← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 108

Sashe 62

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba! Saukar Muryarta cikin kunansa ya haifar masa da wani kasala, yasa shi jin wani abu na sauka a jikinsu mai kama da kiyashi, lumshe idanunsa kafin a nutse ya an yi gaba zuwa, Kanta idanunsa akan fararan yatsun hannunta masu kyau ya an zauna tare da dur osa dai-dai kanta yana sauke mata wani zazzafan numafashi. Hannunta dake cikin nasa ta ri e idanunta na zubar da hawaye cikin wata Murya mai auke da amon! Kuka tace. "Ballowo kai na, bafiiii kada ka barni a nan tsolo ina ji kaji" Ta fa wallar idanunta na zirarowa zuwa saman fuskarta. Idanunsa ya aga ka an tare da sauke ganinsa akan jajayen la anta masu masifar kyau, Wanda yake ganin kamar jambaki ake sanya masu, Karo na farko kenan a rayuwa da yaji wani matsanancin tausayinta ya kama shi, a sai kuma a lokacin ya tuna da dukkan abinda Jon wuro ya fa a masa, tiryan tiryan kuma yaji maganganun na dawowa masa kunne kamar haka. _"Zuwa yanzu dai Julde_ _amana take a wajanka,_ _Kasan duk wanda yaci_ amana Shida Ubanginsa, _Bazan maka dole akan ka sota ba,Saboda so halitta ne_ _Amma ina fatan wata rana ka zame mata Garkuwa, bangon da zata jingina taji da i, duk abinda_ _Ya samu da rayuwarta a yanzu kuma KAI NE SANADI, kayi ha uri ka zame mata Hasken da zai haskaka rayuwarta, ko ba zaka so ta ba, ka kula da rayuwarta"_ Lumshe idanunsa yay yana jin kamar yay wasa da amanar Ubangiji, idan ya san bazai iya menene ya sanya tun farko ya amsa? Tabbas a yanzu yana son sanin Wacece Julde? Yana bu atar komawa Rugar Mahinjo koda hakan zai zama sanadiyyar mutuwar sa. "Kar ka barni Ballowo dan Allah" ara jin saukar Muryarta cikin kunansa, da an sauri ya bu e gajiyayyun idanunsa, kafin a hankali ya Lumshe idanunsa saboda wani fitananan amshin ta daya ratsa cikin hancinsa, Yake haifar da nutsuwa kuma a cikin zuciyarsa, Hannunta dake cikin nata ya matse tare da ara manne su yana jin wani mugun mugun tausayinta, Meye laifinta akan ya za e ta matsayin Amintacciyar Hadimar sa? Mene yasa Bola take tunanin wani abu a tsakaninsa da Julde? Bayan har yanzu kallo anwa yake mata. Hannunsa na hago ya sanya kamar mai tsoro ya kifashi a saman fuskarta kafin a hankali, ara ran wafawa a kanta, yana jin yadda numafshinta ke fita da sauri, Innocent face inta ya kalla, kafin Murya can asa kuma yace. "I'll stay with you Kuluuu, for rever and ever, don't cry okay ban barin ki" Ya fa a yana shafa sumar kanta, ajjiyar zuciya ta sauke kafin tai shiru tana jin yadda bugun Zuciyarta ke dai-dai-ta, A hankali ya mi e tare da juya cikin zallar kamewarsa ne kuma ya nufi wata ofa yana zuwa ya shiga cikin wani bedroom. First-aid box ya auka, kafin ya dawo cikin bedroom in nasa, ka ya nufi bathroom ya ha a warm water a bowl ya dawo auke da aramin towel, Baya jin zai iya jawota jikinsa a yanzu, domin bambancin ne arara da abinda ya keji game da ita ada, Yana da ita yake ya an matsa sosai gareta, kafin ya sanya fararan hannunsa cikin bowl in ruwan zafin, ara ta sanya tare da yun ura wa zata tashi, saboda wani a zababban zafi daya ratsa ta, dalilin saukar towel in a goshinta, Hannunsa ya sanya cikin rashin Sa'a kuma Hannun ya sauka akan irjinta, yana jin lokacin da tafin hannunsa ya gogi nipples inta. an tsorace ya zame hannunsa, yana jin wani abu kamar shouk na jansa, nan da nan kuma yaji tsigar jikinsa na zubewa tare da tashi, Wani irin runtse idanunsa Yay da arfi a hankali kuma jikinsa ya auki rawa, kafin gently ya sauke fitanan nishii a kunanta wanda ya sanya tari saurin juyawa tare da fa awa jikinsa tana fa "Auchhhiiii Ballowo" Ta fa a tana an ri e gaban rigansa, nishin daya sakar mata a cikin kunanta ya sanya tayi saurin Lumshe idanunta, Tana jin wani sanyi a jikinta, ga wani nutsuwa da nishin daya saukar mata. Idanunsa ya bu e ya shiga Kallonta, wani irin Murmushi ne ya an sauka a fuskarsa, bayyanar dimple insa ne kuma zai tabbatar maka da cewa Murmushi Yay. Hannunta ya ware gaba aya, ya sanya su tsakanin hannayensa ya shigar da ita jikinsa, kafin a hankali ya ara aukan towel in dake cikin bowl ya an manna mata a goshinta, ara ta saki tana sakar masa kuka tare da suma arin kwancewa, Tana kuka tana cizon sa a haka ya gasa mata wajan ya sanya mata magani, kafin ya gama tuni bacci ya auke ta, Sai saukar numfashinta da yaji yana sauka a kunansa. yakkyawar fuskarta ya shiga kallo, bai tsaya kallon a salin kyanta ba sai yau Tabbas Julde tana da mugun kyau, bai ta a ganin zallar kyau mara algus irin mata ba. Hannunsa ya sanya a sanyaye ya shafa sumar