← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 108

Sashe 66

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dukkan fresh milk in a jikinsa bisa dole ya fara sutale kayan jikinsa tare dayin wulli dasu cikin datti clothes.. Bai fito daga cikin bedroom insa ba sai zhur prayer, yana dawowa kai tsaye Lambunsa ya shige, A hankali yaja jikinsa zuwa ha an kujerar ya zauna, Kana ya cikin nutsuwa ya zura fararan afafuwansa cikin ruwan yana an wasa dasu tare da yin playing vedio a Wayarsa. Mostin da yaji ya sanya ya aga idanunsa, a hankali ya sauke wani lamintaccen numafashi, Saboda idanunsa daya sauka akan ta, mamakin abinda ya Kawo ta Lambunsa yake, Ba tare da yace komai ba ya gyara zama tare da urawa bayanta idanu tamkarey samu tibi. Tsalle ta sakeyi saboda sam ta kasa ciro Fasadabir wanda yay mugun nuna ya kuma bata sha'awa, tsayawa tayi tare da kwa e fuska kana ta ara mi a hannunta, tare da yin wani sabon tsalle, dai-dai lokacin data ciro Fasadabir in ne kuma dai-dai lokacin da wata tsotsa ta sauka a saman wuyanta. "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" ta fa a da arfi tare da yarda Fasadabir, Abu Maleek kallonta yay ganin yadda ta firgita sosai, sai yarfe hannunta take, A hankali kuma ta saki kuka ganin yadda tsotsar take yin sama gashin jikinta na Mi ewa, Kamar ance ta aga kai ta kallesa nan take zuwa ha a ido, da wani irin mugun sauri tayo kansa tana sakin ihu jin tsotsar ta shige mata cikin riga, ewa yay tsaye tare da ajjiye wayoyinsa, gefe domin ya gama fahimtar abinda yake shirin aikatawa, Unexpected yaji ta fa o masa kai, gaba aya sukai baya tare a fa awa cikin ha an ruwan dake Lambun mai kama da swwiming pool. "Cinnn dummmmm" Haka sautin fa awarsa cikin ruwan ya bada, a gigice Julde ta amesa jikinsa jin tana arin zamewa, Abu Maleek cike da zallar mugunta ya zame ta daga jikinsa, ara ta saki tare dayin asan ruwan. 10minutes left yaga ko motsin baiji ba, al'amarin daya sanya hankalinsa ya fara tashi kenan, kana ya an nutsa cikin ruwan tare da bu e baki yace. "Jidderh!!! Jidderh!!!" Shiru babu amsa, a gigice ya matsa can gefe yana mai ara fa "Kuluuu!!! Nan..nahhhh Hawwa'u" Jin babu ko motsin ta ne, yasa ya nutsa cikin ruwa yana mai auke Numfashinsa. Julde kam tana fa a da mamakinta sai taji tana sarrafa igiyar ruwan, ba tare da sanin yaushe ne ta iya ruwan ba, har tayo sama, sai kuma tai asa saboda wata atuwar akwati data hanga cikin ruwan, Sululuuuuuu haka ta fara iyuu harta isa wajan akwatin, idanunta ta urawa akwatin, hakanan taji jikinta yana ari idanunta sun shiga Ka awa, tuni ta manta da batun tsotsa domin ta da e da fa uwa, dai-dai lokacin da numafshinta yake aukewa ne kuma Abu Maleek ya isu wajan. Yana zuwa tana fa awa jikinsa, ba komai ya sanyata suma ba sai dalilin shigowar wani ba on al'amari cikin idanunta,dama walwarta baki aya, ajjiyar zuciya Abu Maleek sauke a ransa yake fa "I got her" Kama ya rungome mata sosai tare dayo sama da ita, A gefen ruwan ya kwantar da ita, yana mai are wa jikinta kallo, musamman irjinta daya wani manne da rigar hatta jan nipples inta ana gani, ga wani jaa da la anta sukai, idanu ya tsorawa la anta, yana masu