Sashe 97
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Kalaman da take yi sun shige shi fiye da tunani har ta kai yana zubar da
walla.
ofar
akin su ka dinga zubewa suna sujjadar godiya ga Allah.
Likita ya ce an sami donor amma ba a bari sun san waye ba.
Mubina sai da ta tuno Yaya.
Sai tayi murmushi tana godiya ga Allah da bata yi mata magana ba.
Kamal bai san a inda yake ba har aka gama komai aka shiga tiyata.
Kamar wasa sai da su ka kwashi awa hu
u ana abu
aya sannan aka kammala.
Addu'a kam da shi da Yaya duk sun sha ta sosai.
ICU aka gangara su su biyun domin kulawa ta musamman sannan wanda ya jagoranci aikin ya zo ya sami su Alhaji.
Fuskokinsu duka babu nutsuwa.
Yana tsayuwa su ka taso gabansa.
"Alhamdulillah, it was a success."
Kowa sai hamdala da ajiyar zuciya suna rungume junansu.
"What about the donor?" Alhaji ya yi tambayar dake gabansa.
"He" likitan ya nuna Mal.
Salisu yana murmushi "will explain."
Kallon rashin sani su ka yi masa.
Ya murmusa ya ce dama basu san shi ba.
Shi kuma bashi da wata ala
a da donor
in.
Amma ga sa
on da ta ce a kunna musu idan an fito.
Daga gyaran muryar Mubina ba
aramin ka
uwa tayi ba da ta gane Yaya ce.
(Assalamu alaikum wa rahmatullah.
Suna na Khadija Yusuf wadda aka fi sani da Jinjin matar Habibu.)
"Wannan ba muryar Yayan Hamdiyya bace?" Umma ta soma magana da wata irin ka
uwa.
"Ku saurara" Alhaji ya kar
i wayar don ji yayi duk wani gashi na jikinsa ya mi
e tsaye.
(Na bawa Kamal
oda ba bisa tilastawa ko cinikayya ba.
Cikin Hikimar Allah maigidana ya biya min ku
in Umara da tanadin shekaru.
Sai gashi ina zuwa Allah Ya yi sanadin da naga Kamal a yanayin da nayi imanin
an uwansa na gida basu sani ba.
Kuma ni ka
ai ce Allah Ya ni'imta da damar taimaka masa a kusa.
Lallai Girman Ubangijina ba abin wasa bane.
Ya tsara komai daki daki ni wace ce da zan fahimci hakan kuma na juya baya?
Na aminta saboda Kamal na zo a wannan rana.
Allah Yasa lafiyar ta samu.
Ina fata mahaifinka ba zai
yamaci rayuwarka da
odar miskiniya ba.
Abu na biyu kuma idan ban tashi ba don Allah ku fa
awa Abban su Sajida ba a bina bashi kuma ni ma bana bi.
Na sallami kowa kafin na taho.
Akwai banki a
asan gadona.
Na tanadin auren Halifana ne.
Sajida, Hamdi da Zeenatu don Allah ku ha
a kai ku zama sirrin juna da
aninku.
Ina yi muku fatan Allah Ya albarka ce ku a duk inda kuke.
Allah Ya tsayar da ku duka akan
afafuwanku ta yadda babu wanda zai zamewa wani nauyi a gaba balle har ya
osa a sami tawayar zumunci.
Ku bawa Abbanku goyon baya ya sake aure.
Yaya Habibu Allah Ya gatance maka kamar yadda kayi min. -Cikin kuka ta cigaba da magana- bakina ba zai ta
a daina yabonka ba har numfashin
arshe.
A wajen wasu ka gaza, a wajena kuwa a wannan zamani babu mai martaba da daraja kamar ka.
Allah Yasa Habibu ne mijina a lokacin da Allah Ya sabunta min halitta da mi
en jiki a aljanna.
A
arshe don Allah ku ro
a min gafarar iyayena.
Ku cewa Baba ina gaishe shi.
Ku bawa Innata ha
uri.) Sai ta
an ja hanci (umara na zo ashe bani da rabon ganin
akin Allah da ziyarar masoyina.
Amma Alhamdulillah.
Kamal da zuciya
aya zan taimaka maka.
Allah Ya bamu alkhairi.
Nagode.)
Audio
in a nan ya
are.
Mal.
Salisu ya fa
a musu yadda ta sanar dashi zuwanta asibitin.
Mubina ta biyo ba tare da ta sani ba.
"Wallahi ban sani ba.
Kuma ni bamu yi zancen da ita ba." Mubina ta fa
i a ru
"Hikimar Allah aka ce Dr.
Mubina.
Magana ta
are." Inna ta fa
i tana
an bubbuga mata baya.
Alh.
Hayatu kuwa juyawa yayi zai bar wajen.
Ahmad ya bi shi da sauri.
Su Hajiya ma tambayarsa au ke yi ina zai je a wannan yanayin.
"Ashe duk baku ji lokacin da ta ce Umra ta zo ba?"
"Mun sani dama.
Taj ya so mu jinkirta tahowarmu tunda ita ka
ai ce mu ka
i.
Ashe saurin da muke yi ita ce maganin komai."
"Ahmad samo min mota na koma hotel na sako harami na."
"Alhaji..." Inna ta soma magana.
"Idan bata tashi ba fa?
Umrar zan yi mata.
Ai ya halatta ka yiwa wanda bashi da dama ko?" Yayi tambayar ga Mal.
Salisu.
"Ana yi."
"Nima zan yi mata" Hajiya ta share hawaye ta mi
e tsaye.
"Nima"
"Nima"
"Nima"
Sai da ya rage Bishir ka
ai sannan Alhaji ya ce ya ha
ura kada a bar asibitin babu kowa.
Ahmad ma zama ya yi saboda Alhaji ya bashi aikin neman visa da ticket ko nawa za a kashe domin kawo Abba Habibu.
Da su ka fita a mota abin mamaki ga iyalinsa dake baya bai wuce yadda yake ta goge idanunsa da bayan hannu ba.
Yau Alh.
Hayatu ne yake kuka akan wani ba jininsa ba.
Tun yana yi a zuci har ta kasance suna jin shesshe
arsa.
Wannan yasa babu wadda bata bayyana nata kukan ba.
Direban tasi
in yana son tambayarsu amma kasa.
Sai ha
uri kawai yake basu.
Jiransu su ka bu
aci yayi su ka shiga hotel
in su ka yi haramar Umra kamar yadda yake a tsare cewa mai shiga Makka daga Jeddah nan ne Miqatinsa.
Mutum biyar su ka fito a tare.
Alh.
Hayatu, Haj.
Gambo, Mama A'i, Umma Jamila, Inna Abu da Sulaiman Hayatu Sule (Abba) da niyyar yiwa Jinjin
in Abba Habibu Umra a
asa Mai Tsarki.
_In sha Allah last post ba zai kai Lahadi ba._
( * , 6 8 : T V X
* , 8 : V X
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X650B
TECNO LD7
WPS Office
892387e812a141ebba49d0bdabd45014