kanta wacce take ta tsayi har ya huce shoulder inta. Cikin wani irin husky voice yace. "You're my sister _Jidderhhh_, I'll take good care of you, as so much as i can, I'll make you happy, ko dani ban shiga farin ciki ba, ke amanata ce Fulani gal, zan kula dake ar filllooo na" Ya fa a yana wani irin sauke numfashi kafin gently ya mi e yana gyara mata kwanciya ya nufi waje. Gaba aya wannan tashin hankalin yasa ya manta da babban abinda yake damunsa, wanda ya sanya shi baro company ya dawo gida! Washe gari Cikin nutsuwa ya fito daga cikin part insa, yana sanye da wani cotton in dark Maroon na yard, yay masifar kyau sai zabga amshi yake, Yana tafe hannunsa cikin aljihun wandon sa, Tunda ya kawo kai cikin parlon idanunsa ya sauka akan ta, Bai ta a ganin kyanta irin na yau ba, cikin 10 seconds ya gama are mata kallo, Kafin ya an ta e bakinsa kana ya nemi waje ya zauna yana fa "Mrng Oumuu" Kallonsa Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "Ya mai jiki?" Kallon ban gane ba yay mata,ba tare da yace komai ba, kuma ya auke idanunsa yana latsa Wayarsa. Julde wacce tun shigowar sa ta sunkuyar da kanta asa, tana mai ha a numafashi kafin kuma bakinta ya shiga rawa cikin rashin sani kuma taji bakinta ya furta. "Good morning Ballowo" Sarai ya jita but maimakon ya amsa ya kalli Oumuu-Ayman cikin serious talking ya an yi ajjiyar zuciya kafin ya numfasa yace. "Oumuu tafiya zanyi" Gaban Oumuu-Ayman ne ya fa i tsoro da fargaba ya kamata kafin tace. "Tafiya wacce ira kuma zaki?" Yana yatsuna fuskarsa tare da an mi a hannunsa ya auki cup of coffee in data ha a masa yace. "Uhm Wata special ball ya tasu min so munyi magana da Coach akan zan tafi Russia a week in nan" Tunda ya fara magana Oumuu ke kallonsa, wato yar yanzu ball in nan, na nan ma ale a ransa kafin a hankali tace. "Ba dai week in nan ba, and don't forget gobe za'ai ma Hawwa'u aikin ido, wazai kula da komai? U have to stay with us ka gane" Kallonta yay ba tare da yace komai ba, A hankali kuma yake shan coffee insa har ya gama, "i don wanna lose my chances Oumuu" Shine Abinda ya fa a yana mi ewa tsaye tare da barin parlo. Yana fita Julde ta an saki numafashi daman duk a takure take kafin a hankali tace. "Oumuu ki barsa ya tafi mana" Kallonta Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "Ke baki son ganin Ballowo inki ne idan kika fara gani?" Shiru tayi a Zuciyarta kam ita ka an tasan abinda ta keji, Abu Maleek ba tsaranta bane, yay mata nisa ta ko wanne hanya, Mutumin da gaisuwa ma sai yay niyya yake yi, Tayaya zata fara tunanin wani abu kuma, ita bata san yaya yake ba infact ma tsoron bu e ido take ta ganshi. Rugar Mahinjo o ne zaune gaban wata Nagge yana ta tsar nononta, kafin ya juya ka an ya ga babu kowa cikin nutsuwa yace. "Yes sir? Really? To yayi Allah yasa zuwan alkairi ne" Daga can angaren wanda aka kira da sir in ya anyi Murmushi kafin kuma yace. O ake na kawo maku kai da mutanan rugar ka" Cikin tarin mamaki Ar o yace. "Is not the first time da nayi maka aiki, so fa i kawai zanyi ko menene shi i promise you" Murmushin mutumin yay kafin yace. "Wannan aikin ba irin wan can bane, kuna fama da matsalar rashin a rugar ku, ana zuwa har rugar ku ana kashe ku ana kwashe maku dukiyar ku, ba tare da kusan abinda kukai ba, Wheel kuna rayuwa wacce ba kowa zai iya irinta ba, idan nace maka ga 100m kai da mutanan ka how do you feel?" Da wani irin sauri Ar o yace. "I don't have any problem with that, zan auki ko wanne risk akan job in make sure dai ku in masu yawa ne, na da e ina maka aiki, burina aya mallakar wannan tarin nagge wanda kuma a Yanzu Allahamdulillah Finally na kawar da mai dukiyar, idan har ba wannan paper aka gani ba, Babu wanda zai kamani akan wani laifi, idan kuma kaga anga wannan paper to ka tabbatar Ni Ar o bana raye" Wani shu'umin Murmushi mutumin yay sosai yake son yay amfani da jahilcin fulanin ya ura su akan wata hanya, wacce a zahiri sune zasu aikata amma a bayan fage kuma shine, yaji da in yadda ya samu Ar o mai bala'in son ku in masifa, A hankali yace.. "Zaku iya yin Kidnapping kai da mutanan ka?? I mean ku zama kidnappers zan kawo maku komai guy's,boms, anything babu mai sani kune duk wanda kuma nasa kai Kidnapping insa muddin bai kawo abinda ake bu ata ba, just kill him or her okey" Shiru Ar o yay, to mene zai damesa dan ya kashe wasu? Bayan su har garin su ake zuwa ake kashe su?? Da sauri yace. "Noted sir?" Wata oyayyiyar ajjiyar zuciya mutumin ya sauke kafin yace. "Ok I'll get you back" Murmushi Ar o yay kana ya nufi bukkar Lami Mutumin kowa suna gama wayar ya
Chapter 62 · 0% Book details