kallon how soft and sweet it will be.. Idanunsa ya auke saboda jin akalar zuciyarsa na sauya ra'ayi daga tunanin da take, kafin a hankali ya mi a hannunsa da niyyar danna irjin, a gigice ta mi e zaune tare da arin fa awa ruwan, Cikin sauri ya ri eta tare fa in.. "Na..nahhhh Hawwa'u" Kuka ta sakar masa tare da arin kwace jikinta, ganin hakan ya sanya ya ri e mata hannunta sosai tare da fa "Meye?????" Ya fa a a hankali idanunta da suka jaa ta tsorawa masa kafin tace. "Akwatin cikin ruwan nan nake so ka auko min" Da wani irin kallon baki da hankali, wacce akwati domin shi sam bai lura da ita ba. Kuka ta saki tare da fa "Ballowo dan Allah, dan soyayyyar ka mahaliccin ka, ka auko min akwatin nan" Ta fa a tana sakin kuka, ba tare da tace komai ba ya zame jikinsa tare da fa awa cikin ruwan. Not too long ya fito auke da atuwar akwatin yana an sauke numfashi, da sauri ta matsa jikinta na rawa, Shi dai bai mata komai ba, hannu tasa ga mamakinsa, sai kawai yaga ta bu e akwatin.. Zaro ido Julde tayi, saboda arba da idanunta da sukai da wasu mugwayen ku i, da alama kaf ku in Alaafi sune a nan, banda tarin kwalakwalai da kuma lu'u lu'u masu yawan gaske. Tsananin mamaki ya hana Abu Maleek magana, Julde ce tace. "Ballowo ka sanya wannan ku in a cikin sashin mutane masu bauta a gidan nan, ko ma ina ne" Hadima Zubaida ce ta fa o masa, da wannan tunanin ya jata zuwa sashinsa tare da ku Oumuu-Ayman ce zaune a parlon ta, waya ma ale ba kunanta da alama tai shiru ne tana sauraran mai mata maganar Kafin a hankali ta numfasa tace. "Tsananin tsaron dake cikin Alaafin ya tsananta a yanzu, saboda na in Sarautar da Za'ai gobe, Ina tunanin we're done for this" Mutumin da take waya dashi yana ya kalli tarin matan dake gabansa kafin yace. "Babu damuwa ki fa i abinda kikeso duk abinda kike bu ata a haka zan aiwatar da shi, ba sai kinzo ba" Cike da farin ciki tace. "To Ngd" Sai kuma tai shiru tana tunani kafin tace. "Wannan aikin na jikin Aremo Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal na keso ka cire, gaba aya domin lokacin dana iba yayi, yana da kyau ya Fahimci wata sabuwar rayuwa soon a nan gaba" Ta fa a tana kallon ofa, ji take a rayuwa kamar bata kyautawa Zakinta ba, Amma wannan itace kawai mafita ta kare rayuwa da mutuncin Abu Maleek, banda da abubuwan da za su faro Ubangiji ka ai ya sani, Idan sun san farkon wani ba zasu san arshen wani ba. Mutumin ne yace. "Babu damuwa, zan aikata hakan yanzu, amma yayi aure ne?da kikeso a cire wannan aikin mai wahala akan Aremo?" Lumshe idanu Oumuu-Ayman tayi, tana jin wata walla na taruwa a cikin idanunta kafin ta numfasa tace. "Yana da mata, bana da tabbacin yana sonta ko bai sonta, amma na aminta da zalla kuma tsaftacciyyar soyayyyar da Yarinyar ke masa, ina so samu very close da junansu, wanda hakan ba zai ta a tabbata dole sai Abu Maleek ya samu cikakkiyar lafiya, ya zama cikakken namiji mai ishasshiyyar lafiya da kuma tarin kuzari na mazantakarsa, Hakan ne mafita da dawowar martaba da kuma kimar auransu, Bana da haufi akan one day Abu Maleek zai auna ci matarsa, he's fall in love with his wife soon or later" are maganar cikin raunin Murya. Cikin