← Book details Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 108

Sashe 76

Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

garesa, Cikin fisgar numfashi tace. "Dan..Dan Allah ka sakeni ban so, wallahi ban sonka ba, bana son haka na tsaneka bazan ta a sonka" A hargitse ya juya tare da sanya dukkan hannayensa ya fisgota jikinsa tare da ame ta a faffa irjinsa yana sauke numfashi cikin zaucewa, tashin hankali, ru u tsananin mamaki da ta'ajjuji yace. "What! Wat are you saying baki so na? Are you out of your sense Jidderhh nine baki so? Ni Ballowo inki Your professional footballer mijinki, Cucuu naki nine baki so wallahi arya kike" Ya fa a jikinsa na rawa sosai tashin hankali ya bayyana saman kamilalliyar fuskarsa mai cike da Ilhama da nutsuwa. Cikin kuka tace. "I hate you bana sonka, kawai daga ganin mutum saboda kwarewa a iskanci zaka auke ni, salon ace min ar iska ko?" Wata muguwar matsa yay mata wanda ya sanya tai saurin rungomesa tana sakin ara domin ji tayi kamar zai alla mata ashin bayanta cikin Muryar kuka yace. "Na... nahhhh the you really hate me?? What i have done to you? Tun kafin na ha u dakai nasan yau zuciyata zata ha u da ar uwarta, saboda tsananin bugawar da take min, kin san abinda da naji lokacin da idanuna suka sauka akan ki? Ji nai kamar na tafi da gudu na rungome ki, ko zan samu sassaucin daga zafin da zuciya ta kemin, na auka zaki happy da gani na, ashe nai mistaken, ni in bafa mahaukacin da kika sani bane a da, i can't sleep kamar kowa look at me,ba kiga yadda na rame ba??" Ya fa a yana bu e mata faffa irjinsa nan take zanan Taswirar Alaafi ya bayyana a jikinsa, idanunta ta auke tana jin Zuciyarta na bugawa, ji take kamar tayi ba dai-dai ba amma sai kawai ta maze tace. "Malam i don't even know you, and who is Nanah or Jidderh? I'm Ilham dan Allah allow me to go haba" Ta fa a Idanunta na ara cika da hawaye, Dam!! Dam!!! Haka zuciyar A.m ta buga kafin kuma, calmly taji ya sakar mata wani irin sexy kuka yana maganganu cikin kukan kamar mai fa an yaro tare da fa "You didn't allow me to touch you, you didn't allow me to suck your softness lips, you didn't allow me to hug you, i Only kissed your lips, haba Na.. nahhhh su kike nabi matan banza ne? Eh?? Kullum kina raina amma Zuciyata ta i yadda ta aminci na koma cikin garin nan, ji nake kamar za'a kashe Ni bana so ko ka an, Until now we haven't had our first kiss as husband and wife ba, you're pushing me away when u are the only wife i have" Shiru yay yana sauke numfashi tare da jan ajjiyar zcy kafin yace. "I can't eat anything Jidderhh nasan Olser ya cinye Maki ni, i knw i made a very big mistake amma ki saurara kiji mai zan fa a, i hungry kibar ni nai naji umin jikinki please" Ya fa a yana manna hannunta a saman cikinsa dake ta ihun yunwa, a kaikaice ta kallesa yay bala'in ramewa idanunsa sun fa a sai fari daya ara. Jin yana yin asa da hannunta zuwa mararsa yasa ta zabura ta kwance hannunta, cikin kuka tace. "Dan Allah ka barni, wacce kalar masifa ce wannan, sai dai idan aljanu suka bu e maka idanu, amma Ni ba Jiddah bace dan Allah let go of me" Idanunsa kawai tsura mata idanu, a hankali ya ara sakin ajjiyar zuciya irin na wanda yaci kuka ya oshin nan kafin kuma cikin tattausa Murya mai cike da rauni yace. "Okey Ilyhemm, kina son tafiya?" Daga jin yadda yace Ilyhemm in kasane ba ko wanne kalmar Hausa ya iya fa a ba, Da sauri Julde ta aga masa kanta, kai kawai ya jinjina yana ara Lumshe idanunsa yana jin zuciyarsa na tsinkewa abubuwa da yawa sunyi masa yawa, cikin gajiyawa yace. "Ok mekike a nan?" Ya fa a yana tsura mata idanunsa masu kaifi, saurin auke idanunta tayi kafin tace. "Meye naka?" Gajeren tsaki yana a ransa yace "Uhm Abu Maleek ka shige su tunda su Julde aka zama manyan mata" a fili kuma yace. "You're my friend now, mayar dake gida zan" Ya fa a a taushashe da kuma son sanin abinda ya rabata da Nigeria zuwa Russia, Zaman ribbon inta ta gyara tana fa "Ina karatu a nan Norwegian University of Science and Technology a nan hostel in mu yake" Kallon irjinta da suke a cike yay a ransa yake fa in "i for give you my Jewel" a fili kuma yace. "The you love me Ilyhemm!!!..???" Ya fa a yana ri e hannunta tare da manna la ansa a tsakiyar tafin hannunta, Yarr-yarr haka nan gashin jikinta suka tashi kafin da sauri ta janye hannunta tace. "I'm already taken, i don't love you bana son....." A gigice cikin wata muryar tsawa yace. "Out of my car..." Ya fa a yana unlock na door da sauri kamar mai jira ta