← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 108

Sashe 50

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

BIYU 400* *GUDA UKU 600* *GUDA HU U 800* 6850917335 Naima Shu'aibu sulaiman Fidelity bank EVEDANCE OF PAYMENT 0814 210 5218 MASU TURA KATI KUMA SU TURA TA NAN 0816 788 8934 GA MUTANAN NIGER KUMA SUYI MAGANA TA NAN +227 96 51 58 05 Mun shirya tsaf domin sanya zu atan masoyan mu farin ciki, Muna fatan zaku fara bibiyar FITATTU HU U tun a ZAGON FARKO Dan Allah share fisabilillahi Habibaties FITATTU HU *Team fittattu hu _Iya masu siyan fitattu hu u ne zasu biya ku i ta hanyar sama amman in guda aya kike so kai tsaye zaki nemi_ AR FATA* Autar manya: 08142105218 *DATTIJON ARZI Real ladingo: 22796515805 *TSINTACCIYA* Nimcy luv: 08119237616 *SULTAN* Mss flower: 08167888934 *MUNA MARABA DA AN AMANARMU TEAM FITATTU HU *_49-50_* Shoulder Julde wacce take an zame saboda kasancewar wuyan rigar mai an fa i ce, hakan ya haddasa bayyanar farar shoulder in nata. ara Julde ta saki saboda zafin ri on da Abu Maleek yayi mata, hakan yasa idanunta yayi rau rau tamkar zasu zubar da walla, Abu Maleek kam shanyayyun idanunsa wanda suke janyewa ya ara warware a kanta sosai, yana mai nazarin ganinta yadda halittar sweet insa ta koma, lumshe idanunsa yay sosai yana jin yadda duniyar ke juya masa, yana jin kansa a saman gajimare, ga yanayin yadda Alcohol in dake ara zautar masa da tunani, kawo yazo baya gane komai sai shiru da yayi yana jin yadda walwarsa ke faman aiki amma babu abinda yake fahimta dai wani shuuuuuu!! Da yaji batirin kansa nayi, ga wasu jijiyoyin kansa da suka mi e sosai suka shiga harbawa da arfi ciki yanayi na sauri kuma, duk da hakan bai hana zuciyarsa tsananin bugawa da arfi ba, ya rasa dalilin daya sanya sai ya kusanci Parlon yake samun wannan bugawar zuciyarsa wacce take dai-dai da fitar numfashi, har yanzu ya kasa gane meke haifar da hakan. sanin cewa kuma babu mace tsarinsa ya sanya gaba aya tunaninsu bai kawo cewa kusancin zuciyarsa data Julde ne ke haifar masa da bugawar zuciyar ba, ara matse shoulder inta yayi yana mai sakin wani fitananan numfashi wanda ya kejin tahowarsa tun daga asan zuciyarsa, al'amarin daya ara zautar da duniyarsa, da kuma tunaninsa kenan komai nasa ya gushe, jinsa ganinsa ha i tunanin da yay raguwa a cikin walwar tasa, ara ware tsumammun idanunsa yayi wanda sukai jajirr tare da janyewa cikin yanayin na ficewar hayyaci da kuma na Zallar maye, ya manna fuskarsa tsakanin wuyan Julde,ya shiga fidda wani emotional sound kana a hankali ya ara manna farar fuskarsa wacce zuwa yanzu ta juye zuwa jaaa, sanyin wantaccen sajansa daya mannu da fatarta yasa ta kame Jikinta waje guda tana ara narke fuska, bugun zcyarsa ka ai ya shaida mata cewa Ballowo inta ne her Helper, bata ganin komai cikin wayar idanunta sai duhun hakan yasa bata gane irin halin da yake ciki, amma sosai ta fahimci akwai matsala, mutumin dako inda yake bai ra a amma mene ya kawo shi Jikinta male male haka, teeths inta ta sanya tare da datse jajayen la anta saboda wani irin fitananan numfashi daya sauke mata a tsakanin wuyanta hakan yasa gaba aya tsigar jikinta zubewa suka shiga tashi. Abu