← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 108

Sashe 102

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yake hango kamar mutum tsaye a ga ar kogin, wanda yake ganuwa daga can nesa, saurin da yake ya ara zuciyarsa na wani harbawa masa da sauri tunani fal a ransa yama rasa wanne zai auka.. Cak! Ya tsaya yana sauke wata oyayyiyar ajjiyar zuciya sakamakon ganinta da yayi tsaye a bakin Kogin ta har e hannayenta a irji ta urawa ruwan idanu kamar dai me neman wani Abu.. Walking slowly ya arasa inda take a tsaye a hankali ya tsaya a bayanta tare da bu e dukkan hannayensa ya manna ququnta cikin nutsuwa ya manna kansa a wuyanta dai-dai kunnanta cikin wata kasalalliyyar kamilalliyar Muryarsa yace. "Me Queen Hawwa'u Julde take a ga ar kogin Mahinjo?" Ya fa a yana hura mata isakar cikin bakinsa a kunnanta yana an zare tattausan tongue insa tare da manna bakinsa a saman fatar wuyanta. Murmushi tayi mai ayatarwa duk da baya ganinta amma yana iya gane cewa Murmushi tayi saboda lomawar dimples inta masu kyau. A hankali ta sanya hannunta ta share hawayen dake zuba a fuskarta cikin nutsuwa ta juya tare fuskarsa sosai tana jifasan da wani irin lallausan murmushi mai sanya shi nutsuwa ta jin yafi ko wanne Namiji Sa'a a rayuwa. Tabbatuwar jin da in sa da kwanciyar hankalin sa ya tattare zuwa wajanta, her happiness is his happiness, kallonta yay da narkakkun idanunsa yana mamakin abinda ya sanya ta kuka at this time, lumshe idanunsa yay yana jin saukar hawayenta tamkar saukar dalma ne a cikin zuciyarsa. Wani irin kalar damuwa da kuma unci ne ya shiga ratsa dukkan kofofin Zuciyarsa, zubar hawayenta means everything and anything to him, ganin yadda yake kallonta yana kasa Magana sai ajjiyar zuciya da yake saukewa ne yasa a hankali tace. "Wannan wajan da kuma wannan ruwan ya gamai min komai a rayuwa, Ubangiji shine yay sanadin ha uwa ta dakai, amma kaga nan wajan uhm?" Tai shiru tana ara share hawayenta shi dai Shiru yay yana sauraran abinda take fa a ya riga daya gama gane me take son fa a amma kuma wa a abakin mai ita akace yafi da Idanunta ta cilla cikin nasa kamar yadda yake bin bakinta da kallo haka take bin idanunsa da kallo, still wani cute smile tayi kafin a taushashe tace. "Wannan wajan ya gamai min komai a rayuwa, ya ha ani da abokin rayuwa na har abada wanda ya zama bango a gareni, kamar yadda wasu ke tunanin aure shi ne * ADDARAR MACE* to ni na aryata hakan saboda aure ya zame mana *SIRRIN MU* amma idan nayi duba da rayuwar da *LAMRAT* tayi zan iya gasgata hakan domin aure na dana *MOON* shi ake kira aure, wasu na cewa *UNCLE NE* farin cikin Jalilerh, amma ni *ABU MALEEK* ya maye min gurbin komai na rayuwa, a da ina masa kallon Professional footballer amma yanzu ya zama *THE NEW EMIR* wanda zai kula da Ha okin dubban mutane, wallahi Cucuu *IZZAR SO* da kake nunawa akai na, yana matu ar faranta min rai, da sanya ruhina a salama, a da Adams ya dake da cewa *SAI NA AURETA* nasan cewa kuskure yay sosai, domin bai san yadda kake a Zuciyata ba, ina maka sahihin so da kuma aunar da bakina bazai ta a iya fa a ba, a da na auka aure na dakai tamkar *AURAN FANSA* ne, amma yanzu zuciya da kuma gangar jiki sun tabbatar da irin son da kake min, _My feeling love you, and my. heart just far you. I will love you forever. I miss you mydear_ da naga baka kulani sai tsoro ya kama zuciyata hakan ya tuna min da labarin *KWAILA CE* sai kuma nai tunani ai so gamon jine ne koda ace na kasance kamar *JIDDA* babu shakka zaka kula da al'amari idan har kana so da gaske" Murmushi tayi tana ara matsawa kusa dashi tare da kama hannunsa tace "My King al'amarin naka ne tamkar *JUYAYI* idan kana shamin amshi sai naga kamar *RAINO NE SILA* Komai dake faruwa a tsakanin mu, a *RANAR AURENA* dakai nasa babu so ko aya a zuciyarka amma a yanzu zan iyayi shela a duniya na tabbarwa da jama'a soyayyar da Mijina King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ya kewa Queen Hawwa'u Julde Muido, I love you so much allowa, _You're my only Father and Only mother, you took care of me before anyone else's, And i promise to love you har arshe numfashi na, to stand by you, nai maka biyayya da dukkan iyawata, support you And care for you through thick and thin King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal_" Kasa magana yay jikinsa yay wani mugun sanyi kalamanta sunyi matu ar tasiri a zuciyarsa, jawota yay jikinsa ya rungome ta sosai yana sauke numfashi, a hankali ta shige jikinsa tana sakin murmushi mai ayatarwa cikin kunnanta yace. "Zan zauna dake a ko wanne yanayi, a kuma ko wanne lokaci ke in kin zama jinin Abu Maleek, koda ace ke in *TSINTACCIYA* Tabbas zan soki fiye da komai a wannan duniyar na riritaki kamar