Sashe 45
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yadda yaga palace in su Akbar take, Masarauta iya Masarauta, amma kowa son zuciyarsa yake bi, mutane ka an ne masu tsoran Allah, ara fesar da iska yayi daga cikin bakinsa, wato zafin mulki sai ya sanya ka kashe an uwanka?? wannan tunanin Shine a ransa kafin ya ja table ya ura fararan afafuwansa yana jan tsaki a cikin ransa yace. "Shima Akbar yayi ha a ma, mata uku kamar wani maye, Queen Johda, Queen Rukayyah, Queen Salima" Ya fa a yana sanya hannunsa tare da shafa sajan fuskarsa yana an fidda numfashi ka Oumuu-Ayman ce ta shigo cikin Babban Parlon hannunta ri e da wata warya mai kyau anyi mata zanan tambarin sarautar, tunda ta shigo idanunta ya sauka a kansa yana zaune ya lumshe idanunsa tare mi ar da afafuwansa a saman table, Wajansa ta nufa tana sakin Murmushi tana zuwa ta ajjiye waryar hannun nata a saman wani table in daban, kafin ta juya ta nufi cikin wani wanda da alama kitchen ne, plate ta auka ta zuba masa alkali da bakilawa, sai kuma wani da zuba masa tarkacan fruits domin yau abincin Masarauta take son yaci. Bayan ta gama jera masa komai a table in ne ta nemi waje kusa dashi ta zauna tare da fa "Zaki your breakfast is ready" Idanunsa ya bu e a hankali ya kalleta sai kuma ya auke idanunsa tare da kawar da abinda yake ransa, table in ya tsorawa idanu kafin da sauri ya kalli Oumuu-Ayman tare da fa "Oumuu what is this??? Nifa ba wannan ba" Ya fa a yana marai-raice fuska tare da langwa ar da kansa gefe guda alamar shi ba'ai masa dai-dai ba, Idanunta ta auke daga garesa bayan tayi masa wani irin kallo sai kuma tace. "Abinda za kaci yau kenan, na tsara maka time table na duk abincin daza kaci, Breakfast, lunch, dinner, bayansu duk abinda aka baka ban yarda kaci ba" Ware idanunsa yayi sosai kamar bazai magana ba sai kuma yayi baya yana fa in.. "Gaskiya Ni bazan iya cin wannan abun ba, mene wannan abun a du une kuma??" Sosai abin ba aramin mmki ya bata ba, musamman yadda taga yana narke fuska hakan ya tabbatar mata da gaskiyar abinda zuciyarsa yake fa Tana jin yadda yake mita tai masa banza haka ta bashi Alkalin tauna aya yayi yace shifa sam bazai ci ba, Sai ma ya motsa fuska yayi tare da Mi ewa tsaye yana fa "Oumuu wannan ai a ciki zai tsaya kawai aiyi wani kamar maciji, uhm" Ya fa a yana shigewa cikin part insa kai tsaye kuma bathroom ya huce ya aura alwala jin ana kiran sallar zhur, bayan ya fito ne ya samu Oumuu zaune da Julde tana bata Abinci, daga kallo aya da yayi musu bai sake ba ya nufi ofar baya kai tsaye ya shige masjid. Julde ta an kwa e fuska tare da fa "Oumuu to baya magana ne wai shi??" Ta fa a tana shagwa e wa, kamar zatai kuka. Murmushin kawai Oumuu tayi domin ta da e da fahimtar Julde matan nan masu surutu, gashi kuma Ubangiji na neman ha ata da miskilanci miji wanda gane masa sai addu'a. Fresh milk ta bata tana fa "Yana magana mana,ba kiji muna hira dashi ba" Rau rau haka idanunta suka kawi ruwa kafin ta tura baki gaba tace. "Oumuu to ni mene yasa ba yayi