← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 108

Sashe 96

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gani a yanzu ya tabbata a zahiri, da Tabbas zanfi kowa farin ciki, zanji da i Ubangiji ya amshi addu'a na ya dubi Zaki mai ura masa zama Maraya gaba da baya ba, Subuhanallah!" Sai kuma Numfashinta ya ara aukewa ta ara sumewa a wajan. Cikin tashin hankali Ar o ya mi e yana jin jiri na kwasarsa ya wani irin jan numfashi mai kama da shi ewa, cikin wani irin firgitaccen sabon yanayi yace.. "What is this please? Hhh kai ba kai kawai akace kazo a madadin ku in fansar matar ka ba? To Meye ne kazo mana da wannan mutanan" cikin acin rai da goshewar hankali Abu Maleek ya nufi wajan Ar o yana zuwa, ya aga hannu ya sha e wuyan Ar o idanunsa na fitowa yace. "Ina Matana? Where is she eh? Idan nine ba gani ba? Ka basu ita su tafi can Benin ni kuma gani duk abinda kuke so ya watar dani" ambatar sunan Benin ya sanya Ar o yaji zuciyarsa ta ara bugawa wanda arfin sautin bugun dai da ya sanya ya runtse idanunsa ji kake "Dammmm!!" Sautin da zuciyarsa ke badawa kenan. Hannu Abu Maleek ya ara sanyawa zai sha e wuyan Ar o, wani yawan mari yaji an sauke masa a saman kamilalliyar fuskarsa mai auke da tsantsar tashin hankali, da wani irin sauri ya sake wuyan Ar o tare da juyawa domin yaga me marin, Queen Roomana ya gani tsaye Idanunta fal hawaye, bakinsa na rawa ya bu e zai magana ta ara sauke masa wani irin mari ji kake "Tassss" runtse idanunsa Yay sosai, bawai dan yaji zafin marin bane a'a tsantsar mamaki da ta'ajjuji ne yasa yay Hakan, idanunsa ya bu e wanda tuni suka cika da hawaye yace. "Mami Matata? What i have done to you matana suka auke wacce take tsananin bu atar kulawa na, Matata mai auke da gudan jini na Mami" Cikin aga Murya tace. "Abeg shut up and leave from here kaji" Wani irin kallonta yay lokacin da hawaye yake saukar masa cikin zafin da zuciyarsa yake masa yace "na tafi? Na bar matan tawa a nan a wajan Wannan azzalumin duk muguntar da sukai mata na baya bai isa ba sai sun kashe ta? Wallahi if anything happens to my wife uhm!" Ya jinjina kansa kallonsa Ar o yay, domin shi yama kasa fahimtar wace matar tasa, domin tunda aka kawo Yarinyar da idanunsa bai ganta ba, haka kuma sosai yay mamakin ganin Abu Maleek acikin Rugar nasu a karo na biyu. Fuskarsa Queen Roomana a ha e still hawaye na bin fuskarta tace. "Akan matarka zaka aga hannu ka daki Mahaifinka? Ka daki mutumin daya salwantar da rayuwarsa akan rayuwarka ta inganta, akan mace zaka manta tsantson daka fito daga jikinsa? Ko da baka sanshi ba jini da wayar halitta za suyi maka jagora zuwa ga mahaifin ka? Jalaluldeen this is your father your real father" Gaba aya mutanan wajan, Queen Ayoola, Shakiru, Sharefddeen, Junaid, Otun da Agba Akin, suka juya a wani irin razane saboda jin abinda Queen Roomana take fa i, Mai Babban aki da Hadima Zubaida daman sun san kwanan zan can, kawai suna mamakin Yadda za'ai ace wannan shine Muhammad Jalal? How? Yaya akai hakan ya kasance, mutumin da duniya ta shaida mutuwarsa, mutumin da ko gawarsa ba'a samu