← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 108

Sashe 107

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

my day and spark up my soul. My success means nothing without you in my life. Whenever I look into your eyes, I feel the same way as I felt on the day we first met and I looked into your eyes" Bakinsa ya manna a goshinta ya sakar mata kiss, ha bawa gaba aya mutanan wajan mi ewa sukai, ita kuma kunya ta kamata mene yasa Abu Maleek bai da Kunya ne babu ruwansa eh? A wannan karan ihun da Maleek yay babu wanda baiji ba wani tashi Khaleluddeen yay ya fara taka rawa. Kallon yaran kawai yay yana sakin Murmushi musamman Maleek wanda bakinsa ya i rufuwa sai ihu yake. A hankali ya ara manna bakinsa a kan tsinin hancinta wannan time in banda Photographer's da suke wajan gaba aya mutane waya suka auka suna vedio. Ajjiyar zuciya ya sauke yace. "I'm still in love you with after all this time You are the love of my life and nothing can ever change that. I love you to the moon and back. I'm still crazy about you I'm head over heels for you You're my other half I chose you. ... It's always been you" Wani irin kuka ne ya kwance ma Julde ta fashe dashi tana amesa sosai rungometa yay very tight. ar Romoe and juliet aka sakar masu, wasu fure na sauka a kansu kamar sabbin ma'aurata. After all this aka fara sanarwar za'a saka sunan baby, Julde aka tambaya idan macace mene take so? Kai tsaye tace "Maaamahh i mean Oumuu-Ayman" kallonta kawai Abu Maleek yay kafin kuma ace idan namiji ne mai zai saka kai tsaye yace "Daddy! I mean Tunde" kallonsa Shakiru da Ayoola sukai suna sakin murmushi, gaba aya wajan yay shiru jin tambayar da Mc yay masu idan twins ne duk masa fa? Kallon Juna sukai shida Julde a tare suka bu e baki sukace *ZAIN_ABEED* ma'ana Zeenaddeen and Aberdeen. Daga nan gift aka dinga masu na baby wasu kuma Julde suke Bawa, Baffa ne ya tasu shida Mami kyautar da sukaiwa Julde yasa kawai ta zube a wajan tana kuka. Anci an sha Abu Maleek har rawa yay domin farin ciki yay masa yawa, ana gamawa ya sunkuceta zuwa part insa. After 1mnt. Suna kwance tun tana daure abinda yake mata harta kasan tana tura baki gaba tace "My king" Murmushi yay mata domin yasan abinda take jira, a hankali yay addu'a kana ya cilla J insa, wani irin ri esa tayi jin kamar ya cako mata wani Abu, daurewa tayi Abu Maleek kam tuni ya mance da inda yake, ratsa jikinta kawai yake yana shiga yana fita wani irin yun uri tayi ta shiga kelaya amai jikinta na wani irin tsuma da ari gumi na yanko mata, da sauri ya zame jikinsa yana matsawa yaga ai har faya ta fashe mata, da wani irin sauri ya zura jallabiya ya sunkuceta zuwa clinic insa dake part insa. Da sauri ya shiga taimaka mata jikinsa sai rawa yake haka ya tattaro jarumtarsa ya shiga bata dukkan taimakon daya dace. Cikin Sa'a ta haifo wani yakkyawan jariri fari tass da shi. Yana arin kwantar da jaririn a irjinta bayan ya yanke cibiya, wani irin sabon rawa Jikinta ya fara, da sauri ya dawo yana zuwa wani jaririn ya ara fitowa, cikin sauri shima ya na esa cikin showel. Da sauri ya fara gyara Julde bayan ya gyara ta ya aura mata drip, nan take bacci ya auke ta tana bacci yay mata in ki, jariran kuma ya goge masu jiki da Zaitun kana ya kwantar dasu a jikinta, heater ya kunna masu, wanka yaje yayi kana ya dawo dake gadon yana da girma wajan su ya kwanta, bai iya bacci ba yana rasa wacce kalar gdy zaiwa Ubangiji kuma zaiwa matarsa abin alfaharinsa? Safiya nayi Hadimar Julde ta sanarwa Sarkin shela nan da nan aka buga tamboran Alaafi cewa Matar King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ta sama masu Aremos har biyu.. Farin ciki ba'a magana har al'ummar Rugar Mahinjo sai da suka zo, har lokacin kuma babu wanda yaji labarin Barkido ana da tabbacin wata dabbar ta cinye sa ko kuma mutanan Birnin bera. Ranar suna yara sukaci suna *ZAIN_ABEED* kyautar da Alaafi ta aci domin an bata rabin awisun da masarautar da kuma manyan Dawakai kuma 100. Washe garin suna. A hankali ya shigo daga sallar da yaje ta Issh sosai yaji da i babu Iyalode domin ita take kula da Julde da babies. Tana tsaye sanye da kayan bacci komai ana gani na jikinta, musamman brest inta da sukai wani bala'in cika sosai, yana zuwa ya sureta tare da aga ya sama cikin wata ha iyar muryarsa mai da i ya shiga rera mata wa a kamar haka; *SARAUTAR MARUBUTA* *_103-104_* Love is a beautiful thing_ _This love na for you