Sashe 68
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tasha ta wuce tunda da atm a jikinta ta ciri ku
i sai Kano.
Wurin Ummi za ta je ta taimaka mata da wanda za a rufe bakin Alhaji.
Motarsu ko fita gari bata yi ba Alh.
Mukhtar ya kirata ya fa
a mata abin da ya sami Mami.
Don ba
inciki sai da tayi kuka.
Haka ta sauka daga motar ta tafi asibiti.
Mai shawara aka ce aikinsa ba ya
aci.
Duka abubuwan da Inna ta sa Taj yi ya rungumesu hannu bibbiyu.
uncin zuciyarsa ya ragu sosai.
Duk da ya kan ji haushin Hamdi yana taso masa lokaci zuwa lokaci tunda fitar asiri sai a hankali, amma a zuciyarsa ya sani cewa ba zai ta
a iya rabuwa da ita ba kamar yadda ya dinga ji a kwanakin baya.
Banda yawan addu'a, Inna ta sa yanzu ya ware plate goma na abinci kullum sai sun bayar sadaka.
Ba wai ragowar na mutane ba.
Mai kyau da an gama dafawa ake packaging.
Ranar farko ma na mutum
ari biyu su ka yi aka kai asibitin gwamnati.
Kusan zai rantse ma daga ranar ya fara jin canji sosai.
Ciyar da mabu
ata ba
aramin abu bane.
Duka wani jere da gyaran gidan amarya an gama shi a farkon sati.
Duk wanda ya shiga kamar kada ya fito.
Hatta kayan da za su saka Kamal ya kai wa Hamdi nata ana jibi fara biki.
Bayan ta shiga gida ta gwaggwada ta dawo ta same shi.
Ta fa
a masa babu wanda yake bu
atar gyara.
Sai kuma tayi godiya sosai.
"Yanzu yaya kike ji game da
an uwana?"
Kai ta sunkuyar tana murmushi.
Da ya sake yin tambayar ta ce "Alhamdulillah."
"Kina ganin fa
a ya
are?
Za ku iya zama babu tashin hankali?"
"Ban sani ba ko daga wurin shi." Ita ce amsar da ta bayar da
aramar murya.
"Nayi magana da shi.
Ke nake tambaya kuma."
Kunya ce ta isheta ya ce gara ma ta daina domin tunda ta shigo danginsu ta sani cewa bayan shi yanzu ta sami
arin
an uwa.
Kuma kowa zai tsaya mata idan Taj ya yi nufin cutar da ita.
"Zan iya in sha Allah."
"Alhamdulillah.
Kamar yadda na fa
a masa ku bi komai a sannu.
Kada ku ce dole a yau ko gobe ku ke son ganin ala
arku ta dawo kamar da.
Wannan zai janyo muku too much expectation, wanda kuma rashin samunsa zai sa ku zama disappointed."
"In sha Allah zan kiyaye."
"Hamdiyya"
Mrs Happy ya saba kiranta.
Shi yasa Hamdiyyar ya fa
ar mata da gaba.
"Na'am Ya Kamal."
"Don Allah ki ri
e min Taj amana.
Abubuwa da yawa sun same shi.
Yana bu
atar inda zai sami kwanciyar hankali."
an murmuhi tayi "ai kana nan Ya Kamal sai mu dinga shawara.
Ka fini sanin abin da ya dace da shi."
Murmushin da Kamal ya mayar mata mai matu
ar rauni ne.
Da ace idanunsa ma take kallo za ta ga sun ka
"Yanzu ke ce mafi kusa dashi."
"Ba zan shiga tsakaninku ba in sha Allah" ta fa
i da sauri.
"Rayuwa da yau da gobe za su iya shiga.
Ni dai na baki amanar Happy.
Please Hamdiyya, give him the happiness he deserves."
Har ya tafi tana juyayin maganganunsa masu kama da sallama.