fice jikinta duk rawa yake, Tana fita ya kifa kansa in between his legs ya saki wani irin raunataccen kuka tunda yake bai ta a yiwu wani abu kuka ba,amma one time this Fulani girl zata zautar dashi. Julde na fita ko gabanta bata gani saboda kukan da yazo mata, gani wani tsoron na fargaban halin da Cucuu inta zai kasance. A hankali ta samu mai texsi ta tsare shiga tayi tana shiga itama ta tura kanta a tsakanin tafukan hannunta ta shiga rera kuka har wani shu ewa take, mai taxsi in kam kira yake. "Sai Hqr hajiya ina zan kai ki?" Shiru tai masa domin gaba aya bata jin abinda yake fa a, ganin sai tafiya suke bai san inda zai kaita ba yasa cikin aga Murya yace "Hajiya ina zamu?" A firgice ta aga kanta tana sauke wasu tagwayen ajjiyar zuciya cikin raunatacciyar murya mafi arshen rauni tace "Norwegian University" ta fa a a gajarce tana maida numfashi tare da manna bayanta a jikin kujerar motar, a haka suka isa makarantar har gaban hostel in su, tsaki taja ganin babu hand bag inta babu wayanta, kallon Mutumin tayi tana yatsuna fuska tace. "I'm sorry bari na amsar maka ku in ko?" Kai ya jinjina tare da fa in "babu damuwa" shiga tayi hostel in kai tsaye room in ta ta nufa kasancewar su biyu ne saboda tsoron dasu keji yasa basu ware aki ba, akin da fa a saboda duk a tsorace take hakan yasa Ikram mi ewa tace "heyyyyy clam down ok" ta fa a tana kama hannunta tare da zaunar da ita bisa sofa, Julde da yar ta bu e baki tace "Ikram kawai mai taxsi sallamesa please" ta fa i hakan tare da mi ewa ta shige bathroom, kayan jikinta ta zame ta ha a warm water, kallon naked body inta tayi,tana kallon yadda saman la anta sukai jaa, wai a haka ma bata bashi damar tsotsar bakinta yadda ya keso ba, sosai warai tai mamakin abinda kebin laps inta, dan haka data tashi wanka na tsarki ta fara kana tai wanka baki aya (wanda bai gane kan wankan ba ya duba littafin MOON). Ikram na fita ta sallami mai taxsi in ta dawo Parlo tana sakin murmushi, aure da towel Julde ta fito tana ha e fuska, a an gurguje ta shirya kanta cikin wasu white cotton in Nightwear ta ura bandana a saman kanta, Ikram ce tace "Uhm lallai yau mata da miji an ha u hadda su wanka" banza Julde tai mata domin wata Kunya ce ta kamata duk da cewa Ikram is her best friend amma babu yadda za'ai ta fa a abinda mijinta yay mata, wannan wani amintaccen sirri ne tsakanin mata da mijinta, Murmushi mai sauti Ikram ta ara saki kafin tace "ina wannan ranar kike jira ko? So why are you pushing yourself like this? Wallahi idan zaki bayyana masa kanki gwamma kiyi, domin yadda ya ganki in nan, uhm kima yi addu'a kada ya ura mako ciki kafin ya janye ki ko kuma Nigeria tare" a gigice Julde ta kalli Ikram cikin Marai-raice fuska tare da tura baki gaba tace " ar ni in nan za'a ma ciki Goodness" ta fa a tana ha a tatacciyar madara a mug tare da tsiyaya zuma a ciki, tare da sanya spoon ta shiga juyawa, dariya Ikram tayi tace "I'm telling you Jiddah, kinga san yadda Mazan Yaruba suke bala'in son mace kowa?" Ta e baki Julde tayi tana arasa shanye ha in da tayi tace "Thank God ni ba'a so na saiki shafan lafiya" Ta fa a cikin sanyin jiki, domin tana da ya inin Jalaluldeen baya sonta kawai babu yadda zai iya ne yaci gaba da ri e ta matsayin mata, Ikram kusa da Julde ta dawo tace "Tayaya kika san baya sonki? Eh?? Kin bashi dama ne? Ko kuma shi ne yace bai sonki, Uhm go And read Our secret or Uncle ne" bu e ido Julde tayi irin mene hakan? Gani haka yasa Ikram fa in "I mean ki karanta novels in Nimcyluv, zaki gane wasu abubuwan domin naga idan na fa a maki ba lallai ki gane ba, ta iya book sosai zan sanya sarauta cikin top 10 na online writers bare naji soon za'a buga littafin Sirrin mu zuwa kasuwa, Wheel akwai grp na matan aure da an mata mai suna WE ARE ALL WOMEN da za'a fara class a cikin su on 20/1/2020 a grp in littafinta tsintacciya, so iya mutane 50 zata auka, look Jiddah yanzu maza tsada suke samun kamar Abu Maleek abune mai wahalar gaske Ni wallahi bai ta a tunanin haka yake ba, ganinsa a zahiri ya girgiza Ni yana da bala'in kyau kamar mazan series film in zee world believe ki karanta littafin Sarauta babu takaici ko ka an ok" shiru kawai Julde tayi domin bata jin zata iya karatun amma tana son sanin ha anin so na gaskiya sai kawai tace "taya zan samu?? Da kuma class in?" Da sauri Ikram tace "ga number ta, ki mata magana a whatsapp ko kuma ki mata Dm it will be better whatsapp ba ko wanne message take bu awa ba, kici kina son Uncle ne
Chapter 76 · 0% Book details