Sashe 23
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta fara zu a tana shaa, sai da tasha sosai, kamar daga sama kuma ta fara jiyo sautin bindigo alamar masu satar shanu sun kawo mata hari kenan, cikin ki ima da kuma gigita ta fara arin neman wajan oye, gashi babu idanu, A haka take tafiya ba tare da sanin inda take nufa ba, aga afarta kenan zata sauke ji kake cindummmmm ta fa a cikin tafkeken kogin da babu wanda yasan ida ya tsaya. ewa yayi daga zaman da yake, shigowar kenan cikin asar Guinea, yayinda yaya da zango daga an nesa da rugar Mahinjo, Gaba aya dashi da Sweet a galabaice suke, har baya iya bu e idanunsa, A wahalarce yake aga afarsa yana saukewa, kai tsaye kuma ya nufi inda yake hango wani haske na tashi, A haka ya isa ga ar kogin cikin farin ciki ya zauna tare da sauke sweet, yana sauketa ta fa a cikin ruwan ta shiga sha, farin ciki itama ya sauka akan fuskarta, Abu Maleek a hankali ya sanya tafin hannunsa ya ebi ruwan yakai bakinsa, wani irin lumshe idanunsa yayi saboda da i da kuma sanyin ruwan da yaji, Kasa aurewar yayi ya Kafa bakinsa ya shiga shan ruwan, Yana ago kansa idanunsa ya sauka akan wani gawar aramin yaro fari yawa dake yawo saman ruwan, Cike da tausayi ya runtse idanunsa abin kuma mamaki gaba aya gawar ara kusanto inda Abu Maleek yake take, Sweet ma tsayawa tayi tana karka a jela, A haka gawar tazo dai-dai inda Abu Maleek yake kai tsaye kuma ta shige jikinsa, Ware idanunsa ya yi cike da tsoro saboda yadda ruwa ya kumbura cikin yaron Kallon fuskar yaron yayi, gashi fari yawan gaske, Ga la an yaron masu kyau wanda bai ta a ganin irinsu ba, a hankali kuma rigar jikin yaron ta zame daga jikinsa tabi ruwa, Igiyar dake aure jikin yaron ta bayyana ba aramin auri akaiwa irjin ba, Sosai Abu Maleek abin ya bashi mamaki, babu mamaki kuma aurin irjin nasa ne ya sanya shi fa a ruwan ya mutu. Cike da tausayin yaron ya tallafo sa zuwa faffa irjinsa yana shafa fuskarsa, hannunsa ya ara a hancin yaron yaji numfashi na fita, Julde kam cikin rashin sanin inda kanta take ta kama hannun Abu Maleek tare da mannawa irjinta a arin ta na son cewa ya cire mata ullin kasa nononta ya fashe, Cikin Zallar tausayin yaron Abu Maleek ya jawo yaron jikinsa sosai tare da ura hannunsa a kan igiyar ya shiga kuncewa, wata wahalalliyar ajjiyar zuciya Julde ta sauke saboda kunce aurin da Abu Maleek yayi kafin kuma cak numfashinta ya tsaya da harbawa, Cikin son taimakon yaron Abu Maleek ya mirgina yaron a arin sa na son danna masa cikin ruwan da yasha ya fita, Cikin rashin Sa'a kuma idanunsa ya sauka akan..... *LAST FREE PAGE AUTHOR NOTE *ALLAHAMDULILLAH A NAN NA KAWO ARSHEN FREE PAGES IN ABU_MALEEK, WANDA YA KESON CI GABAN BOOK 1 2 3, ZAI BIYA 500 POSTING KULLUM SAFE DA YAMMA, GA MASU ARAMIN ARFI ZASU BIYA 300 AMMA POSTING IDAN ANYI YAU BA ZA'AI GOBE BA, VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 GA AN NIGER SUYI MAGANA TA WANNAN NUMBER 84506476, DAN ALLAH DAN ANNABI IDAN HAR VIP KIKE SON SHIGA MAGANA 500 ZAKI BIYA KIMIN ADALCI KI TURO MIN KU IN TA ASUSUN BANKI NA, SABODA BAN