min? Ko dan yaga bana gani ne, Allah Oumuu yanzu ji nake dama iduna zai bu e naga Ballowo nasan ba wani kyau ne dashi ba" Wani irin Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin ta aga Idanunta a sanyaye ta kalli bakin ofa, a ido sukai da Abu Maleek wanda yake tsaye jinjine da ofa ya a har e hannayensa waje guda, Kallon yadda ya ha e fuska tayi waje guda kafin ta auke idanunta tana danne dariyar dake shirin kwace mata tace. "Eh gaskiya bai cika wani kyau ba, gashi nan da manyan idanu, da gashi har wuya kamar wani buzu, sai tsayi da fa i kamar basamude, kai abinda zai wanda ya gani" Oumuu-Ayman ta fa a tana sakin wata lafiyayyiyar dariya mai ban sha'awa, Abu Maleek kam cika yayi fam sai bakin yarinyar daya tsorawa idanu ko yawo bata ha iya sai an ban zan surutu kamar ako. Julde dake sauraran abinda Oumuu-Ayman take fa a ne yasa ta karyar da wuya tace. "Ayyah, kenan shi yasa baya magana? Oumuu Kice yana kulani mana" Ta fa a kamar zatai kuka, Daga bayansu sukaji ance. "Ni zan kulaki idan shi ya i, har labarai zanna baki ai" Washe baki tayi fararan ha uranta suka bayyana har wani haske suke fiddawa kafin tace. "La!! Yayan Ranar ko Oumuu, shi kam yana da kirki" Da mamaki Oumuu-Ayman ta juya tana kallon Adams mene ya sanya masu tsaron flat in Abu Maleek suka basshi ya shigo? Idanunta ta auke daga kallon Adams kana ta mi e tsaye tare da shigewa bedroom in da Julde take kwana, Tayi hakan ne kuma domin ta ha awa Julde ruwan haka, dalilin kuma hakan zai sanya ta janyeta daga wajan Adams. Da idanu kawai Abu Maleek yake kallon an uwansa Adams da ita kanta Julde mamaki ya kamasa, ganin yadda Adams in yake ta jan Julde ta surutu, Hakan nan yaji zuciyarsa babu da i ransa ya aci ga wani mugun haushin yarinyar daya cika masa zuciya, Mai makon ya shigo sai kawai ya fice tare da nufar Lambu. Adams kam duk abinda Abu Maleek yana sane dashi, yana son ya Fahimci mene hala arsa da Yarinyar amma ya kasa fahimtar hakan, saboda yadda fuskar Abu Maleek take a aure hakan yasa bai fahimci komai ba. Gyara zama yayi idanunsa akan Julde yace. "Uhm what's your name? I mean menene sunanki beauty?" Shiru tayi sai kuma tace "Naji amshin turaren Ballowo shi ne ya shigo?" Ta fa a tana narkar da fuska, da rashin fahimta yace. "Ballowo?? Waye haka kuma?" Cikin siririyar muryarta tace "Oumuu tace sunansa Jalaluldeen amma ana ce masa Abu Maleek to Shine Ballowo ai" Shiru yayi yana nazari kafin ya an cije baki yace. "Nagane, ba shi bane amshin turarena kikaji" Girgiza kai tayi Idanunta na kawo ruwa tace. "Allah shi ne gashi nan naji zuciyata yana harbawa, kuma sai yazo waje kawai na kejin hakan" Ta fa a Idanunta cike da hawaye, wani abu mai aci Adams ya ha iye domin jiya kawai da yaga yarinyar tayiwa zuciyarsa mugun kamo, da yar ya iya bacci daya rufe idanunsa ita yake kallo. Ajjiyar zuciya ya sauke tare da fa in "Ok Amma kina son idanunki su bu e ko?" Da sauri ta aga kai tace "Eh ko dan naga Ballowo ai" Jinjina kai yayi yace "Ok zanwa Oumuu-Ayman magana za'a fita dake waje ayi