and me _Be my Juliet and I will be your Romeo_ _My love_ _(clears throat)_ Yes, the hand of God naim bring you to me_ _Its indescribable what you mean to me_ _Would you be my Juliet and I will be your Romeo_ _My love_ _oh yea yeahh _Would you be my Juliet and I will be your Romeo_ _My love_ _My love o_ And when the stars come out tonight I'll think about you my love My love o _And in the dark I see your lovely eyes_ _Darling you are my light_ _You are my love o Like MTN I go find you everywhere you go_ _And like Jigga and Jake our love will never grow old_ _Please be my Juliet and I will be your Romeo my love _Huh, Oh ye yeah_ _Would you be my Juliet and I will be your Romeo_ _My love_ _My love o And when the stars come out tonight I'll be thinking about you my love_ _My love o_ _And in the dark I see your lovely eyes Darling you are my light_ You are my love o _Take my hand and walk with me my love_ _Just say what you want and I'll get it for you my love _Take my whole I give it all, don't take it back_ All I want is your love _You can take my all_ _I give it all, don't take it back_ _All I want is your Love_ _All I want is your Love And when the stars come out tonight I go dey think about you my love_ _My love o_ _And in the dark I see your lovely eyes_ _Darling you are my light_ _You are my love o_ _(Yeahhh)_ _Be my Juliet and I will be your Romeo_ _My love_ _My love_ _(You are my love)_ _Would you be my Juliet and I will be your Romeo_ _My love_ _Yea, My love_ _Be my Juliet and I will be your Romeo_ _My love_ Would you be my Juliet and I will be your Romeo_ _Ohh My love_ _Ohh My love are wa ar yana juyi da ita a tsakiyar bedroom ,wani irin dariya take cos bata ta a ganinsa yana wa a kamar haka ba, sakinta yay tana kallonsa tace. "Allah Cucuu muryarka yay da i da wa a sosai" Dariya yay mata yana neman waje ya zauna jin Zain na kuka yana aukar sa yace. "Toh! Ko dai na fara wa a ne?" Zama tayi kusa dashi tace "eh! Allah ai wa a abar so ne, kuma baiwa ce mai umin yawa sosai, Allah wanda na gani suna son yin wa a suna da yawa, Amma sam voice nasu bazai dai-dai da wa ar ba, kaga kuwa ai wa a sai mai rabo da kuma wanda Ubangiji ya za Kai ya jinjina mata yana mi a mata Zain yace "you're right Bea of life, sai dai ku so Abeed" Rigarta ta aga ta fara feeding Zain wani irin zirrrr J insa yay saboda ganin brest inta a waje, har wani Lumshe idanunsa yake. Kallonsa tayi tace. "Nifa bana son tafiyar nan da zamuyi" sam baya gane me take cewa yadai amsa mata da "ko?" Kai ta aga masa tace "Shi world cup in dole sai ka bar 9ja ne Cucuuuuu?" Ta fa a tana ara yin sama da rigar ta,baki ta bu e da niyyar magana taji caraf ya game nippy inta wanda yake side insa, wani irin ara Julde tayi jin ya wani zu a da dukkan arfinsa yana jan numfashi, kuka ta sanya masa tana janye kansa, amma ko motsi bai ba dole ta rabu dashi ta shiga kuka, sai da ya gaji dan kansa domin har wani gumi yake sannan ya rabu da ita. Murmushi Yay mata yace. "Dole na hqr na samu mayon shan brest yara sun gado Ubansu" Ya fa a yana jawota jikinsa baki aya, hannunsa ya zura a aljihu yace. "Look! I got you something" idanunta ta bu e wani ha an ring na goal ne sai chain legs, ku in su yakai wajan 100m sai she i suke, kallonsa tayi tace "thank you so much Cucuu, naji da i Allah ya saka da alkairi Ubangiji ya baka halak inka,ya rabaka da haramun, Ubangiji ya shiga cikin lamuranka ya baka sa'ar abinda kake so, ban san abinda zance maka ba, amma kaine cikon farin cikin mu" "Shiiitt" ya fa a yana rufe mata baki a hankali yace "I love you too" kallonsa tayi yana aga mata kira yace "Yeah! I knw you love me shiyasa nace i love You too much most yarinya" Murmushi kawai tayi masa bayan ta gama tace ya tafi yace ina baya gane sabon karatun nan sai da ya samu ar nutsuwa, masifa ya fara yasin gobe zai kuri Iyalode next week mai zai auke ta zu bar asar tunda dai abin mugunta ce babu tausayi ko imani, dariya tai masa rai ace yace "Eh! Daman that's what you want ba, wallahi yarinya sai na rama" Yana fa in hakan yay waje. Bayan watanni biyar Mami ta haifi mace aka sanya Oumuu-Ayman, Zubaida ya haifi namiji aka sanya Muido, matar Adams na haihuwa aka sanya masa Tunde, Bola data haihuwa aka sanya wa Yarinyar Salimerh domin yana son matarsa sosai. After 30yrs A hankali ha iyar motarsu tayi parking, cikin sauri wasu Hadimai suka bu e masu
Chapter 107 · 0% Book details