← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 108

Sashe 58

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dressing mirror ya shiga shirya kansa, wasu fararan kayan bacci ya auka silk satin bathrobe, kafin ya fesa parfume mai amshi wanda ya cika bedroom in, system insa ya auka a hankali kuma ya juya zai bar akin domin ya nufi wani, har yaje bakin ofa ya juyo a hankali, ta da sauke kallonsa akan Julde. Tana kwance lubb ta na e Jikinta cikin duvet fuskarta ce kawai a waje sai sauke Ajjiyar zuciya take tana an motsa bakinta ka an kamar mai magana, uri yay mata da gajiyayyun idanunsa kafin a hankali kuma ya janye idanunsa daga gare ta, da sauri ya fita yana jawo mata ofar. Yana fita ya nufi aramin parlo insa,kai tsaye kuma ya nufi wani ha an bedroom insa, da sauri sweet dake kwance saman sofa ta diro tare da nufar inda Abu Maleek yake, da sauri shima ya auke ta yana sauke ajjiyar zuciya tare da rungome ta cikin wata murya mai an rauni da kuma kasala yace. "Kina ta zama ba ruwanki sweet? I miss you much most" ya fa a yana kissing goshinta, kai tsaye ya nufi bedroom in da ita, sauke ga yay saman bed shi kuma ya nufi wajan fridge ya auki wani sassanyan Inibi wanda har ara yay, cikin nutsuwa ya cilla guda aya bakinsa. Sanyi da kuma zaki ha i da gar in inibin ya tilastawa idanunsa rufewa, ba tare da yayi niyyar hakan ba,sosai inibin yay masa da i, langwa ar da kansa yay yana bu e idanunsa a hankali ya kai hannunsa ya shafa cikinsa wanda kukan yunwa, taune le ansa yay kana ya fara latsa keyboard in system insa yana mai cilla inibin bakinsa. Sai daya shanye tanka wajan biyar kafin ya ura da gorar ruwa mai sanyi akai, 1:30 ya gama komai kana ya kashe system in, a nutse ya kwanta yana Rungome sweet yana jin sanyi da kuma da i na ratsa shi, sosai yay missed kitty insa, kafin yaja duvet ya lullube su. Yau dake Sunday ne tunda ya dawo daga masjid ya koma bacci bai tashi ba, yama manta da batun Julde harga Allah! Hakan yasa ya ara narkewa jikin duvet yana kwasar baccinsa. A hankali Oumuu-Ayman ta tura ofar bedroom in bakinta auke da sallama, kafin ta maida ofar ta rufe, cike da kunya Julde dake zaune bakin bed ta sunkuyar da kanta asa, domin tunda Oumuu-Ayman tazo ta sameta jini ya ata mata jiki, harda bedsheet wata kunyar Oumuu-Ayman ta kamata, ita sam bata sani ba tunda ba gani take ba, sai da Oumuu-Ayman in take mata bayani. Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin ta kalli Julde tace. "Daughter lallai an girma, tunda yau kunya ake dani Ma sha Allah hakan ma yayi" ara asa Julde tayi da kanta, ba tare da tace komai ba ganin hakan yasa Oumuu-Ayman fa "Eyeee! Tunda Kunyata kike bari na kira Ballowo inki, ila zaki sake dashi ko? Kuma saiki fa a masa kin fara al'ada" Da wani irin sauri Julde ta tura fuskarta tsakiyar cinyoyinta, tana an sakin murmushi ga wata kunya data kamata, kunya irinta Fulani Usul! Murmushi kawai Oumuu-Ayman tayi a ranta tana jin wani farin ciki da kuma da i da Julde ta kasance mace mai tsantsar kunya. Tana da tabbacin kuma duk sanda ta fara arba da Abu Maleek ido cikin idanu ranar akwai bidiri