maki aiki idanunki su bu Wani da i ne ya lullu e zuciyar Julde wanda ya sanya tayi an tsalle a saman kujera hakan yasa brest inta juyawa wanda suke a tsaye Cikin farin ciki tace "Dan Allah da gaske kake? Idanuna zai bu Murmushi yayi mai sauti domin komai na Julde birgeshi suke kafin yace. "Eh mana, amma kiyi min al' awari" Da sauri ta aga kanta tace "Nayi maka Allah tunda idanuna zasu bu an juya yayi sai kuma ya sauke numfashi ganin babu kowa ne yasa shi fa in "Kimin Al' awarin ba zaki ta a auran Ballowo inki ba?? Kimin Al' awarin ba zaki ta a son sa ba" Shiru tayi a zahiri tasan kalmar Aure kuma tasan daman ai Ballowo inta bazai ce zai aureta ba, sannan bata san soyayya ba tana jinta dai a baki, Ya take? Ya da in ta take duk bata sani ba, ganin tayi shiru yasa Adams fa "Ko baki son idanun naki ya bu e ki fara gani kamar kowa beauty?" A sanyaye tace "A'a ina so, kuma na baka al' awari" Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya Adams ya sauke yana jin wani da i na ratsa masa zuciya kafin ya an ware idanunsa yace. "Ok Yaya sunanki, Nima gaya min tunda Oumuu-Ayman ta fa a maki nawa ko?" Ji tayi Jikinta duk yayi sanyi ba tare da sanin dalilin faruwar hakan ba tace. "Hawwa'u Julde" Lumshe idanunsa yayi yana jin da in sunan nayi masa yawo a cikin walwarsa. Oumuu-Ayman ce ta fito fuska a sake tace "Zo Daughter kiyi wanka ki Sallah ki kwanta ki huta" Hannu Julde ta mi awa Oumuu-Ayman haka ta mi ar da ita suka nufi ciki, Gyara zama Adams yayi domin ya auki alwashin bazai bar gurin nan ba sai an fa a masa Matsayin Julde a cikin Alaafi. A hankali yake tafiya cike da nutsuwa da kamewa ga wata haiba da kwarjini daya mamaye ilahirin saman fuskarsa, Yana tafe yana sauke numfashi tare da Ajjiyar zuciya a jajjere yana jin ransa na ara aci, Ga kuma gudun da zuciyarsa ta ara, a haka ya isa ha an Lambun nasa mai auke da shukoki da furanni dabam dabam, Ga kukan wasu tsuntsaye dake tashi a hankali yake saukar da nutsuwa kuma a zuciya, Gusa da oramar dage gudana a wajan ya arasa, tare da zama a wajan wata duguwar kujera ta hutawa, Jikin kujerar yabi ya an kishin gi a yana sauke ajjiyar zuciya tare da lumshe idanunsa, a hankali kuma ya zura afafuwansa cikin oramar, Ya shiga wasa da afafuwansa nasa yana jin da in sanyin ruwan nayi masa da Wayarsa dake aljihu ce ta fara ara yana ji amma bai ko motsa ba, sai da akai wajan 5 miss call kafin ya zaro ha iyar wayar tasa, Ganin sunan Salimerh yasa yayi answering call tare da sawa a speaker. Daga can angaren kowa Salimerh ce, zaune a cikin mota Dawowar ta daga makaranta kenan, har zata shiga ciki sai kuma ta tsaya tare da aukan waya ta kira Abu Maleek ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da taji ya aga kiran. Kafin a hankali ciki asa da Murya yadda ba zata damesa ba tace. "Fatan zaki yana cikin koshin lafiya?" Ta fa a tana ara gyara zama, sanin ba lallai yayi magana bane yasa ta fa "Zaki dan Allah dukkan abinda zai fito a hannun Mumy kada kaci, ko ruwa ta baka kada kasha" Ta fa a cikin raunin