← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 108

Sashe 57

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cewa ma bai san lokacin daya kawo ta ba. A hankali kuma cikin wani hanayi na tausayinta daya arsu a ransa ya nufi inda take, da sauri ta ara ame Jikinta waje guda tana sakin ajjiyar zuciya na ciwon cikin da yake damunta ga wani kuma danshi data keji a asanta, yay mata da idanu ganin yadda Jikinta ke rawa yasan tun tuni ta warke da ciwon maitar dake damunta tunda daman bai worse a Jikinta ba, ga kuma injection da drip daya mata ga rubutun da Oumuu-Ayman ta bata. Sai dai wani abu nada ban dake damunta. A hankali ya tsaya a kanta kana kuma slowly ya tsuguna dab da ita, sosai ya kejin zuciyarsa na bugawa tsigar jikinsa na an tashi ga wani sarawa da kansa yake masa, bakinsa dai-dai kanta cikin husky voice yace "Fulani gallll" ira sunan a taushashe kamar mai ra a, yayinda kuma muryarsa warai tayi tasiri a cikin dodon kunanta, wanda ya haifar mata da nutsuwa da kuma kasala a Jikinta, mai makon ta amsa sai ta saki kuka tana ara matse cikinta ganin hakan yasa ya an lumshe idanunsa, a karo na farko a rayuwarsa daya keji ya aikata abu ba dai-dai ba, cikin wata kasalalliyyar murya mai saukar da kasala a Jikinta mutum ya fesa mata hucin Numfashinsa kafin yace. "Heyyyyy!!!what happened to you Fulani gallll" Maimakon tai shiru sai ta ara sakin wani gigitaccen ihu wanda yasa Abu Maleek saurin zubewa a asan kafin domin baya jure irin wannan ihun mutanan da suke ansa sam basu su, ganin yadda take kuka da gaske da kuma dukkan arfinta yasa a hankali ya mi a hannunsa tare da ri e ququnta sosai cak ya aga ta tana ta tirjewa a haka ya urata bisa cinyarsa wacce ya mi ar saman carpet, idanunsa yana bu e tare da kallon fuskarta da kuma hannunta dake ri e da cikinta, narkakkun idanunsa ya sauke a fuskarsa kafin yasa tafin hannunsa wanda yake fidda gumi ya tallafo ha arta sosai, cikin wani irin abu ya ara matsar da fuskarsa gareta ya zama suna farcing juna sosai, numfashi su na ha e wa waje guda, yatsarsa yasa ya an shafi tears in fuskarta kafin cikin wata lafiyayyiyar murya mai narkar da zuciya yace "what happened?? Ni koo?" Kuka tasa tana zame fuskarta tare da arin zame Jikinta da sauri ya jawota ya manna ta da irjinta tare da sanya hannunsa ya rungome ta sosai yana jin yadda Jikinta ke ari, bayanta ta shiga bubbugawa a hankali kuma yace "shiru, Ballowo inki ne????" Ya fa a yana ara ha e ta da jikinsa, tare da bubbuga bayanta yana lallashi kuka tasa tana tura fuskarta irjinsa jikinta na rawa ta kama hannunsa tare da mannawa a fatar Jikinta, wata Ajjiyar zuciya Abu Maleek sauke yana jin yadda kansa ke sarawa yana juya masa kafin kuma yaji tace. "Wayyoooo! Ballowo cikina bafiiii" Ta fa a numfashinta yana yin sama saboda wani irin mur a da cikin yay mata, da sauri ya ara matseta jikinsa murya can asa dai-dai kunanta yace "Shiru Fulani gallll, Ballowo ne?? It's okay shiru Kulu" Ya fa a ya manna softness hands in sa matar cikinta tare da..... Muje zuwa?????????? *_57-58_* Da sauke numfashi yana lumshe idanunsa, yana jin yadda kansa ke sara masa,yana