musamman yadda ta fasaltashi akan bashi da kyau, toza taga sa anin hakan. "Daughter maza tashi ki shirya kiyi breakfast gashi yanzu 12:56 maganar lunch ake,ke ko breakfast baki ba, balle kisha maganinki" Oumuu-Ayman ta fa a tana sanya mata pad a cikin pat in data auko mata, daman towel ne jikinta, kasancewar kuma jinin farko ne tun zubawar da yay mai yawa har yanzu bai zo ba, bare ya ata towel dake jikinta. A sanyaye cike kuma da kunya mai tsananin gaske Julde ta mi e tana wasa da yatsun hannunta, wajanta Oumuu-Ayman ta arasa tare da jawota zuwa gaban dressing mirror ta zaunar, da ita tana fa "Yadda na baki a haka zaki sanya Kinji ko?" Kai ta aga mata duk da cewa bata gani amma sosai ta fahimci maganar Oumuu-Ayman, a hankali kuma cikin rashin sani taja towel in zuwa asa da sauri Oumuu-Ayman tace. "Ohhh! Yanzu ace mace har mace amma sanya bra yay wahala? Bari naje na duba maki wata" Oumuu-Ayman ta fa a tana barin bedroom Oumuu-Ayman na fita shashin Queen Ayoola ta nufa, amma part in Salimerh, fitar ta kuma yay dai-dai ta fitowar Abu Maleek daga cikin bedroom in daya kwana, yana sanye da wani Sleeveless jersey tank top sai Logo-print cargo trousers nevy blue, yay kyau sosai ya ura wata bandana ta maza a saman goshinsa, gaba aya sumar kansa tayi baya, baka ganin komai sai red lips insa masu kauri. "Oumuu!! Oumuu!!" Ya fara kiran sunan Oumuu-Ayman domin yunwa ya keji sosai ita ta tayar da isa ma daga bacci, jin shiru ne kuma yasa kai tsaye ya nufi asalin bedroom insa tunawa da cake insa da yay, cikin Zallar nutsuwarsai da kamewa irinta masu sarauta ya nufi bedroom in, kasancewar kuma ofar a bu e take ne kuma yasa kai tsaye ya tura kansa ciki. Idanunsa yaja ya Lumshe lokacin da yake sanyo kansa cikin bedroom in dalilin wani ha an dadda amshi daya kawowa hancinsa ziraya, "Ahhh uhmmmmhhhh" Shi ne sound in daya fitar Lokaci da yaji wata kasala ta mamaye dukkan jikinsa, ga wani harbawa da zucyarsa keyi masa, kamar wanda ake ja da mayan arfe idanunsa a rufe ya nufi wajan fridge in, dai-dai Lokacin kuma da Julde ta ara zame towel in jikinta ya sauka iya west inta, fararan kuma tsayayyun brest inta suka samu damar bayyanar, so ma sha Allah! Ga wani pink da nipples sukai sai Allahamdulillah! Kawai idan ana fa to Julde ce banda tawayar da Ubangiji yay mata na makanta, but ko makaho ya shafa ta gaba da baya yasan ba arya, her ass is Tubarkalllah!. Dukkansu ba tare da lura da ayansu ba kowa ya fara arin aikata abinda yake so, yayinda Julde ta shiga arin Mi ewa wanda hakan yay dai-dai da isuwar Abu Maleek wajan, yana zuwa yay tuntu e da leg inta hakan yasa ya anyi gaba zai fa a kanta. Da sauri ya bu e idanunsa da suke a Lumshe ganin da gaske fa uwa zaiyi hakan yasa ya fara arin ri e abin kusa dashi, cikin rashin sani kuma hannunsa gaba aya ya zabe ya sauka irjinta. Wani razanan nan ihu ta saki, saboda wasu abubuwa da taji sun girma ta cikin tsakiyar tafin afarta zuwa tsakiyar kanta, hakan yasa gaba aya tayi baya ta fa a kasan, unexpected abin ya zuwa Abu Maleek hakan yasa gaba aya jikinsa ya saki ga kuma yadda Julde tai kansa al'amarin daya