ba sai toka, wanne irin curarran al'amari ne wannan? Wata iriyar Mummunar fa uwar ne ya riski Sharefddeen idan ya kashe Tunde Muhammad Jalal kenan ya kashe mahaifinsa da kansa ba mahaifin Abu Maleek ba? Yaya akai Mahaifinka yake amfani da sunan Muhammad Jalal? Abu Maleek kasa motsi yay sai jikinsa da ya auki ari tashin hankali tsantsa ya bayyana a saman fuskarsa, yama kasa cewa komai sai sulalewa yay a wajan ya zauna idanunsa cike fal da hawaye, kansa gaba aya ya juye baya fahimtar komai, baya gane yaran baki aya, Tayaya Ar on rugar Mahinjo zai zama mahaifinsa, mene ya sanya babu wanda ya ta a cewa Daddy ba shine mahaifinsa ba? Kansa ya aure zuciyarsa ta toshe ya zama kamar wani statue mafita kawai yake neman cikin sauke ajjiyar zuciya a can kuma cikin ransa ya shiga fa Itace addu'ar neman mafita da samu sukuni da Abu Maleek yake ta maimaita wa a zuciyarsa, a hankali kuma ya sauke Ajjiyar zuciya. Cikin rashin fahimtar zan can Ar o yace "what the you mean by that, and who are you ban san ki ba, ban san waye ke ba i don't have any son a wannan duniyar sai ana Barkido, Barkido come out" Ya fa a yana aga murya tare da tafe kansa dake masa bala'in ciwo, da sauri Barkido da Lami o da suke cikin buka suka fito hannunsu auke da wasu manyan bindiga, kallonsu yay sosai yace. "Ku auko garon nan ku fito dashi ko kame wan shan mutum kafin Oga yazo" da sauri Barkido ya nufi wajan Abu Maleek kullum da ba in cikin dukan da yay masa yake kwana yake tashi. Kafin ya auke sa Queen Roomana tayi saurin fa "Kada ka kuskure kata ashi, idan yana son kama shi ya zo ka masa da kanshi yazo ka kashe da kansa, amma babu wani a da kake dashi aduniya face Jalaluldeen da Khaleluddeen" A wannan karan Ar o ji yay bazai iya jure wa ba da sauri ya juya ya shige cikin bukkar tare da rufewa. Queen Ayoola kowa mutuwar tsaye tayi, ta kasa fahimtar komai da ake fa Barkido kuwa tsayawa yay yana kallon Abu Maleek wanda shima kallonsa yake kafin cikin aga murya yace.. "Hannu Umbani, yadda kazo har Rugar mu ka auke min mata gashi ta dalilinka ta dawo har inda nake, kuma tunda nai sha'awar ta dole burina ya cika akan ta, dalilin rashin auranta da banyi yasa har yanzu na kasa samun sukuni bana Shau in ko wacce mace sai ita, kuma ina maka albishirin da cewa sai dai gangara jikinka ta bar nan badai kai ba" Cikin sauri Abu Maleek ya nufi wajan Barkido kafin ya arasa Barkido ya juya da gudu ya nufi gefen cikin wani daji. Hakan yasa cikin azama Abu Maleek ya aga afa zai bisa da sauri Sharefddeen ya ri esa yace. "Kwantar da hankalinka Abu Maleek mubi waccen hanyar za muje har inda ya oye maka Queen Hawwa'u" yana fa in haka yay gaba da sauri Abu ya juya zai tafi saukar muryar da yaji ya sashi tsaya. Yayinda Sharefddeen kuma ya kasa juyawa saboda tashin hankali da kuma ru ani. A hankali Bola ke sakkowa daga strains in benen bayanta kuma Adams ne, daman tunda suka zo wajan suna ciki suna jiran lokacin bayyanar su yayi ne, Murmushi tayi tace. "Surprised ko? Kana mamaki wacce kasa wu a ka kashe da hannunka tana raye ko?" Kasa motsawa Sharefddeen yay saboda