← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 108

Sashe 7

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Madrid ya sanya a jikinsa nan take harafin A.M ya bayyana a bayan rigar, Da sauri kuma ya auki bag insa da lemon power horse energy ya fita zuwa reception afarsa sanye cikin combust. A can reception kowa gaba aya an wasan sun yi gaba ka an ya rage, cikin nutsuwa yake tafiya idanunsa yay jajir jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra a ra a gaba aya jikinsa tsuma yake, Shi ka ai yasan yadda ya keji, sosai naman jikinsa yake rawa kamar zai zame daga jikin ashi ya fa Coach in Madrid mai suna Carlo Ancelotti, yana ganin fitowar sa yay saurin kama hannunsa cikin harshen turanci yace. "ABU_MALEEK time is not our side, kasancewa kai ne ma dadin Christiano Ronaldo, kawo lokacin da muka rasa Ronaldo matsayin an wasan Madrid muka fara samun matsala, amma daga lokacin daka dawo club in mu komai ya dai-dai-ta, da buga wallonka dana Ronaldo babu bambancin sam, But why are you doing this? Kana behavior like wani mental problem" are maganar yana jan hannun wanda aka kira da ABU_MALEEK in wanda a ta aice mutane suke cewa A.M Abu_maleek sam bai fahimtar zan can Coach in nasu, Banda duhu babu abinda yake gani dan haka kawai yake biye da Coach in har zuwa cikin wata babbar mota lafiyayyiya, Kai tsaye kuma suka nufi *Santiago Bernab u Stadium* Lokacin tuni an wasan Chelsea sun gama zuwa kowa yana ri e da hannun yaronsa, A.M na zuwa Coach ya auki wani yaro sai bawa Abu_maleek da sauri kuma cikin tsananin a zabar daya keji yay gaba abinsa, Dan a duniya ko ka an bai son ganin yaro musamman Namiji, hakan na tayar masa da tsohun tsumin dake zuciyarsa, Kai tsaye kuma an wasan suna fara shiga cike da warin qwiwwa musamman yanzu da suka san cewa Abu_maleek yana tare dasu, domin shine hope insu a wasan. Yana gab da shiga tsakiyar filin wasanne kuma yaji kansa ya tsara nan take yaga wasu stars a cikin idanunsa a hankali kuma wani majic na shekara da shekaru suka fara gilmawa ta cikin blue eyes ball insa, Nan da nan kuma jikinsa ya auki rawa idanunsa suka firfito sosai, Coach da tsoro ya kamasa zuciyarsa cike da fargaba ya arasa inda Abu_maleek yake cikin rashin sanin abinda ke damun A.M in ne kuma yasa Coach in fa "Abu_maleek my champion what happened to you?" Banza Abu_maleek yay masa a zahira ma sam baiji mai yace ba domin yanzu yana aya cikin duniyar tasa ya fita daga asalin Abu_maleek in da suka sani, Ganin hakan ne kuma yasa Coach cikin aga Murya yace. "Abu_maleek It's 4:15 Already an take wasa me kake haka? Meye ya shiga cikin tunaninka ne? Ko kuma wasan ne baka so" Abu_maeek ya juya da sauri sabida bazai jure ihun da Coach in yake masa ba, yana aga afa da niyyar shiga cikin Stadium in ne kuma yaji gaba aya ya gama shiga aya duniyar tasa a hankali ya an dafe kansa yana taune le ansa tare da furzar da iska daga cikin bakinsa cikin zafin harshe kuma yace. "O'ohhhh" Coach da ransa ya gama aci ya aga hannu zai ri e A.m da wani irin zafin nama irin na an ball da kuma juyewar tunani Abu_maleek ya sanya hannunsa ya sha e wuyan Coach tare da yin sama dashi. *SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH* _Bana sauri acikin tafiyar rubutun nan nawa, dan haka karatu za kuyi cikin farin ciki da kuma kwanciyar hankali, fatana kuci gaba da bin littafin *ABU_MALEEK* domin tafiya ce mai cike da addara za kuji sabbin abubuwa wanda dole za kuyi mamakin su amma babu mamaki a ikon Ubangiji, a next page ne kuma za kuji wani sabon part mai tarwatsa zuciya, ku nutsu ko fahimta sosai *ABU_MALEEK*
Chapter 7 · 0% Book details