masa wani kalar ciwo nada ban, bazai iya tantance. Abinda ya keji ba a yanzu, amma yanayin daya ke ciki yanayi ne ma rashin samu da kuma ka ai cewa da wata mace, bai saba gaba aya hakan yasa yanzu yake jinsa wani iri kamar bashi ba. sabon abu mai kama da sabuwar rayuwa ya fara sauka cikin jikinsa dama tunaninsa baki aya, a hankali cikin son ta a inda take manna hannunsa akai ya ara manna hannunsa tare da murza fatar jikinta, wata kasalalliyyar ajjiyar zcy Julde ta sauke, tana wani kalar sanyi na ratsa mata jiki, umin tafin hannunsa na sanyawa taji wani abu na sukar mata matarta. A hankali kuma ta shiga sauke ajjiyar zuciya saboda murzawar da Abu Maleek ya kewa cikinta, yanayi a hankali kamar mai tafiyar tsotsa, Abu Maleek kam rashin sabo da kasance da mace ne yasa gaba aya yama rasa abinyi, duk jijiyoyin kansa a aure suke, bai san ta ina zai fara ba! Ganin yadda Jikinta ke rawa tana ha a wani gumin azaba ga yadda take sanya la anta tana cizon fatar wuyansa yasa gaba aya, jikinsa yay wani mugun weak, kasala ta saukar masa ji yake kamar ana sassare masa ga an jikinsa. Musamman yadda yake jin saukar numafshinta, da kuma yadda take manna masa la anta masu sanyi a fatar wuyansa, rashin sabo kuma ya sanya ya kasa aikata komai, sai. idanunsa da yaja ya rufe yana sauraran yadda take kuka a cikin kunansa, wani irin mur awa mararta tayi hakan yasa cikin kuka da kuma gigicewa irin na zafin ciwo ta kifa fuskarta gaba aya a tsakiyar irjinsa tana sakin wani irin sound mai kama dana zaucewa, da wani irin imauta na zafin ciwo tayi saurin ri e hannun Abu Maleek cikin muryar kuka wacce numfashi yake gab da aukewa tace. "Wayyoooo, Ballowo cikinaaaaa!!! Marana zai alle bafiiii!!! Yake min" ta fa a tana sakin kuka tare da rirri esa Jikinta na wani irin kyarma, saboda bata ta a jin zafin ciwo irin wannan ba, infact bata ta a ciwon ciki ba sai yanzu, hakan yasa yake galabaitar da ita. a sanyaye ya bu e idanunsa wanda sukai masa nauyi warai narke fuska yay tare da an marai-raice wa cikin son sanin abinda ya haddasa mata ciwon kuma, an sanya hannunsa tare cirota daga jikinsa idanunsa masu karfi da narke zuciya ya saukar mata a fuska ya shiga are mata kallo. A hankali kuma ya ura hannunsa saman nata, wani irin yarr yarr haka Julde taji, duk da cewa a cikin ciwo take, amma saukar hannunsa saman nata ya haifar mata da wani irin sabon yanayi mai wahalar ganewa bare kuma a fassara shi! "Uhm" shine abinda Abu Maleek ya fa a lokacin da yaga yadda Julde take cije baki idanunta sun kumbura sosai, saboda kuka, ajjiyar zuciya ta sauke lokacin daya kifa tafin hannunsa saman mararta daga an sama, kafin a hankali ya sanya yatsunsa guda biyu ya dai-dai ci saitin marar inda kuma yafi mata kuma ciwo ya danna, wani ara ta saka gaba aya idanunta yay luuuu zata sume masa. da wani irin sauri ya ha ata da jikinsa tare da Unzipping rigar sa, irjinsa ya bayyana a hankali kuma ya ware tsakiyar rigar, wanda ya bawa Julde damar fa awa cikin jikinsa baki aya, yay hakanne kuma saboda rashin sanin abinyi, ga kuma wani zazzafan zazza i daya kawo mata ziyara lokaci aya, ajjiyar zuciya ta shiga