sai manyan murjani daya sanya a wuyansa, Yana tafe a hankali a haka ya isa dinning room in, Oumuu-Ayman ce zaune sai Mai Babban aki da kuma Queen Ayoola, kana Bola lunch suke ga Cook yana serving kowa, lafiyayyan Moi-moi ne wanda yaji bushasshen kifi da kwai, kana da curry da kayan magi, ga wani amshi da yake fitarwa musamman da aka samu wanke mai kyau.. Sai vegetable soup wacce tasha carot da beans sai zallar hanta wacce aka yanka manya, Kujera yaja ya zauna, yana mai an cilla idanunsa ganin babu Shakiru babu SHAREFUDDEEN, motsawa yayi kafin yace. "Barka da rana Granny Oumuu, Mumy" Duk suka amsa da "yawwa" a hankali ya fara yin lunch kafin ya kalli Mai Babban aki yace "yau zan tafi Cairo" Da mamaki ta kallesa kafin tace. "Daman akwai tafiyar ne ko yanzu ka shirya?" Kallon Salimerh yayi dake fitowa cikin shirin ta mai aukan hankali, tana ri e da hand bag sai kuma school bag inta, da sauri ta zauna ta fara luch auke idanunsa yayi yace. "Na da e shirya tafiyar sai yanzu komai ya dai-dai-ta, zuwa dare jirgin mu zai tashi" Kallonsa Oumuu-Ayman tayi tana jin sam bata yarda da tafiyar amma bata ce komai ba. "Da ka ha ura zuwa lokacin da an uwanka zai dawo, muga jikin Mahaifin ku zaifi" ewa yayi yace "nasu yin hakan, amma tafiyar ta zama dole but ba da ewa zanyi ba" Jinjina kai tayi tace "Allah ya bada Sa'a" Queen Ayoola ma Mi ewa tayi tace "za muyi missed babu kai babu Shakiru balle Sharefddeen, ga kuma tashin hankalin da muke ciki na rashin lafiyar King" Kallonta kawai yayi ba tare da yace komai ba, tafiya yayi kai tsaye zuwa sashin King Tunde Muhammad Jalal domin dubasa, Salimerh ma makaranta ta nufa. A daran jirgin Adams ya aga zuwa Cairo. Washe gari Otun ya samu Agba Akin da maganar Auran Junaid da Salimerh, suna cikin maganar ne kuma sa o ya riskesu jikin King Tunde Muhammad Jalal ya tashi, A ranar babu wanda ya runtsa dan yin Bacci fargaba da cika zuciyar kowa, Banda sunan JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL babu sunan wanda yake kira sai sunan Little wanda ba'a san ko sunan waye ba, kawai sun auka zafin ciwo ne, a haka gari ya waye masu suna tare da shi sai kumfa yake fitarwa ta cikin bakinsa, ga wani irin zafi da jikinsa ya auka jikin yayi jajurr dashi. Kimanin kwana uku kenan da zuwan Abu Maleek Rugar Mahinjo, rabonsa da Julde tun ranar da suka shigo garin gaba aya, ya manta da babin rayuwarta, shirin komawa asar sa yake, Domin kwana biyun nan hankalinsa sam ya i kwanciya, Yanzu ma fitowar sa kenan daga cikin Bukkar da yake kwana, a hankali yaja idanunsa ya rufe yana sha ar iskar dake Ka awa, Cikin Rugar yayi tsitt duk sun tafi kiwo, Walking slowly hannayenta a saman ququnsa yake tafiya yana an sauke ajjiyar zuciya, A haka ya isa can gefen wata bishiryar mango wanda sukai manya sunyi jawurr dasu, Daga can gefe kowa Labbo ne tsaye a gaban Ar o yana fa in "Da gaske ina sonta kuma na shirya auranta" irjin Ar o ne ya buga da arfi, yana shirin yin magana kenan sai Barkido yace. "Nima ina son Julde kuma auranta na ke sonyi" Da wani irin sauri Ar o ya kalli an nasa yana zufa na yanko masa, Lami o ne yayi murmushi yace. "Kenan Sha i ya wajaba a cikin wannan Rugar ta Mahinjo, ga Labbo ga Barkido mazaje a motsa" o kasa magana yayi sosai tashin hankali ya wanzu a saman fuskarsa, Tayaya Barkido zai ce zai auri Julde bayan yasan burinsu? Kuma yana da tabbacin Barkido zai iya shanye dukkan bulalar da Za'ai masa. Hannunsa ya mi a ya ciri Mango tare da cillawa sweet insa, tsalle tayi tare da bu e baki Mangon ya fa a bakinta, Lumshe idanunsa yay a hankali kuma ya ware bakinsa yace "O'ohhhh" yayi hakan ne saboda zuciyarsa da yaji ta tsananta bugu kwanan nan, musamman yanzu da yaji ta wani harba masa, mango ya cira manya guda biyu kana ya auki Sweet domin komawa cikin bukka, a hankali yake tafiya cike da tarin nutsuwa kamar ance ya kalli gefensa da sauri ya runtse idanunsa kafin ya bu e idanunsa a hankali, tana zaune hannunta ri e da sanda ta tura aramar yatsarta a cikin baki tana tsotsa, e baki yayi ganin ta an sauya kaya kanne dai yana nan kamar na namiji,
Chapter 28 · 0% Book details