fahimta mutumin yace. "Babu damuwa na da e da cire aikin a jikin Aremo Jalaluldeen, amma wani hanzari ba gudu ba" Jin haka yasa Oumuu-Ayman fa "Ok mene?" Numfashi yaja yace. "Kin aikata babban kuskure, like kamar kin zalunci rayuwar Jalaluldeen, dole ki nemi tafiyarsa" Hawayen idanunta ne suka sakko zuwa saman fuskarta kafin kuma tace.. "Haka ne, kullum ina ro on Allah ya fiya akan babban kuskuren dana ikata, zanwa Zaki bayani in sha Allah zai fahimta" Sallama sukai tana masa gadiya,kafin a hankali ta mi e ta nufi cikin bedroom inta, domin tasan duk inda Abu Maleek yake yana cikin sabon yanayin daya riskesa a yanzu. Yau Friday Gaba aya suna zaune saman dinning area, kusan kowa ya halarci wajan, Abu Maleek ne da Julde kawai babu, Mai Babban aki ce tace. "Yau yaran ba zasu fito bane?" Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "Zaki zai fito, bani da tabbacin fitowar Hawwa'u" Jinjina kai Mai Babban aki tayi kafin tai magana Salimerh tace. "Haba Oumuu-Ayman, itama ya kamata ta fito ta zama family ai" Wani mugun kallo Queen Ayoola taiwa Salimerh wanda ya sanya ta sunkuyar da kanta asa ba tare data ara magana ba, Adams kam sai addu'a yake Allah yasa Julde ta biyu Abu Maleek domin kwana biyu ya azabtu da rashin ganinta, Aremo Sharefddeen kam daman bai fiya magana ba, yanzu ba yana zaune yana danna Wayarsa, Shakiru fuska a sake baza ka ta a fahimtar halin da take ciki ba, Kallo guda zakaiwa Bola ka Fahimci tashin hankalin da take ciki. A can angaren su Abu Maleek kam, tsaye yake gaban mirror yana kallon kansa, Dawowar sa kenan daga masjid, Yana sanye cikin wani ha an shadda shampoo, anyi masa inkin jamper da wandon, rigar half body ce hannun rigar ma short ne, Sai wata zanna bukar half ya arama, samanta da wata ar tuluwa ta gashi, ta an karye ka an ta sakko zuwa gefen fuskarshi, kasancewar shaddar Black ce hular kuma kuma red ya wani expensive so Allahamdulillah! Farar fatarsa sai yalli take, a hankali ya fito yana ara zama Rolex insa na IWC Schaffhausen, ga wani amshin fitananan turare da yake tashi a cikinsa. A hankali ya shigo cikin cikin Sa'a yana aga idanunsa ya sauke a kanta, Saurin Lumshe idanunsa yay he never see a beautiful lady like her, in all his life, idanunsa a bu e a hankali a wani mugun haukace kuma yaja wani ingantaccen numfashi yana matse finannnun idanunsa wanda lokaci guda suka fara juye masa, Wasu sabbin taurarrin hot fellings ne suka kunnu masa cikin tsakiyar kansa, tun kallon farko da yay mata yaji wasu lamintattun sinadirai sun fara kawo masa ziraya zuwa ga sassan jikinsa,jiri ke neman kwasar shi dalilin samun kansa cikin yanayin kasala da yay, cikin sauri ya tattaro raguwar arfinsa ya kame kansa waje guda yana fitar da wani sexual urge sounds. Wani irin harbawa zuciyarsa ta farayi da sauri da sauri, dukkan zafin daya keji a hankali ya juye ya riki e zuwa yanayin sanyi, dalilin bu ewar kofofin gashin da suke kwance a fatarsa, ara bu e idanuna yay akan yana cikin wani ha iyar farin lace da Oumuu-Ayman ta bata, lace in yana da wasu red and black in flowers anyi mata inkin fitted gown, wacce tai kamata sosai, ha an hips inta na coca
Chapter 66 · 0% Book details