Sashe 16
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ki tashi ki ha
o kayanki don kin gama karatu kenan."
"Alhaji ba ayi haka ba." Principal ta sa baki "ka bari mu
auki matakin da ya dace."
"Maje kada ka
auki hukunci cikin fushi."
"Kun san Allah
aya ne ko?
To wallahi yarinyar nan ta gama karatu a
ashin ikona."
Ya kalli Uncle B ya yi wani irin murmushi mai ciwo sannan ya
aga waya ya kira
an yayarsa police.
Makarantar ya kwatanta masa.
"Ku taho yanzu don Allah."
"Yalla
ai da ka bari an kira masa
an sandan dake kusa da nan.
Ka san kowanne laifi ana shigar dashi a unguwar da ya faru."
"A kira su.
Shi wannan
ana ne saboda haka ina jiran zuwansa saboda ina son komai ya tafi da jagorancin wani nawa."
Suna wannan zance Uncle B ya matsa gefe yana ta bige bigen waya da hargagin iska.
Bayan ya gama ya cigaba da masifa yana doka teburin Principal.
"Baki san ko ni waye ba a garin nan wallahi.
Ina da damar sanyawa a rufe makarantar nan baki
aya a yau idan na so."
"Ka da
e baka aiwatar ba.
Mutumin banza.
Girma da matsayinka basu
ara maka komai ba sai sanya hannu wajen
ata tarbiyar yaran mutane."
A cikin minti talatin motar
an sandan da VP ya kira ta iso makarantar aka yi awon gaba da Uncle B.
Baba Maje da Ummi da VP
in su ka tafi tare dasu.
Principal ta sanar da ma
lamanta wajibcin neman iyayen yara a kurkusa domin tattaunawa da gujewa maimaicin abin da ya faru.
Hamdi da Abbanta su ka fito tare fuskokinsu babu walwala sosai.
Shi yana cikin damuwar halin da abokinsa ya sami iyalinsa, ita kuma tana cike da kunyar ya san irin matsayin da ta ajiye shi a matsayinsa na uba.
Hannunsa ta ri
e ganin yana ra
ewa gefe guda.
"Abba in kai ka ka ga ajujuwanmu?"
"A'a Hamdi." Ya zame hannunsa.
"Ba ka yafe min ba ko?" Idanunta su ka kawo ruwa.
"Ban ta
a fushi dake ba.
Ba dai na son sake bar miki abin fa
i a cikin abokan karatunki." Ya ce a sanyaye.
Wannan furuci nasa ya sanyata kuka sosai.
Ta ro
e shi da ya jirata a nan inda yake za ta dawo bayan ya hanata kukan.
Tana tafiya ta samu
alibai na dinning hall ana cin abincin rana.
Duk da yadda take wasiwasi amma da ta tuno da maganar da Principal tayi mata sai taji zuciyarta ta daina tsoron komai.
"SS3 A" ta
wala kira da
arfi.
Tashi su ka yi wasu kuma su ka amsa da baki.
"Ku zo ku gaisa da Abbana."
Ai kusan rabin hall
in ne su ka fita a guje.
Aka kasa controlling
in su.
Tana gaba har inda ta barshi tsaye.
Kawar da kai taga ya yi tayi murmushi ta zaga gabansa.
"Abba an zo gaishe ka."
Tunda yake kullum yaransa su ka zo gida da
awa basa ta
a cewa a gaisa da shi.
awayen ma bai san kowa ba sai na dangi
an uwa.
Ya juya suna ta ina wuni shi kuwa ya kasa amsawa saboda kada jin muryarsa yasa a yiwa
arsa dariya.
"Abba ka amsa mana" Hamdi ta ce tana dariya kamar ba ita ba.
Yarinyar da kullum take cikin
unci da damuwa.
Ya bu
e baki ya dinga amsa musu.
an matan nan maimakon nuna
yama sai yake ganin kamar ya burgesu.
Wasu basu ta
a ganin
an daudu a kusa haka ba.
Kamar wani abin sha'awa su ka dinga girmama shi.
Kan Hamdi ya kumbura suntum saboda da
i.
Ranar da taimakon malamai aka
ora su duka har ita cikin makaranta sannan ya samu ya tafi wajen Baba Maje.
Ganin su Inna ya yi saurin
aukewa Taj damuwar da ya shiga.
Sai gashi ya zage yana ta hira kamar ba shi ba.
A cikin hirar ne ya tambaye su ko akwai wani abu a tattare dashi da zai sa ayi masa kallon namijin da bai cika ba.
Ya na
e hannun rigarsa har saman kafa
a irin yadda yara su ke yi.
"Saboda son burge Alhaji har gym nake zuwa ina motsa jiki.
Yanzu wannan..." ya nuna dantsensa "bai isa a kirani namiji ba?"
Kamal kula ya yi da Salwa da ta shigo
auke da tray
in abinci da yadda tayi saurin
auke ido daga kallon hannun Taj.
Shi kuma gwanin ya kama
asan riga zai
aga wai ya nuna musu packs
irjinsa.
Gudun kada
an uwansa ya kunyata shi ne ya kai masa duka a hannun.
"Dalla malam rufe wannan sandar raken."
Taj da yaji zafi ya rama dukan "
an ba
inciki in ka isa ka bu
e naka mai kama da taliya."
"Mama kina dai jin abin da yake fa
a min ko?" Kamal ya fa
i yana mi
ewa tsaye.
"Laifinka ne fa Kamal.
Kai ka fara dukansa" Mama ta goyi bayan Taj.
"Saboda ya dawo daga America za ki nuna min wariya?
Ke fa ki ka hana raini tsakaninmu."
Su Hajiya sai dariya su ke yi.
Taj ya sami goyon baya ya cigaba da tsokanarsa.