Anya lafiya kuwa?
Idan ka ji yara na wa
ar gobe Juma'a, kuturu dariya yake ko zai sami
an kwabo to lallai ranar ta kama Alhamis.
Ta wannan satin ita ce ranar Kamun amarya Hamdi wadda iyayen ango Taj su ka yi rawar gani wurin tsara taro na burgewa.
Biki ne na
an kasuwa kuma
an boko.
In baka yi bani wuri.
Sun tsara abinsu na yau ma mata kawai.
Mazan gidansu ko mutum
aya ba a yarje masa zuwa ba.
Daga DJ
insu kuwa har mai hoto da MC duka mata ne.
Daga cikin wani katari da Alh.
Hayatu ya sake yi a rayuwa harda dacewa da kyakkyawar tarbiyar
ansa akan sunnar Fiyayyen halitta SAW.
Ba dai a rasa nono a ruga, wani dole sai ya bau
e.
To amma dai majority a gidan sun ginu da wannan tarbiyar ta iyayensu mata.
Wannan yana daga cikin dalilan da su ka sa Alhaji ya kan kasa yiwa wanda ya kuskure uzuri.
Shi fa kusan komai Allah Ya bashi.
Bai san wani nau'i bane na gwajin rayuwa.
Idan ya
antar da kai ya yarda rahama ce daga cikin taskar Ubangijinsa sai Allah Ya
ara masa da lada mai gwa
i.
Idan kuwa girman kai da jin cewa isarsa da iyawarsa ne su ka bashi kamar yadda ya tsinci kansa yanzu, to dama Allah barin mutum yake da iyawar tasa.
arfe
ayan rana mai kwalliya ta zo ta fara ranga
awa Hamdi bayan tayi sallar azahar.
Jiki ya sha gyara na gaske saboda haka in ka ganta sai ka
ara kallo.
Ga
amshi wanda da kanta ta ce a bar turara mata jiki haka nan saboda kada ta fara
aukar zunubi a cikin mutane.
Tana idar da sallar la'asar ta saka kaya aka
aura mata ashoke.
Da ta fito daga
aki Yaya tashi tayi ta bar wajen.
Bata son kowa yaga
wallar da ta cika mata idanu.
Yau ita ce Allah Ya nufi
arta da auren gata irin wannan.
Da bikin Sajida abin bai yi armashi sosai ba saboda tangal tangal da auren ya soma yi tun kafin a
aura shi.
Leshi ne ha
e mai laushi aka yi mata
inkin gargajiya wato buba da zani.
Ado da kyan leshin ka
ai sun wadata ba sai an
ata
inkin da tarkace ba.
Ruwan toka ne da adon ja ka
an a jikin zare sai navy blue
in fulawoyi.
Ta ri
o jar
aramar jaka ta amare tana kuma sanye da jan takalmi mai tsini da ma
auri.
Ashokenta na ka da na kafa
a navy blue da silver.
Sai wata dan
areriyar sar
a mai duwatsu navy blue su ma da ja.
Make up
inta na hankali bata koma aljana a kwaba ba.
A tsakar gidan aka tsaya ana ta
auke
auken hotuna da
an uwa.
Bata sani ba ashe Taj ya kirata ya kai sau shida.
Amma ce ta turo shi
auko musu amarya.
Fitowar tasa ma sai da tayi da gaske.
Anti Zahra tun safe ta bar gidan.
Su na can gidan Alh.
Lurwanu yayan Inna don a nan za ayi Kamun.
Saboda
urewar lokaci basu iya samun event centre ba.
A waya ta fa
a masa cewa ana la'asar yaje ya
auko Hamdi.
Hankalinsa a take ya tashi.
Wato
an kwanakin nan da ya soma dawowa daidai babu abin da yake gudu kamar ha
uwa da amaryar tasa.
Da wane baki zai bata ha
uri akan marin da ya yi mata?
