Sashe 15
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A rayuwa babu abin da yafi tashin hankali kamar a samu wani ya san sirri a kanka wanda baka so a sani.
Kuma in anyi rashin sa'a ya dinga amfani da wannan damar wurin cusgunawa rayuwarka.
A shekara shidan da Hamdi tayi a makarantar nan bata ta
a shiga matsanancin hali ba sai da Ummi ta fara blackmailing
inta.
A jiya da abu ya fito fili wa
anda su ka sami ganin bidiyon nan su ka labartawa wa
anda basu gani ba, sai taji zuciyarta wasai.
Abin ya matu
ar bata mamaki.
Tayi zaton in an sani an tsokaneta za ta iya yin kuka.
Sai gashi babu wanda ya tunkareta tunda aka ga abin da ta yiwa Ummi da kuma maganar da ta ya
awa wata Metiron bayan ta dawo
aki.
Da yake wasu manyan hankalinsu a
wauri yake, matar a gaban mutane ta tambayeta.
"Hamdiyya da gaske ne babanki
an daudu ne?"
A fusace ta amsa da "Eh, amma yafi uban wasu da yake zaman prison."
Matar tayi matu
ar mamaki domin kuwa ba kowa ne ma ya san cewa mijinta yana prison ba saboda sata.
La
was tayi don babu halin sake magana saboda
an kallo sun sami sabon abin tattaunawa.
arfe goma aka aiko kiransu.
Tana zuwa ta sami Ummi tayi kneel down a gaban teburin Principal.
Ga Baba Maje zaune akan kujera.
Yana ganinta ya saki fuska sosai yana magana da Principal
"Yauwa ita ce kuwa."
Principal ta dube shi da
an sakin fuska don taga sam bai fahimci zancen ba ta ce "Nima ita nake nufi Alh.
Maje.
Wannan Hamdiyyan ce dai su ka yi fa
a da Ummi jiya su ka yi sanadin hargitsa makarantar nan."
"Na gane bayanin naki Hajiya.
Dama abin da nake son fahimtar dake shi ne ina ganin
aya daga cikinsu ce ta shigar wa
ar uwarta.
Ba wai a junansu su ka yi fa
an ba." Ya yi mata bayani dalla dalla a
arinsa na son ta gane.
Murmushi tayi masa don yanzu bata jin za su fahimci komai sai yaran sun yi magana.
"Ko me yasa ka yi wannan tunanin?"
ar dariya ya yi gami da gyara hannun rigarsa "mahaifin Hamdiyya abokina ne tun kafin a haifesu kin gansu nan.
Shi yasa nake tunanin ko karewa juna suka yi.
Ba kuma wai goyon bayansu nake ba.
In sun yiwa makaranta laifi zan bada goyon baya
ari bisa
ari a hukunta su."
Abin da ya fa
a ya bawa Principal
in mamaki sai dai bata ce komai ba sakamakon sallamar sakatarenta da mutane biyu.
aya wani
osasshen Alhaji ne ya sha babbar riga yana fama da kayan tumbi.
ayan kuwa Abban Hamdi ne.
Su na shigowa VP da wasu manya cikin malaman su ka shigo su ma.
Abba na ganin Baba Maje ya ce "da na san za ka zo ai da nayi zamana a gida."
"Ko kuma da ni na zauna ba."
Dariya su ka yi sannan aka yi musabaha tsakanin duka mazan wajen.
Murya da yanayin mahaifin Hamdi ka
ai yasa malaman kallon kallo a junansu.
Principal ta bu
aci a bu
e zaman da addu'a sannan ta
auko wayar Ummi ta mi
a mata.
e min wayar nan don na sami labarin ita ta fara janyo rigimar."
Kai Alhaji mai
an tumbi wato Uncle B da baka gane Baba Maje ba tunda Ummin bata kama dashi sai ya kama fa
an bogi.
"Ban hanaki zuwa da waya makaranta ba?
Ke kenan kullum rigima ta tashi sunanki ne a sahun gaba."
Baba Maje bu
e baki yayi don maganar ba tsoro ta bashi ba illa ru
a masa tunani.
VP na ganin haka sai ya taso har inda yake ya ja shi waje.
"Duk abin da za ka ji ko ka gani kada kace komai don Allah har ka gama fahimtar inda zancen ya dosa."
"To amma..."
"Mu koma ciki.
Komai zai warware kansa."
uri ya bawa Principal na katse su sannan su ka jira Ummi ta bu
e wayar da rawar hannu.
Jikinta babu inda baya
ari.
So take tayi aljanun
aryan tun yanzu amma bata da
warin gwiwar pretending.
Hamdi da bata san bada
alar dake kwance ba kuwa ko a jikinta.
Jikin kujerar da Abba ke zaune ta ra
a tayi kneel down abinta.
"Kunna min abin da ki ka kunnawa
alibai a jiya."
Nan fa
aya.
Kasa kunnawa tayi.
Displine master ya daka mata tsawa amma ko gezau.
"Kin cika umarnin da aka baki ko sai na tashi?"
Muryar Baba Maje ta fito da kaushi.
Uncle B duk ya zata malami ne da ake tsoro shi yasa bai ji komai ba da yaga ta cika umarni da rawar jiki.
Ofishin kara
ewa yayi da muryar Abba.
Kunya tayi masifar kama shi.
Idanunsa su ka yi jawur lokaci guda.
Hamdi taji wani irin tausayinsa wanda yasa ta kuka.
Baba Maje ya rasa me yake yi masa da
Principal ta mi
awa kowa wayar ya gani da idonsa sannan ta umarci Hamdi da tayi magana.
Ba tare da coge ba ta fa
i abin da ya faru tun ranar da su Baba Maje su ka zo gidansu har abin da ya faru jiyan.
