← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 108

Sashe 104

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bayan yaje ya gaida sosai, kana ya nufi wajan sashin Ayoola lokacin tana zaune sai kuka take yara biyu ta rasa kuma duk hukuncin kisa ya hau kansu ita kam ta shiga uku, ha uri ya bata sosai kafin ya nufi sashin Bola tana zaune ita aya tana ganinsa tai saurin asa da kanta yana daga tsaye yake binta da kallo a hankali kuma a sanyaye ya fara bata ha uri cikin lallausar Muryar da kamilalliyar lafazi, daga bisani kuma ya bata takardar sakin ta, Murmushi kawai tayi hawaye na zubu mata ta kasa magana har yaje bakin ofa ya tsaya yana fa "Maleek yana waje na har abada" yana fa in hakan yay waje sai da yay sallar Issh a gabansa kuma aka aura auran Baffansa da Mami, dai kuma na Otun da Hadima Zubaida jiki a matu ar gajiye ya nufi part insa yunwa ya keji sosai. Masu tsaron ofar sa ne suka zube suna gaida shi a hankali kuma cike da nutsuwa ya shiga cikin side in nasa, wata Lamintacciyar ajjiyar zuciya ya sauke lokacin daya sauke idanunsa akan to tana zaune akan kujerar idanunta a lumshe, a hankali kuma take sauke ajjiyar zuciya kamar wacce ta shekara tana kuka, walking slowly yake tafiya zuwa inda take zaune haka kawai yaji gabansa na fa uwa sosai, yana zuwa ya zame tare da zama kusa da ita a hankali kuma yake binta da kallo jin yadda yake take ta sauke ajjiyar zuciya, hakan yasa a hankali ya mi a hannunsa tare shafa fuskarta, idanunta ta bu e fuska babu yabo babu fallasa ta an kallesa cikin asa da Murya tace. "Sannu da zuwa" kallonta yay sosai nan take kuma yasan akwai abinda yake damunta domin jikinsa ya riga daya gama bashi something is feshin, a hankali a taushashe kuma yace "what wrong with you My Queen?" Ba tare data kallesa ba ta mi e a hankali tare da dur osa wa a asa , hankali ta kama afarsa tare zare masa takalmi bayan ta kama,ta kama hannunsa zuwa cikin part in su kai tsaye bathroom ta shigar da shi, ta ha a masa ruwan wanka a tube ta zuba turare, fita zatai yay saurin kamota ya manna ta da irjinsa muryarsa na rawa yace "what i have done to Queen Hawwa'u Julde Muido? Me mai maki?" Wani irin killer smile tayi tace "me kuwa zakai min?" Girgiza kai yay kamar zai kuka yace "No! Wallahi akwai abinda nai maki i knw my wife nasan all good habit naki dan Allah kada ki rama dukkan wani abu da nayi maki ta hanyar hana kunne na jin sautin zazza ar Muryar ki, please ki gayan dan Allah" hawaye ne yake arin zubu mata sai kawai ta wace jikinta tayi waje, yi yay kamar zai biyota sai kawai ya fara wankan Sharp-Sharp ya gama ya fito aure da towel, yana jefanta da wani irin mayataccen kallo, mamakin sauyinta duk ya damu zuciyarsa, mi ewa tayi jiki ba wari hannunsa ta kama tare da zaunar dashi a saman stool a hankali ta ware towel in jikinsa ta basshi naked, wani body lotion mai amshi ta fara shafa masa a saman fatarsa, wani irin sassanyan numfashi Abu Maleek ya sauke, lokacin da yaji saukar hannunta a tsakiyar irjinsa tana gogawa a hankali tare da murza wajan. A hankali yay asa da kansa dai-dai fatar wuyanta ya manna bakinsa a hankali ya ware la ansa tare da fito da tongue insa ya manna bakinsa sosai a wajan a hankali kuma ya bawa wajan wata Amintacciyar tsotsa yana wani irin jan numfashi. Wani irin maraitaccen numafshi suka ja a tare a kuma lokaci guda suka sauke numfashin, yadda yake lasar fatar wuyanta yana tsotsa yasa, jikin Julde ya fara rawa da wani irin ari a hankali kuma ta fara kokawa da numfashinta dake arin barin ta, shi kuwa Abu Maleek wata Amintacciyar tsotsa ya ara yiwa fatar wuyanta a hankali kuma ya kauda kansa ya sauke wani irin fitinannan numfashinta yana jin yadda J insa ta fara harbawa. Tsayawa tayi a hankali kuma ta fara dai-dai-ta Numfashinta, bayan ta kammala shafa masa ne ta nufi wajan wardrobe wasu Milk in Pajamas masu kyau ta auko ta ajjiye masa, tana gamawa ko abinci bata samu taci ba, ta haye gado abinta tare da jan duvet in ta rufe jikinta. Da sauri Abu Maleek ya mi e bai ma tsaya sanya kayan ba ya nufi bed in tare da shigewa cikin duvet in, da sauri Julde ta mi e tsaye tace. "Don't touch me" da mamaki yace "why? Baki missing nawa bane? Kin san kewarki da nayi kuwa? Me nai maki?" Ta e baki tayi tace "raguwar wata ne banso" da wani irin sauri ya mi e zaune ya binta da kallon mamaki, murya can asa yace "raguwa? As how?" Idanunta dake kawo ruwa tai saurin janyewa tace "eh raguwa, batun missing kuma wannan ba gaskiya bane tunda har zaka iya zuwa ka nemi baturiya" da sauri jikinsa na wani