Sashe 47
Abu Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
saman sofa, hannunta ri e da Mug sai juya abu take da spoon da alama coffee ne, ya lura kwana biyu babban Parlon shi ne wajan shan iskar ta. A kallon seconds 10 da yayi mata ya lura da kayan Jikinta taba sanye cikin Emilio pucci Silk kaftan dress, red colour ga wata siririyar necklace dake dugun wuyanta wacce ta ara haska farar fatar Jikinta, sai afarta dake cikin Aquaholic Slippers ga gashin kan nan ya fito sosai ya kwanta har saman goshinta so ma sha Allah! Tayi kyau sosai Banda jajayen la anta babu abinda ke haske a fuskarta skin inta kam sai glowing take. Gajeren tsaki yana yana auke idanunsa, kafin ya mayar da Kallonsa ga Oumuu-Ayman dake fa "Tubarkalllah, Ma sha Allah! Zaki yau kuma ina zaka?" Ya tsuna fuska yayi wanda hakan ya ara fito da yallin sajan sa wanda yasha Luxury Beard Oil. A hankali yaci gaba da tafiya ba tare da yayi magana ba yana zuwa bakin ofa kuma ya tsaya tare da kallon Oumuu-Ayman cikin serious tone voice yace. "Oumuu-Ayman Kada wannan Yarinyar ta ara sanya wannan abin aljanun is totally haram" Ya fa a yana ha a fuska domin zahirin abinda yake ransa kenan. Murmushi kawai Oumuu-Ayman tayi domin tuni zuciyarta ta fara harshashen wani abu dake shirin faruwa soon kuma dalilin hakan komai zai zama dai-dai, numfashi taja kafin ta kalli Julde wacce tayi rau rau da idanu kamar zata saki kuka. Domin tun fitowar ta taji Zuciyarta ta fara bugawa ga wani fargaba daya risketa, asa kawai tayi da idanunta ba tare da ta fa i abinda take shirin fa a ba sai Ajjiyar zuciya kawai da take saukewa. "Zaka da e idan ka fita?" Shine tambayar da Oumuu-Ayman ta cilla masa ba tare data bi ta kan mitar da yake ba. Lumshe idanunsa yay Yana jin zcyarsa na tsananta bugu shiyasa gaba aya kwana biyun nan ya aura cewa zaman babban Parlon nasa. Ci gaba yayi da tafiya yayinda ya ura hannunsa a saman handle ofar yana fa "Oumuu na, zani sabon company dana bu e na art mai suna J&J ART SHOE AND JERSEY DESIGNER" Ya fa a murya can asa tare kuma da ficewa daga babban Parlon nasa ya nufi waje. Mamaki ne ya kama Oumuu-Ayman, domin iya saninta bai ta a ce mata zai bu e wani company ba, shi dawa ya tsara hakan? Shiru tayi kana kuma ta mi e tsaye tare da nufar inda Julde take. Julde kam tunda taji ya bu ofa ya fita gaba aya ta narke fuska kamar zatai saki kuka, kafin a hankali cikin raunin Murya mai kama dana shagwa a tace. "Oumuu na ya tafi ko? Mene yasa ya bar mu a nan to? Shi baya magana ne?" Ta jerawa Oumuu-Ayman tambayar lokaci guda, Murmushi kawai Oumuu-Ayman tayi kafin tace. "A'a ba kiji yace company za shi ba? Yana magana ai ko yanzu yayi kawai bada kowa yake bane" Ruwan dake cikin idanunta ne ya sauka zuwa saman innocent face inta cikin asa da murya tace. "Oumuu mene yasa ni ba yayi min magana to? Ko dan na fishi kyau ne?" Sosai maganar Julde ta bawa Oumuu-Ayman dariya sai ba tayi ba kawai tace. "A'a Hawwa'u kin san bashi da sabo ne, amma idan kina yawan gai dashi zai saba, kema ai da laifinki tunda baki gaida yayan naki" Da sauri ta aga Idanunta ta sauke a inda take tunanin shine fuskar Oumuu-Ayman tana sakin Ajjiyar zuciya tace. "Oumuu ban san mene zance ba ai" Jinjina kai Oumuu-Ayman tayi cike da gamsuwa kafin ta gyara zama sosai tace. "Da safe idan Kinji muryarsa kice Good morning Ballowo na, da Yamma idan Kinji muryarsa kice Good Evening, da daddare kuma Kice Good nigh kinji Daughter na" Shiru Julde tayi tana nazarin abinda Oumuu-Ayman tace kafin cikin Muryar wacce take auke da sautin kuka tace. "Oumuu bazan iya ba ai, wannan ban san shi ba" Cikin so da kuma zallar auna Oumuu-Ayman tace. "Kada ki damu zanta maimaita maki har ki iya, kuma idanunki suna bu ewa zaki shiga makaranta ki fara karatu" Murmushi Julde ta saki wanda ya sanya gaban Oumuu-Ayman bugawa da sauri ta runtse idanunta a cikin zuciyarta take fa "Yasubuhanallah, why she look like familiar?? Her smile the way she's talking komai yayi mata kama dana wata amma Wacece? A ina ta ta a ganin mai wannan kamannin na Julde lallai akwai wani abu dole ta matsantawa zuciyarta tunanin akan wannan abun daya kunnu mata" are maganar tare da zubawa Julde idanu tana kallon yadda manyan dimples inta suke lomawa. Abu Maleek na fita fadawa suka fara zubewa suna gaisar dashi, fuskokinsu auke da zallar murmushi domin ganinsa a halin yanzu yasa sunji wani sanyi a ransu sai suke ganinsa kamar late King Tunde Muhammad Jalal, A hankali yake taka afafuwansa a asan carpet in da aka shimfi a masa mai auke da sunansa aro aro ABU MALEEK. Tun kafin ya iso wani matashin saurayi ya bu e masa ofar baya yana zuwa ya mi awa matashin saurayin wayoyinsa da kuma briefcase in hannunsa, Da sauri matashin mai suna Sameer ya nufi mazaunin mai zaman banza suna shiga driver yaja da sauri suka bar cikin Alaafin. Bayan tafiyarsu ne Adams yaja Ajjiyar zuciya, kafin a hankali yana jikinsa ya koma zuwa flat in sa, a saman kujera ya zauna tare da rufe idanunsa da sauri kuma ya bu e saboda yakkyawar fuskarta wacce take masa gizo a cikin wayar idanunsa, a kwana biyun nan so da kuma aunar Yarinyar sunyi masa mugun kamo ko cikakken bacci ha yayi, tun yana aukan abun a wasa har yanzu masa a zahiri yanzu kuma yake neman fin arfinsa. ewa yayi tsaye tare da aukan Wayarsa da key car insa ya nufi cikin motarsa da sauri ya jata kai tsaye kuma ya nufi Maxiview Eye Clinic. Yana zuwa ya samu ganin wani babban Dr Jemeal cikin nutsuwa Dr Jemeal yake yiwa Adams bayanin kana kuma cikin harshen turanci kafin ya ura da fa "Makanta kala daban daban ce, Wani a haka ake haifarsa,Wani kuma gado yake ,Wani kuma accident, Akwai: low vision