saukewa, saboda sanyin fatar. Jikinta da yake ha uwa da Jikinta, cikin nutsuwa da kuma son zama mata an relief yay asa da bakinsa duk abinda yake kuma yana yinsa ne a daburce, domin wani irin harbawa kansa yake masa tamkar zai rabe gida biyu haka ya keji. Wani irin masifafan harbawa zu atansu sukayi a tare cikin Sa'a guda, Lokaci guda, haka kuma da a guda, kana a hankali kuma bugun zuciyoyin nasu ya fara sauka yay low, a hankali kuma wani sanyi mai auke da wani irin sinadari mai tafiya da dukkan arfi da kuma kuzarin mutum mai sanyaya ruhi dama zuciya baki aya, ya shiga sauka a cikin jikinsu dama zuciyarsu, ya shiga ratsa dukkan ga in jikinsu yana saukar masu da kasala da kuma sanya su cikin wata duniya wacce basu san da ita ba. Wani irin masifafan kasala mai rikitarwa da kuma zautar da mutum ya saukarwa Julde, wanda ya sanya ta jin idanunta na lumshe su da kansu ba tare da tayi yun urin hakan ba,yasa tayi lufff jikinsa tana mai jin tunaninta na shirin barin kwanyar kanta, hakan kuma ya samu asali da la an Abu Maleek daya sauka a cikin kunanta yana mai hura mata wata sassanyar iska daga cikin bakinsa zuwa cikin kunanta. Shi kowa Abu Maleek wasu irin Abubuwa wanda bai ta a saninsu balle yasan ya suke, suka fara dira cikin zuciyarsa, yana jin lips in shi aya ura a saman kunanta suna wani irin tsuma, wanda ya sanya gaba aya tsigar jikinsa wacce take a kwance ta mimmi e tsaye, a hankali kuma ya shiga wura mata iskar dake fita daga cikin kofofin hancinsa. "Uhmmmmm" Shine abinda ke fita daga cikin bakin Julde tana jin wani bacci mai da i na fisgar ta, a hankali ta ara mannewa da jikinsa wanda taushi da laushi fatarsa suke sanya mata nutsuwa. Abu Maleek ya da e da fahimtar abinda ya haddasa mata ciwon cikin, sai dai yana mamakin ace sai yazo ne zata fara period, koda yake babu mamaki duba da yanayin tashin hankalin da take ciki, babu cima mai kyau wanda hakan bazai sanya ta fara dawo ba, yanzu kowa ta samu sauyi sosai akan rayuwarta na baya, ya kuma fahimci tashin hankalin data shiga azo shine ya ara haddasa zuwan ba on nata! Ajjiyar zuciya ya sauke tare da an ta e bakinsa, shi ka an yasan abinda yake masa yawo a cikin zuciyarsa, a hankali cike da nutsuwa ya fara zareta daga jikinsa, kwa e fuska tayi tana mai sakin shasshe ar kuka, innocent face inta ya tsorawa idanu, alla Julde yazo shekarunta sunkai 17 zuwa 18 amma Zallar uruciya da shagwa a kamar ar yaye. Ganin yadda da gaske ta i Sakinsa ne kuma ya sanya a hankali cikin tattaro raguwar arfinsa, ya mi e tare da ita a jikinsa, a hankali walking slowly ya nufi bed da ita tare da kwantar da ita, da sauri ya juya saboda jin kamar zai zube a wajan saboda ciwon da kansa yake masa. Kai tsaye bathroom ya nufa yana zuwa ya zame rigar jikinsa tare da yin cilli da ita, yana sakarwa kansa shower a ransa yana fa "Uhm, sai raki da wani mitsitsin bakinta kamar lolipop!!!!" are maganar yana baza gashin kansa tare da sakar masu ruwa, a hankali kuma yake sauke tagwayen ajjiyar zuciya a jajjere kamar wanda yay tsere. Bathroom ya aura ya fito jikinsa na zubar da ruwa, kafin ya arasa gaban
Chapter 57 · 0% Book details