Irin cin zarafin da Ummi ke yi mata da takura kawai don ta mallaki sirrin mahaifinta.
Kallon takaici kala kala ya dinga sauka akan Ummin bayan ra gama magana.
"Ummi haka aka yi?
A ina ki ka sami bidiyon?" Uncle B ya tambayeta har yana kai hannu zai
aga ha
arta domin kanta a
asa yake tana zubar da zafafan
wallar tsanar Hamdi.
"Wai kai
in uban waye a makarantar nan da za ka ta
a baligar mace?" Baba Maje ya tambaye shi a harzu
e bayan ya doke masa hannu.
"Kai zan yi wa wannan tambayar." Ya kalli Principal
in "ya kamata malamanki su san aikinsu in ba haka ba zan cireta daga makarantar nan."
Baba Maje ya ce "Kai a wa?"
"Ni a mari
inta" Uncle B ya bada amsa kai tsaye.
VP gaban kujera ya dawo don yaga an zo inda yake jira.
Cikin zafin rai kuwa Baba Maje ya
ago Ummi tsaye ya dubeta.
"Kalli
wayar idona ki fa
a min waye wannan."
Numfashi ta fara ja tana shirin yin suman
arya taji Baban nata ya yi mata wata irin wawiyar jijjiga.
Muryarsa tana rawa har wajen office
in kuma ana ji ya ce,
"Idan ki ka ce za ki yi min
aryarku ta
alibai zan sabauta miki halitta a wajen nan.
Ki fa
a min waye shi."
"Saurayi na ne."
Tasss, tass, tas ya
auketa da wasu gigitattun maruka.
Abba ya yi saurin finciketa daga hannunsa ya tsaya a tsakani.
"Haba Maje..."
"Matsa min Habibu." Ya furta yana huci.
Uncle B na ganin haka ya tashi zai sulale ya gudu sai dai babu dama.
VP ya sanya securities
in makaranta a bakin
ofa.
Hasashen haka zai iya faruwa tun a jiya yasa ya
auki matakin da ya dace.
yar da su
in goshi aka samu Baba Maje ya zauna.
Abba ya dubi Principal
in ya yi magana.
"Da farko zan fara da baku ha
uri akan
arnar da yaran nan su ka janyo muku.
Ummi tayi kuskure sannan ita ma Hamdi tayi na
aukar doka a hannunta.
Amma fa duka abin da ya faru laifina ne..." ya sunkuyar da kansa.
Principal ta kalle shi da tausayawa "bari na
an ce wani abu a nan." Ta kalli Hamdi "mu iyayenku da ku ke gani muma haifarmu aka yi ba da wayo muka zo duniya ba.
Shekarunmu na hawa ne muna da
a hankali.
Duk wani kuskure da kuke yi a yanzu muma mun yi
ila ma fiye da haka a lokacin tamu
uruciyar.
Yanzu mun girma mun san illar abin shi ne dalilin da yake sa muke muku fa
a ma idan kun yi.
Abin nufi a nan shi ne
uruciya da raunin hankali a baya yasa mahaifinki yin kuskuren bin rayuwar da kowa yake
yama.
Gashi ita aba ce da ko ka daina da wahala
abi'unta su barka
ari bisa
ari.
Amma tunda Allah Ya baki shi a uba ki rungume kayanki da godiya.
Da baki ji kunya kin
oye shi ba, babu wanda ya isa ya
aga miki hankali akan shi.
Ki nuna godiyarki ga Allah ta hanyar appreciating
in duk abin da Ya baki."
a kai tayi tana goge hawaye "Abba don Allah ka yafe min."
ar muryarsa ya ce "Allah Ya yi miki albarka Hamdiyya.
Ki bawa iyayenki na makaranta ha
uri su ma."
Ta kuwa bi umarninsa ta bawa kowa ha
urin abin da su ka yi jiya.
Cike da kunya da jin nauyi Baba Maje ya bawa Abba ha
uri.
Abba ya yi murmushi "Don Allah ka bar wannan zance."
"Ta yaya zan bari?
Bayan shekara sama da ashirin da rabuwarmu ace
ar cikina ce tayi maka irin wannan tozarcin?"
"Magana ni dai ta wuce don Allah." Abba ya sake maimaitawa.
VP ya ce "yalla
ai ina ganin sanin ala
ar Ummi da mutumin nan shi ne abu mafi mahimmanci yanzu tunda an kashe wancan case
in."
A lokacin aka fito da file na fitinannun makaranta inda sunan Ummi ya bayyana a kowanne term tun zuwanta a JS3.
Bata fara laifin da ta cancanci a kira iyaye ba sai a SS2 da ta zama cikakkiyar senior.
Kuma a lokacin ne duk sanda aka bu
aci iyayenta sai wannan mutumi dake zazzare idanu ya zo a matsayin kawunta.
Ita ma aka bata dama ta fa
i yadda suke biyan maigadi su haura katanga ita da wasu.
Samarinsu su kai su gari a sha
ata a sha ice cream da su shawarma a dawo.
A rantsuwarta dai ta ce babu abin da ya ta
a ha
asu na fasi
anci.
Baba Maje kasa jurar jin maganganun ya yi ya finciki bulalar hannun wani malami ya shiga lafta mata.
Da taron dangi aka raba shi da bulalar
"Kanki ki ka cuta Ummi.
Nan duka
aliban da ki ka zalinta in basu yafe ba sai kin gani a
waryarki."
Fuskarta ya
e ya
e da majina da hawaye ta ce "Baba ka yafe min."
"Ba dole na ba?
Idan nayi miki baki rayuwarki ai sai tafi haka lalacewa.