haddasa fa uwar sa kenan itama tabi jikinsa ta fa Ya zamana yana asa ita kuma tana samansa, fuskarta dai-dai da tashi, yayinda pink in la anta suka sauka saman red in la ansa, tsinin hancinta ya zauna a kan nasa tsinin hancin, kasancewar duk dugwayen eyes lashes garesu yasa gaba aya suka ha e dana juna ga wani ha amshi daya ha u waje guda. For the frist time in his life,daya samu very close da wata ar mace kenan, hakan ya sanya yaji dukkan tsigar jikinsa ya mi e, yarr yarr haka yaji wani abu yana masa yawo a saman fatarsa. Wani tsuma yaji lip's insa da yake manne a saman nata, ya fara tamakar wanda aka junawa shock haka la ansa suke rawa, yayinda ya kejin gaba aya zuciyarsa da walwarsa suna sauya linzami da kuma kuzarin dake jikinsa. Karo na farko a rayuwarsa kenan daya kejin sabon wannan yanayin wanda dukkan fahimtar sa ya gaza fahimtar wani irin yanayi yake ciki. Bakinsa ya ware da niyyar magana sai kawai lip inta na asa ya fa a cikin nasa, da arfi ya runtse idanunsa saboda ji yay kamar Wata auduga ce ya fa a masa cikin baki, ga wani amshi daya kara e cikin bakinsa, "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" Shine abinda yake fa a a zuciyarsa domin a zabar da ya keji yafi arfin ya bu e baki yay magana, gaba aya jikinsa rawa yake abinda yake bin jikinsa ji yake kamar zai zautar da tunaninsa, cikin wani irin Sabon ya yanayi ya ha e bakinsa da niyyar yin magana. Cikin rashin sani kuma yaywa lips inta wani sihirtaccen tsotsa, wanda ya sanya tai saurin sakin Yar ara tare da sauri ri esa. Gam ta sake kulle idanunta, saboda jin wani sabon yanayi daga Ballowo inta, yanayin da ita kanta bata ta a sanin akwai shi a wannan duniyar ba, Shi kansa Abu Maleek ba aramin mamakin yadda jikinsa ke rawa kofofin gashin fatarsa suke bu ewa suna amsar wani wahaltaccen sa Idanunsa da suka janye ya bu e ka an kafin ya sauke idanunsa a saman fuskarta, uri yaywa fuskarta a hankali kuma cike da mugunta ya bu e bakinsu tare da sai tashi a saman tsinin hancinta ya sakar mata wani. *KIN KARANTA LITTAFI NA WITHOUT MY PERMISSION?? UBANGIJI YANA KALLO, BANA ALLAH YA ISA,AMMA NASAN TABBAS NASAN ZAI ISAR MIN KU TUNA AKWAI RANAR DA BABU MAI CETON MU SAI HALIN MU WATO YAUMIL- IYAM Siririn cizo a tsinin hancinta, hakan yasa tai saurin zame daga jikinsa tana sakin kuka, a hankali shima ya mi e zaune, yana sakin numafashi, Kuka Julde ta sanya tana yarfe hannu tare da fa "Wayyoooo, Ballowo kaji min ciwo, Wayyoooo hancina ya fashe jini yake" Slowly ya juya idanunsa tare da kallonta a hankali kuma bisa bin umarnin gangar jiki da kuma zuciya, kamar wanda ake jaaa da mayan arfe ya matsa kusa da ita sosai har yana sha amshin Jikinta "Ya Salam wannan abun fa???" Ya fa a lokacin da idanunsa ya sauka a saman halittun irjinta, ganin Julde inta ba waje tsirara a bayyanar nasi, ya sanya ya an kwa e fuska tare da runtse idanunsa cikin ransa yake fa in "Wayyoooo Oumuu!!" Da sauri kuma ya bu e idanunsa jin yadda take kuka, cikin son rarrashi wanda ya fara urawa kansa ya mi a hannunsa tare da aga ta cakk ya dire saman cinyoyinsa. A hankali
Chapter 58 · 0% Book details