irin ari yasa hannunsu ya fisgota jikinsa tare matse ta sosai a jikinsa Murya na rawa yace "wallahi bani bane, ban san komai ba, bai ta a aikatawa zina ba,ko wanda yake ina nisanta kai na dashi, dan Allah kada ki azabtar da zuciyata da soyayyarki, wannan abin nake gudu ga mace, ki tausaya min wallahi ko wanda na aikata a baya uruciya ce da sharrin shaidan wallahi tun lokacin ban ta a kallon wata ar mace ba sai ke da kike haliliya ta, wane ya fa a maki?" Kuka ne ya kwance mata da sauri ya ara rungome ta a jikinsa tare fa "Believe me Queen Hawwa'u Julde Muido, wallahi ban ta a zina ba, Yasubuhanallah Tayaya ma zaki fa i haka akai na, bayan kin san waye ni? And mene yasa kika fa i hakan?" Zame jikinta tayi tare da auko wayarta kai tsaye wajan photos in ta shiga tare da nuna masa da sauri ya amsa yana fa in "What! Subuhanallah this gal" photonsa ne tare da Supia wacce yana manta da ita, zai iya tuna ranar daya bar wajan buga wasan su ya ha u da ita a hanya, Tayaya akai ta samu number matarsa? Tabbas akwai dalili, wata zufa ce ta shiga keto masa Murmushi kawai Julde tayi tace "zaka iya ban wayata ai" idanunsa ne ya cika da hawaye yace "wallahi ban aikata komai bari kiji yadda abin yake" da sauri ta aga masa hannu tace "bana wai na sai da zakara" cikin sauri yace "eh ai nine nama zakaran" ta e baki tayi tace "whatever, ni ban bu aci jin komai ba, Allah ya kyauta kawai ni dai ban ara ha a waje dakai" tana fa in hakan tai wani bedroom cikin sauri ya biyo bayan ta, kafin ya isa tuni ta rufe ofar, zamesa yay a wajan tare da dafe kansa dake bala'in sara masa, ga wani irin ciwo da mararsa ke masa domin ya riga ya saba da jikin matarsa. Cikin wata iriyar Murya wanda kuka ke shirin wace masa yace. "Wallahi Allah kenan ban san wannan Yarinyar ba? Tayaya ina da mata kamar ki zanje wajan wata? ko bani dake bazan ta a aikata hakan ba, open the door I'll explain everything to you My Queen" a hankali itama kukan ya kwance mata ta yarda da Maganar sa amma menene matakin wannan photo nan? Da take ganin mace kwance a jikinsa? A wannan daran babu wanda ya runtsa a cikin su kuwa tunani yay masa yawa. Washe gari da yar ya mi e tare da yin alwala ya shirya cikin farar Jallabiya kana ya nufi Masjid, bayan an idar bai iya dawowa ba a masjid in ya zauna tunani fal ransa. Abu fa kamar da wasa suka auki sati har aka fara gabatar da shari'ar su Sharefddeen amma Julde ta auke wuta, zatai masa komai amma ko rungome ta bata bari yayi, tashin hankali firgici ya shiga sosai, kullum sai yay mata kuka kamar yadda itama kullum take kukan kewar jikin mijin nata, a haka yake zama a fada fuska babu walwala,yin duniya kuma Mami tayi amma a banza. A yau sun auki good 1mnt kenan yana can wajan aurin Auran Junaid da Bola. A hankali ta fito daga cikin bedroom in da take tana sanye cikin wani Maroon in lace mai kyau ta murza auri sai baza amshi take, parlo ta nufa da sauri ta bu e basket in lunch in da aka kawo masu, yawon bakinta har zuba yake plate ta auka ta zuba zallar naman kazar sai da ta kusa cinye kaza guda tana lumshe idanunta, babu abinda taci ruwa ta auka ta kura dashi kafin, ta mi e akan kujerar tana jin wani ayin naman na tasu mata, a hankali kuma arar waya ta kara e Parlo kamar ba zata tashi ba sai kuma ta mi e, Wayarsa ce ya mance da ita, kira akai har wajan sau biyar a hankali tai answering zuciyarta na bugawa tana agawa muryar mace ya daki kunanta. "Hello! Abu Maleek nasan zuwa yanzu ka rasa gane kan matarka dalilin photon awata dana tura mata, nice nan Kubraahh nasan ka mance da ni tun sanda ka sake ni, weel naje Madrid ko zan sameka sai na ha u da awata Supia a wayarta na samu photonka, kuma ta tabbatar min babu abinda kai mata domin baka cikin hayyacinka ne shiyasa ta kawoka gidanta, kawai kayi mata ne shiyasa ta auki photo da kai, ni kuma hakan yay min da i sosai, na sami hanyar da zan muzanta rayuwar Auranku kai da wannan bafulatanar, Finally kuma naji da Tunda ta fara magana hawaye ke zuba daga idanun Julde zuwa saman fuskarta, tausayin mijinta da ha in sa data auka ya shiga damunta, cikin dakewa tace. "Ji banza, tun kafin ki turo min nasan labarin Supia a wajansa, rayuwar auranmu babu abinda ya faru dashi sai alkairi domin ina auke da cikin mijina Abin alfahari na jagoran rayuwata, garkuwa ta Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, dan haka abin wani jirgin Malama Kubraahh" Tana fa in hakan ta kashe wayar tana kuka, gyaran murya da taji a bakin ofa yasa ta mi e da sauri shi ne yay tsaye a bakin door
Chapter 104 · 0% Book details