wai, Abu Maleek na kine ke aya da yaranki" zare Jikinta tayi daga nashi a hankali ta sanya tafukan hannunta a saman fuskarsa tana an jawo face insa zuwa nata fuskar ganin hakan yasa ya ara ran wafawa, yana manne hannunsa a duka saman faffa an waist in ta, cikin nutsuwa ta manna bakinta akan nashi, she just fells her husband Abu Maleek, deserves this as a token na appreciation of kalaman da yay mata, a hankali ta zare harshen ta tare da turawa cikin nasa, a hankali kuma ta shigar da lip's insa cikin bakinta ta fara bashi wani special kiss, wani irin sensual kissing daya sanya Abu Maleek ya shiga fidda numfashi da sauri yana ara manne hips inta da nashi yana lumshe idanunsa yana jin tamkar Numfashinsa zai tsaya. Kiss tai masa for about 2mins that he can call the best kiss of his life, sannan ta cire bakinta daga nasa tana wani irin Murmushi mai auke da small sound, idanunsa wanda sukai jaa ya bu e da wani irin sauri ta tura fuskarta tsakiyar irjinsa saboda wata kunya daya kamata, Murmushi kawai yay irin Murmushin nan nasa mai tafiya da Zuciyarta yace. "You just kissed i should be the one to be shy, amma you are the one da kikaji kunya" dariya tayi tana an dukan irjinsa tare da fa in "Stoppp" da sauri yace "Okey" ya fa a yana arin aga rigar Fulanin dake jikinta wanda sukai mata kyau sosai. Gyaran murya akai daga bayansu da sauri suka juya a tare Adams ne tsaye yana Murmushi kafin yace.. "To *LAYLERH AND MAJNOON* an ta e baki Abu Maleek yay a karo na farko yace da yayan nasa "mun wuce nan sai dai *ROMOE DA JUILET*" dariya Julde tayi kafin tace "ba kuma za'a ha a mu da *TAITAINIK* ba tunda mu muna tare da juna" watsa hannu yay kafin yace "whatever love birds we're waiting ko mu barku a nan ne?" Zare ido Abu Maleek yay yana ri e da hannun Julde yace "bisa wanne dalili?" Dariya shima Adams yay yace "saboda daman ai a nan kuka san juna, bayan bulala talatin da kasha" da wani irin sauri Abu Maleek ya ara ri e Julde kamar wani zai wace ta, suna tafiya yace "Absolutely right" a haka suka arasa wajan jirgin time to time sai su kalli juna suna Murmushi, yana zuwa ya nufi wajan jirginsu da ita da sauri Mami tace. "To rasai let go of her" yana kwa e fuska yace "Mamiii" hararsa tayi tace "Ohhhu maka kuma yaro" tana fa in hakan ta nufi cikin jirgi Julde na gaba tana binta a baya, shima shiga yay ya zauna tare da kallon ofar dake kusa dashi yayinda itama Julde take kallon ofar, a haka suka aura belet jirgi ya fara juyawa a hankali, nasu Abu Maleek ne ya fara tashi idanunsa akan Rugar Mahinjo, kafin kuma jirginsu Julde ya tashi. A can angaren Alaafin gyara ake na musamman, yayinda dukkan Barori Hadimai Fadawa, suka shirya ga Sarkin busa yana tsaye, kuwa ka kallesa kasan cewa yana cikin tsantsar farin ciki, domin tuni labarin zuwan Muhammad Jalal yazo masu, wanda suka sanshi sai murna suke da dawowar sa, hatta jama'ar Kanzaf sai da suka shigo. A hankali manyan motocin masu auke da tambarin masarautar Kanzaf suka shiga Kunno Kai, motar farko tasu Queen Ayoola ce da Salimerh sai Bola, mota biyu kuma ta Queen Roomana da Hadima Zubaida sai Julde, mota da uku kuma Shakiru ne da Sharefddeen wanda yake numfashi da yar domin ya wahala, sai kuma Junaid, mota ta hu u kuma Otun da Agba Akin sai Malamin Alaafin, mota ta biyar in na shigowa aka fara buga tamboran Alaafi tare da busa wata ha iyar sarewa me sawa dukkan wani jinin sarauta yaji izzar sa ya motsa, a hankali motar su Adams da Jalaluldeen tare da Muhammad Jalal yake shigowa. Wani irin lumshe idanunsu sukai a tare duk su ukun suna jin wani sanyi na ratsa su, musamman Abu Maleek da Muhammad Jalal, wata yakkyawar nutsuwa ce ta shiga bin dukkan ga in jikinsu, wata izza, da kamewa, ha i da Shau in sarautar ne ya samu gurbi a zuciyar Abu Maleek. A hankali motar taci gaba dabin bayan sauran motocin yayinda kuma sarewa taji gaba da kare ko'ina na gidan. Suna yin parking Iyalode ta fito da sauri tana zabga kirari hannunta ri e dana su Khaleluddeen da Maleek, da gudu Maleek ya nufi wajan Abu Maleek, gaba aya tsayawa sukai suna kallon yaron wanda ya zama matashi sosai, yana zuwa ya fa a jikin Abu Maleek yana fa ami! B ami!! Oyoyo" wani irin tausayin yaron ya kamasa, har yanzu yana mamakin yadd a kamarsa ta aci dana Maleek, su uku kenan suke kama aya kama mai matu ar ban mamaki da ta'ajjuji, da Jalaluldeen, da Maleek, da Khaleluddeen wata muguwar kama suke da juna sosai. Ware masa hannunsu yay tare da rungomesa yana shafa sumar kansa, Khaleluddeen tsayawa yay yana kallon Mami sai kuma ya kalli Muhammad Jalal da yake kalallonsa shima, warewa masa hannu Mami tayi ga mamakinta sai taga yayi wajan Muhammad Jalal da gudu yana fa in "Baffa... Baffan"
Chapter 102 · 0% Book details