Maleek kam ya da e da lulawa duniyar mashaya hakan yasa baya gane fari balle ba i infact ma bai san cewa Julde ce a wajan ba, all What his know shine ya rungome Sweet insa, kwa e fuska yay sosai kamar zai tsaki kuka kafin cikin wata iriyar kasalalliyyar murya mai kama da da husky voice ya ware la ansa Murya can asa yace. "No.. no one's love me, Uhm no one's what i have done to them? Ba'a so na sweet, even my brother Adams baya sona, he hate me, why kowa Jalaluldeen? Me nayi masu sweettttt, i love them I love my family, my Oumuu, my Mumy, Salimerh and my elder brothers, I love them butttt...." Sai kuma yay shiru yana lumshe idanunsa a hankali kuma wasu siraran hawayen wahala suka sakko daga cikin idanunsa, yanayin yadda yake sauke numfashi da sauri zai sanya kasan how sad he's, sosai yake jin zafi da kuma ra i a cikin zuciyarsa, amma bashi da wanda sharing all his fellings dashi, hannunsa ya sanya a hankali tare da mannawa a tsakiyar lafaffan cikin Julde, da sauri ta runtse idanunsa duk da cewa till bata Fahimci mene abinda take ji ba, amma tana jin wani mugun sauyi a Jikinta, Zuciyarta har wani tsalle take a duk sanda yay arin ta a ta, A hankali kuma umin Numfashinsa ke sauka a saman wuyanta, Numfashin daya haifar mata da wata muguwar kasala, a hankali ya Lumshe idanunsa yana jin yadda numfashi ke fita yana sha ar wani kuma, cikin wata raunatacciyar murya mai auke da Zallar rauni ya ara bu e bakinsa yace. "And the frist person daya keso na, he gone, i lose him ya tafi ya barni sweet, And my happiness tayi nisa dani i lose my mother too, sweet babu wanda yake sonaaaaaa, but duk da haka i love my family sune komai ne, tunci kashi na, fitsari, bana da lafiya suna gigicewa, they loving me lokacin da ciwo ya kamani" Shiru yayi na wani lokaci kafin wata zuciyar tace masa. "What about your son Maleek???" Sharrrr hawaye ya sake sakko masa, kamar ba professional footballer ba, Aremo an sarki wanda yake shirin zama sarki period, cikin Murya Mafi rauni da sauran yace. "Maleek? My photocopy serious bana so....." Sai kuma yay Shiru da sauri kuma ya manna fuskarsa a wuyanta tare da ri eta sosai, ya shiga shasshe ar kuka, a hankali umin hawayensa ya shiga sauka a saman fuskarta, cikin irin yanayi mara fasaltuwa Julde ta runtse idanunta, a zahiri bata Fahimci komai a surutan mayen giyar da yake ba, kalma "BABU MAI SONA" itace ta samu gurbin zama a cikin walwar ta, su waye basu sansa?? Sune tambayar data kewa kanta amma babu amsa, a hankali itama Hawayen dake ma ale a cikin wayar idanunta suka samu damar sakkowa, rauninta ya bayyana ta dalilin sukar hawayensa, sosai ta gigice hakan yasa ta sanya kuka cikin siririyar muryarta tace. "Ballowo.. Ballowo Yayana!!!! Kuka kake??? Ko damata maa Ballowo??? Kuke kake? Ina ke baka ciwo kalli kana kuka Ballowo" Ta fa a a gigice tana arin zamewa amma ri on da yayi mata ya sanya ko motsi ta kasa, yana fesar da numfashi idanunsa na janye cikin wata very low voice yace. "Cry??? Why should i? I'm not cry, I'm hero!!!! I can handle everything sweet" Ya fa a lokacin da idanunsa suke ara janyewa domin yanzu yaje matakin arshe matakin da a ko wanne lokaci bacci zai iya awon gaba