FIYA AMFANI DA KATIN WAYA BA, IDAN BABU BANKI AKWAI P.O.S A KO'INA, MASU 300 MA HAKA SAI BABU YADDA ZA'AI SANNAN ZA'A TURA KATIN MTN* *A KULLUM INA GODIYA GAREKU MASOYA NA, A DUK INDA KUKE FARIN CIKINKU SHI NE NAWA, A FITO A NUNA MIN ZALLAR SOYAYYA A BIYA KU IN ABU MALEEK ASHA KARATU, MACE MAI AJI BATA TSAYAWA JIRAN KAYAN SATA, MAI ZUCIYA KUMA AKE GAYAWA ABU BA MAI DUKIYA BA, DAN HAKA KI FIDDA KU I KI SIYA KISHA KARATU CIKIN NUTSUWA, DAN ALLAH IDAN BA SIYA ZAKI BA KADA KIYI MAGANA PLEASE* 1.ME ABU_MALEEK YA GANI? 2.ME AR O ZAI AIKATA WA JULDE NAN GABA? 3. MENENE TSAKANIN JARIRIN WAJAN HADIMA ZUBAIDA DA KUMA KING TUNDE? 4. WACECE TAKE SHIGAR HADIMA ZUBAIDA? 5. A INA QUEEN ROOMANA TAKE? DA GASKE JALALULDEEN NE YA AUKE TA KO KUMA A'A? 6. MENE ZAI FARU BAYAN TAFIYAR ABU MALEEK? 7. WANNE HALI ABU MALEEK ZAI SHIGA NAN GABA? 8. MENE YA SANYA ABU MALEEK BAYA SON MALEEK? 9. WANNE IRIN ZANE NE A JIKIN ABU MALEEK? UHM KADA KUYI MISSED KO HANZARTA BIYAN KU I DOMIN A CILLAKU CIKIN ORIGINAL ABU MALEEK GROUP. NAGODE SOSAI DA SOYAYYA, DAGA LITTAFIN ABU MALEEK KUMA IN SHA ALLAH ZAN AUKI HUTU, KOMA ZANYI RUBUTU SAI A WATTPAD. SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH DA ANNABI LAST FREE PAGES Lafaffan cikinta sakamako cirewar da rigar Jikinta yayi, hakan ya haddasa bayyanar atuwar cibiyar ta, wacce akewa la abi da (Cibi). Wata kalar bugawa zuciyarsa tayi da wani irin sauri kuma yaja gargasar idanunsa ya Lumshe sosai Yana mai taunawa la ansa wanda suka an bushe saboda tsananin ishi da wahalar da yasha a hanya shida sweet, Cikin tsananin Mamaki da kuma ta'ajjujin ganin atuwar cibiyar ta Julde, Abu Maleek ya fesar da da wani irin gwauron numfashi yana mai an jujjuya harshe sa dake cikin bakinsa. Cikin tausayin yaron ya ara kai hannunsa dai-dai tsakiyar irjinsa domin a gaba aya tunaninsa ya gama bashi da namiji yake tare, Duba da yadda yaga kai babu gashi ko ka an ga yanayin shigar yaron, Kamar wando ne 3gauther a jikinsa, Babu zato balle tsammani yaji hannunsa ya sauka kan abu mai tsananin laushi da kuma taushin gaske, Da wani irin sauri yay ya zame hannunsa zuciyarsa na wani irin harbawa da sauri da sauri tamkar, Zata tsaga irjinsa ta fito, A ki ime a kuma gigice ya bu e rinannun idanunsa, Abinda idanunsa kuma ya gani ne ya haddasa masa rufe idanunsa ba tare daya shirya hakan ba, Da wani zafin nama yasa hannunsa tare da yin cilli da Julde wacce take kwance bisa tattausun cinyoyinsa, duk jikinsa rawa yake mamaki yana hana shi koda motsi bare magana, Still kuma idanunsa a rufe suke rufe, jikinsa duk rawa yake, ga wata kalar sarawa da kansa yake, abinda bai ta a expecting cewa zai ta a sanya hannunsa a kansa ba, fesar da numfashi yayi tare da jan jikinsa can jikin wata atuwar bishiya mai auke da manyan fasadabir sun nuna sosai. Ganin hakan ya sanya sweet binsa da gudu tana ka a jela tana zuwa ta fa a jikinsa tare da kallonsa saboda yadda ta lura da rawar da jikinsa yake. Julde kam bata san abinda yake faruwa ba, bare tasan abinda Abu Maleek in yaci karo dashi a Jikinta, tun lokacin daya kunce