"Ka ci sa'a ban auro baturiya ba da kaga asalin wariya.
In taho da
ana farare su na Mom...Dad...who is this black man" ya nuna Kamal aka sake tuntsirewa da dariya.
Ya cigaba da tsokanarsa "Duk
an uwa su taru a kansu ana son burgesu.
Kai kuwa naka sai dai kaji ana cewa 'Sule maza tafi wurin babarka ta goge maka majina' "
"Banza
azami.
Wai majina kamar tashin Soron
inki.
Kuma don wula
anci ba ma Sulaiman ba Sule zan haifa?" Kamal ya fa
i yana shure shi da
afa.
Taj dariyar da ya san za ta
ular dashi ya cigaba da yi.
"Sule Kamalu Hayatu Sule.
Irin
an chubby yaran nan masu
aton ciki ba."
Ba ka jin komai a falon sai dariyar iyalin ta farinciki.
Salwa da take ganin duk motsin Taj wani salo ne daban mai tafiya da zuciyarta ce ka
ai ta
are da murmushi.
Kamal da Taj su ka gaji da wasansu na dambe da girma bai hanasu yi ba su ka koma cin abinci daga plate
aya su na hirar da babu mai ji.
RAYUWA DA GI
I 9
Batul Mamman
Irin kukan da Iyaa tayi bayan jin tsiyar da Ummi take shukawa dole ya bawa mutum tausayi.
Bayan an kai ruwa rana a station
in da su ka je Baba Maje ya gane duk inda yake tunanin Ummi ta wuce nan.
Fitina da gagara ta
an matanci kam tana bugawa a bayan idonsa.
Ya sake yarda ba a shaidar
an yau.
Ba don da bakinta ta amsa laifukanta ba da ya yi rantsuwar sharri ake yi mata.
Ummin da ya sani daban.
Wadda ya dawo da ita gida daban.
Abin ba
inciki shai
anin tsohon najadun da yafi kowa hure mata kunne Uncle B ashe makanike ne.
Matansa biyu da
a goma sha uku.
Sau
aya ake
ora tukunya a gidansa.
Irinsu Ummi ke cinye
an abin da yake samu.
Ita da yake tunanin raba hanya da ita saboda rashin bashi ha
in kai tuntuni ashe silarta asirinsa zai tono.
Sai da ya yi sati guda a
ulle kafin a yarda a bada belinsa.
Shi ma kuma an ha
a masa da muguwar tarar da zai ji jiki wajen biya.
Hantara da kyara su suka marabceta daga dawowarta gida.
Ta zama mujiyar da bahaushe yake kira mai ba
in jini.
Iyayenta ba su dake ta ba don ciwon abin da tayi ya kai ma
ura.
Yayanta Baballe ne dai ya kasa zama bayan yaji kukan Iyaa yayi yawa a waya da tana labarta masa.
Ya ni
i gari ya taho Kano ya sakar mata
arfinsa.
Zaneta ya yi ciki da bai babu wanda ya hana shi.
Sai ma dare da jikinta ya yi mugun tsami ne Iyaa ta tada ta zaune.
"Sau nawa ki ka zubar da ciki Ummi?"
Duk soyewar zuciyarta da ya hanata kukan dukan da ta sha wannan tambaya sai da tayi sanadin zubar hawayenta.
Hannu ta
ora akan bakinta tana danne kukan.
"Iyaa?
Ciki kuma?"
"To Ummi meye abin mamaki a ciki?
Samarin da su ke kashe miki ku
annen uwa ne ko na uba da za a ce zumunci suke yiwa?"
Hawaye take ita ma ga tsoron kada Ummin ta amsa zargin da su ke yi mata ita da Baba Maje.
"Wallahi Iyaa ban ta
a yarda na bada kaina ba."
"To me ki ke basu ko me su ke samu a madadin ku
insu?
Don dai bana jin shai
ancin naki ya yi tsamarin da za ki asircesu su dinga bin umarninki."
Shiru Ummi tayi.
Hankalin Iyaa ya sake tashi ta dinga kai mata duka da hannu ta ko ina.
"Ki fa
a min gaskiya kafin zuciyata ta buga."
"Iyakarsu tatta
ani amma bana yarda da..."
Da sauri Iyaa ta tashi don bata son kuma jin
arshen zancen.
"Ya isa.
Kin yiwa kanki."
Fita tayi ta bar Ummi tana kuka.
Kuma duk wannan abu bai zama ishara ya tuna mata yadda ta dinga cin zarafin mutane dole rana irin ta yau ta zo ba.
Sunan Hamdi kawai ke yawo a zuciyarta.
Ko harararta aka yi laifinta take
ara gani.
Musguna mata da ta dinga yi a makaranta ai bai shafi komai na karatunta ko rayuwarta ba a tunaninta.
She was just having fun.
Ba ita ka
ai bace senior mai yi wa na
asa da ita hawan karkatacciyar kuka, saboda haka bata ga dalilin da zai sa ita ka
ai ce rayuwarta ta kife irin haka ba.
Da me ake so ta ji?
Sanin waye Uncle B ko fitowar sirrinta?
Ko kuwa rabata da makaranta a matakin
arshe da iyayenta su ka yi don ta
auki bidiyon
an daudu?
"Wallahi sai na rama Hamdiyya.
Babu wanda ya isa ya saka ni kuka ban saka shi ba."
Da wannan kalaman ta goge hawayenta a fusace ta kwanta tana shure Siyama da
afa don ta
an matso
angarenta cikin bacci.
Kwanaki sun ja inda a farko farkon watan August
aliban sakandire su ka kammala jarabawar fita.
An yi WAEC har ta fito kafin a gama NECO.
Da taimakon Allah da kuma dagewar karatu Hamdi ta sami kyakkyawan sakamako.