mamaki yana sakkowa hannunta dafe da cikinta tace. "Ba wannan ne abin mamakin ba, abun mamakin a gareka yadda a kullum kake son nuna cewa na Allah ne kai, Allahamdulillah naji da i dama kasance a raye, jin da i na Shine bayyana gaskiya da zanyi wacce ta jima a oye, kayi amfani dani ta hanyar da kake so, ka yaudari rayuwarta saboda kawai bani da gata, ina Cikin halin maraici da kuma neman alhalin da zasu maye gurbin iyaye na, amma ne watsi da damata ta hanyar banzar hu u bar da kake min a kullum" Shiru tayi lokacin da wani hawaye yake sakko mata cikin share yawa tace. "A yau zan fa a maku Wacece ni da kuma illar da nayi wa wannan ahlin naku, mummunan Abu Maleek" dafe kai Abu Maleek yay wai akansa duk ake wannan masifar da tashin hankali, akan sarauta? Akan Shegiyar kujerar da bai damu da ita ba sam, wacce kalar rayuwa ce wannan ace wanda ka yarda dashi ka amince masa shine zaici mutumcin ka? Shine zai yaudare ka yaci zarafin ka?? Wai Sharefddeen saya bambanta shi fiye da Adams shine yake shirin tarwatsa farin cikin sa? Murmushi Bola tayi kafin tane waje ta zauna, yayinda kuma kusan gaba aya Fulanin rugar Mahinjo suka ke waye su Abu Maleek, Junaid daman tunda Barkido ya tafi wajan nan ya mara masa baya da gudu. Share wani Hawayen tayi tace. "Kamar yadda kuka sani Sunan Bola,Nima aya ce daga cikin abilar ku, na rasa iyaye na ne ta hanyar tasarin mota, wannan dalilin ya sanya Sharefddeen ya auke ni zuwa Alaafi a zummar Hadima,Wannan lokacin ban san hawaye Jalaluldeen ba, Shakiru kawai nake gani da Adams sai Sharefddeen, wata rana na fito da daddare ana ruwan sama sai kawai naji an ri e ni tsananin tashin hankali yasa na gasa fahimtar waye? Bana fahimta sai ji nai kawai an cire min kaya a nan wajan aka keta min haddi na, nayi kuka sosai kamar raina zai fita musamman dana tabbatar cewa ba kowa yay min hakan ba sai Sharefddeen, wanda ya taimake ni, bayan sati biyu da hakan at the same time ana saka da ruwan sama na ara fitowa cikin dare, na zauna a inda na saba zama, babu jimawa Sharefddeen yazo ya fara kissing ina, yana arin kwanciya dani ne yaji sahun tafiya alamar wani zai zo, babu jimawa naga wani matashiyar saurayi mai arancin shekaru,Amma ya girman sosai da sosai, hannunsa dafe da kansa dake zubar da jini, yawa ne ajin farko ban ta a ganin Mutum kamarsa ba, da idanunsa ya tsare ni ya kasa tafiya sai yatsuna fuska yake yana lumshe idanunsa, ga wani jini da yake ara zubu masa, sosai nai mamakin ganin yana zuwa kai na, gan gane komai ba naji ya shiga jikina, ji nai a lokacin tamkar wani a namiji bai ta a shiga ta ba, saboda girman halittar Jalaluldeen! Yana kammala abinda yake kuma naji ya fashe da wani irin gigitaccen kuka mai ratsa zuciya kafin a hankali ya mi e cikin asa da murya yace "Am sorry ki yafe min dan Allah" yana fa in haka yay gaba abinsa daga wannan ranar kuma ban sake ganinsa ba, sai bayan wasu shekaru naji ance baya ma gari a kuma can inda yake yana fama da zazza i da ciwon kai, bayan shekara guda lokacin Jalaluldeen shekarun 17 da hakan na fahimci ina da ciki
Chapter 96 · 0% Book details