dashi. Ware jajayen la ansa yay wanda hawaye suka ji asu, hakan yasa la ansa sukai wani santsi cikin magajin bacci ya ara manna la ansa da sauri Julde wacce Jikinta yake rawa tace "Auchhhiiii heyyyyy Ballowo" baya gane abinda yake bare ya fahimci arar da tayi hakan yasa yaji kamar sweet kitty insa ce tayi kuka da an sauri yace "heyyyyy you stop shouting, sweet the you love me? Kina so na?" Jin abinda ya fa a yasa Julde saurin ware baki domin duk duniya tana bala'in son taji ance ana sonta, hakan yasa da sauri ba tare da wata manufa ba tace. "Allah Ina sonka Ballowo, nafi kowa masifar sonka a duniya, Amma baka min magana kamar yadda Yaya Adams keyi min" ta are maganar a shagwa e a hankali kuma taji Numfashinsa yana sauka da sauri hakan ya tabbatar mata da cewa bacci ya auke sa, Shiru tayi tana jin yadda ya sauke mata duk nauyinsa ya hanata kata usss, ga wani fitananan amshinsa dake cika mata hanci, Ajjiyar zuciya ta sauke tana fa "wai badai nauyi ba, yana ta surutu saboda yasan ban iya karatu ba Allah idan naje makaranta nai karatu nima sai na rama" ta fa a tana turo baki tare da murgu a bakin. Almost 30minutes a haka kafin Oumuu-Ayman ta turo ofar babban Parlon ta shigo, zuwa lokacin tuni ya zame daga jikin Julde ya kwanta amma yana ri e da hannunta gam, Itama Julde a nan kusa dashi bacci ya auke ta, kusan lokaci kowan nan su yake sauke Ajjiyar zuciya, hakan yasa gaba aya Numfashin su ha ewa waje guda, cike da Mamaki Oumuu-Ayman take kallonsu domin harta kwanta bacci ya fara aukan ta, sai kuma ta tuna da Julde tasan cewa ba lallai bane Abu Maleek ya kaita bedroom inta wannan dalilin ya sanya ta tashi tayo nan kai tsaye, to abinda ya gani kuma yanzu yayi matu ar bata mamaki, ganin babu inda tunanin zai kai tane yasa a hankali ta shiga tashin Julde. a firgice ta tashi saboda daman a an tsoran cen ta kwanta, ba tare da Oumuu-Ayman tayi magana ba, taja hannunta a hankali zuwa bedroom in ta, har tsakiyar bed in ta kwantar da ita, tare da lullu e ta da duvet, gorar ruwa ta auka ta ajjiye mata a gefenta inda take tunanin zata iya auka kafin a hankali ta zauna gefenta tace. "Daughter ga ruwa nan ko zaki nema cikin dare" Kai kawai Julde ta aga tana ara sauke ajjiyar zuciya, girgiza kai kawai Oumuu-Ayman tare da fita taja mata ofar, tana zuwa Parlo ta zauna kusa da Abu Maleek idanunta ta lumshe tana jin matsanancin tausayin zakin nata, magauta sunyi masa yawa, Ubangiji ne kawai ke karesa, idanunta ta bu e a hankali ta sauke ganinta a saman irjinsa, uri tayiwa wajan, kafin ta ja numfashi tana ara matsawa kusan sa,a hankali ta mi a hannu da nufin ganin zanan gaba aya domin iya na saman irjinsa kawai tayi, wata kalar zabura Abu Maleek yay tare da kifawa yay rufda ciki. Murmushi kawai tayi tare da bu e tafukan hannunta ta shiga karanto addu'a tana tofawa, kafin ta gama ta shafe masa fuskar zuwa bayan wuyansa, tana jin lokacin daya jan wani wahalallan numfashi saboda sanyin tafin hannunta daya sauka a jikinsa, ewa tayi tare da gyara masa kwanciya tasan sanyi bai fiya damunsa ba, hakan yasa hasken parlon kawai ta rage masa kana tai waje, tana fita taga masu tsaron ofar Abu Maleek
Chapter 50 · 0% Book details