Inna bata ce masa komai akan asiri ba tunda Yaya Malam ya garga
eta da zargi.
Gani yake girmansa ya gama zubewa a idanunta.
Namiji mai dukan mata bashi da wata daraja a idonsa.
"Bari na fa
awa Happiness ya shirya mu tafi da wuri."
"Kai Happino.
Nace happino" Amma tayi magana a fusace "
auko matar auren naka ma sai da shi?
Ince ko daren farkon ma tare za ku."
Da mamaki ya ce "Amma me ya yi zafi?
Kamal nake nufi fa."
"Shi
in fa!
Ku yanzu sam baku iya lissafi da zurfin tunani.
Dama me yasa ake ha
a angwaye da
an rakiya?
Ai saboda gudun fitinar zamani ne.
Ku kuwa tunda an riga an
aura aure me za ka yi da
an rakiya?"
Dariya sosai ta bashi ya ce "to Allah Ya baki ha
uri.
In kina so ma sai na
aukota na kai muku ita har kujerar da za ta zauna."
an banza mai bakin tsiya.
In baka yi wasa ba wallahi har wurin zaman sai in ce ka kawota mu ga
arshen rashin kunya."
"Cewa dai za ayi tarbiyarki ce." Ya ce da tsokana.
Ita ma da ta san hali bata san me ya sa ta biye masa ba.
Rabuwa tayi da shi bayan ta tuna masa
arfe biyar daidai su ke son farawa.
Da ya fa
awa Kamal yadda su ka yi a wayar dariya su ka dinga yi son ransu.
Kamal na cewa Happy ya girma shi kuma yana baya so.
"Ni wallahi kunyar ha
uwarmu ma nake ji."
"Hamdi fa bata da matsala.
Kawai ka bata ha
uri a wuce wajen."
"Kaga last fa
anmu kuwa da na kai mata kati?
Tana fa
a ina yi kamar wasu kaji.
I am seriously ashamed og myself." Ya rufe fuska da tafukan hannayensa.
"Dalla kada ka bada maza.
Kawai ka sabunta mata karatu yau yau
innan.
Su fa mata kana rarrashinsu ka gama dasu."
Taj ya gya
a kai "Allah bari in samu a kai min rigimammiyar nan gida.
Zan yiwa su Mama famfo akanka sosai.
Dr.
Mubina will be Mrs Happiness."
Kamal murmushin ya
e kawai ya yi.
Taj ya yi wanka ya saka shirt da wando abinsa ya zo zai fita.
"Wani sabon salon wula
anci ne wannan ko me?
Ina kayan da Abba ya kar
o daga wajen tela?"
"Direba fa zan yi.
Amma ta ce ba zan shiga ba.
Kuma kawai sai na saka sababbin kayana su yamutse?"
"Kaina ciwo yake Happy.
Bani da
arfin yi maka surutu.
Kayi abin da ya dace ka fita."
Kamar ya yi musu sai dai yaga babu alamun wasa tattare da Kamal
in.
Dama kuma tsokana ce tasa shi saka wa
ancan.
Ya canja da wasu sababbi cikin na bikin.
Sai gashi yayi kyau sosai.
Ya tambaye Kamal ko zai sha magani ya ce a'a.
Gajiya ce.
Taj na fita ya kira Mubina ya fa
a mata jikinsa fa babu da
i.
Tana hanyar zuwa wurin kamun ita da
anwarta don har gida Yaya Kubra ta aika mata katunan bikin duka.
Dole ta juya ta koma asibiti.
A hanya ta sauke
anwar ta ta tace mata patient gareta.
Ruwa ta saka masa da wasu magunguna masu
arfi har ya dawo daidai.
"Ban fa
awa Dr.
Kubra ba saboda bana son raba mata hankali.
Ciwon nan mun barshi tsakaninmu zuwa lokacin da za a gama bikin
an uwanka kamar yadda ka bu
ata.