mata igiyar dake aure bisa irjinta, taji wani abu mai nauyin gaske ya sauka daga irjinta yayi cikinta, ga wani sanyi da da i ha i da nutsuwa data samu, Yayinda da kuma manyan matasan brest inta sukai fitar gurbi dalilin kunce igiyar da akai masu, suna mai farin cikin samun an cin da sukai hakan ya haddasa ko wanne jan jikinsa waje guda suna wani kalar numfashi, sun ya mushe sosai saboda tsananin azabar da suka tsinci kansu a ciki. Tun lokacin kuma Julde tada sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya shikenan kuma jinta da numfashinta suka tsaya cak, Al'amarin daya haddasa tsayawar bugun zuciyarta kenan, a dalilin cillin da yayi mata ne kuma yasa ta ara gangarawa gefen kogin, A karo na barkatai ya ara sauke numfashi tare da bu e bakinsa ka an ya fito da tongue insa tare dayin gefe dashi ya shiga tsotsar la ansa yana cizonsa, Tarin tunani ne fal kuma a asan zuciyarsa, is she a girl or boy? Shine tambayar da yayiwa kansa, Da sauri kuma ya girgiza kansa cike da rashin gamsuwa kuma ya ware jajayen la ansa tare da marai-raice fuska yana kwa e ta a fili yace. "How can that be possible? Ba gashi akai? Then akwai Mama" Ya fa a yana an zare idanunsa da sauri kuma ya sanya tafin hannunsa tare da rufe bakinsa sabida ambaton sunan Mama da yayi, Yana ki shin gi e kuma jikin bishiryar Fasadabir wani wahalallan bacci yayi gaba da shi ba tare daya shirya ba, A hankali yake fidda numfashi yana sauke ajjiyar zuciya, time to time kuma yana tura baki gaba tare da kwa e fuska tamkar zai sanya kuka, Sam bai saba da wahala ba, ya gaji ainun idan ka ganshi a wannan lokacin zaka auka Tabbas da gaske mahaukacin arfi da yaji ne. After some hours Sanyin ruwan da yaji a saman fuskarsa ne ya tilasta masa bu e gajiyayyun idanunsa wanda sukai jaa, saboda baccin daya kwasa a hanya na wasu kwanaki, e fuska yay tare da tsotsar la ansa cikin marai-raice fuska kuma ya bu e bakinsa a taushashe yace. "Why sweet? Kin san me kike course if you wake me up? Allah ban gaji da bacci ba, mun ata yau" Ya fa a yana sanya hannunsa tare da mi a wa saman kansa, Tana tsaye a saman sumar kansa Jikinta ji e da ruwa saboda wasa da ruwan da tayi a gefen kogi, Girgiza Jikinta kuma da take ne ya sanya ruwan zuba saman fuskar Abu Maleek, Cirota yayi daga saman kansa yana ha e fuska kana ya ajjiyeta can gefe dashi fuska a ha e kuma yace.. "Ohyyyah! Have your way" Ya fa a yana lumshe idanunsa a hankali kuma ya mi a hannunsa tare da urawa saman lafaffan cikinsa saboda ihun yunwar da yake masa, yana fa a masa cewa yana neman taimakon gaggawa, Tsaki Yana gaba aya ya fara sarewa da wannan neman maganin, Jin sweet ta arayi tsalle ta fa a jikinsa tana karka a jelar Jikinta, ya motsa fuska yayi a hankali Murya bata fita sosai yace. "What again?" Ya fa a yana bu e gajiyayyun idanunsa masu cike da bacci, ha a idanu sukai da Sweet tsora mata idanunsa yayi kafin a hankali yaja numfashi ya mi e tsaye tare da kama ugunsa da hannayensa yace. "Ohyyyah! Muje naga what happened me kike son fa Jin abinda Abu Maleek ya fa a ne ya sanya sweet yin gaba